Jazaakallaahu khairan, gaskiya babu abun da zamu ce sai ga Sheikh Triumph sai dai Allaah ya qara imani ilimi, ikhlaasi da muwaafaqah. Ranar Juma'ah ma yana garin mu ya bude mana sabon masallaci kuma ranar asabar yaje garin Nafada wa'azin jiha. Amma gajiyar hanya bata hana zuwa karantar da al'uumar manzon Allaah Sallallaahu alaihi wa alaa ahlihi wa sahbihi wa sallam ba. Allaah ya sa aljannah ce makomar ka Malam.
@AbubakarIbrahim-kb9nr6 ай бұрын
Allah ya kara ganar da mu gaskiya Allah ya ya jikan mahaifa
@hashimusani37556 ай бұрын
Inasonka domin Allah ya sheikh,Allah karamaka lafiya da Nisan kwana.
@musaabclassystyel84186 ай бұрын
ماشاءالله تبارك الله شيخ بارك الله فيكم جميعاً Duk marasa gaskiya da wuri ka gani shi. HAYANIYA DA RUDU shini topic dn Marasa Gaskiya شيخ Lawan الله يجزاكم الف خير على ما تقدموه من دروس وجعله الله في ميزان حسناتكم نحن نستفيد كثير من دروسكم
@ammarmuawiya2726 ай бұрын
Allah ya Saka da Alkhairi sheikh
@Muhammad-rp5yy6 ай бұрын
Mashaallah
@AbubakarIbrahim-kb9nr6 ай бұрын
Allah ya kara hazaka
@hubaibusani90436 ай бұрын
Dan Allah dan annabi a rika sa draasusuwan a playlist liste zai sauƙaƙa mana, bidiyoyi sun haɗu, dole ne mu duba day bayan day ama a playlist za mu samu saukin kalo
@AbubakarSanimuazu5 ай бұрын
Masha Allah
@aishaharuna71766 ай бұрын
صوت المتصل غير واضح
@hubaibusani90436 ай бұрын
Dan Allah dan annabi a rika sa draasusuwan a playlist liste zai sauƙaƙa mana, bidiyoyi sun haɗu, dole ne mu duba day bayan day ama a playlist za mu samu saukin kalo
@karatuttukan_malaman_musulunci6 ай бұрын
To in Sha Allah za'a din ga sakawa jazakumullahu khaira
@hubaibusani90436 ай бұрын
Nagode brother, wallahi bidiyoyin ne su nada yawa a tachar dole ne se mun bincika day ban day ama inda playlist it will very easy for us nagade Allah ya barmu tare daga Mali 🇲🇱