Wani rikici yana shirin kunno kai tsakanin 'yan Tijjaniyya da 'yan Izala akan maganar Abduljabbar

  Рет қаралды 98,145

Kundin shahara

Kundin shahara

Күн бұрын

Пікірлер: 134
@abuujaafaral-ghamidiy5318
@abuujaafaral-ghamidiy5318 3 жыл бұрын
Gaskiya muna tare da Annabi da sahabbansa da Ahlul baiti. (R. A.) Babu ruwan mu da duk Wanda ya yi fatanci ga manzon Allah S. A. W.)
@samailaabdullahi8145
@samailaabdullahi8145 3 жыл бұрын
That is true
@ashanamatchse5905
@ashanamatchse5905 3 жыл бұрын
Maganar gaskiya maqari baikamata yayi wannan Maganar ba haba dan Allah . Allah ubangiji yasaka da alkairy malaman Sunnah ✅muna jinjina sheikh kabiru
@adaugambo4293
@adaugambo4293 3 жыл бұрын
Shan jini sai wanda baisan ilimin gane hukunci a addin prof muna godiy
@rukaiyaaliyu6893
@rukaiyaaliyu6893 3 жыл бұрын
Gaskiya Kam
@kabirousale3721
@kabirousale3721 3 жыл бұрын
Kaji masu ilimi n'a gaske masoyin allah da Manzon allah da son gaskiya🤲🤲🤲👏👏👏
@khadimibachiroudamagaram2983
@khadimibachiroudamagaram2983 3 жыл бұрын
ALLAHOUMA SALLI ALA SEYDINA WA MAWLANA MOUHAMMAD BIL GHOUDOUWWI WAL ASAAL ☺️ 😍♥️
@ghalialkasim3819
@ghalialkasim3819 3 жыл бұрын
Ubangiji Allah yaqara basira prop Allah yadoraka kan maqiyanka
@AbdoulMadjidMamanRabiouAtta
@AbdoulMadjidMamanRabiouAtta 5 ай бұрын
Prof Maqari Allah yakara fahimta❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@musalikirigumel9125
@musalikirigumel9125 3 жыл бұрын
Kuma wlh duk Wanda yazagi sahabban annabi wlh sai sharia gaban Allah tunda kai ba annabi bane wlh sai mun tarwatsa mutum abin haushi agama zagin annabi bakuyi magana ba sai hukuncin ne abin magana , inkuma kaima kana da wata boyayya to Allah ya bayyana mana kuma malam Kabeer nanan dodan makiya Annabi Allah ya karar taimakon musulunci da sunna kaima kashirya amsa tambayoyin ka.....
@ibrahimmusa3873
@ibrahimmusa3873 3 жыл бұрын
wannan gaskiya ne
@yahayam.zakariya8558
@yahayam.zakariya8558 3 жыл бұрын
Maga narka qarfi dan uwa
@musamamuda8669
@musamamuda8669 3 жыл бұрын
Bakayi adalciba yana nufin mukabalan da akayi ba karatutukanshaba don Allah kazama Mai yin adalci
@khadimibachiroudamagaram2983
@khadimibachiroudamagaram2983 3 жыл бұрын
Salam Malam mamuda ko ince m Mamudu kouma Ahamadu Mamudu, Mahamadu Amadou Muhammadou RASULLILLAHI Sallahu alaihi wa salam... Nasan Malam Mamuda Musa ko ze Iya ajiye hankalinsa alokacin da Har Allah(SWA) zesa ace yaga wani abu Ko kuma ace yaji da kunnan sa toh lallahai ya kamata yasan cewa Allah Ze Yimasa tanbaya akansa ko mine ne Haka komai ne né kamar yadda yake ko wayeye kuma ko Dan waye. Wannan fa'dar Allah Subhanahu Watallah ce. Dan Allah dan'uwana Kar jahilci Kar jahilci yasa ace Zamu Karyata Malami, Wanda muka gaskata cewa Malami mine kuma Limamin Al'umar Manzon Allah, wakili Acikin adinin Allah Adinin neman Manzon Allah... Zamu Karyatashi ta hanyar Wanda mukasance Matsayinsu aharakar Illimi ma. Za asamu hankali awajen wanda ya jahilinci illimin Sannin Allah da na Manzon Allah. Idan ana son gane Illimi karatu Ake zuwa ayi... Fatan Alkhayri *#Musa** Mamuda#*
@HamzaDahiruIbrahim
@HamzaDahiruIbrahim 6 ай бұрын
Wallahi duk wanda zagi Sahabban Annabi kafurine sabida allah yace yagafarta musu
@ibrahimidrisibrahim6826
@ibrahimidrisibrahim6826 3 жыл бұрын
Allah yakara lfy pr maqarfi
@vdobbbdh9810
@vdobbbdh9810 3 жыл бұрын
Mâcha Allah maqari ikon Allah ne
@haleematuisah8345
