Nasiru Gawuna ya ce ba ya tsoron ɗaukaka ƙara da Gwamna Abba Kabir Yusuf zai yi a kotu

  Рет қаралды 15,609

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 99
@mohammadyaminpopo25
@mohammadyaminpopo25 Жыл бұрын
Allah bazai Baku sa,a ba insha allah
@mkgeidam
@mkgeidam Жыл бұрын
Alhamdulillah, Muna taya Mai girma gwanna Mai jiran gadow, murna wannan nasara da kotu ta yinki, jiya laraba, Allah ya yi jagora
@bnemraan
@bnemraan Жыл бұрын
Ci da addini karyar banza karyar wofi. Ai insha Allah Abba Kabir yusuf shine gwannan jihar Kano Da ka yarda da Allah toh da kahakura kamar yadda ka furta cewan dik Wanda yaci zakai masa mubaya'a Kash, sae dae abin ba har zuci ba
@SouleyAli-jh5ky
@SouleyAli-jh5ky Жыл бұрын
Malan nasiru yuf gawuna dans allah a girmama malamai saboda ni Bana yin kwanwasiyya ne saboda rashin tarbiya da rashin girmama malamai allah yatayaka riko
@sasbidosumaila2488
@sasbidosumaila2488 Жыл бұрын
Nima haka wallahi tallahi.
@muhammadkhamis3920
@muhammadkhamis3920 11 ай бұрын
Okoro
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 Жыл бұрын
Allah yasaka mana mutalakawa munsan Wanda muka zaba Kuma duk Wanda yake fadin Allah abaki baikai zuciyaba to yatuna akwi kotun Allah da yace yanajiran kowa yazo zai sameshi
@bnemraan
@bnemraan Жыл бұрын
Kwarai ma kuwa abokina
@mohammedbukar7340
@mohammedbukar7340 Жыл бұрын
Amin ya Allah tank oga
@sardaunanmatasa4059
@sardaunanmatasa4059 Жыл бұрын
Masha allah
@anasalhassan1563
@anasalhassan1563 Жыл бұрын
Kaganshi kamar na Allah amma a cikin zuciya ba haka bane yakama ta Muji tsoron Allah wallahi mayaudarine
@yahayaprincegama
@yahayaprincegama Жыл бұрын
Idan har kayi Adalci Akan Abinda kayi Allah yayi maka irin Abinda kayi 😢
@yusufsulaiman8965
@yusufsulaiman8965 Жыл бұрын
🎉🎉🎉🎉 Mash'allah Malam Nasiru gawuna tawakkali har a zuciyar ka yake ❤❤🎉
@saiduammaimaizare1584
@saiduammaimaizare1584 Жыл бұрын
Karya kake munafuki har abada kai da mulki a kano insha Allah
@xjfg272
@xjfg272 Жыл бұрын
Masha Allah
@AminaAdam-h8n
@AminaAdam-h8n Жыл бұрын
Allah ya saka man
@salehyahaya3801
@salehyahaya3801 Жыл бұрын
Azzalimai😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢allah ya. P. U
@realyarimatv2858
@realyarimatv2858 Жыл бұрын
Congratulations sir fatan Alkairi
@darul-fikratv5616
@darul-fikratv5616 Жыл бұрын
Allah baka ikon adalci,
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 Жыл бұрын
ALLAH YASA HAKA SHI YA FI AIKAIRI
@تايسونبابكر-ه5ح
@تايسونبابكر-ه5ح Жыл бұрын
الحمدلله رب العلمين الله أكبر الله أكبر الله أكبر لااله الا الله محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم تسليما كثيرا
@abdullahihamza1163
@abdullahihamza1163 Жыл бұрын
Ma Sha Allah, Allah Ya taya riko.
