Masha Allah, inaji dadin wannan bayaninnaka wlh muna samun karu sosai ta hanyarka Allah yataimaki musulunci da musulmai
@AltrumIsa2 күн бұрын
Wannan shine bayani na gaskiya Allah ya Saka da alheri
@abdulahisani76522 күн бұрын
Masha ALLAH Alhamdulillah Malam ALLAH yasaka da Alkhairi 🤲
@ShehuHassan-q2z2 күн бұрын
Ohh Allah kahada kan musulmin duniya ya Allah
@saadabari42592 күн бұрын
Maasha Allah. May Almighty Allah reward all of you for standing by Truth. Ameen.
@MtkMtk-k6n2 күн бұрын
Allah ya kara hada kan Musulmais Amin ya haiyu ya qayum 🇵🇸🇵🇸🇵🇸
@UsmanChu-qb4nb2 күн бұрын
Alhamdulillah wallahi malam nadade banji WA, azi da bayanai masu gamsarwa irin nakaba. Allah yakara lfy da fasaha.
@BachiGada-mc9cz2 күн бұрын
Gaskiyane malan Allah sakada alkairi munagodiya ❤❤
@MouniraAmadou2 күн бұрын
Macha allah ❤❤❤❤❤ Malan allah ya saka da alheri
@sanahatoumijiyawa7422 күн бұрын
Masha Allah, Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah. Wallahi abin da nike fada kenan. Tunane na da na Malam daya ne. Ubangiji Allah yasa muhada kanmu domin fuskanta makiyan mu Allahumma Ameen y’a Hayyu y’a Kayyum 🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽😭😭😭😭😭😭
@alhmusteegoldventurealhmus66042 күн бұрын
Masha.allah.allah.yahada.kan.musullumci.awagodaya.danmurqo.she.kafurci.dakafurai.allah.taimaki.yan.uwanmu.dake.gogormaya.da.yahudawan.sashiniya azzalumai allah yakaryasu ameen.ya.allah
@abdulladifagilemuhd56172 күн бұрын
Alfurkan walhuda mungode Allah ya haɗa kan musulmai da Musulunci
@mallamhaadi10202 күн бұрын
ابو الحمراء Allah saka da khairin
@Greenlifetogethercompany-fw4uq2 күн бұрын
Abu Aisha Allah ya biya ka kumma ya hada kan al,ummar musulmi Amin summa amin
@AbdallahGambo-h1v2 күн бұрын
Ameen ya allah
@magajiidris-vu6gv2 күн бұрын
Salm Allah yasakamasa da.alkairi ammagaskiya yayjmagana ta ilimi saidai Allah yasa mufahimta ❤❤
@muhammedabdullahi54742 күн бұрын
Masha Allah ❤Allah yasaka da Alkheri
@Jhfs-oi4vk3 күн бұрын
Allah taallah yasaka da Alkhairy
@al-furqanwalhudatv3 күн бұрын
Amin
@abdoulnasserilleamadou86942 күн бұрын
Masha Allah❤️❤️❤️
@AbubakarUsman-z5xКүн бұрын
Allah ya qawara mlm habibullah lft
@AbubakarHamza-b7uКүн бұрын
Masha Allah yataimaki musulunchi da musulmai
@IbrahimUsman-dz6sp3 күн бұрын
Malam abu aisha you are welcome I love 💕 you so much ❤❤❤
@IbrahimSale-n7n2 күн бұрын
Masha allah ameen
@auwalusale-d5dКүн бұрын
Jazakallahu khairan
@NazirsaniNLN2 күн бұрын
Kaji gaskiya masha Allah
@huwaila912 күн бұрын
Masha allah baban samha ink iya Abu y😊
@AhmadIsmail-b3e2 күн бұрын
Alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah
@OumarIbrahim-y8y2 күн бұрын
❤masha Allah mln Allah yabiya
@Adamaadam-jq3kq2 күн бұрын
ameen ya Qaiyum
@Binsalis2 күн бұрын
Ya Allah kasa malamanmu Suhade kansu.Allah yakara hadinkai tsakanin musulmai Ameen🙏
@PetiPeti-d6b2 күн бұрын
Gaskiya wannan bayani ya gamsadani muna roka ga allah yasamu cikin wannan tafir ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@hafizmuhammadmuhammad-m2t2 күн бұрын
Allsh yasaka da alkhairi
@aliyuidris50402 күн бұрын
Amin summa amin
@moduburahimi25502 күн бұрын
Masha'Allah
@yakubumuhammad64602 күн бұрын
Abu Aisha, Allah ya saaka da Alkhair.. Muna jin dadin bayaanan da kake kawo mana na malamai, masana..