@haleematuisah8345 2 жыл бұрын
Allah yasaka da alkairi malaman mu na ahlu sunnah
@harunatofa5168
@harunatofa5168 3 жыл бұрын
na fahimci professa, kuma bayannin sa ya dau hankali. shi prof bai goyi bayan kowa ba, tsanrsar gaskiya ya fayyace kuma cikin fahimta babu son zuciya. ya bayyana gaskiyan abin ke faruwa da mallaman izala da abduljabbar
@adamsiyaro3581
@adamsiyaro3581 3 жыл бұрын
Masha Allah prof wannan gaskiya ne Allah saka da Alkhairi Allah qara basira mai amfani Duniya da lahira 🤲🤲 Shek maqari
@nasirubellosanidanmalam9566
@nasirubellosanidanmalam9566 3 жыл бұрын
Gaskiyane Allah baida waliyyai Sama ga sahabbai proffesor makari yafadi gaskiya.
@garzaliyahu4983
@garzaliyahu4983 3 жыл бұрын
Allah yasaka Da Alabaster.kairi
@abubakarmuhammad4653
@abubakarmuhammad4653 3 жыл бұрын
Lata subbu as'habi. Allah ya saka da alkhairi. Malam na Bauchi. Abul
@usmangambo9565
@usmangambo9565 3 жыл бұрын
Allah y Kara karemu daga futuntunun rayuwa
@rukaiyaaliyu6893
@rukaiyaaliyu6893 3 жыл бұрын
Allah ya taimaki 'yan izalar jihar Kano.
@nuhuibarahim4717
@nuhuibarahim4717 3 жыл бұрын
Allah yakara lfy Dr ibrahim maqari I
@abubakarmuhammad4653
@abubakarmuhammad4653 3 жыл бұрын
Allah Ya Shirye mu. Man kana yu minu Billahi falya kul khairan au liyasmut.
@yaouabdou2359
@yaouabdou2359 3 жыл бұрын
Kai dan allah gafara dan son zuciya, meyasa tun lokacinda yayi ta wannan kwamacalar bakafito kayi kayi magana ba sai yanzu, wannan ya nuna cewa kai ba kishin annabi kakeyi ba manufarka daban. Dan kunga a zaman da akayi majorité malaman izalane sukafi yawa dan haka abun ya staya maku a zuciya da malumankune ko kala bakwa fitowa kuce. Allah muna rokonka kanuna mana gaskiya gaskiya ce kabamu ikon binta ko a hannon waye, kanuna mana karya karya ce ka bamu ikon kaumace mata ko a hannon waye amin
@fatimausman811
@fatimausman811 3 жыл бұрын
Ameen Ameen Ameen
@salisuyusuf6781
@salisuyusuf6781 3 жыл бұрын
Gaskiya Kai bamala mibane Kai wawane baka fahimtar ilimin malam Kai kuma neman suna kake banza
@youssoufabdoulaye2048
@youssoufabdoulaye2048 3 жыл бұрын
Kay banzané prof baya neman suna saboda yariga yayi sunan sa
@haoussatchadien3499
@haoussatchadien3499 3 жыл бұрын
Allah yakara lfy fr bazasu taba ganewaba tunda Allah baiganar dasuba
@hussainiliyasu3162
@hussainiliyasu3162 3 жыл бұрын
Allah ya sa yagane
@jamalmusa5189
@jamalmusa5189 3 жыл бұрын
Malam meyasa wai kuke adawa da malam makari . Ilimi kogi ne idan malam madatai yafi maulana ilimi kamar yadda kache ba damuwa. Wllh shiyasa banason jinkaratunka malam yayi gaba saidai kumutu
@oguguaanthonia4331
@oguguaanthonia4331 3 жыл бұрын
Subhanallah Allah ka hadakan musulmai ace yawancin ku Don duniya kuke yu
@fatimaalhassandanbatta9086
@fatimaalhassandanbatta9086 3 жыл бұрын
Wannan shine matsalar Yan izala. inda abu baizo daidai da fashimtarkuba bakwataba kabarsa koda kuwa kunsa kune akan kuskure wannan kuma ba Addini bane domin Addininmu da Annabinmu sallallahu Alaishi wasallam sunnuna Mana karbar gaskiya kodaga kun waye.dan girman Allah Musa Allah da Ma,aykinsa a duk,Kan Al amuranmu. Allah kakare Mana imaninmu da Addininmu
@malanaminou2286
@malanaminou2286 3 жыл бұрын
Prof Allah kara lfy
@abdnsr4007
@abdnsr4007 2 жыл бұрын
ALLAH ya sa mudace
@dawudgabo1143
@dawudgabo1143 3 жыл бұрын
Allah yakarama LFy Maganaka qaskiyane ita waskiya bata dariba daman.jama kuyi adalshi baiqoye bayanshiba.
