Toh fa Asirin mawaki Rara Ya Tonu Angano Kwangilan daya Karbo wajen Tinibu Kan Fatima mai Zogale...

  Рет қаралды 6,295

AL-Ishara TV

AL-Ishara TV

22 күн бұрын

Subscribe AL-Ishara TV

Пікірлер: 15
@abduhbarayahalilu3935
@abduhbarayahalilu3935 20 күн бұрын
Ai wannan Bai Isa mu manta da matsaloli mu ba
@ContentHotChocolate-id9gv
@ContentHotChocolate-id9gv 20 күн бұрын
To mudai yan arewa, babu abinda zamuce, wannan tunaninnshi ne yabashi haka. Shikuma rarara baiyi abinda yakamata ba dalilina shine, yakamta amatsayin shi namai fada aji yakamata yayi amfani da damar da Allah yabashi wajen kwato mana hakkinmu amatsayin sa na dan arewa. Allah yasa mudace
@UsmanAbdussamad-lr2yf
@UsmanAbdussamad-lr2yf 20 күн бұрын
Wannan gaskiyane Allah yasa mugane
@rabiatukatsinaal7626
@rabiatukatsinaal7626 20 күн бұрын
ALLAH ya isarma tsaka ninmu da rara
@yarankanokids5527
@yarankanokids5527 17 күн бұрын
Kuma imma hakane ae gara Rarara da wannnan Jakin na dutsen tanshi
@inusaabbanamir3620
@inusaabbanamir3620 19 күн бұрын
Gaskiyakayimagana Allah kasamugane
@jamilusunusidauda8188
@jamilusunusidauda8188 20 күн бұрын
Kaii daii kaii ta kanka kawee sai tunani akan karya da karairai kawaii daii hassada ce
@tasiumusa2158
@tasiumusa2158 20 күн бұрын
Kai Dan kyauyene
@yousufsalih7840
@yousufsalih7840 20 күн бұрын
Banza ma hasadi
@mamanjiddah
@mamanjiddah 20 күн бұрын
😭😭😭
@user-vm3yg5hm7z
@user-vm3yg5hm7z 20 күн бұрын
To kawai data anyi wakar mai zogale kai a ganin ka sai kowa ya manta da halin wahalar da yake ciki.Allah yasa kaima ba mahassan Rarara bane suka baka kwangilar dakuahe masa aiki bane.To kai ka kirkira wani abu mana a social media dan ka dawo da hankalin mu kan halin da muke ciki mana maimako babatu kan abin da wani yayi
@jaafarmadu8130
@jaafarmadu8130 20 күн бұрын
Wannan cece kuce. Baka kawo hujjaba. Kawai ya gana da shugaba sai kace kwangila ya karbo. Ranar gobe kiyama idan aka tambayeka sai ka bada hujja koh
@user-or9dg8rr4d
@user-or9dg8rr4d 20 күн бұрын
Assalamualaikum ai bakowane yake sauraran wakaba banajin wannan ze zama hujjar kawar da hankali mutaneba amma tunatarwa ba laifibane amma mutane sunada incin yin abunda sukesonyi idan har be karya Dokan kasaba
@hadjaaichalimankaumi6460
@hadjaaichalimankaumi6460 20 күн бұрын
Oh hassada ga mai rabo taki, to ai kaima inaga kwangilan aka baka sei dei Kahutu Rarara yafika sa'a azzannu zanbun wa lau kana haqqun bawan Allah to wannan tunanin naka da wadanda suka saka ku tashafa😂😂😂
Dauda Kahutu Rarara - Fatima Mai Zogale (Official Music Video)
6:38
Dauda Kahutu Rarara
Рет қаралды 605 М.
Dauda Kahutu Rarara - Fatima Mai Zogale - Official Audio
4:41
Dauda Kahutu Rarara
Рет қаралды 646 М.
How To Choose Ramen Date Night 🍜
00:58
Jojo Sim
Рет қаралды 59 МЛН
Did you find it?! 🤔✨✍️ #funnyart
00:11
Artistomg
Рет қаралды 114 МЛН
Follow @karina-kola please 🙏🥺
00:21
Andrey Grechka
Рет қаралды 22 МЛН
Chips evolution !! 😔😔
00:23
Tibo InShape
Рет қаралды 25 МЛН
Niger 🇳🇪 May 22/5/2024 Baba TCHIANI 🇳🇪💪
9:59
Muradin Zuciya Tv
Рет қаралды 1,5 М.
Maganar Fatima Mai Zogale ta fara fusata mutane
10:19
Sabuwar Mujalla
Рет қаралды 31 М.
Maimaicin shirin Daga Kannywood na wannan makon tare da Dauda Kahutu Rarara
1:14:14
Rashin lafiyar Maryam Yahaya ta haifar da sabon cecekuce
6:03
Kundin shahara
Рет қаралды 67 М.
Madubin Rayuwa: Yadda Mata Suka Mayar Da Madigo Sana'a
18:35
Leadership Hausa
Рет қаралды 811
TARIHIN ALI NUHU | Sarkin Kannywood
12:11
Hausa Time News
Рет қаралды 172 М.
How To Choose Ramen Date Night 🍜
00:58
Jojo Sim
Рет қаралды 59 МЛН