Allah ya gafartawa Mallam ai wa'yannan misalai da kake qoqarin kafa hujja da su ni'imomin da Allah Yayi wa bayinSa ne. Ka nemi wani hujjar!
@sanialmustapha4630 Жыл бұрын
وما ارسنك الا رحمة للعلمين ولايزلون مختلفين ''' الا من رحم ربك.. ولذلك خلقهم .
@hafizeeytv5956 Жыл бұрын
Bakwa iya kafa hujja sai dai kwatance,wallahi kuji tsoron allah
@shamsuddeensaleh4827 ай бұрын
Hujja? Toh akwai hujja sama da Manzon Allah? In banda kai mugun dolo ne
@ibrahimbabangida25747 ай бұрын
@@shamsuddeensaleh482 Wai Kai haka Shi wancan wawan ya Koya Maka... Yanda yake kidahumi Kai ma ya Koya Maka.... Allah ya kyauta Sannu Kaji....
@mamaju-vf4no Жыл бұрын
Allah yasakada alkairi abulfatahi Allah yakara hasken ilimi
@aliyubobboi8 ай бұрын
ina gamsashshen amsar kwantace da misali shine amsa
@manibj9439 Жыл бұрын
Misali kake badawa Babu hujja
@shamsuddeensaleh4827 ай бұрын
Toh ai saika bamu hujjan
@ridwanrabiukano6973 Жыл бұрын
Allah kasa mucika da imani amma gaskiya mutane dole suyarda allah yana sama kuma allah ya halicci dan adam da aljanu sedan subauta masa tunda yakasa kawo ayar datace an halicci duniya dan manzon Allah s a w su yan tijjaniya bazasu yarda da abinda allah yace ba domin da allah ya halicci duniya dan annabi seya fada acikin al kur,ani kamar yadda yafada cewar ya haliccemu dan mu bautamasa
@manibj9439 Жыл бұрын
Abul fatahi besan Sunnah ba se darika
@shamsuddeensaleh4827 ай бұрын
Kai ka sani ai?
@shamsuddeensaleh4827 ай бұрын
In dai irin wannan tsinanniyar sunnar taku ce bamu so malaman mu su sani ma
@jamilurabiu7204 Жыл бұрын
Malan baka bada amasar b sae tawili kake
@hafizeeytv5956 Жыл бұрын
Wannan ayoyin da kakawo basu da alaqa da wccen maganar ko Kazan,kaqara nazari malam
@nafiusalisu3803 Жыл бұрын
Malam bakada hujja hadisi ko aya abinda Allah yace da manzonsa zaka bi ko son ranka?? Kana jin in abinda kake fada shine daidai da bazai zo a kur'ani da hadisi ba hakan zaka dinga batar da mutane ne kawai karshe takai da kama watsar da Allah ya umarni saboda son rai
@nafiusalisu3803 Жыл бұрын
Allah shiryaka abulfathi kadaina son rai
@shamsuddeensaleh4827 ай бұрын
Saika kawo mana ayoyin da zamu gane kawai
@idressdauda7492 Жыл бұрын
Wannan amsar data gamsar ba gsky, dukda daii wasu maganganun da malam yy gsky neh sai dai ya fassarasu neh da wani manupa daban
@abdullahisalih8271 Жыл бұрын
You have not given a clear answer to that question.
@shamsuddeensaleh4827 ай бұрын
Ji Jaki ai dama bazaka gane amsar ba. Saboda ba gaskiya kakeso ka riga ka rufe zuciyar ka son zuciya kawai kakeso
@ibrahimbabangida2574 Жыл бұрын
Ni wannan yaron dariya Kake bani wlh...
@shamsuddeensaleh4827 ай бұрын
Dariya da ruwan ayoyi? Saboda kai dan mahaukaciya ne ko
@ibrahimbabangida25747 ай бұрын
@@shamsuddeensaleh482 Hm Ai Babu mahaukata irin Yan tijjaniya faira.....
@ahmedebrahim9787 Жыл бұрын
Abul fasadi gadon qarya taron tsintsiya bashara
@shamsuddeensaleh4827 ай бұрын
Toh ai duk Izala babu wanda ya Isa ya Kira sheikh maqaryaci. Ku dai kuje chan kuyi fama da manyan maqaryata irin su KB Gombe