@mustaphasani4801
@mustaphasani4801 3 жыл бұрын
Ni inganin abinda yafi kaje kasaurara first 2end
@shamsumusa695
@shamsumusa695 3 жыл бұрын
Maganar Gaskiya prof kaima maganarka Akwai Son Zuciya a Cikinta,Tayaya Zakayi"Making Decision without Knowing the Real facts"Kace baka taba Sauraran Maganar(Katobara)Abdul Jabbar fiye da minti Biyu ba amma ka fahimci wata maganar Qazafi Akayi Masa Bayan ya Amsa Cewar Eh Maganarsace,amma minti 10 yayi masa kadan.Allah ya Kyauta.
@rahish8459
@rahish8459 3 жыл бұрын
Gabadai gabadai yen izalaj Allah yafisu
@nasirumohammed6577
@nasirumohammed6577 3 жыл бұрын
Gaskiya prof yafisu da gsky Allah ya karawa prof daukaka yakuma kare shi da dukkan en hasada Ameen. Toh maiya sa suke hiwa prof karyayaki a wasu videos suke sakewa
@muhdladan7610
@muhdladan7610 3 жыл бұрын
Jahili anamaganan manzon Allah kanamaganan tunaninka tir da iliminka bamuyadda da karatunkaba gareni kaiba malamibane saidai Dan hira
@danmameajamagana
@danmameajamagana 3 жыл бұрын
Allah yakarawa sadauki lagiya
@muhammedshuaibu2109
@muhammedshuaibu2109 2 жыл бұрын
Kai jaki abduljabbar yafi ubanka yafi uwarka yafi kakanka
@HamzaDahiruIbrahim
@HamzaDahiruIbrahim 6 ай бұрын
Kafurciba
@fatimiyyablockindustrygano5624
@fatimiyyablockindustrygano5624 3 жыл бұрын
Dasannu Allah zai baiyana gaskiya koya yafashimta kokunso kokunki wannan karnin karnine na Ahalilbaiti
@sadiqjaredimaiakwau3237
@sadiqjaredimaiakwau3237 3 жыл бұрын
Wanan bagaskiyabane mallam karya kakeyi malam dukk mai hankali yasan Abdulljabar yayi batanchi ga fiyyan halita to in hadisina yayi fasara kanhakka anmashi dama yayi bayani gaban kowa yakawo aya ko hadith yakasa wanan karya kakeyi dukkune
@nafiuusman
@nafiuusman 3 жыл бұрын
Allah yajazamani prof
@sammanisalisu
@sammanisalisu 2 жыл бұрын
Malam kagama magana tinda kace baka saurara karatun abduljabbar Yana da kyau kasan mutum kafin ka fara magana akansa shiyasa naga dama ace ba Kai magana a Kai ba
@ousseiniissoufouahmed2901
@ousseiniissoufouahmed2901 3 жыл бұрын
Tabass Maqari banida zurfin ilimi amma hankalinda allah soubahana hou wata allah yabani zan iya ounfani da chi domine banbanta abinda yake dai dai da abinda yake ba daidai ba shima ilimine sabida idan banida zurfin ilimi hankalina yana temaka mine gano zance wanda hankali yake iya doka tabass wanne jawabi naka maqari Gaskiyane bana tijaniya bana izala ni koungiyata ta duk mai aiki da Gaskiya ce da kuma aiki da ita Kuma tabass addini ( Mahamad S.A.W) Shinne addini na kuma banida shougaba sai duk mai bada kariya ga chougaban halita ( Annabi Mahamad S.A.W). Allah Oubanguiji yakarama fiyayyen Halitta shougaban mou ( Annabi Mahamad S.A.W) Darajja Amine Ya Hayyu Ya Qayyum.
