me ya sami wasu zaurawa suke shelanta Karuwanci a Tiktok ne? nazarin videon wata tsohuwar tasha

  Рет қаралды 9,039

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Ай бұрын

Пікірлер: 41
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 Ай бұрын
Jazaka-Allah khairan sheikh Abu-Aisha. Ko dun wannan abubuwan da wadannan fasikan suke yi, wallahi Allah na iya jarraban mu da masifu kalakala. Lokaci yayi da gwamnati ya kamata ta hana tiktalk kamar yadda wasu kasashe su ka yi.
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Ай бұрын
Amma kuwa da an kifar da Saudi Arabia🇸🇦 kuma basu hana TikTok ba su da suke Sharri'ar musulunci bare Nigeria🇳🇬 kasar arna da musulmai
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
​@@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qoBaa daka ta wani idan yana lefi, an fi so ka hango wanda ya fika aikin alkhairi sai kafi nutsuwa, ba Saudia muke bi ba, musulunci da Allah ya aiko Annabi SAW dashi tanan muke bi, Saudia mutane ne kmr kowa suna iya yin kuskure Kuma talalar Allah tana da yawa yasan ta inda ze 6ullowa kowa
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
@Abdullahi Muhammad Wallahi ga zubar da jini da sauran mugunta kala kala da sa6on Allah marar adadi In de zaa zubar da jinin mutane a doran qasa to zaa ga bala'i. Allah yace duk wanda ya kashe mumimi da gangan ze dauwama a wutar Jahannama. Allah ya kiyashemu ya kare mana imaninmu
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Ай бұрын
@@sakinadeeni4713 ma'ana da suke cewa gwamnati ta hana TikTok wacce ba akan Shiri'ar musulunci aka kafata ba akan tsarin turawan yamma aka kafata kawai wanna ze bi Allah ya tsaya yabi shi da gaske Allah ya shirye mu
@user-bn1qh8lw6r
@user-bn1qh8lw6r Ай бұрын
Wlh hakane
@lubabamurtada5646
@lubabamurtada5646 Ай бұрын
ALLAH dai yakaimu da Imaninmu ALLAH yatashemu Acikin Addinin Muslumci Jazakallah khair Malam
@AbdoulAzizAlimanman
@AbdoulAzizAlimanman Ай бұрын
Allah kayimana da kanka dan daraja an'nabi Muhammad Salah llahu alaihi wasalim 😭 Amin
@WebWene
@WebWene Ай бұрын
Wannan gaskiya ne Abu Aisha Allah yasaka da alheri
@IssaHoussaini-rl2tr
@IssaHoussaini-rl2tr Ай бұрын
Allah ya saka da alheri da nasiha mlm amine
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j Ай бұрын
Agaskiya tsuhuwace amma kuma bagirma tsuhuwar banzace Allah yashirya
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
amin
@kmuhd9473
@kmuhd9473 Ай бұрын
Tabbas mlm wanna rashin storon Allah ne Allah yayimana stari mlm muna godiya
@GcHf-bq4kd
@GcHf-bq4kd Ай бұрын
Allah allah ya kyauta allah ya sa mu dace
@user-jm5wl9ex9b
@user-jm5wl9ex9b Ай бұрын
Allah yasaka da alhairi mln
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
amin
@HassanmuhdSani-zr7bu
@HassanmuhdSani-zr7bu Ай бұрын
Allah yasakada alkhairi
@muhdslman9159
@muhdslman9159 Ай бұрын
Allah ya sehrya
@sagirsaminu2561
@sagirsaminu2561 Ай бұрын
Ina lilahi wa Ina ilhirajuun
@user-sk5cw5km8f
@user-sk5cw5km8f Ай бұрын
انصحك ان لاتضع صوّر الكاسيات العاريات لكي لاتأخذ ذنوبهم . قد يكون البعض لايعرفهم قبل ولكن بإظهاري صورهم تعرف عليهم وبحث عن حسابهم وتابع كل منشوراتهم وتعلق بهم بسبب فقط تلك الصورة التي وضعتها لذا أنصحك بإغلاق صور النساء خصوصاً اللواتي يظهرن اجسدهن بهذا الشكل …. شكرًا جزيلا على كل ماتقدمه لنا