@babayesulaiman48952 күн бұрын
ما شاءالله تبارك الرحمن ❤
@IbrahimIsah-xv9ml2 күн бұрын
Amin
@HamzaMohammed-m1u2 күн бұрын
Ma Sha Allahu❤
@Nabelloaliero-q1n3 күн бұрын
Harinda aka kashe youv galant knn
@aliyuidris50402 күн бұрын
Allah yasakamuku DA alkairi
@ابوبكرعبدو-ج8و2 күн бұрын
وعليك السلام ❤❤❤
@HaikilouHalilaou3 күн бұрын
Macha allha❤❤
@M.Sadiq162 күн бұрын
Masha Allah najidadin malaminnan
@kmuhd94733 күн бұрын
Ina gaisuwa malam Allah yakara lafiya
@MohdUmar-vw4fe2 күн бұрын
Ya iya bayani gaskiya nifa banada matsala da shia in ba zagin sahabbai ba gaskiya amma da zasu tuba su daina to da komai zaizo daidai gaskiya
@MUSAADAMU-r6v2 күн бұрын
Allahhumma sallialamuhammed waalimuhammed
@husaynmusa7612 күн бұрын
Gaskiya kawai matsaloli a zancen wannan malamin
@shamsuddenabubakar-rl6vu2 күн бұрын
Allah Ka hada kawunan musulmai Baki daya
@yahuzailiyasu45832 күн бұрын
Salm NISALAFNE AMMA YAKAMATA MUDINKEBARAKAR DAKETSAKANI
@MuhammaduRabiu-m6x2 күн бұрын
assalu alikum warahmatol lahi agaskiya wallahi naji da din jawaban bawan allahna ina ruqun allah yaqara mana irinso allah ka qsra ganada sawran muslmi wanda ba soganiba يارب طويل عمره ورزفه بجنةفردوس أمبن ياألله
@al-furqanwalhudatv2 күн бұрын
walm, Amin
@idrissalisu83402 күн бұрын
Allah ya daukaka musulunci
@MUSAADAMU-r6v2 күн бұрын
malan mungode
@ShehuHassan-q2z2 күн бұрын
Allan ubangiji Yakama ya taimaka
@AminuUsman-n6i3 күн бұрын
Wlh da kaji gaskiya saika samu natsuwa
@AbouTmzk2 күн бұрын
Wlh wlh wanan bawan allah yayi magana ta ilimi da kuma hankali wlh wanan maganar naji dating wanan magana
@saniMnuhu-m1k2 күн бұрын
Masha Allah Allahumma Ameen
@AbuUmar-ul4dc2 күн бұрын
Abu A'ishah ka ji tsoron Allah Abin duniya me karewa ne
@SaniAbdullahi-oq3ywКүн бұрын
Wallahi Abu A'ishah yafika amfani wallahi
@SahalAbubakar-bh1no2 күн бұрын
Alasakada Alkairi Allah ya hada kammu
@ABURAIHANGKURA2 күн бұрын
SUNAN WANNAN MALAMIN AHEIKH HABIBULLAH ALI ALQAZI
@ShapiuShapiuIbrahim2 күн бұрын
gaskia an jefaku cikin masifa ansa muku kiyayar juna way wanda yace la'illaha illalah muhamd rasulilah ga muna fukar kasa saudia dasu da yahuda wa da America wly bakin su dai Allah chirye ku
@admz55132 күн бұрын
Wannan gaskiya ne والله
@KassoumaDaouda2 күн бұрын
🎉❤ bakuna
@appapp22642 күн бұрын
الحمد لله فطرالسماوت و الأرض 🤲 الحمد لله رب العلمين 🤲 الحمد لله الذي أنزل على عبده الكتاب و لم يجعل له عوجا🤲 wly wanan lattijo Allah Saka muku da gidan aljannah ♥️🇳🇪 wly tallayi billayi turawa America da Na yahudawa sunbata wa Arab kalluwa sosai sema anan Libya Zakaga rayuwa irin ta bakasar musulmi ba kake banbanci Wani lokaci Kiran Sallah ❤ اللهم أعز الإسلام و المسلمين اللهم صلي على سيدنا محمد 🤲😭🇳🇪✊❤🇳🇬❤💯makari fa nagaya muku Abaya fa Yana Kara shiga zukatanmu Mu matassa harma Wanda ba Se shiba Kamar su bin Ousmane irin su guruntum irin su Younis moussa da.... ❤❤❤❤ Allah Kara musu lafiya Da Nisan kwana 🙏🤲