@abdouissa1223
@abdouissa1223 2 жыл бұрын
.
@adamkabir6685
@adamkabir6685 3 жыл бұрын
Wato akwae rigima tsakanin ahlus sunnah da shi'a amma babu tsakanin darika da shi'a ko ?? Malam akwae jahilci a magnrka bakasn meke farua ba kana kokarin kae bayani akan abnda baka fahimta dangane da abduljabbar ba, ka zabi ka kare darika akan manzon Allah saw, akwae matsala
@nagodisaad6399
@nagodisaad6399 3 жыл бұрын
Yana magana kamar rudadde. Ya tabbatar babu shakka cewa bai taba sauraren Abduljabbar fiye da mintu uku ba. Amma abin mamaki yana daawar ilmi amma yana magana akan abinda ya tabbatar bai sani ba. Wane irin mutum ne wannan.
@youssoufabdoulaye2048
@youssoufabdoulaye2048 3 жыл бұрын
Wawayé kawaye marasa tarbiyya Prof yafi uban nanku
@adamkabir6685
@adamkabir6685 3 жыл бұрын
@@nagodisaad6399 kwarai da gaske, kasan neman duniya da neman suna abu ne da idn mutum be a hankli ba se su halakar dashi, Allah ya kare mu
@ishaqabubakarishaq748
@ishaqabubakarishaq748 3 жыл бұрын
To'ai,malam kace bakasaurari cassette dinshiba donhaka babu tayadda zakaiya yanke hukunci.domin maganganun dayafada babusu ciki,karya manzo s.a.w.yake son cima mutunci,gamalami kuwa,yakamata said kaji ko'ina tukunna kayanke hukunci indai bawata fitinar akeson kunnuwaba???
@mustaphadugajiahmad257
@mustaphadugajiahmad257 3 жыл бұрын
Yawwa nima abinda nace kenan. Beyi wa kansa adalci ba…
@MrSalisutahir
@MrSalisutahir 3 жыл бұрын
Gaskiya kam domin dole sai ka saurari mutum sannan zaka yiwa kowane bangare adalci. Allah ne masani.
@mohamedsalim9512
@mohamedsalim9512 3 жыл бұрын
Allah ya kara kiyaye dr makari
@ابوبكرصديقإبنمصطفى
@ابوبكرصديقإبنمصطفى 3 жыл бұрын
Mude mufahimci malam Ibrahim maqAri Kuma maganan shi gaskiyane
@housniimam9007
@housniimam9007 3 жыл бұрын
Makari gaskiya kafadi wallhi m Hassan keffi
@ahmadlimansadakanwa8485
@ahmadlimansadakanwa8485 3 жыл бұрын
Gaskiya prof ya fi Ku ilimi
@fauziyyasanimuhd5671
@fauziyyasanimuhd5671 3 жыл бұрын
Wlh kaji tsoron allah
@nazeezeezee726
@nazeezeezee726 3 жыл бұрын
Allah yasa ka
@khadimibachiroudamagaram2983
@khadimibachiroudamagaram2983 3 жыл бұрын
Alfarmar SAYYIDOUNA RASULLILLAHI Sallahu alaihi wa salam ❤️ ❤️ ❤️
@ahmedmahadi9213
@ahmedmahadi9213 3 жыл бұрын
Kafadi gaskiya Dr maqari
@fauziyyasanimuhd5671
@fauziyyasanimuhd5671 3 жыл бұрын
Malamammu dan Allah kozama tsitstsiya 1 madaurin ko daya 1
@abdouabdoulmadjid5696
@abdouabdoulmadjid5696 3 жыл бұрын
Allah yassaka da alkheiti
@habiboulahhabibou2263
@habiboulahhabibou2263 3 жыл бұрын
Tukai dan allah kace bajj abenda yakecswaba kuma kace baiyi ridaba haba malm Allah yashiryemu
@bawaaliyudjega989
