Wata sabuwa! Dan Bello ya gargadi APCn Kano

  Рет қаралды 30,750

Dala FM Kano

Dala FM Kano

Күн бұрын

Пікірлер: 110
@mubarakyaumashi5116
@mubarakyaumashi5116 5 ай бұрын
Allaah SWT ya ƙara tsare mana kai Dr Dan bello ya kare ka daga Sharrin masu sharri
@iFarouq1
@iFarouq1 5 ай бұрын
Ameen ya Hayyu ya Qayyum
@mubarakyaumashi5116
@mubarakyaumashi5116 5 ай бұрын
@ibrahimfarukyahuza6144 May Almighty reward you with Goodness
@user-yw8pc6wu7d
@user-yw8pc6wu7d 5 ай бұрын
Ameen Ya Rabbi
@mubarakyaumashi5116
@mubarakyaumashi5116 5 ай бұрын
@user-yw8pc6wu7d May Almighty Allah reward you with Goodness
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع 5 ай бұрын
Dr danbello Allah yakaremana kai aduk indakake Allah yaqaramaka lfy danisan kwana Mai amfani Mai albarka Allah yaqara mana ire irenka Kuma Allah yasakamaka da alhkairi🤲🤲🤲
@halimaabdullahilaga3428
@halimaabdullahilaga3428 5 ай бұрын
MashaAllah, Dan bello your confidence is soo amazing 💪
@Aminullah-id9gv
@Aminullah-id9gv 5 ай бұрын
❤❤❤❤😮😮 Allah subuhanahu yakarawa Dan Bello Imani da sauran musulman duniya Baki Daya
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 5 ай бұрын
Dan Bello ikon Allah Allah yaja zamaninka
@AlyasauKabir
@AlyasauKabir 5 ай бұрын
Allah Ubangiji yakare mana kai alfarmar Annabi Muhammad (s a w )
@muhammadkamal7073
@muhammadkamal7073 5 ай бұрын
we love you dan bello go ahead, may Allah blessings and protection be with you
@AbdulhadiAbubakarmusa
@AbdulhadiAbubakarmusa 5 ай бұрын
Wlh sbd dan bello nayi following dinku muna godiya dan bello ❤
@muzzammilshafiu6662
@muzzammilshafiu6662 5 ай бұрын
Masha Allah ❤Allah ya kara dau kaka ❤
@hayatuhashimibrahim
@hayatuhashimibrahim 5 ай бұрын
Thanks you (Dan Bello). ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@SaudatAbdullahAbdullah
@SaudatAbdullahAbdullah 5 ай бұрын
Dan Allah Dan Bello ka dinga magana akan rashin tsaro da muke dashi musamman a arewa , dan shima yanada muhimmanci sosai, kuma kowa yasan aikin gwamnati ne .
@nafiufada
@nafiufada 5 ай бұрын
Allah ya tsare mamu kai dan Bello
@hayatuhashimibrahim
@hayatuhashimibrahim 5 ай бұрын
Allah ya karemana kai (Dan Bello)
@nafiumuhammad1635
@nafiumuhammad1635 5 ай бұрын
Ya Allah ya isarma alakawa hakinsu ga duk wani mai sa hannu aci xarafin talakawa ya Allah ya walakan tasu Dan alfarmar rasulillahi s a w
@KamiluRabiuDanlami
@KamiluRabiuDanlami 5 ай бұрын
Allah yakara daukaka Dr Dan bello
@AhmadShuaibuSafwan
@AhmadShuaibuSafwan 5 ай бұрын
Rana 1000 ta barawo 1 tame kaya ALLAH ya tsare gaban ka da bayan ka dan bello don isar MANZON ALLAH (S.A.W)
@baballeadamu9010
@baballeadamu9010 5 ай бұрын
Gaskiya Dan bello ko a Nigeria kake wlh iyakar abinda zaka fada kenan
@aliyulukman7488
@aliyulukman7488 5 ай бұрын
Allah Ya Saka maka da Aljannah,Ya Kuma kareka
@abubakarabba3919
@abubakarabba3919 5 ай бұрын
Dan Allah muyi koyida Dan bello wajan tausayawa al ummarmu
@Aljannah350
@Aljannah350 5 ай бұрын
Dan Bello gwarzon shekara
@anasalidakata6388
@anasalidakata6388 5 ай бұрын