@GunjiMuhammad2 күн бұрын
Malam zargi ayaki jarabtane kuma muna addua Allah yaciremana wannan jarabawa saboda tun,zamanin annabi s,w,s akway,wanda sukaje yaki suke zargin Allah bayabasu kariya..يظنون باالله غيرالحق ظن الجهلية
@ABURAIHANGKURA2 күн бұрын
Sheikh Habibu Ali Alkali mun gode . kai kuma Abu Aisha Allah saka maka da Alkhairi . ka yi kokari
@abbarabiu69842 күн бұрын
Allah ya kara hada kan musulmi
@nazeerabdullahshuaibu7952 күн бұрын
Maganar gaskiya ke❤❤❤
@محموداحمد-ل7س4ط3 күн бұрын
🎉🎉🎉
@GunjiMuhammad2 күн бұрын
Masha Allah
@musaaiustaz3 күн бұрын
A ina zan samu wanna video?? Dan Allah
@KassoumaDaouda2 күн бұрын
🎉❤🎉❤
@YusifUsman-n7r2 күн бұрын
Allah ya taimaki musulunci da musulmi
@BruceEnohRighteous2 күн бұрын
Inna lillahi wa inna ihi raji une
@SANIMOHAMMED-b5d3 күн бұрын
Tobi dumuni 😮
@tasiuadamu97472 күн бұрын
Allah yakara hada Kan Musulunci
@UsmanSuleiman-d7p3 күн бұрын
❤
@هيموكنك-ظ3خ2 күн бұрын
Allah yakara hadakan musulunci da musulmi yakaskantar da kafirci da kafirai Allah yanunamana karshin yahudawa da kafiran duniya baki daya amen amma Allah koma yadawo dako hanya madaidaiciya
@yunusasalehgimba76532 күн бұрын
Shi'a dai basu da amana duk wani Mai hankali wanda kuma yake bibiyan tarihi yasan wannan. Kuma tabbas Iran da Israel abu daya suke yi wanda shine ganin bayan sunna... me yasa Iran idan zasu kai hari sai sun fadawa America da Israel kuma har da guraren da suke so su hara...har sai an basu Green light? Amma su Israel suna kai hari ne ba tare da sun fadawa Iran ba
Tabbas abinda wannan bawan allah yake fada gaskiya ne toh Iran takai a jinjinamata jinjindar yaka mata musulmi sunyiwa saudiya amman Kash saudiya ta kasa sai Iran ce tayi kuma tabbas in Haka shine dalinlin Iran n'a Shiga Yaki wlly taci kasashan sunnah da Yaki kuma musulmi Sun yarda da ita fiye da sauran kasashan sunnah dan ko ni Wally yau n'a yarda da Iran matsayin wani ginshiqi da musulunci Zay jingina dashi fiye da duk kasashan musulmi amman fa matsayin saudiya n'a kasar annabi (s.a.w) Yana nan kawaii ni abinda nasani shine allah ya jarrabeta ne da wasu irin matsoratan shugabani masu biyaya ga kafuran America da yahudawan isra'ila allah ya yayi mana maganinsu
@PetiPeti-d6b2 күн бұрын
❤❤❤
@Ibrahimmamaagadez2 күн бұрын
❤️🇵🇸🇵🇸🇵🇸🇮🇷🇮🇷🇮🇷🇱🇧🇱🇧🇱🇧🇾🇪🇾🇪🇾🇪🇵🇸🇵🇸🇵🇸🇵🇸🇵🇸❤️
@UmarAbubakar-f9x2 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@rawbiloupalalou35932 күн бұрын
Allah me girma
@Elhajnazirouilliya2 күн бұрын
Wanan talata hi a kake
@manichaibou2292 күн бұрын
Ubangiji taimaki Musulmi da rundunarsa ta musamman