@bawaaliyudjega989 3 жыл бұрын
Miyasa bakaje lokachin kakareshiba saiyanzu kaketa surutai bayan Dave wannan aitsintsar munafurchine saboda kare wata munufa taka kaje nemi wawaye irinka ibirahin makare
@ibrahimbello5946
@ibrahimbello5946 3 жыл бұрын
Fada da prof maqari da yan izala de dariqakam batasan anayiba inkakula shikadaine da malaman izala
@muhammadsuleiman8806
@muhammadsuleiman8806 3 жыл бұрын
Da lokacin Malam Abduljabbar na cikin zafin kan sa da sai yayi raddin kan ce masa jahili don shi cewa yake yama fi shehu Tijjani ilimi
@ibrahimmusa3873
@ibrahimmusa3873 3 жыл бұрын
kayi adalci kace bakahuce minty 4 ko 5 ba amma kana hukunci
@junaidshehu6877
@junaidshehu6877 3 жыл бұрын
Kai baka saurari mai ya k fadan bane
@ibrahimmusa3873
@ibrahimmusa3873 3 жыл бұрын
@@junaidshehu6877 kai de kasake sauraran shi dan uwa andauki watanni anayin abubuwa amma be iya magana ba saikawai wasu minty da ya saurara kuma yayi hukunci akai hb muyiwa kanmu adalci mana
@ahmadaminu996
@ahmadaminu996 2 жыл бұрын
Bawani kewaye-kewaye gaka farfesa amman kaman wawa.
@ibrahimadamusmd2759
@ibrahimadamusmd2759 3 жыл бұрын
Ka bari saika saurara gabadaya kafin kayi hukunci. Wannan rashin adalci ne a fagin ilimi malam
@waleednooe9028
@waleednooe9028 3 жыл бұрын
Allah yakyauta
@waleednooe9028
@waleednooe9028 3 жыл бұрын
Nidai atawafashintar a ajiye dukwata darikako izalako salifiya ko kadiriya shifarfesa baiyidadaiba manzanmuaka tabakuma dole adaumataki bissalam daga saudiya
@muhammadsalihu6252
@muhammadsalihu6252 3 жыл бұрын
Allah yajikan malam da darahama gaskiya ne
@fatimausman811
@fatimausman811 3 жыл бұрын
Kaida kace bakajiba kaidan siyasar aybawani wlh kaji tsoran Allah wlh kuma bakowa yake iyajiba amma tunda za.azauna dashi dole ne asaurara
@musalikirigumel9125
@musalikirigumel9125 3 жыл бұрын
Assalamu alaikum, shawara malam ya kamata kafin ka yanke hukunci kayi bincike domin kar kamanta bahaka kawai aka kafirtashi ba abin daya yakamata kabibiyeshi sai ka yanke hukunci, kuma kayi magana tufka da warwara Dan gane da riddar SAA domin ai laifukan da ake tuhumarsa dasu ba wai iya sahabbai bane harga zuwa shi fiyayyan halirtar. Dan haka karike fatawarka ko anzagi annabi da sahabbai karka damu mu zamu hadashi da Allah yayi mana maganinsa. Kuma malam ya kamata ka koma kabibiyi wakilan zaman Dan ba yan izala bane kadai balle kace ansa San suciya da siyasa... Kudinga gayawa mutane gaskiya bawai kare girmanku ba Allah ne me girma
@nagodisaad6399
@nagodisaad6399 3 жыл бұрын
Professor yace baya sauraren Abduljabbar. Ina ya samo ilimin Abduljabbar da har zai bayyana wata matsaya a kan sa?
