Tijjani Asase yana ganin ta kansa Ibrahim sinana da Mr Auta sun tona masa asiri dashi da abokan sa

  Рет қаралды 30,314

Tsakar Gida

Tsakar Gida

2 ай бұрын

Real House Of Comedy is all about entertainment, making you laugh and also educative.
Subscribe to our channel for more funny videos and Nigerian comedy skits:
/ @realhouseofcomedy1
--
#RealHouseOfComedy #HouseOfComedy #ComedyNigeria #NigerianComedy #NigerianComedy2018 #ThespianNozy #Kastropee #ironbenson #chrislaughter #MentaMusic

Пікірлер: 69
@ismailumar6039
@ismailumar6039 2 ай бұрын
Allah Yayi Gaskiya Adamu Allah Yakara Maka Jalabi Alfarman Manzon Allah S a w
@mumabdul7145
@mumabdul7145 2 ай бұрын
Allah sarki Allah yak'ara d'aukakashi Dan arzik'in annabi Muhammadu S A W 🤲
@uwargulmahausatv-sx3fi
@uwargulmahausatv-sx3fi 2 ай бұрын
Allah sarki sinanaa yau kqzo da qbin kirki😢😢
@RashidaHassan-ds1fj
@RashidaHassan-ds1fj 2 ай бұрын
Allah sarki zango gaskiya ka rike adduah
@safiyaabdulrahman6167
@safiyaabdulrahman6167 2 ай бұрын
Every fame comes with a price... All My life ban taba ji na so wani Hausa Actor kaman A Zango ba... Whenever I see a Poster da hoton shi, Ina gyara zama... #AdamZANGOoffocial Ubangiji Ya bi maka hakkin Ka cus We outside Kannywood will always Love U
@habibourahila5485
@habibourahila5485 2 ай бұрын
Allah Sarki rayuwa kayiwa mutum Rana yadawo ya maka dare , tijjani wlh kayi asara butulci bai yi ba .adamu allah ya kara daukaka
@saadatuabbas2300
@saadatuabbas2300 2 ай бұрын
Wannan Maganar Gaskiya Ne Sinana Allah Sarki Rayuwa Kenan Adamu Ya Nada Hali Mai Kyau Allah Ya Sakamakamai Da Mafificin Alkairi🤗🤗🤗
@rabiurabs2294
@rabiurabs2294 2 ай бұрын
Nifa wallahi da bawanison adamu nake sosai ba amma wallahi yanzu Naji ina matukar qaunarahi Kuma natausaya Mai sosai. Allah yataimakeshi
@NeenaNana-gh6lr
@NeenaNana-gh6lr 2 ай бұрын
Allah sarki Lallai mutumen kirki ne yayi hakuri dasu Allah yasaka masa da alkhairi Amin
@BilkisuMusa-jd9ep
@BilkisuMusa-jd9ep 2 ай бұрын
Adamu mutumin kirkine . We still love you Adamu
@user-vw5oy5gl9h
@user-vw5oy5gl9h 2 ай бұрын
Wallah say da nayi kuka Adam Allah ya taimakeka❤❤❤❤❤❤
@user-ep3fr2mr1f
@user-ep3fr2mr1f 2 ай бұрын
Masha Allah Allah yakara dadaukaka 🇳🇬🇸🇦
@rabiyaibrahim6682
@rabiyaibrahim6682 2 ай бұрын
mashallah that is why I always like Adam
@sileymanehamza2244
@sileymanehamza2244 2 ай бұрын
Auta wallahi ❤ina yinka I love you so much 🥰 🥰 🥰
@rashidaadam9422
@rashidaadam9422 2 ай бұрын
Wayyo Allah sarki
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 2 ай бұрын
Sinana sai godiya 👏✔️😻
@FiddausiAbdurrashid
@FiddausiAbdurrashid 2 ай бұрын
Gaskiya dae sai dada bayyana take Daman ance gaskiyar mutum Bata karewa kuma mai hakuri yakan dafa duste wataran har ya Sha romansa adamu Allah yasa wann ita ce sanadiyyar.war ware war mastalar ka gaba daya Dan alfar mar shugaba alaihassalatu wassalam yaba ka mata tagari wacca zaku zauna har abada
