Nazari kan ta'addancin da akayi a kano na kona masallata da rai.

  Рет қаралды 16,833

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Ай бұрын

Пікірлер: 49
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz Ай бұрын
HHHHHHA IZALA TA RIKICE. SABODA SHARRIN DA KUKA YI MA SHEIKH ABDULJABBAR KABARA . KUMA INSHA'ALLAH SHEIKH ABDULJABBAR KABARA NE AJALIN IZALA A NIGERIA. KU DUBI IZALA DA IZALA. YADDA SUKE FADA A TSAKANIN SU
@inganta-lafiya_healthpromotion
@inganta-lafiya_healthpromotion Ай бұрын
Gaskiya da fari dai kawai a fara da kashe shi, sannan sai a bincika daga baya
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
Wannan ce magana ta gaskiya.
@jamiluali4471
@jamiluali4471 Ай бұрын
Allah yajikansu da gafara Dan malam aja hankalin masu kashe kansu aranar lahadi asami Wani yaro yakashe kansa tahanyar rataya bayan nan sai kwatsa wasu daba asan kosuwayeba suka yankan Wani Dan achaba aranar alhamis dadaddare washe gari sai nasamu labari n wasu sun rataye kansu sunmutu duk agarin dambatta Dake jihar kano
@AbdouSiradj-xo3ks
@AbdouSiradj-xo3ks Ай бұрын
🎉🎉🎉
@OkashaabdullahAlfauzan
@OkashaabdullahAlfauzan Ай бұрын
wai ya akayi kano ta zama cibiyar duk wani kalan mugun ta da rashin Imani a Arewa 😢😢😢😢😢😢 dafa kanawa ba haka suke ba me yake faruwa ne
@user-bp7oe6jd2b
@user-bp7oe6jd2b 29 күн бұрын
Wlh amatseshi yanzu haka kwangidala ya amso wlh wannan ko kasheshi akayi ba a huce haushiba se de abar shi da la anar allah
@mrreeemmm5448
@mrreeemmm5448 Ай бұрын
abun takaici marar sa lfy a zube ko fanka babu. anma da harakar sharholiya duniya ne da yanzu ana nan ana zana manya manyar kasa sun kawo nasu temako. anma bayin allah gasu a zube ko fanka babu ana fifita su da kwali 😢tur da irin wannan al'unma.
@SalihHiron
@SalihHiron Ай бұрын
أنا لله وانا اليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل سبحان الله 😭😭😭😭😭
@icemanbkd9211
@icemanbkd9211 Ай бұрын
Subhanallah lokacin da Malam idris Abdul Aziz yayi magana akan abubuwa makamancin haka dake faruwa a kano aka dunga zaginsa wanda ya kamata malamai suyi ta yaqar wannan matsalan a kano da wa'azi malamai ku hadakai kuyi wa'azi sosai kuyaqi irin wannan matsaloli a kano dan Allah
@mubarakgarba6566
@mubarakgarba6566 Ай бұрын
Inna'lillahi Wa'Inna Ilaihi raji'un. Wannan wane irin ta'addaci ne. Allah ya kyauta.
@mahammadsani469
@mahammadsani469 Ай бұрын
لاحول ولاقوة الابالله اللهم غفر لهم
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 Ай бұрын
Gaskiya gwamna kana neman gajiyawafa
@YusufBukarmodu
@YusufBukarmodu Ай бұрын
Wannan fa duk sherrin aqidane dan Allah abar Aqida Akama musulumci
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 Ай бұрын
Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna 😭😭 Kano gaskiya abubuwa na kisanrai yayi yawa wai babu hukuma ne jama'a atashi tsaye da addu'a
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 Ай бұрын
Jazaka-Allah khairan. Adai binchi ka kila arnene bamaguje. A tsanatadai bincike. Allah Ya jikan su da rahma, masu rauni kuma, Allah Ya ba su lafiya.
@aliyubinabubakar176
@aliyubinabubakar176 Ай бұрын
إن لله وإن إليه راجعون اللهم انصرإخوانناالمسلمين في نيجيريا 🇳🇬🇯🇴
@user-ub3oh8xo5x
@user-ub3oh8xo5x Ай бұрын
إنا لله و انا اليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل
@samifaahmadmalikawa5353
@samifaahmadmalikawa5353 Ай бұрын
Innalillahi wa inna'ilaihi raji'un Allah yakiyaye gaba
@yusufabdullahi4776
@yusufabdullahi4776 Ай бұрын
Slm abu aisha tabbas wannan jaha tana bukatar addu,a maganar al,banin gombe nakan hanya cewar sa komai ace kano ,
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
Wallahi kuwa laifin mahukintan jihar ne suna daukar banna a masatayin abu mai sauki.
@yusufabdullahi4776
@yusufabdullahi4776 Ай бұрын
@@abuaishaalfurqan to Allah ya ganar dasu domin hakki ne akansu Allah ya kawo dauki.