@umarhamid9188
@umarhamid9188 3 жыл бұрын
تابع القصيدة (مقرّ العلم) في مدح الأستاذ إبراهيم مقري والرد على حاسده عبد الله غَدَنْ قَيا: يا حاسـدَ الـمـرفـوع فـوق نَـعائم فانـبـحْ نُـباحُـك لا يَـضُـرُّ غَــمـاما أتـريـد إطْـفاء السَّـنا من شمـسنا؟ ومتى الكِـلابُ تُـقاتِـلُ الضِرْغاما؟ مِنْ أيِّ نَـهْـرٍ قد سُـقيت مُكَــدَّرًا؟ فالنـيلُ مَـشْـرَبُ شيخنا بَـرْهاما وسقـاه سَـيِّـدنا الـشـريـف روايةً ودِرايـــةً فـلْـتَـعْــرِفِ الهَــمْــهـاما قد عِشْتَ فَوق سرير شَوْك جَهالة وغـدَا مَـبــيــتُ إمـامــنا بَـهْـــراما كذّاب ما اسْتَحْيَيْتَ من أن تفتري كــذِبًـا علـيـه لـكـيْ تَــنــالَ مَـقاما أيــن الترابُ من الثريا؟ فلْـتَـمُـتْ غَـيْــظًا فشـيـخي لا يَـزال إمـامـا سِكِّـيـنُ حِقْدك قد نَبا يا ابْنَ الأذى وبَناتُ شِعـريَ قد أرتــك حُـسـاما سأقَـطِّـعَـــنَّ بــه رؤوس هُـرائكم فاسْــكُــتْ وإلا تَـنْــدَمَـنْ أعْـواما من قابـل الـمِــقـدام ولّى مُـدْبــرا لا سـيَّـمـا إن هَــزْهَـز الصَّـمْـصاما أني أحـبّــك مِـنْ صـفائـك سـيّدي يا ابْـن الكـــرام تَـحـيّــةً وســلاما رُقْـتَ الأنام سـوى الحَسود فإنّـه مهما بـدا نورُ الـشـمــوس تَـعـاما فإذا أتــتْـك مَــذمَّــة مـن نـاقِـص فـهي الشـهـادة أن بَـلَـغْـتَ تَـمـاما وإذا بـدا أعـمى البـصـيـرة شاتِـمًا فــكُــنِ الأصــــمَّ نَـــــرُدَّه إرغــاما يا رب فاحـفظ شيخنا وقِـهِ الـعِدا والحـاسـديــن ومـكـرهـم والـذّاما وارْفَـعْـه فوق كـواكبٍ وانْصُـرْ به ديـــنَ الـنـبــيِّ وذَبِّ عـنـه لِـئـامـا وانْـظــرْ إلى نـيـجـيـريا بِـمَراحِـمٍ والْـطُـفْ بـها واغْـفِــرْ لنا الآثــامـا وعـلى الـنّـبــيِّ وآلـــه وصِـحـابـه خـيـر الصـلاة مـع السـلام دوامـا بقلم آدم يونس الهوساري بتاريخ: ١٥/١٢/١٤٤٢هـ الموافق: ٢٤/٧/٢٠٢١
@musajafar9910
@musajafar9910 3 жыл бұрын
Mallam zaka kawo rabon Kai saboda son zuciya
@harounaahmedkollo6716
@harounaahmedkollo6716 3 жыл бұрын
Allah kara lafiya prof
@arewatv4193
@arewatv4193 3 жыл бұрын
Hi
@saifullahisulaiman7250
@saifullahisulaiman7250 3 жыл бұрын
Gaskiya kunrainamana hankali
@mustaphasani4801
@mustaphasani4801 3 жыл бұрын
Disagree with this mamkyari wallahi akwai sonzuchiya dabanga Ranchi atattaredakai domin da achi shehunnen ku ne akazaga bazakui shiruba Amma sahabbai kache bakomai tomu munatareda annabi da sahabbai
@danjumasule9985
@danjumasule9985 3 жыл бұрын
Malam Kayi kuskure, ankunamasa audio dazagi annabi wanan life ne, yace a Manzon Allah yayi xina
@soufianemoussa5049
@soufianemoussa5049 3 жыл бұрын
Allah ya isa
@limanbachirmouhamadousabit1878
@limanbachirmouhamadousabit1878 3 жыл бұрын
حفظ الله علامتنا المقري، وخيب حساده وفضح أعداءه !
