Рет қаралды 22,551
A shirin Mahangar Zamani na wannan makon, mun gayyato wasu masu kwalliya biyu a jihar Kano don tattauna kan batun da ke janyo faɗa tsakanin amare da masu sana'ar kwalliya, wato amaren da ke zuwa ana yi musu kwalliyar da ake yi wa baƙi a lokacin buki maimakon kwalliyar amare.