Subhanallah Sabon Rikici Kotu Ta Kwace Masallacin Sheikh Ja'afar Dake Kano Ga, Abunda Ya Biyo Baya😭😭

  Рет қаралды 48,863

AL-Ishara TV

AL-Ishara TV

2 жыл бұрын

Subscribe AL-Ishara TV

Пікірлер: 50
@umarmuawiya390
@umarmuawiya390 2 жыл бұрын
Allah ya jikan malam ja'afar
@ismailtahirusama9253
@ismailtahirusama9253 2 жыл бұрын
Allahumma Amin ya Rabbil Alamin ya sheak Abdullah gadan kaya Malam kabarsu Allah yana ganinsu kuma yanaji yana kumasaurare Lokaci yanazuwa in sha Allahu
@yayanalhajitv1591
@yayanalhajitv1591 2 жыл бұрын
Gaskiya ga dukkan alama ba gaskiya akan wannan shari ar ta kwace Masallacinda akayi saboda tun lokacinda sheik malan ja. Afar yana raye yabada hujjoji Qwarara cewa sune sukeda original Takardun wannan Masallacin sunsha gwagwar maya akansa kuma alama ta nuna cewa sune sukeda wannan Masallacin sannan ba atashi kwatarshiba lokacinda sheik malan jaafar yake rayeba se yanzu anwayi gari bayan ran malan ace ankwace wannan Masallacin kai kasan wannan lamarin ba gaskiya acikinsa Fatammudai duk inda me gaskiya yake Allah Yataimakeshi ameen🙏
@safiadagomber3905
@safiadagomber3905 2 жыл бұрын
Ameen thuma Ameen
@usman.abubakarusman.sunnah1020
@usman.abubakarusman.sunnah1020 2 жыл бұрын
Allahu Yana madakata Yana jiranmu
@shahuabdullahi1196
@shahuabdullahi1196 Жыл бұрын
Wallahi idan Kai Dan Kano kayi tunani duk wani bala'i na addini daga kano ne wallahi
@umarmuawiya390
@umarmuawiya390 2 жыл бұрын
Amen
@fatimafa1465
@fatimafa1465 2 жыл бұрын
Allah ya jikan mlm da rahamarsa ya haskaka makwancin Allah yasa mudace ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia arabia
@saniabdou4509
@saniabdou4509 2 жыл бұрын
Allahumma Ameen
@ahmedebrahim9787
@ahmedebrahim9787 2 жыл бұрын
Allahu akbar qaiqai kola kan mashekiya wallahi da Ganduje anji kunya maja Allah da Annabi sunkamaku to dasaura zaku walaqanta tunnan duniya sanan lahira munafukai kawai
@yahayamahamadou9403
@yahayamahamadou9403 Жыл бұрын
Kenan bâ adalci bane gabanku da kuru'arku da aljannah wane yafi
@salafi5018
@salafi5018 2 жыл бұрын
Wallahi se sunyi nadamar Yin wannan munafucin. Munafurcin dodone
@adaadam5519
@adaadam5519 2 жыл бұрын
Abduljabbar.
@zubainaibrahim8866
@zubainaibrahim8866 2 жыл бұрын
Allah yajikan malam da rahama,nayi takaici iya takaici.kaico kaico!! Musulmi kenen jama'a yaudai KAI YACI NAMA kenan?
@oumarsalamo9142
@oumarsalamo9142 2 жыл бұрын
Allah kara tsanani
@salihuabdul-nasir4354
@salihuabdul-nasir4354 2 жыл бұрын
Tabdijam, yau kuma na ku ta hada ku. Reshe ya juya da mujiya ke nan.
@alinamaliya1355
@alinamaliya1355 Жыл бұрын
Mujiya a kurmawa
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 2 жыл бұрын
Allah ya saka wa islame 'kuma gwamnati susan allah' kuma gwamna n'a kano 'ya kiyeye
@tsahirouibrahim4526
@tsahirouibrahim4526 Жыл бұрын
ba ayi mou n'a adalleciba ya chougaba Gandouci😭😭😭
@yahayainusa8050
@yahayainusa8050 2 жыл бұрын
Allah sarki Allah ya bada hqr
@aminubello7300
@aminubello7300 2 жыл бұрын