@sahabimainasara5836
@sahabimainasara5836 2 жыл бұрын
👨‍✈️👩‍⚖️
@halidouabdourazak7906
@halidouabdourazak7906 3 жыл бұрын
Prof shirme kake ba maganar iliba
@junaidshehu6877
@junaidshehu6877 3 жыл бұрын
No what to say
@aliwakassoidrissaaljabbari1821
@aliwakassoidrissaaljabbari1821 3 жыл бұрын
Karyace
@limanbachirmouhamadousabit1878
@limanbachirmouhamadousabit1878 3 жыл бұрын
Gaba dai gaba dai prf
@jamiluibrahimumar2183
@jamiluibrahimumar2183 3 жыл бұрын
Gaskiya malan kayi kuskure Kowa yasan Abduljabbar ba jahili bane Kawai son zuciya ne da tsantsar kiyayya ga sahabbai
@jajeretv8957
@jajeretv8957 3 жыл бұрын
Malam magari Allah yasaka maka da alkairi Sukuma tunda kan kifine dasu Allah yaganar dasu gaskiya mu zaman lafiya mukeso al ummar manzon Allah
@yawurawamushadariya1515
@yawurawamushadariya1515 3 жыл бұрын
Allah Kara lafiya prof
@chaaibouyousouf3230
@chaaibouyousouf3230 3 жыл бұрын
Chinou Tougoul INTA
@aliyubello5214
@aliyubello5214 2 жыл бұрын
Qar yane bazay janyeba
@abubakarmuhammad4653
@abubakarmuhammad4653 3 жыл бұрын
Kowa ye ne
@vdobbbdh9810
@vdobbbdh9810 3 жыл бұрын
Kowane wawa malammi izala seyafito yana kuwa wawaye kaway
@yaouabdou2359
@yaouabdou2359 3 жыл бұрын
Akwai wautar da ta fi ta makari shida yace bai bai saurari maganar stawon minti 3 ba tayaya zai yanke hukunci kan abunda bai saurara ai kamata yayi yanda ton farko bai fito yayi magana ba to yaja bakinshi yayi shiru saboda idan yace wani abu ayanzu sai an cemar miyasa kafin mukabalar bai fito ba yacemar wani abu
@vdobbbdh9810
@vdobbbdh9810 3 жыл бұрын
@@yaouabdou2359 maganar miti2 in akasaurareta ta isa malami dayake malami ayimata radi wanda bazaka iya saurare Chi na awaguda ba kajiya Bâle malam maqari da yace bay saurari miti buyou zawa ku ba zaka mamakin yayi bayani akata harzawa miti gumachabiyar bari mamaki kajiya inda maqari. Ba malami neba saï kayi mamaki
@kabirsani2698
@kabirsani2698 3 жыл бұрын
Allah ya ja zamanin Prof. Ka fadi daya ta ruguje dubu ta jahilai
@babayesulaiman4895
@babayesulaiman4895 3 жыл бұрын
Anki ajanye mahaukan banza kaiyanzu idan banda yan tijjaniya sungiga gaba wlh mku bakuisa kuja da abdul jabarba wlh bazakuiyba🤔🤔🤔
@ibrahimsuleiman7478
@ibrahimsuleiman7478 3 жыл бұрын
profs? baka saniba toh meh naka achiki
@aliwakassoidrissaaljabbari1821
@aliwakassoidrissaaljabbari1821 3 жыл бұрын
Raddi yakare ai
@abdouabdoulmadjid5696
@abdouabdoulmadjid5696 3 жыл бұрын
Inna lillahi wa Inna illeiihi raju'un, wanene jahilin ? Bachir dama kai marichi mutuncci ne ? Yo wallahi qarya kake
@aminuusman1272
@aminuusman1272 3 жыл бұрын
Kuma gashi kunatayi
@mohammedsani4689
@mohammedsani4689 3 жыл бұрын
Jahilanbanza dashi zakuja
@murtalaidris9761
@murtalaidris9761 3 жыл бұрын
Prf kagagaresu dole subarka gagaraone kai wa mutun wa babansa wahabiyawa sama tayima kasa nisa izzallah saikinzo ilimi sai sufaye
@saniaisha-of4vr
@saniaisha-of4vr Жыл бұрын
0
@DahiruLawalibimbiso
@DahiruLawalibimbiso 6 ай бұрын
Marya Jake mukan yn tijjaniya mukan Jammu Hade yake
@AliyuMusa-pv6gc
@AliyuMusa-pv6gc 5 ай бұрын
Kai alkasim dama kai ai jahiline
@abuazzuzfallata2727
@abuazzuzfallata2727 3 жыл бұрын
Qarya kuke babu wata rigima......