@Mardiyaabubakar1-zs6vp
@Mardiyaabubakar1-zs6vp Ай бұрын
Allah ya sauwaka
@abdoulmadalabinagari9734
@abdoulmadalabinagari9734 Ай бұрын
Aslm wannan tafi Wada dora wannan bidiyo alfasha sani na a Baya dan tana ɗorawa dan ta samu mabiya a tiktok ayi bincike sosai
@yakubuharuna4648
@yakubuharuna4648 Ай бұрын
Kwarai kuwa itama me dorawar ba wats mutuniyar kirki bace
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Wallahi maimata sa6o shima sa6o ne, gashi kuma a dalilin dorawa a KZbin mun gani da wasu mazan mu daba ma tiktok
@abdoulmadalabinagari9734
@abdoulmadalabinagari9734 Ай бұрын
@@sakinadeeni4713 ban fahimce ki ba
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 Ай бұрын
Allah ya kyauta
@abdoulmadalabinagari9734
@abdoulmadalabinagari9734 Ай бұрын
Sunan ta Khadijah gulma ita wannan mai nuna tana wa'azi
@mariyayau5720
@mariyayau5720 Ай бұрын
Ba dai amfani daura video din
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Wallahi gashi mu daba muganiba mun gani musamnan maza wadanda ba maharramai ba, da ya rufe qirjinata dan haka Allah ya hana yada alfasha kowaca iri ce, da kuma saya sunan abinda ta fito dashi, dan Allah KZbinrs a dinga kiyayewa kar a daka ta masu yin sa6o, kawai ku fadakar basai an nuno komaiba, ni idan naga hoton screen yayi muni bana budewa sai de na Mallamai ne qarfin hali in biude dan nasan fadakarwa ce. Allah ya shiryesu mu kuma Allah ya kare mana imaninmu
@NaziruZakariMuhammad
@NaziruZakariMuhammad Ай бұрын
🙏🙏🙏
@abdurahamanAbdurahaman748
@abdurahamanAbdurahaman748 Ай бұрын
da gomnnati zata ji chawara ko masu faɗa aji kafa neman kuɗi cikin neman kuɗi ne zai rage yawan wannan kuma jinjina ga jami'an tsaron police da suke ɓata lokacin su wajan tsaron jama'a amma suna gidan haya mutanen banza da kuɗi bayan suma jami'an tsaron akwai haƙin yiwa addinin musulunci hidima kan su 🤔
@user-jm5wl9ex9b
@user-jm5wl9ex9b Ай бұрын
Allah ya shir yar da mu
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Ай бұрын
Amen🙏 ya Allah
@user-ur1rp7nv4z
@user-ur1rp7nv4z Ай бұрын
😢😢😢
@gaddafiinvestment
@gaddafiinvestment Ай бұрын
😢😢
@maryammukhtar6379
@maryammukhtar6379 Ай бұрын
Amma malam da ka daina walafa vedios, ka ringa barin sa a shafikan su.kana gyara amma baikamata ka dinga re-posting din irin wann ba . Tunda gyara kakeyi. Kallon tsaraicin ai haramun ne , duk da ni b malama bace ,kana hani ga mumunan. Aiki , masu bibiyar shafin ka kuma fa , idan suka kala basu da zunibi kenn?
@user-uy9dl1yj2p
@user-uy9dl1yj2p Ай бұрын
.😭😭😭😭
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Ай бұрын
Ba kunce murja ce kadai mastalarku ba
ТАМАЕВ vs ВЕНГАЛБИ. Самая Быстрая BMW M5 vs CLS 63
1:15:39
Асхаб Тамаев
Рет қаралды 4,3 МЛН
Неприятная Встреча На Мосту - Полярная звезда #shorts
00:59
Полярная звезда - Kuzey Yıldızı
Рет қаралды 2 МЛН
Rigima Tsakanin Aminu J Town Da Yan Saudi
4:23
ASUNMO
Рет қаралды 29 М.
Abinda yasa yan sanda suka hana hawan sarki na bikin salla a kano...
14:05
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 13 М.
Gurbacewar tarbiyya, martani kan Hana Auren marayu a nigeria.  prof. dr sani.
11:47
ТАМАЕВ vs ВЕНГАЛБИ. Самая Быстрая BMW M5 vs CLS 63
1:15:39
Асхаб Тамаев
Рет қаралды 4,3 МЛН