kunci da tsadar rayuwa a nigeria ina mafita? dr rabiu umar musa hafizahullah.

  Рет қаралды 7,228

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Ай бұрын

Пікірлер: 20
@Yacouba1-sb1on
@Yacouba1-sb1on Ай бұрын
❤sallallahu alaihi wassallam
@user-sl4rz7hp1p
@user-sl4rz7hp1p Ай бұрын
Mashallah Allah account
@user-sl4rz7hp1p
@user-sl4rz7hp1p Ай бұрын
Good
@ismailyusuf9752
@ismailyusuf9752 Ай бұрын
Masha allah Nasiha mai tsada alhamdulillah
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j Ай бұрын
Allahu akbar Allah yasamudace Allah yakarawa ilimi albarka Allah yasaka da gidan aljanna
@BachirouBoubacar-lb3lb
@BachirouBoubacar-lb3lb Ай бұрын
Mafita shinai akoma da Allah tunda yan Nigeria 🇳🇬 sukayi kuskurai zabin tinibu a matsayin shugaban Nigeria
@yahuzailiyasu4583
@yahuzailiyasu4583 Ай бұрын
Allah. Yasaka daalkairi
@user-yx3mo5hd2x
@user-yx3mo5hd2x Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@IbrahimMahamuda-jo4lt
@IbrahimMahamuda-jo4lt Ай бұрын
Allahu akubar Allah yasamudace
@user-qp6re8ym4u
@user-qp6re8ym4u Ай бұрын
Al umma su koma ga allah su samu mafita akasarin son zutiya da akey ciki
@baraaabaraa1436
@baraaabaraa1436 Ай бұрын
Alfirkanwalhuda❤🤲🤲
@shehuyusuf8120
@shehuyusuf8120 Ай бұрын
Allah bada lada
@Ibrahimaat
@Ibrahimaat Ай бұрын
Inde baa komawa tsarin Allah ba to sai ahankali, meganin hakan bazaiyiwuba yayaudari kansa
@salisuadamu2151
@salisuadamu2151 Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@fatimahabib3851
@fatimahabib3851 Ай бұрын
❤❤❤🎉🎉
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l Ай бұрын
Har ynz baku fadi abinda yasa aka Shiga masifa b indai har baxa adaina taba janibin annabi Muhammadu b toh indai tsadar rayuwa che ba'a fara komai b har ynz kudaina batawa kanku lokachi
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Ай бұрын
Amma Allah Abu.Aisha ka dena kai mutane wuta sbd kana zargin ta da laifin zina
@usainirzaki6021
@usainirzaki6021 Ай бұрын
Kawai fita zamiyi mukwaci kanmu awajan wayannan yan iskan, tunda basu da tausayi, kawai mulkinsu suka Sani kawai, so kawai mafita shine mufita rana guda ko mu ko su, inba hakaba to wallahil"azeem ba tatamu suke ba, beerabbeel"ka"aba barayine, macutane, yan farfaganda ne kawai Allah ya hadamu dasu, so bayadda za"ayi kasa irin Nigeria ta fada hannun irin wa"annan miyagun mutanan mutsaya muna kallon su tun iyaye da kakanni, kawai gani nakeyi lokaci yayi da zamu kwaci kanmu awajan wa"annan gun-gun maciya amanar kasa, maciya amanar al-umma, Nagode.
Tsokacin dr idris kan Abinda da shugabannin izala suka aikata a saudiyya.
33:04
ТАМАЕВ vs ВЕНГАЛБИ. Самая Быстрая BMW M5 vs CLS 63
1:15:39
Асхаб Тамаев
Рет қаралды 4,7 МЛН
Increíble final 😱
00:37
Juan De Dios Pantoja 2
Рет қаралды 92 МЛН
Они убрались очень быстро!
00:40
Аришнев
Рет қаралды 3,3 МЛН
HADIZA GABON: Bosho ya bayyana mini wasu abubuwa da ba ku taba sani ba.
32:29
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 64 М.
04 MUHADARA DAGA MASJIDUL AHFAAD NASSARAWO GOMBE
33:42
DR UMAR GARBA DOKAJI
Рет қаралды 110
Filin Tambayoyi da Amsa || Zama Na (19) - Dr. Abdallah Gadon Kaya
2:00:13
Nasihar Sheikh Anas ga Ahlussunnah kan Yabon Munir Koza da Shiekh Kabiru Gombe yayi
32:22
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 2,4 М.
ТАМАЕВ vs ВЕНГАЛБИ. Самая Быстрая BMW M5 vs CLS 63
1:15:39
Асхаб Тамаев
Рет қаралды 4,7 МЛН