Ba iya almajirai bafa....harda mutanen gari duka anacin Tafasa! Na zubda hawaye danaga mutane na siya kuma wai da gishiri sukeci saboda ba kudin maggi bare Kuli-Kuli😭
@KabaraHajaru
@KabaraHajaru 5 ай бұрын
Dan Bello dodon yen siyasan Nigeria 😅
@eshaomar6372
@eshaomar6372 5 ай бұрын
😆😆wannan dan jaridan kacika tmbaya. kabari ayimana surprise...
@zaitunchika828
@zaitunchika828 5 ай бұрын
In Allah ya yarda Sai kayi shugaban kasa insha Allah
@zainabsulaiman5517
@zainabsulaiman5517 5 ай бұрын
Masha Allah Allah ykro mana irin su Dan bello
@mubarakgarba6566
@mubarakgarba6566 5 ай бұрын
Allah ya kawo mana maganin duk wani Azzalumi, a kasarmu. Amin Ya hayyu ya qayyum 🙏
@abbabukarzanna4662
@abbabukarzanna4662 5 ай бұрын
😂😂Ayi hakuri Dan Bello. Tuba muke
@fiddausiusman6194
@fiddausiusman6194 5 ай бұрын
Allah dai ya biya Dan Bello munayinka 💯
@Usmaniyyahmkr
@Usmaniyyahmkr 5 ай бұрын
Gaskiya dan bello ubangiji Allah yakara daukaka megida inayinka sosai Inayinka kwarai
@adamuyusuf5723
@adamuyusuf5723 5 ай бұрын
Jira-jira-jira-jira Dan bello legend for president
@Abbatakai10
@Abbatakai10 5 ай бұрын
Dan Bello ikon Allah kai kam Allah ne yayimana kai Wajan Tsurar da Masu Babbar rigar Sata da Handame dame Allah yatsare mana Kai Dan Bello Namu Munan munama Addu'a Akan makiyan ka in sha Allah
@nasiruidris-y3l
@nasiruidris-y3l 5 ай бұрын
Dan Bello Allah yaqarama basira da qarin nutsuwa
@FiddosiMohammad
@FiddosiMohammad 5 ай бұрын
🎉🎉🎉Kaine namu🎉🎉insha Allah
@IbrahimSirajo-w8y
@IbrahimSirajo-w8y 5 ай бұрын
Allah ya kare ka malam Dan bello
@abdullahilawan3074
@abdullahilawan3074 5 ай бұрын
Bawan Allah nan yana mutukar burgeni. Allah ya ķara basira🙏🏻
@yusufismail7387
@yusufismail7387 5 ай бұрын
Allah yatsaremana Kai Dan Bello
@salisukzakari5325
@salisukzakari5325 5 ай бұрын
Munanan muna jiran next level. ALLAH ya kara tonawa mugwaye asiri
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 5 ай бұрын
Astagafurullah ya Allah ka qara karemana dan bello da iri irinsa masu qaunar al uma da gaskiya sabo da cigaba ya Allah ga dan bello nan ka kareshi ka karemu bakidaya Allah ka kawomana cinji zabinka Allah ka ciremana azzalumai maciya amanar al uma maciya amanar qasa masuyi dan kansu marasa tausayi mugaye Allah ka amsa addu armu Ameen ya hayyu ya qayyum ☝🤲🤲🤲
@belloyahaya8007
@belloyahaya8007 5 ай бұрын
'Dan BELLO Allah ya sa ka shika siyasar Nigeria makuma za mu za 'beka sosai a Nigeria. Shin zaka iya rike mana Nigeria
@aliyulukman7488
@aliyulukman7488 5 ай бұрын
Allah Ya biya dan Bello
@auwalyahuzasulaimankyauta3228
@auwalyahuzasulaimankyauta3228 5 ай бұрын
Dan bello allah yakara maka lapiya da nisan kwana kaci gaba da tonawa tsinan nu asiri yan iska
@WasilaMurtala-t4b
@WasilaMurtala-t4b 5 ай бұрын
Wallahi Gaskiyane kake fade nine vanquish ne bajiyauba
@HayatuMuhammmad-v2l
@HayatuMuhammmad-v2l 5 ай бұрын
Muna godiya Dan bello
@BalarabaTahir
@BalarabaTahir 5 ай бұрын
Masha. Allah
@MuhammadsanikhaleelMuhammadsan
@MuhammadsanikhaleelMuhammadsan 5 ай бұрын
Next Level mukeso
