Wallahi da nabi da'awar Muhammad Yusuf da yakini cewa shi ke kan dai-dai duk malamanmu suna mishi hassada ne. Amma karshensa kowa ya gani. Allah ya gyara mu da ayyukanmu. Allah yasa muyi kyakkyawar karshe. Nima fa ba son Fantami nake ba
@zainabmaliyu2039 күн бұрын
Kowa ya tsarkake zuciyarsa kubar aibanta juna. Kuji tsoron Allah malamai
@AddininMusulunci9 күн бұрын
Aii Ita Gaskiya Da Yace Kowa Yasan Professor Pantami Yasamu Zamiya