@yahayabuhariumar3717
@yahayabuhariumar3717 Жыл бұрын
Allah yayi maka irin adalcin da kukai mana
@SalisuAbdulrahmanadamu-ds2wb
@SalisuAbdulrahmanadamu-ds2wb Жыл бұрын
Allahamdulilah baba gawuna Allah yataimaka daga naku salisuabdulrahman CELE
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi Жыл бұрын
Masha Allah Allah tayaka riqo malam nasiru gawuna
@asmaualiyu191
@asmaualiyu191 Жыл бұрын
Masha Allah ❤
@MuhammadMustapha-tg7eb
@MuhammadMustapha-tg7eb Жыл бұрын
Masha Allah GAWUNA Allah ya tayaka riko da iya
@MamanAmir-p3x
@MamanAmir-p3x Жыл бұрын
Masha Allah Allah yatayaka riko
@salehyahaya3801
@salehyahaya3801 Жыл бұрын
Ba Ameen ba ya rabi
@bellobellobz5479
@bellobellobz5479 Жыл бұрын
Alhamdulillh Allah ya Bada riko Da Al Umar Kano
@جميلهجميله-ر4س
@جميلهجميله-ر4س Жыл бұрын
Tawakalin karya
@FAISALMOHAMMED2
@FAISALMOHAMMED2 Жыл бұрын
Congratulations
@AaAa-vc5ht
@AaAa-vc5ht Жыл бұрын
Azzalimai 😢
@auntyrahmaaunty
@auntyrahmaaunty Жыл бұрын
Allah yasa haka shine mafi alkhairi Allah ya taya maka
@UsmanAdam-z3v
@UsmanAdam-z3v Жыл бұрын
Kawai kuce ameen. Wannan kujera idan hakkinsa ce aka bashi to Allah ya tallafa masa yasa yagama lafiya. Idan Kuma hakkin Wani aka bashi to Allah yasa tazamo masa masifa duniya da lahira.
@Alhamdulillah-l1m
@Alhamdulillah-l1m Жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@ANASHAMISU-vo6nt
@ANASHAMISU-vo6nt Жыл бұрын
Allah yatayaka riqoo baba gawuna
@iiii8286
@iiii8286 Жыл бұрын
Alhamdulullah
@aminuidris4243
@aminuidris4243 Жыл бұрын
Dan shegiya insha Allah kaida Mulki har abada da karfin ikon Allah wlh bamasonka mu kanawa wlh saidai mu mutu gabaki Akan hakkinmu wlh
@ibrahimabdallah655
@ibrahimabdallah655 Жыл бұрын
karyar banxa Azzalumai wlh Allah baya barin xalunci sai Allah ya rusa shirinku makirai
@fatimarabiusani6082
@fatimarabiusani6082 Жыл бұрын
Saide ka mutu Kai daya mukam Muna Nan zamuyi bautan Allah😂😂😂
@daudailiyasu
@daudailiyasu Жыл бұрын
ALLAH ya taya rigo Gawuna Garo G+G×8=4+4✓
@anasziri6836
@anasziri6836 Жыл бұрын
Wannan gaskiyane
@KhadejahKh
@KhadejahKh Жыл бұрын
Allah .yahana ku zaman lfy
@kabirudanjima2429
@kabirudanjima2429 Жыл бұрын
Bamurnazakuyiba dankoyanzudasauranrina akaba
@muhammadsanizaiyan2866
@muhammadsanizaiyan2866 Жыл бұрын
Allah ya Taya riko
@anasziri6836
@anasziri6836 Жыл бұрын
Allah ya tayaka ruko
@BadaruAbdullahi-iw3le
@BadaruAbdullahi-iw3le Жыл бұрын
Gaskiya kunji kunya kuma girmanku yafadi Allah wadaran halinku Yan kishin jam iya bakishin Al ummaba sannan Kuna cewa kaman tauhidinku nafatar bakine bana gaskiyabane Allah yayimana maganin ku ya Allah ya tabbatarda gaskiya ya karya qarya
@kikons9511
@kikons9511 Жыл бұрын
ahaka kukeson zaman lafiya ana bawa wasu hakkin wasu Allah ya kyauta
@zakariyouzakariyou1781
@zakariyouzakariyou1781 Жыл бұрын
Inakira ga kanawa walahikuchiga taitayika walahiwalahi ku kiyaye kusan Abindakukeyi kawani maikaba tchinhace yarikita mukudjaha
@idrissbinusman
@idrissbinusman Жыл бұрын
