haba ɗan uwa ai ba'a ko maganar inason waƙar nan ni da mai kuɗi ne wallahi sai na ɗauki nauyin ta a sake yinta da turanchi yadda zata tafi taga african harma ƙasashen masu jajayen kunnuwa. kuma ba kowa zai ba DR. AMINU ALAN SHI ZAYYI AIKI. domin so da ƙaunarsa da nake dakuma kishin ƙasarsa da sansa ga Annabi Muhammad s.a.w.❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@saboyakubu6856 Жыл бұрын
Finally 🎉
@xainabummeexeezeesarki5786 Жыл бұрын
Ilaahi ya sa a gama lfy 🤲 don Abban nana Fadimatu Sallalahu Alaihi Wa sallam ✊💕🤲 ALA Ñæ 🤩🤍😻
@AhmadSayyadi-kx2ev Жыл бұрын
Dan Allah a taimaka mani da link ko app wanda zan samu wadannan wakokin. Nagodr