Wai shi wannan masallacin ba Dan ayi sallah akayibane, to kowa yaje yayi mana idan dai kuma ba San rai kuke da shiba .
@mastaayouba7408
@mastaayouba7408 Жыл бұрын
Amine ya Allah
@ayshbeny
@ayshbeny Жыл бұрын
It's saddening to hear. Ko masalacin da makarantar an kwace AI dai suna da amfani GA unguwa dai ko?! Kuma gida AI dai wani halal ana Bari don kunya. Mutumin nan ya cancanci more than this treatment to his family. Allah Ya kyauta
@KabiruAHali
@KabiruAHali Жыл бұрын
A'a kotu fa da hujjoji take hukunci, kuma in hukunci baiyima wani bangaren dadi ba sai yayi appeal. Kuma gwamna ba alqali bane???
@abdulrazaknayoussa2071
@abdulrazaknayoussa2071 2 жыл бұрын
Kashe shi da akayi bai isaba kenan
@safiadagomber3905
@safiadagomber3905 2 жыл бұрын
Ai duniya kenan Suntafi Allah ya jikan Sheikh Albani da Sheikh Jafar da iyayina da muslimai
@oumartoune3693
@oumartoune3693 Жыл бұрын
Ni oumar ne ina a niger bansan kano ba amma naji zafin haka hawaye sunzubomin allah ya sa yagane yayi kuskure yatuba inbayada rabo gurin allah allah kasa yayi mumunan kasche yayi da nadani allah kaika iya wulakanta mugun ka wilakantachi
@naziruabdurahman
@naziruabdurahman Жыл бұрын
Allah saka ma Mal da alheri
@shaawaabdullahi3042
@shaawaabdullahi3042 2 жыл бұрын
wallahi kunada sana zuciya da munafurci
@shaawaabdullahi3042
@shaawaabdullahi3042 2 жыл бұрын
dan Allah kudena yada fitina a tsakanin musulmi yan izala kunada matsala wallahi ku a naku tuna nin ku ku kadai ne masu gaskiya ko kuku kadaine musulmi ko
@ibrahimumar2660
@ibrahimumar2660 Жыл бұрын
Karyar banza barazanace kake gadon Kaya! Bakuda wani yawa Saidai yima mutane sharri! Da yaudarar masu karamin tunani!!! Mayaudaran banza marassa Kunya
@alinamaliya1355
@alinamaliya1355 Жыл бұрын
Amma kai wanna irin sokone
@bilyaminuabdullahi
@bilyaminuabdullahi 2 жыл бұрын
Shara'a safanin hankali itashara'a huja take amfani dashi
@ibrahimlawan1091
@ibrahimlawan1091 2 жыл бұрын
Kajiwawa masu haddasa fitina, inaruwan ganduje, wato Naga alama limamin Central Bank, bai son kotuba, to gaskiya ce tayi halinta,
@kabirumarsheme3244
@kabirumarsheme3244 Жыл бұрын
Ubanka ne wawa,jahilin banza jahilin wofi.in ubanka ne zaka iya fada mar hakan?
@alinamaliya1355
@alinamaliya1355 Жыл бұрын
Iyayanka sunsuceka basu saka a makarantaba
@danjumamuhammad570
@danjumamuhammad570 Жыл бұрын
Munafukan banza Allah yatonawa izala asiri mayaudara
@moussadarguer9812
@moussadarguer9812 2 жыл бұрын
😭😭😭
@abdulmuminisulaiman4033
@abdulmuminisulaiman4033 2 жыл бұрын
Gaskiya yan izala wlh bakwajin tsoron allah kokadan. Watokudai anufinku komai idan zakuyi sekunnuna kingaskiyarku afili ko ? to yanshi alkalin da yayanke hukunci akahujjojinda akanunawa kotu seyakiyin aiki dasu yabiyewa sonranku kenan ? to masallacidai yatabbata bana malamunkubane. na al,ummar musulmine masu kishin cigaban unguwar gandu. Kukuwa yan izala kuje kucigaba da yada abinkunya dakukasabayi .
@ibrahimumar8698
@ibrahimumar8698 2 жыл бұрын