To ai baka yarda da Allah ba Kai sabida Allah ya bashi kace ba hakaba
@libyanmovement7075
@libyanmovement7075 Жыл бұрын
Wllh karya kake makarcin banza idan da gsky Meyasa kaki Yarda da kaddara azzalumai muna rokon Allah da karfin sA ya dammaraka da wayanda suka goyi bayanka Allah Kar yabaku sa'a aduk lamuranku Allah yabiwa Wanda kuka zalunta hakkin su ya lalata ku ku da sauran duk Wanda suke da sA Hannu Ameen
@fatimarabiusani6082
@fatimarabiusani6082 Жыл бұрын
To aiba shi yakai karar ba Jam iyyace sannan kasani adduar Wanda kuka zalunta ne dasukayi ranar arfa Allah ya amsa kunrushe hanyar cin abincin mutane Allah baya Bacci Kuma baya goyon zalunci da azzalumai bawata shari'a data ba Gawuna Mulki hakkin yan kasuwa ne
@musayarwahalaibrahim7749
@musayarwahalaibrahim7749 Жыл бұрын
Wlh karyakaki
@imranmuhammadjibrin9581
@imranmuhammadjibrin9581 Жыл бұрын
Munafukai
@sardaunanmatasa4059
@sardaunanmatasa4059 Жыл бұрын
Suwaye muna fukkan
@fiddausiyahaya2845
@fiddausiyahaya2845 Жыл бұрын
Bawan Allah ka zama governor da yaddar Allah
@mamansharifa1725
@mamansharifa1725 Жыл бұрын
Akwai hakkin Al Umar jahar Kano Allah yasaka mana
@sulaimanashiru4501
@sulaimanashiru4501 Жыл бұрын
Kaida ke satar result din zabe ina kasan Allah
@aminuidris4243
@aminuidris4243 Жыл бұрын
Karya kake mayaudari wlh ba Allah ne ya Baka ba wasu mutane ne suka Baka domin Allah Baya zalinci wlh
@fatimarabiusani6082
@fatimarabiusani6082 Жыл бұрын
Dan Allah akoma islamiyya Dama akwai Wanda ya isa yai abinda ba Allah ba matsalata daku jahilci ba ilmin muhammadiyya
@Abusarag26-uu4fp
@Abusarag26-uu4fp Жыл бұрын
ANNP ❤
@haidardanmamaabdullahi5103
@haidardanmamaabdullahi5103 Жыл бұрын
Allah yasaka mana bamu yafeba
@aminuibrahimsadi5861
@aminuibrahimsadi5861 Жыл бұрын
Karyane bku yrda kaddarar ubangiji marakyauba
@amirhassansarki3224
@amirhassansarki3224 Жыл бұрын
Malam fa yanason mulki nan fa 😀😀
@abuhafsajibril
@abuhafsajibril Жыл бұрын
Da Yardar Allah bazakuyi Nasara a Zaman Daukaka ƙara ba. Baku kishin Kano SBD baku karbi ƙaddara ba, a Jahohin Arewacin Najeriya Kano yarage a hanawa Zaman lafiya kuma idan baku gyara salon siyasar ku ba to Hanyar ku za'a samu daman Shiga Kano!
@libyanmovement7075
@libyanmovement7075 Жыл бұрын
Wllh gsky ne WAnnan magana makaryaci ne cewa Yayi idan baici zabeba zai hakura Amma gashi tun yanxu yanuna Maha incine Kuma makaryaci sannan Baya Yarda da kaddara Kuma wllh sunaso sukawo wa kano tashin hankali sbd wasu bukatunsu sannan akwai wasu malamai wllh suji tsoron Allah susani zasuyi bayani agaban Allah muna rokon Allah da karfin mulkinsa da sunayensa Kar Allah ya bawa gawuna mulki har karshen Rayuwan sa
@BasheerMohammedZanna
@BasheerMohammedZanna Жыл бұрын
Munafuki karya kake dan wahala 😮😮
@aliyulawali3642
@aliyulawali3642 Жыл бұрын
Adena zagi ba Dede ba
@laminuumar3961
@laminuumar3961 Жыл бұрын
Zalumci ya dorewa
@FahadSuleman-h8v
@FahadSuleman-h8v Жыл бұрын
Karyane wanann zaluncine
@saniadosanturaki
@saniadosanturaki Жыл бұрын
Ci da addini beyi bah!
