A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda

  Рет қаралды 158,146

BBC News Hausa

BBC News Hausa

4 ай бұрын

A wannan karon, Gwamnan na jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya tattauna da mutanen jihar kan al'amuran da suka shafi shugabanci a jihar.

Пікірлер: 191
@yusufumarisah7691
@yusufumarisah7691 3 ай бұрын
Tsakanina da allah bazan iya shugabanciba domin akwai abubuwa da yawa
@user-vo2ls7pi6v
@user-vo2ls7pi6v 4 ай бұрын
Allah sarki AREWA wai ina tunanimmu ne? zato na duk abinda za a tattauna a wannan shiri kaso 99.9 akan tsaro ne. ana ta kashe mutane 'yan bindiga ko ina, amma a dunga batun cin zarafin mata. wani samar da hanya ko wani batun manoma ina zaman lafiyar da duk wadannan abubuwan za su tafi yadda ya kamata. cin zarafin mata!!! ba kashe matan ake ba? ina manoman suke? nawa aka yanka ta wuyansu? ya kamata musan abinda ke mana ciwo wallahi yakamata alummar arewa mu dauki makamai mu kare kammu
@maitaaliitv5792
@maitaaliitv5792 4 ай бұрын
Sai ka ɗauka ka kare kan naka ynz dan Allah wnn rubutun naka kayi tunani sosai kayi shi kuwa?kowa yana fatan alkhr da addu'ar Allah ya taimaki mai girma gwamna akan manufofin sa amma kai kana wata magana daban
@HuzaifaHabibu
@HuzaifaHabibu 4 ай бұрын
Allah ya Kara rukoda hannayanka umaru dukko rada.
@Anasibrahim-eh6qe
@Anasibrahim-eh6qe 2 ай бұрын
alhaji.mayarda.ummar.dukko. Rada
@user-oh9hy4yo6l
@user-oh9hy4yo6l 4 ай бұрын
Yayi kyau sosai Allah yabamu sa'a
@suleimanalkamakama8215
@suleimanalkamakama8215 Ай бұрын
allah yaqarawa governor lfy da juriyar kushen yan adawa
@NuraddeenLawal-ix2ll
@NuraddeenLawal-ix2ll 3 ай бұрын
2 TERM, INSHA ALLAHU GWAMNA RADDA
@ibrahimyau9504
@ibrahimyau9504 3 ай бұрын
Allah yaqara lfy mai girma gwamna
@user-zm2kt7fl2c
@user-zm2kt7fl2c 4 ай бұрын
Allah ya qara jagoranci
@Real_Bajiks
@Real_Bajiks 3 ай бұрын
Azahirin gaskiya munga canji daga zuwan mai girma gwamna radda
@NAKOWAPLUSTV2
@NAKOWAPLUSTV2 4 ай бұрын
Masha Allah done ❤ ❤ ❤
@bellomuhammad4946
@bellomuhammad4946 4 ай бұрын
Gaskiya ta bayyana sosai a cikin lamarin Gwamna, Allah Yayi jagora Ameen.
@user-rw5ny6vr7c
@user-rw5ny6vr7c 3 ай бұрын
Allah ya ja zamaninka waliyyin Gwamna
@aliyuahmad191
@aliyuahmad191 2 ай бұрын
Allah kayima dikko albarka amin
@muttakabarau3005
@muttakabarau3005 4 ай бұрын
Wllh karya ne, mu muna acikin karamar hukumar faskari katsina state, sabon garin Bilbis rashin tsaron da muke ciki yanata ta'azzara😢😢😢😢😢😢😢😢
@saifullahisalisudoka8061
@saifullahisalisudoka8061 3 ай бұрын
Allah ya kawo maku mafita ya Kuma kareku .