waye malaminmu kaji jaki ai ko ubanka yanadarai katambayeshi yasan malam jaafar bawan Allah ne kai ubankama zaiso yasamu irin shahar malam jaafar wlh ku mtsalarku hassada taimuku katutu a zuciya inbahakaba tayaya tunyaushe daran malam jaafar baagane banasubane saiyanzu kenan Allah yasawwakema wannan hassadar datake zuciyarka karka mutu da ita
@abdulmuminisulaiman4033
@abdulmuminisulaiman4033 2 жыл бұрын
@@ibrahimumar8698 to aidama nasan wannan shine abindazanji daga baknka wato zagi. Sabida bello yabo yayimana bayanin zagi akurinku ibadane dankuwa yace agurin megidan abubar yakoyo zagi. To kagakenan dolene yazama ibada agurin yan izala.,, Amma mumusulmi masukoyi da annabi muhammadu s.a.w zagi akurinmu fasikancine donhaka malamanmu basayimana darasin zagi amakarantunmu. Amma yanzu kamarkai dayake shi iyayenka sukagada awajan iyansu wato kakanninkananfa . kaga dolene kayi koyi da iyayenka da malamanka su bello yabo su jalo jalingo. Donhaka kacigaba dazagina . Nikuma zancigaba da fadin gaskiya da aiki dagaskiya komai dacinta .sabida nima haka akakoyamin agidanmu da malamanmu amakaranta . kagakenan kowanna tsuntsu kukan gidansu yakeyi ko ?
@alinamaliya1355
@alinamaliya1355 Жыл бұрын
To dan gidan abduljabar
@saifullahisulaiman7250
@saifullahisulaiman7250 2 жыл бұрын
Tuni kukasa ganduje achikin rigimar addini
@ahmadmuhammad3658
@ahmadmuhammad3658 Жыл бұрын
Wahabiyawa da kisisina da munafurci ga karya da shaidar zur kamar tsohuwar kilaki,Allah ka isar mana ga tsinanun da suka dauko akidar dan najadu da dan taimiyawa, suka hannah mu zam lafiya suke kashe bayin Allah duk Wanda yaki karbar addini da fahimtar Dan taimiyawa to Dan bidia ne mushiriki,Kutila a datse Kai Kalmar Kutila ita che Kalmar da da dan abdulwahab Al najadi da ibn taimiya suka fiso suna Jin dadin wanan kalma kamar yada uwa ke son danta
@naziruabdurahman
@naziruabdurahman Жыл бұрын
Allah Akbar babban jahili na magana
@alinamaliya1355
@alinamaliya1355 Жыл бұрын
Hauka + jahilci sai ankaika kurmawa kamar yadda akakai gabagadi
@saifullahisulaiman7250
@saifullahisulaiman7250 2 жыл бұрын
Yaya kuri'ar daliban shek abduljabbar?
@mariumusman4609
@mariumusman4609 2 жыл бұрын
Dakyau ɗan uwa,
@salisuabdullahi4481
@salisuabdullahi4481 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta wallahi, indai dagaskene kwache makarantarnan wallahi kullum saimun buga tabbatyada akan duk wanda keda hannu achiki
@mariumusman4609
@mariumusman4609 2 жыл бұрын
Aganinsu sukaɗai ALLAH keso,dasannuzasugirbe sharrin dasuka shukawa mlm sarki
Tunawa da Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.
7:34
Premier Radio
Рет қаралды 16 М.
We Got Expelled From Scholl After This...
00:10
Jojo Sim
Рет қаралды 63 МЛН
3 wheeler new bike fitting
00:19
Ruhul Shorts
Рет қаралды 48 МЛН
Yabon da Shiekh Kabiru Gombe yayi wa Munir Koza da ya jawo cece-kuce
1:02:31
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 8 М.
SHEIKH ABDULJABBAR KABARA 08038880570
9:42
SFG AREWA TV
Рет қаралды 36 М.
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 81 М.