@junaidshehu6877
@junaidshehu6877 3 жыл бұрын
U don't understand what maqari is saying at all just go back to class my brother
@yasminibrahim9668
@yasminibrahim9668 3 жыл бұрын
Wallahi babu wanda yafika kai maqari propaganda, saboda kace baka taba sauraron karatun abduljabbar koda na minti 3 ba, sukuma wadannan malamai tun tun tuni suke fama dashi, da yakamata kafin kace masu yi masa raddi suna propaganda da sai kace ka karanta littafan da abduljabbar yarubuta kafahimci da jahilcine, sukuma wadannan malaman sunkaranta littafansa sun saurareshi sunkuma gane kurakurensa dan me zasuyi shiru? dawannan dalilin nake ganin cewa idan ana neman marar adalci to wallahi kai ne maqari, kuma lallai kanuna cewa kishin annabi da baki kawai kakeyi bai kai zuciya ba, domin kuwa inda kana kishin annnabi da gaske da kayi abinda malaman kanon sukayi, kasaurareshi ka karanta littafansa sannan sannan kasan matsayin da zaka ijeshi
@h-djataoum.siradji649
@h-djataoum.siradji649 2 жыл бұрын
😂
@limanbachirmouhamadousabit1878
@limanbachirmouhamadousabit1878 3 жыл бұрын
Prf معروف والله ! أنت الذي تحاول أن تعرف بتعليقك لكلماته !
@kabirusalisu5289
@kabirusalisu5289 3 жыл бұрын
Ayi mugani
@mahiusman9504
@mahiusman9504 3 жыл бұрын
Kai Wawa ne Munganeka Wato kanaso ka hada fitina jahili kai
@ilyasumuhammad1699
@ilyasumuhammad1699 3 жыл бұрын
Agaskiya abinda propessor yayi Bai kyautaba domin kuwa baka shiga cikin abinda bakada ilimi akansa Amma ba magar tasacema abinmamaki su masu mara masa baya Iris shekh abulfatahi attijani masusan sumaidashi ma'asumi Wanda baya kuskure
@nuraabdulrazak1980
@nuraabdulrazak1980 3 жыл бұрын
Wallahi Malam ka fadi gaskiya tsintsa ba da son rai ba.
@yakoubouwj6251
@yakoubouwj6251 3 жыл бұрын
Hassada mugun ciyo
@hausa_tv_
@hausa_tv_ 3 жыл бұрын
Gaskia malaman nan idan mutum ya kuskura yabi su sai mutum ya koma Dan ta adda saboda su ra ayin su kawai iidai kai baka cikin waccen kungiyar to kai jahili ne ni na kasa gane gaskiyar lamarin idan kai Dan izala ne ace kai Dan izala ne idan kai Dan dariqa ne ace kai Dan bidi ah ne kai jama wlh wannan malaman kubar sauraren kai dai kayi ibada ga ubangijin ka kawai domin ashekarun baya kafin wannan kungiyoyin nan suyi yawa muna Zaman mu lafiya amma yanzu da yake malaman duk na gomnati ne duk sunbi sun rikita mana addini kuma wlh wannan malaman suke raba kawon mutane har awayi gari matasa su dinga kashe junan su ana samu gungiyar ta adda kuma ya kama ta government ta dauki matakin dakile duk kan malamin da zai su ya raba kawunan mutane ko kuma tasa Ido akan duk wani mai wa azi kuma ta tabbatar ta tantance malami kafi ya fara wa azi domin na tsaya na duba dakyau duk malamin da yaje ya sanyi karatun sa kawai sai yazo ya bude nashi majalasin yana hure wa matasa kunne domin ya tusa musu muguwar akida wlh
IZALA ta fada Tarkon Abulfathi Sani Attijany. part 1
1:00:22
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 27 М.
Маусымашар-2023 / Гала-концерт / АТУ қоштасу
1:27:35
Jaidarman OFFICIAL / JCI
Рет қаралды 390 М.
Andro, ELMAN, TONI, MONA - Зари (Official Audio)
2:53
RAAVA MUSIC
Рет қаралды 8 МЛН
KARSHEN DUNIYA YAZO SHEIKH AMINU DAURAWA
1:13:49
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 31 М.
MUQABALA AKA  AHULBAITI,PROF MAQARI DA ABDULMUDALIB...
27:41
UMAR AIG TV
Рет қаралды 75 М.
Маусымашар-2023 / Гала-концерт / АТУ қоштасу
1:27:35
Jaidarman OFFICIAL / JCI
Рет қаралды 390 М.