@user-ly2vm3hz6x
@user-ly2vm3hz6x 3 ай бұрын
Allah ya Kara hazaka gwamna ❤❤❤
@user-xi3yu8sf9q
@user-xi3yu8sf9q 2 ай бұрын
Allah yakara lpy danisan kwana gwabnanmu ubangiji Allah yabaka nasara da sa,ar alqawalin da kadauka Mumuna tare da wadanda abubuwan da kefaru a kyauyikansu Kuma suna bamu labarin eya qoqarin da kakeyi a qauyikansu Kuma sunama fatan alkhaeri
@AliyuAminu-jm9ys
@AliyuAminu-jm9ys 3 ай бұрын
Masha Allah Allah yataima
@user-kc7ic2cp8x
@user-kc7ic2cp8x 3 ай бұрын
Kayi abinda yadace gwamna,Allah yakara shiga al'amuranka 🤲🙏
@saifullahisalisudoka8061
@saifullahisalisudoka8061 3 ай бұрын
Allah ya sa alkhairi Dr.Dikko Umar Radda
@mmnalameen232
@mmnalameen232 4 ай бұрын
Gaskiya ana samun sauki
@user-jd4qp7hn9f
@user-jd4qp7hn9f 3 ай бұрын
Wallahi wanna diramace taqarya
@musamshuaib2657
@musamshuaib2657 4 ай бұрын
A matsayina na Dan jahar yobe nayi farin ciki sosai da Lambar yabo da Me girma gov Mai mallah buni ya Samu akan harkar lafiya na zama zakaran dafi a arewa Baki daya
@user-sf7mi8pi5g
@user-sf7mi8pi5g 3 ай бұрын
Masha Allah
@almustaphamusa4734
@almustaphamusa4734 4 ай бұрын
Alhmdllh ina gdy mai girma Gwamnana
@abdul-fq2nr
@abdul-fq2nr 3 ай бұрын
Wlh gwamnan nan dagaskeyake kan fannin tsaro allah ya dafama
@MuhammadYusuf-wy8ws
@MuhammadYusuf-wy8ws 3 ай бұрын
Masha Allah ❤
@user-zr5ew1oj2x
@user-zr5ew1oj2x 3 ай бұрын
Allah yasa mudace
@isahgarba6217
@isahgarba6217 4 ай бұрын
Don allah muma zamfarawa yakamata BBC kuyimuna wannan program din
@user-yv1wh8pd5i
@user-yv1wh8pd5i Ай бұрын
Allah ya idah maka nufinka 🤲🏻🤲🏻
@user-gq4sh9qy5b
@user-gq4sh9qy5b 4 ай бұрын
Lallai MALAM DIKKO UMMAR RADDA ABINCI NE MAIKYAU WALLAHI.
@abubakartasiutv9254
@abubakartasiutv9254 3 ай бұрын
Masha allah
@user-pg9uk8xl4y
@user-pg9uk8xl4y 4 ай бұрын
Namu ba irin nasubane wallahi
@SmilingQuill-hj1pp
@SmilingQuill-hj1pp 4 ай бұрын
Allah ya jaxamin maigida
@saminumuhammed2587
@saminumuhammed2587 3 ай бұрын
Allah yayimaka jagora
@user-fg8zr8qp8u
@user-fg8zr8qp8u 3 ай бұрын
ALLAH ya Karen radda
@jamilatukur6358
@jamilatukur6358 4 ай бұрын
Allah yakara tai makon ka. Allah ya kara mana zaman lafiya a kasar mu baki daya
@harunamuktaradamu7318
@harunamuktaradamu7318 4 ай бұрын
Masha Allah Govt katsina Allah ya tsareka. Sunana Haruna Muktar Adam yola
@saminumamo9773
@saminumamo9773 Ай бұрын
Allah tsare manankai
@adamumusayau6521
@adamumusayau6521 3 ай бұрын
Tsakani da Allah Dikko na birgeni akwai capacity