@user-sn4pd5kr2v
@user-sn4pd5kr2v 2 ай бұрын
❤❤❤❤wlh Ina son fim da Adam zango
@user-mx4ze6hn1o
@user-mx4ze6hn1o Ай бұрын
Allah sarki a damu
@user-np8io8ec8g
@user-np8io8ec8g 2 ай бұрын
❤❤❤❤ جزاك الله خيرا
@jamilaaminu686
@jamilaaminu686 2 ай бұрын
Nifa fim inba zango bana kalla
@abdulhadiabubakar6954
@abdulhadiabubakar6954 2 ай бұрын
Adam zango allah yasakama wlh❤
@aishainusa5415
@aishainusa5415 2 ай бұрын
Zango Allahu yayi ma zango albarka y tsare Mana Kai.
@auwaladamsocio1105
@auwaladamsocio1105 2 ай бұрын
Gsky sinana ka birge ni Tijjani Kuma Dan a gyara hali kuma wnn abunda kadauko zaizibar maka da mutunci, kanaji duk wanda zaibada labari saede ya mayar maka da martani akan cewa kune kukaci amanar zango.
@rilwanumuhammad3632
@rilwanumuhammad3632 2 ай бұрын
Gaskiya Adam a zango yanada masoya Allah ya kara daukaka
@HajiyaMaryam-qe4rm
@HajiyaMaryam-qe4rm 2 ай бұрын
Wallahi Mr auta kayi magana me kyau naji dadi
@MoussamoussaMouss
@MoussamoussaMouss 2 ай бұрын
Amine
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 2 ай бұрын
kai ya Allah karsinewa kannywood albarka ya allah kaamsa aduar al umman musulmi batsoho bayaro kowa wlh baba ka tsufa bai kamata ka na harkan yaraba dubi fuskarka duk yanade me kake nema ba ka komawa Allah ba kai haba
@fatimaabdullahi3937
@fatimaabdullahi3937 2 ай бұрын
Allah sarki Zango
@user-bp7oe6jd2b
@user-bp7oe6jd2b 2 ай бұрын
Kana burgeni sinana sabida fadin gaskiyarka
@sanaysanay4479
@sanaysanay4479 2 ай бұрын
❤❤❤❤🇳🇪🇸🇦❤❤❤❤
@karimajafarukarimajafaru2266
@karimajafarukarimajafaru2266 2 ай бұрын
Nama inasan adama sosai kuma natausayamihi😭
@babangidadunis1676
@babangidadunis1676 2 ай бұрын
Gaskiya ne wlh
@bilkisusani7035
@bilkisusani7035 2 ай бұрын
Rarara ku barshi murja kadai ta isheshi dan iska se yar iska
@sahjtv6810
@sahjtv6810 2 ай бұрын
A swear 😂😂😂😂
@NassirAli-dc1st
@NassirAli-dc1st 2 ай бұрын
Asase nace durin uwarka
@khadijahussainusman4328
@khadijahussainusman4328 2 ай бұрын
😂😂
@NassirAli-dc1st
@NassirAli-dc1st 2 ай бұрын
@@khadijahussainusman4328 tuba nike 😂😂 ran maza ne ya bace domin ni akan zango sai inda karfi na ya qare
@khadijahussainusman4328
@khadijahussainusman4328 2 ай бұрын
@@NassirAli-dc1st gaskiya nima inayin shi sosai najima ina kareshi
@NassirAli-dc1st
@NassirAli-dc1st 2 ай бұрын
@@khadijahussainusman4328 to ma sha allah ashe tamu ce Hakan yayi kyau nana Khadija
@amirasalees
@amirasalees 2 ай бұрын
😂😂😂😂😂 aini kabiyani
@afkattireslagos3150
@afkattireslagos3150 2 ай бұрын
Hmm rayuwa kenan😢
@inusa_aboubacar_niger
@inusa_aboubacar_niger 2 ай бұрын
❤❤❤❤
@inusa_aboubacar_niger
@inusa_aboubacar_niger 2 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@FatimaShuibu-ir3fn
@FatimaShuibu-ir3fn 2 ай бұрын
Kama mutum halance watarana yazageka Allah ya kyauta yasa mudace
@user-lr7jv5rz2z
@user-lr7jv5rz2z 2 ай бұрын
☝️🤲🤲🤲
@DijeAbubakar
@DijeAbubakar 2 ай бұрын
