Ai dole sufita SABIDA anbasu najeriya anan zaayi barnarda aka hanasu a Nijer,chadi, mali da Burkina faso Lallai sun munyi fito nafito da (juji) abinda mugune mara Imani mara tausayi babban maqiyinmu.
@MuhammadSani-q2y24 күн бұрын
Ko wace kasa na korar faransa shi kuma tinubu yana kara nanike musu SBD yankin arewa yake so ya cutar Amma ahaka wasu 'yan arewa suke goyan bayan sa SBD suna cikin gwamnati allah ya kyauta