@theconnect247
@theconnect247 3 ай бұрын
I'm from bauchi state base in India this is so interesting facts from this wise man
@Fatimasani-zw6sl
@Fatimasani-zw6sl 3 ай бұрын
ALLAH yayi jagora
@abbadra90
@abbadra90 4 ай бұрын
Allah yataimaki governor
@saleemalkalisenior5946
@saleemalkalisenior5946 2 ай бұрын
Allah Yabaka Kariya
@user-dn8os9wq9o
@user-dn8os9wq9o 4 ай бұрын
Salam salam barka dai ni mutumin kankarani gaskiya alh.umar dukko radda yayi kokarn gaski sosai wallahi babu adawa dan ni dan p.d.p Ni kagakam bazan rufama dan adawa asiriba to Allah ya sakamasa day mafificin alkairi
@MUHAMMADUSMAN-lf1ny
@MUHAMMADUSMAN-lf1ny 4 ай бұрын
Dikko Radda Gomna Radda❤
@husainihassan1250
@husainihassan1250 3 ай бұрын
Allah ya'kara'Daukaka
@RabilusaiduyauAgaji
@RabilusaiduyauAgaji 2 ай бұрын
Allah yayimasa jagoranci
@armayauhabeeb500
@armayauhabeeb500 4 ай бұрын
Allah yakarfafeka
@saniadamu9671
@saniadamu9671 4 ай бұрын
Surutu kawai ka iya..........matsalar tsaro kullum karuwa take Kaji tsoron Allah katsaya kayima mutane aiki ba farfagandaba
@tasiumusa2158
@tasiumusa2158 3 ай бұрын
Masha Allah, Amatsayina na dan jahar kaduna, Kamata yayi govnatin jahar katstina ta kirkiro masana'antu dazai samarwa da Yan asalin jahar katsina aikin, Domin kurage yawan kashe kudade dakukeyi wajen biyan albashin ma"aikata
@Abusarag26-uu4fp
@Abusarag26-uu4fp 4 ай бұрын
الله يسهل الأمور
@KABIRABUBAKAR-nj4ez
@KABIRABUBAKAR-nj4ez 3 ай бұрын
Alhamdulillah,agaskiya maigirma gwamna yayi kokari matuka ta bangaren tsaro dakuma bangaren ilimi, saidai inason intunatar da maigirma gwamna Wani abu dayashi bangaren lafiya maigirma gwamna yakarkata kacukam acikin asibitine Kawai akesamun lafiya saboda duk bayanansa suna nuna sai ankamu da cuta sai atafi asibiti Asha Magana, ammanta dacewar ita lfy agidatake sai tabacine ake tafiya asibiti takaice inason inbama gwamna shawara da yaduba bangaren tsabtace mahalli da samar da tsabtataccin wadatattun ruwansha da kuma fadakarwa tayadda mutane zasu iya kare lfyrsu daga gidajensu dakuma mahallansu, maana Health Education to the public.
@buharisad
@buharisad 4 ай бұрын
Namijin duniya kenan Katsina wa muna alfahari da kai Malam
@naziruibrahimmjb-py6pw
@naziruibrahimmjb-py6pw 3 ай бұрын
Dikko Inama fatan Alkhairi Allah Yasa Agama lpy Nazir Nado Kano
@Ismobell_MD
@Ismobell_MD 4 ай бұрын
I like his excellency's sincerity and passion. Allah SWA ya taimake ka mai girma gwamna.
