Wai ni yaushe za ji tawa kaddarar ne sai nadawo Nigeria
@muhammadsani523921 күн бұрын
Kun kyauta dayin sharhin wannan baiwar Allah ta dan salo. Haryanzu labarinta yana raina. Dafatan tasamu mafita?
@hajarasanimuhammad96085 күн бұрын
Ai bayan auren larabawa , next aure na mutunci da jin dadi sai auren bahaushe,amma bahaushen kuma baya ganin baiwar da yake da ita.Idan kika ga yadda wasu matan ke wa mazan su ko yadda wasu mazan ke wa matan su ,zaki san lallai bahaushe yana da alfarma da yawa
@muhammadsani523921 күн бұрын
Anshiga gundarin shirin amma babu sauti.....😮😮
@meemaibrahim257721 күн бұрын
❤❤❤
@R.M.U.H21 күн бұрын
Haijiya ansamu matsala a sauti
@HeeeHsshsh21 күн бұрын
Balarebe daban yake wlh mijina balarabiyata Dan aljanna nake kiransa sbd Ina Rakata wajen yimasa barnar kudi ATM dinsa yake Bata ko a jikinsa Allah sarki Allah ya bani Wanda yafi shi gaskiya kula da mace sai a saudiya ,sadiya fesfes Kano gama A
@HeeeHsshsh21 күн бұрын
Slm ansamu matsalar sauri a karshe
@Habiba779-om5bd21 күн бұрын
Allah yakawo
@kadija-j4v21 күн бұрын
Allah yakawo mana mafita
@Kabirusani-p4o21 күн бұрын
Wallashi asamau wanna maganar da matarnan tagayamiki gaskiyane dik duniya in kika dauke matar balarabe babu auren da yafi auran bahauahe wlh muda muke yawo mumuka sanhaka
@DgAsd-cq3gs21 күн бұрын
Kai hajiya asmau larabawa fa daban suke gaskiya hidimarma ba Daya ceba kwanta kwanta gaskiya
@MamanMb-x4s21 күн бұрын
😂hausawa da larabawa ai bazaki hadaba muna ganin inda mazansu suke bautawa matansu