Allah yasaka da alkhair ni dan darikane amma wlh inagane karatunka sosai
@UmarDanagaji-l7v4 күн бұрын
Masha Allah
@Sumayyahmukhtar7 күн бұрын
Allah sarki an kasa fahimtar usaina baiwar allah itafa bata ce shi odary shine bae bata kudin ba
@AmeenatuAbdulqader6 күн бұрын
Ay kibar mutane kawai haryau mutane sunkasa gane abun daya kamata
@d.bcooper22716 күн бұрын
Ordinary President shima yanada matsala 😢
@AmeenatuAbdulqader5 күн бұрын
@@d.bcooper2271 Agurin Dan Nigeria me bashi ci da sha ma kullin Ranar daya aka samu akasi ba.a bashi ba to in sha ALLAH yace yana da matsala
@buynowpaylatermart85775 күн бұрын
Exactly
@mineh75027 күн бұрын
Bai bari zai ci gaba in sha Allah
@MurjanatuMuhammadsambo6 күн бұрын
Daina zagin malam Muji tsoron Allah Muji da namu laifin
@HawaH-e2y7 күн бұрын
AA aramma,baiface yadenaba cewayayi anyakuwa bazaihakura dashirinnanba,kuma ai ayauma anyi shirin Allah yasa mudace
@AmeenatuAbdulqader6 күн бұрын
Akwai gurin dayace zai dena Amma ay ana tabashi baki
@adamabdullahi50936 күн бұрын
Exactly but he didn't conclude that he will stop brekete family Arewa@@AmeenatuAbdulqader
@AmeenatuAbdulqader6 күн бұрын
@@adamabdullahi5093 ALLAH kyauta
@Abufatima9576 күн бұрын
Lalle malam Kasan Marsalar Arewa wallahi
@هيموكنك-ظ3خ6 күн бұрын
Allah yashiryamana yan arewa yasamugane ciwon kanmu
@sadiqzirka6117 күн бұрын
Wan nan Rayuwa sai dai Allah yasa mugama lafiya
@abubakarharuna54925 күн бұрын
Amman shi mijin yayi video ya karyata maganar akan ana cewa ya saketa. Social media ce take son ta rikita Lamarin.
@adammsani207 күн бұрын
Akaramakallahu Baice ya dena ba cewa yayi yanaganin zai dena
@AhmedHussein-vw3nw7 күн бұрын
A gayra kalamai malam. Cewa yayi zai daina ba wai ya daina ba, karka juya mishi magana
@HausaHausawa-b1y7 күн бұрын
In sha Allah zaku gane idan lokacin zaɓe yazo
@mineh75027 күн бұрын
Assalamu alaikum,malam, ya fusata amma ya yi haquri.
@AmeenatuAbdulqader6 күн бұрын
Banga lefin ahamed isah ba inma yace yadena din Kuma abu nagaba Abbas be saki matar sa ba
@DrMASK-zc6fd4 күн бұрын
SHIFA ATTIKUN NAN DA WASU DAGA CIKIN MUTANE SUKE TA GIRMAMAWA DA ZUZUTAWA BA FA SAHABI BANE, ASALI MA YAYI MUN GANI TARE DA OBASANJO, KAMAR YANDA QUR'ANI YA BAMU QISSAR FIR'AUNA DA WAZIRIN SA HAMANA DOMIN MU DAUKI IZINA A BAYA MUTANEN NIGERIA SUNYI IRIN WANNAN WAUTAR A GAME DA BUHARI, AMMA KAI KACE KAMAR BA WANI DARASI A CIKIN SHI. "QAD KHALAT MIN QABLIKUM SUNAN..." KAMATA YAYI YAN NIGERIA KAR SU SAKE BAWA WANI DAMA DA YA TABA YIN KATOBARA A BAYA DA SUNAN ZAI TUBA YA CANZA IN YA SAMI DAMA TA BIYU. 'YAN SIYASAR MU NA NIGERIA BASA TUBA SAI YAN KADAN QALILAN DAGA CIKIN SU. TUBAR SU IN SUNYI TA AMFANE SU AMMA BA ZAMU SAKE BASU DAMA BA KARO NA BIYU
@malamialamin66226 күн бұрын
Asadu Izala komai da ruwan ka
@BashirShuaibu-td4bu7 күн бұрын
Aa baice ya dena ba malan bakaji daidaiba
@ShuaibuYakubu-v7c6 күн бұрын
Shege dan siyaysa me neman suna
@Hasneem5286 күн бұрын
Wawa musa mushe komai da ruwan ka
@HausaHausawa-b1y7 күн бұрын
Kaiko bakason ana maganar Hausa
@HawaH-e2y7 күн бұрын
Kuma usaina batace seaman Abbas yasaketaba cewa tayi batatare da 'ya'yanta da mijinta sakamakon yana dukanta akan anbata kudi
@ummulkhairisani4937 күн бұрын
Ai baki daya ba abinda ya faru yake fada daidai ba, shaci fadi kawai yake wannan mutumin. Batace kudin da brekete family sukace zasu bada ba El rufa'i tace. Duk wanda yabi shirin yasan abinda Ordinary president yace akan hada kudin da zaa bata. Gara da baa bada acct dinta aka tara mata kudin ba da abun sai yafi haka muni, dama kudin da zaa taramata suke so ba ita ba munafikin mijin da danginsa. Allah ya saka mata
@ThryyGgtyt7 күн бұрын
Kuda bakabin semar gawani husaina tagamu d kaddara dan allah kuwanda kuke Kiran kanku mlm kurika adalci masu cida addini
@SulaimanAbubakar-l4y7 күн бұрын
Ba,abunda yake nufi ba kenwn dan jarida, kadorawa kanka dole komai sai kayi mgn akai mtsssss
@BodiboBoco7 күн бұрын
Gaskiane bro he is like that I said thy something u just s said he even changed what the man said
@ShafiuMuhammed-bx4pu6 күн бұрын
kai munafikan Allah wlh lkc yanazuwa in Sha Allah karyarku takare