@sunusiabdulahi2566
@sunusiabdulahi2566 3 ай бұрын
Sai godiya Nigeria
@adamubello9371
@adamubello9371 4 ай бұрын
ماشاءاللهAllah yataimaka
@musaMdMd-kx7lj
@musaMdMd-kx7lj 3 ай бұрын
Allah ya kara maka lfy
@TanimuTambaya-vc1dv
@TanimuTambaya-vc1dv 3 ай бұрын
Allah yataimaka
@naohbawadanjuma442
@naohbawadanjuma442 4 ай бұрын
Kayi Komai Mai Girma Gwamna Muda Kai Saidai Addu'a ♥️ Nuhu Bawale Muduru Garkuwan Gwagware. Allah yasa muma mu amfana
@abubakarmurtala5095
@abubakarmurtala5095 4 ай бұрын
ba laifi wannan tafiya da alamar nasara,,ALLAH ya kara baka nasara gwamna,,, AMEEN yah ALLAH
@user-jo7jp5ln8s
@user-jo7jp5ln8s 3 ай бұрын
Allah ameenn
@murtalasurajo8493
@murtalasurajo8493 4 ай бұрын
Masha Allah, mai girman Gwamna
@user-zm6mf3zl5k
@user-zm6mf3zl5k 2 ай бұрын
Enayika dakko
@hussainimansur6347
@hussainimansur6347 4 ай бұрын
Masha allah A gaskiya bantaba Ganin cigaba ba nagaskiya kamar mulkin wnn bawan allah allah yakara basi basira da hakuri amulkinsa ameen
@harisuabdullahialiyu3411
@harisuabdullahialiyu3411 3 ай бұрын
Allah yatayamaka
@user-ck9te6nh7k
@user-ck9te6nh7k 3 ай бұрын
Masha Allah❤❤
@YusufAbdulmudallab
@YusufAbdulmudallab 4 ай бұрын
❤❤❤
@minuwagezawa1713
@minuwagezawa1713 4 ай бұрын
Slm agaskiya niba dan katsana bane amma inawa gwamna dikko radda fatan alheri Allah yayimai jagora Allah yabasha ikon sauke nauyi dake kansa
@SleepyAcorn-yd5lz
@SleepyAcorn-yd5lz 3 ай бұрын
Allah yataya riko
@fatimalabaran5688
@fatimalabaran5688 3 ай бұрын
Masha Allah Amma A sabon garin Bilbis faskari L G,A muna acikin wani hali narashin tsaroda Na acibitin kulada marassa lafiya munada masu karatu amma babu wani cigabada mukasamu
@user-ue7uq7yv5w
@user-ue7uq7yv5w 4 ай бұрын
Good person
@ramlathassan193
@ramlathassan193 4 ай бұрын
Allah ya taimakeka governor Allah yayi maka jagoranci, Allah ya qara muna irinku aqasarmu, Allah ya kawo muna zaman lafiya da cigaba Mai dorewa ameen
@umarabdullahilawal
@umarabdullahilawal 3 ай бұрын
Allah ya bamu irin dikko radda a kaduna state. Dan Allah ku gayyatar mana uba sani kutaimaka
@abubakaradam6670
@abubakaradam6670 3 ай бұрын
My best governor in 2024 fatan alkairi
@jamiluidris5773
@jamiluidris5773 3 ай бұрын
Allah yakara lfy dikko Allah yajakwana
@MhdMhd-kz8xn
@MhdMhd-kz8xn 4 ай бұрын
Allah bless Al ummar mu❤
@BaffaBadamasi
@BaffaBadamasi 3 ай бұрын
Baji dadin abunnan sosai, so interactive and eye-opening Allah ya kara bada sa'aa
@user-gm6ng3hm3i
@user-gm6ng3hm3i 4 ай бұрын
Gaskiya kayi kukari Allah ya Ida nufi Allah yasa mudaci
@fiddausiabubakarsani
@fiddausiabubakarsani 3 ай бұрын
Masha Allah Malam Dikko Allah Ya dafamaka❤
@kaijamaatv1602
@kaijamaatv1602 4 ай бұрын
Allah yataimaki gomnan katsina akan niyar shi ta alkhairi,da kuma bbchausa.