😢😢😢😢
@habibourahila5485
@habibourahila5485 2 ай бұрын
Rarara nan shi ko makaryaci ne ,akoi tsin hakkin mutane gareshi
@fatimahalliru3530
@fatimahalliru3530 2 ай бұрын
Ni shaidace akan haka sunkoma gamji gate daga akano irinsu Tahir I Tahir falalu dorayi dasauransu wallahi matansu ma awannana lokacin basa samun ganisu dakyau sunatare gundin adamu akd yarungumesu hannu12 allah yakyauta butuncin dan adam
@ibsnomaa
@ibsnomaa 2 ай бұрын
Da kyau Auta
@BariraShuaibu
@BariraShuaibu 2 ай бұрын
Ganin sukeyi sunci amanarsa to kansu suka cauta Kuma Allah zai isarmasa
@maryamabubakar4375
@maryamabubakar4375 2 ай бұрын
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un gaskiya bayada adalchi. 🤔🤔
@babangidasalehahmed7749
@babangidasalehahmed7749 2 ай бұрын
Nifa film inba Adam A zango ai shirmene
@habibaadamhabiba2169
@habibaadamhabiba2169 2 ай бұрын
Lalle tijjani asese mugune
@ramatoulahmohamedsani8536
@ramatoulahmohamedsani8536 2 ай бұрын
Ni daman wannan asasen be taba birgeni ba, saboda gayanan wani sakare sakare, ba kamun Kai, kuma daukaka ta Adam Zango ba Wanda yayi irinta a kanywood,, sai shegu ire iren su asasen nan suka anfani da innocence da kuma ignorance inshi suka cuceshi, Allah ya cinemuku munafukai
@habibourahila5485
@habibourahila5485 2 ай бұрын
Wlh butulu ne
@RemasRamzi
@RemasRamzi 2 ай бұрын
Allah Sarki Azango Allah ya shiga lamarinka
@jamilaaminu686
@jamilaaminu686 2 ай бұрын
Sinana kai dan halak ne kuma baka manta alheri
@NanaAishaShareef
@NanaAishaShareef 2 ай бұрын
Auta yayi wlh dans halage ne adam
@yunusanaannabi3564
@yunusanaannabi3564 2 ай бұрын
I spot you my man
@hamzagarbamoctar1977
@hamzagarbamoctar1977 2 ай бұрын
Ni kaima ka burgeni yaron zango Lalle kai kasan a zango sosai
@ummulkairimuhammad6595
@ummulkairimuhammad6595 2 ай бұрын
Acikin wakar taumagiya ma nagansu 😏😏😏
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 2 ай бұрын
Duk haduwar da akayita badan Allah ba wallahi Sai ta baje ko ansake wata itama zata baje.
@ghaddafikhassim543
@ghaddafikhassim543 2 ай бұрын
Sorry adamu
@user-lk3eq1eu6j
@user-lk3eq1eu6j 2 ай бұрын
Gaskina
@DijeAbubakar
@DijeAbubakar 2 ай бұрын
❤❤❤❤
@user-ur1rp7nv4z
@user-ur1rp7nv4z 2 ай бұрын
❤❤❤❤
LABARINA SEASON 9 EPISODE 9
1:15:36
Saira Movies
Рет қаралды 477 М.
Жайдарман | Туған күн 2024 | Алматы
2:22:55
Jaidarman OFFICIAL / JCI
Рет қаралды 1,2 МЛН
THEY WANTED TO TAKE ALL HIS GOODIES 🍫🥤🍟😂
00:17
OKUNJATA
Рет қаралды 4,6 МЛН
Smart Sigma Kid #funny #sigma #comedy
00:19
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 23 МЛН
NKUBA KYEYO WE CANADA ISAC SEMPALA KU BY'OKUGOBA NYAZAALA WE KU TTAKA
1:00:55
How Kenyans Fought The Govt. & Won! Lessons For Other Africans
9:31
Adeola Fayehun
Рет қаралды 185 М.
Они все точно издеваются #shorts #пацаны #хоумлендер
0:50
𝑴𝒐𝒗𝒊𝒆_𝒕𝒊𝒎𝒆
Рет қаралды 1,3 МЛН
Мы никогда не были так напуганы!
0:15
Аришнев
Рет қаралды 3,3 МЛН