@badriyaahamed1970
@badriyaahamed1970 Жыл бұрын
👍👍👍👍👍👍👍🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
@musahalilu9510
@musahalilu9510 Жыл бұрын
Hmmm kura da fatar akuya ayidae mugani
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 Жыл бұрын
Uhmmm Allah yakyauta
@sulaimanaminu5371
@sulaimanaminu5371 Жыл бұрын
Duniya kenan kamar yaune zamu koma ga Allah shi talaka bashi da wani amfani a nigeria da kano kakewa da bazakayi hakan ba wayanda suka fiku zalunci ma yanzu sun zama tariyi karku manta kuma akwai hakkinmu akanku allah yana tare damu kuyi abunda kukaga dama lokacinku ne allah ya bamu aran rai
@OmarMashanu-cx5po
@OmarMashanu-cx5po Жыл бұрын
WANNAN GASKIYANE BRO AI YANZU INDAI BAKU DA DEMOCRATS PARTY ASAMA TO SAI ALLAH DAGA TUNIBU NE SABO DA ZABEN 2027 SABO DA HAKA MUTALAKAWA KAWAI MUBI ALLAH DA MANZON SA AMMA NIGERIA 🇳🇬 BA SHUGABANCI WLH
@salisusani3584
@salisusani3584 Жыл бұрын
Kotu dai ta Baku ba allh ba
@zakariyouzakariyou1781
@zakariyouzakariyou1781 Жыл бұрын
Inakigareka walahi kagodji Alah ya Issa kasani chari wasokuna kadibi nagaban wadanda sukahika kworewa wadja Tchang Amanna yasoka kasance
@fatimarabiusani6082
@fatimarabiusani6082 Жыл бұрын
Adinga rubuta mana abinda zamu gane😂😂 nagama karantawa ban fahimci komai ba
@nuram8858
@nuram8858 Жыл бұрын
Wllh ƙaryace anyi maguɗi a kotunan
@mansoorgalaba5362
@mansoorgalaba5362 Жыл бұрын
Karya munafiki kuma insha Allah bazaka hau kujerar gwamnaba
@fatimarabiusani6082
@fatimarabiusani6082 Жыл бұрын
Dan Allah masu comment akoma islamiyya arage duhun jahilci kar aje lahira da duhun kai wudai basuma san kunayi ba yayansu na gida a killace cikin AC wasu na abroad ku kuma zafin talauci da rashin ilmi yasa kunzo social media kunata hauka dan Abba bece komai ba dan madugu bece komai ba dan Gawuna bece komai ba saboda sun basu ilmi da cewa karsuyi hauka sai bakuda me fada muku gaskiya to anemi ilmi addini a bautawa Allah a kuma nemi kudi a nemi lahira 😂😂😂😂😂
@aminamuhammadyaro7293
@aminamuhammadyaro7293 Жыл бұрын
To ai kai ka fara rejecting abunda Allah yayi tundai ya ba wani kun kai kotu, kunga duk baku yarda da kaddarar ba kenan dukanku
@libyanmovement7075
@libyanmovement7075 Жыл бұрын
Masha Allah gsky ne dan uwa
@masuduthman9142
@masuduthman9142 Жыл бұрын
A ina kaci zaben makaryaci
@abdulkarimhachim-ov8si
@abdulkarimhachim-ov8si Жыл бұрын
bakada tawakali whl
@isiyakulazarouxx175
@isiyakulazarouxx175 Жыл бұрын
Kaji mgn daga bakin magabata
@libyanmovement7075
@libyanmovement7075 Жыл бұрын
Jahilin banza magabatan gidan su Tsoho ko
@inusakabiru
@inusakabiru Жыл бұрын
Andaiji kunya 😂😂
@sardaunanmatasa4059
@sardaunanmatasa4059 Жыл бұрын
Waye. Yajji kunyar
@usmanmunir2554
@usmanmunir2554 Жыл бұрын
Wllhy Kai munafikine
@BilkisuAbubakar-pu9xz
@BilkisuAbubakar-pu9xz Жыл бұрын
Karyan banxa azzalumai waya zabeku ku ka dai daura kanku ku Jira Kuga in kujeran xai zaunu a gunka tir da hali irin naku kai da uban gidanka barayi axxalumai
@abucarmaradi8215
@abucarmaradi8215 Жыл бұрын
Munafuki
@libyanmovement7075
@libyanmovement7075 Жыл бұрын
Kyalesu Mu Allah mukace Kuma insha Allah a dau kaka Kara za'arusa WAnnan shari'ar da munafuka tayi
@adoyahaya5511
@adoyahaya5511 Жыл бұрын
Ko kunya babu jahili
@khadijatusmanmusa4621
@khadijatusmanmusa4621 Жыл бұрын
Munafiki
@imranadamtv2979
@imranadamtv2979 Жыл бұрын
Alhamdillah
Ina yi wa Abba Kabir fatan alheri - Nasiru Gawuna
3:57
BBC News Hausa
Рет қаралды 80 М.
번쩍번쩍 거리는 입
0:32
승비니 Seungbini
Рет қаралды 182 МЛН
Haramun Ne Bin Diddigin Matarka | Dr Ahmad BUK
4:51
Zauren Sunnah
Рет қаралды 3,9 М.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Bakura Abdusawi
7:37
BBC News Hausa
Рет қаралды 5 М.
Hira (2) Kai Tsaye Tare Da Jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
57:52
kwankwasiyya Movement
Рет қаралды 8 М.
Yiwa Shugabanni Addu’a Shi Ne Zai Hana Su Lalacewa - Gawuna
9:48
سورة البقرة كاملة, رقية للبيت, وعلاج للسحر | القارئ علاء عقل - Surah Al Baqarah
1:54:07
Shari'ar Gwamnan Kano darasi ce - Kwankwaso
3:58
BBC News Hausa
Рет қаралды 81 М.