@user-sv1rd7hh8p
@user-sv1rd7hh8p 2 ай бұрын
Masha Allahu, Allah yasaka da alkhairi yakara kwarin gwiwa
@BASHIRSULAIMAN-ro7jm
@BASHIRSULAIMAN-ro7jm 28 күн бұрын
Shugaba Allah ya Kara maka jagoranci
@user-ks6ue5iu5j
@user-ks6ue5iu5j 4 ай бұрын
Slm Inayima maigirma Dr Dukko Umar Daradda fatan Alkairi Agaskiya mungachanji akanmatsalar tsaro Adabama kwana agidajanmu sabodatsoran 'yantaadda ammayanzu harmakaramuke sabodahaka Jami antsaron da Gwamnan yahoras ba inda basa shiga dayakida 'yantaadda sabodahaka ALLAH yasaka da Alkairi daga Ibrahim mati Gandun Karfi Malunfashi L.G.A
@RabiluSaadu-xn4es
@RabiluSaadu-xn4es 3 ай бұрын
Dan Musa dai shiru kakeji har yanzu
@bashiraljabbarymalumfashi8662
@bashiraljabbarymalumfashi8662 4 ай бұрын
Allah yakara lfy dikko umaru radda
@mmnalameen232
@mmnalameen232 4 ай бұрын
Allah ya taimaki gomnamu Asa tsaron harda garin funtua musan bazaka manta damuba
@NuraddeenLawal-ix2ll
@NuraddeenLawal-ix2ll 3 ай бұрын
ALLAH YA SAKA MAKA DA ALKHAIRI, YAYI MAKA JAGORA GWAMNA MAI ADALCHI, AMEEN.
@BuhariZubairu-zp6sd
@BuhariZubairu-zp6sd 4 ай бұрын
Adai bayanika wlh kayi kokari yadda kasa Allah acikin komai Allah yayima duku radda
@hussainiusman7410
@hussainiusman7410 4 ай бұрын
Allah yabaka ikon cika mana alkahuran da ka dauka mlm dikko amin❤
@MubarakGarba-dv5sp
@MubarakGarba-dv5sp 3 ай бұрын
Kamar yadda kukasani sunana *crmd Mubarak Garba kankia * Agaskiya bantaba jinshiga siyaba Amma sakamakon zuwan mai girma *PHD.umar dukko radda* yasa naji ina ra Ayin shiga siyasa /sakamakon haka I nai mai fatan Alkairi Ameeen 🤲
@muhamedauzai6888
@muhamedauzai6888 3 ай бұрын
Alhamdulillah allah ya jakwna ❤
@muhammadmusa9564
@muhammadmusa9564 4 ай бұрын
May Allah make it easy for him throughout his journey
@hassanmagaji1792
@hassanmagaji1792 4 ай бұрын
My Mentor is simple and sincere.
@UsmamamudaKwazari
@UsmamamudaKwazari 3 ай бұрын
Allah yataima namijin maza🎉🎉🎉
@imamumazanya5744
@imamumazanya5744 4 ай бұрын
Gaskiya naji dadin bayanan dikko radda sosai ya Kara birgini wlh
@sanialiyu7863
@sanialiyu7863 3 ай бұрын
Allah ya maka jagora
@sanusiabdullahi2791
@sanusiabdullahi2791 4 ай бұрын
mu mun yarda zakayi in sha Allahu muna rokon Allah tabaraka wataalah ya ci gaba da baka kariya da mu baki daya
@bashirgambo7522
@bashirgambo7522 4 ай бұрын
Karya ne.
@sabba162
@sabba162 4 ай бұрын
Allah ya taimaki jahar Katsina,da ma Nigeria baki daya
A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi
55:14
BBC News Hausa
Рет қаралды 26 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Asiya ta Dadin Kowa
7:22
BBC News Hausa
Рет қаралды 12 М.
Sigma Girl Education #sigma #viral #comedy
00:16
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 68 МЛН
ONE MORE SUBSCRIBER FOR 6 MILLION!
00:38
Horror Skunx
Рет қаралды 11 МЛН
A FADA A CIKA da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.
58:14
BBC News Hausa
Рет қаралды 187 М.
APC ba su iya mulki ba - Atiku Abubakar
24:56
BBC News Hausa
Рет қаралды 16 М.
A Fada A Cika tare da Ministan Shari'a Abubakar Malami
58:54
BBC News Hausa
Рет қаралды 54 М.
Mahangar Zamani Kan Matsawa Mace Ta Yi Aure Tare Da Madina Maishanu
30:23