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Gsky ko'ina akwai masu lefi fa Da ana Qisasin da Allah yace, da masu lefi sun ragu ko sun dena Kano garin Kare da Doki ne kowa ya daukko jakarsa da tsiyarsa sai Kano a dalilin nan ne cibiyar Kasuwancin Arewa, kuma ance Kano ta Dabo tinbin Giwa ko da mai kazo an fika, idan da arziqin ko tsiyar ne, ilimin etc Gamu da daukar raini da haquri ba yabon kai ba Dan naji wani yace da a irin Sokoto ko Katsina etc ake wannan da tuni mutane sun yi maganin abin. Allah ya shiryi alumar Annabi SAW Amin
@hajiyamama2895
@hajiyamama2895 Ай бұрын
إنا لله وانا إليه راجعون ولا حول ولا قوه الا بالله العلي العظيم
@AbdouIbrahim-
@AbdouIbrahim- Ай бұрын
Subhanallah 😭😭😭Allah yasa mudace
@nasermukutar-iw3ly
@nasermukutar-iw3ly Ай бұрын
ماشاءالله تبارك الرحمن ❤
@MammanOusouman
@MammanOusouman Ай бұрын
1986
@MammanOusouman
@MammanOusouman Ай бұрын
Maman
@djjbril4645
@djjbril4645 Ай бұрын
Innalilahi wa inna ilaihiraji un subhanallah
@ashamariam9175
@ashamariam9175 Ай бұрын
Allah ya basu lafiya
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 Ай бұрын
To Dan kongila Dama dawuya kayi nadama Hari gamusulunci ya Allah Katona asiri masu hannu ga wanna alamari Sai Ansan gidansu shí wayar
@MammanOusouman
@MammanOusouman Ай бұрын
1986
@MamanMalika-xj7fg
@MamanMalika-xj7fg Ай бұрын
Subhanallah Allah kyauta
@Aabdulrasheed6471
@Aabdulrasheed6471 Ай бұрын
Subhanallah
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger Ай бұрын
سبحان الله
@omarmohamad9196
@omarmohamad9196 Ай бұрын
Allah ya kiyae
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 Ай бұрын
Innalillahi wainna ilaihiraju'un
@namalamfaruk2837
@namalamfaruk2837 Ай бұрын
Gsky Kano akwai matsala..wannan da hankalin sa fa..
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Wannan da Abu Aisha yasa a video yana jawo Ayar hukuncin masu kisan mutane da gangana da azabar da Allah ya tanadar musu, ba shi ne ya qona Masallachi ba, shi wata/watannin baya ne ya kashe wani, ban san me isa Mlm yasa wanan video ba sai mutane su dauka shine mai sa wutar
@inganta-lafiya_healthpromotion
@inganta-lafiya_healthpromotion Ай бұрын
Thank you
@belloumarmilgoma3224
@belloumarmilgoma3224 Ай бұрын
Wannan baikamata abincikeshi ba Kamata yayi akasheshi kawai Domin zai iya yuwa wasu kazafin da basuji ba sugani ba
@belloumarmilgoma3224
@belloumarmilgoma3224 Ай бұрын
KANO KENAN 🤔 Gaskiya KANAWAN DABO yakamata farka ki cire kudaina hada siyasa daaddini sbd kunmaida kome siyasa shiyasa komai naku yaketa lalacewa
@auwalauwal7373
@auwalauwal7373 Ай бұрын
Wannan fah shima asamar fetur akoneshi abainar jama,a shine kawai iskanjin yayyawa a kano kuma haryazu basuga ankashi ko mutun dayaba shiyasa wallahi
@OrphelinAbdallahi
@OrphelinAbdallahi Ай бұрын
Wai wanan gayan bashibane kwanakin baya aka saki video dinsa ya sokawa abokinsa yuqa yamutu ?
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu Ай бұрын
Tau shima akasheshi indai dagaske za ayi adalci saboda wannan gaggancine
@abdulsaburusman3849
@abdulsaburusman3849 Ай бұрын
Kaima mai labaran kame kame kakeyi
@aishatuisajajere2292
@aishatuisajajere2292 Ай бұрын
Astananta binchike akansa ba mamaki turoshi akayi
@IMAMNAWAWI300
@IMAMNAWAWI300 Ай бұрын
Jahilinbanza Kana Bata ayar Qur'ani Daman irinka ya isa yekaranta aya daidai
Tsokacin dr idris kan Abinda da shugabannin izala suka aikata a saudiyya.
33:04
Homemade Professional Spy Trick To Unlock A Phone 🔍
00:55
Crafty Champions
Рет қаралды 52 МЛН
Пробую самое сладкое вещество во Вселенной
00:41
PINK STEERING STEERING CAR
00:31
Levsob
Рет қаралды 22 МЛН
터키아이스크림🇹🇷🍦Turkish ice cream #funny #shorts
00:26
Byungari 병아리언니
Рет қаралды 20 МЛН
Série - Kansinaw - Saison 1 - Episode 25
55:53
Yeta Digital
Рет қаралды 232 М.
Rigima Tsakanin Aminu J Town Da Yan Saudi
4:23
ASUNMO
Рет қаралды 29 М.
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 6
1:08:23
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 670 М.
Homemade Professional Spy Trick To Unlock A Phone 🔍
00:55
Crafty Champions
Рет қаралды 52 МЛН