@HussainiYusuf-ky7oj
@HussainiYusuf-ky7oj 5 ай бұрын
Dr.Allah yatsare mana kai
@shamsiyyamuhammad9187
@shamsiyyamuhammad9187 5 ай бұрын
Up Up Up Dan Bello 💪
@MuhammadAhmad-zz6ui
@MuhammadAhmad-zz6ui 5 ай бұрын
Allaah Ya biya Dan Bello da gidan Aljanna
@islamusman1120
@islamusman1120 5 ай бұрын
Allah ya kaimu next level🤣
@MuktarRabiusani
@MuktarRabiusani 5 ай бұрын
Dan bello Allah ya karemana kai
@ibrahimhauwa6597
@ibrahimhauwa6597 5 ай бұрын
Dan Allah Dan bello kuyi hanyan da za,a kai bola Tinubu koton duniya
@adamuyusuf5723
@adamuyusuf5723 5 ай бұрын
@@ibrahimhauwa6597 WALLAHI kuwa
@TimelessSolutions1
@TimelessSolutions1 5 ай бұрын
we all have role to play jama'a, banda son suciya samari
@AbdulrashidHamzaAhmad
@AbdulrashidHamzaAhmad 5 ай бұрын
Allah ya bada lada
@raudaryabotv9717
@raudaryabotv9717 5 ай бұрын
Allah ya kareka daga sharrin makiya
@ramlatusman3395
@ramlatusman3395 5 ай бұрын
Dan bello duniya ne 😂😂
@OnlyMy-c3z
@OnlyMy-c3z 2 күн бұрын
Allah yabaka iko binchike wlh kabani dariya dakachi murtala sulen garo yakai qara 😂
@mohammedaliusman2524
@mohammedaliusman2524 5 ай бұрын
Yakamata Abar Dan bello yahuta
@SaudatAbdullahAbdullah
@SaudatAbdullahAbdullah 5 ай бұрын
Inshallah yanzu kan talakawa ya waye, mun daina zama da jahilci sannan matasa mu shirya mudaina shan kwaya ta yadda idan sabuwar gwamnatin yanci tazo zamu iya haduwa mu tai maki kasar mu, inshallah Najeriya sai ta canza.
@DanmusaDanlamee
@DanmusaDanlamee 5 ай бұрын
Gaskiya dukin karfe😂
@MukhtarUsman-zl3wh
@MukhtarUsman-zl3wh 5 ай бұрын
Ikon Allah Har da Jagora yaja rabon shi
@naziribrahim8905
@naziribrahim8905 5 ай бұрын
Allah yakarama lapia
@NafeeuUmar-oo2nn
@NafeeuUmar-oo2nn 5 ай бұрын
Allah yakara ilimi
@UrwatualiyuAhmad
@UrwatualiyuAhmad 5 ай бұрын
Dik abinda dan Bello zai fada kowa ya sani amma wannan abinda ya keyi bashi bane mafitaba dan shima in anbincike shi yana da nashi matsalar Nigeria itache Dan Nigeria itache matsalar Nigeria dikan mu sai min gyara
@musaimam
@musaimam 5 ай бұрын
Allah y Bamu dacewa
@saifullahisani955
@saifullahisani955 5 ай бұрын
Dan Bello ikon Allah
@mohammedhassansani893
@mohammedhassansani893 5 ай бұрын
Shinkafa da miya alaji😂😂 Gwamnati kun kira ruwa
@SharifShafiu-wr8pe
@SharifShafiu-wr8pe 5 ай бұрын
Munatare dakanan dan bello Allah ya stareka
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 5 ай бұрын
Nigeria babu shuwagabanni saidai tarin azalumai da barayi
@Hassan_vibes
@Hassan_vibes 5 ай бұрын
Dan bello
@namadinahotoro4632
@namadinahotoro4632 5 ай бұрын
Weldone dan Bello
@IdrisaMahammed
@IdrisaMahammed 5 ай бұрын
Darrr
@auwalyahuzasulaimankyauta3228
@auwalyahuzasulaimankyauta3228 5 ай бұрын
Dan aci gaba da tonawa tsinannu asiri kuma duk abinda kabinciko sai mun yarda
@nuraibrahim7948
@nuraibrahim7948 5 ай бұрын
Allah Kara lafiya
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 5 ай бұрын
Gaskia ne Allah ya taimake mu gaba yada.
@ishaqadamu4830
@ishaqadamu4830 5 ай бұрын
Dan bello yafi su channels ; arise ; tvc ;
@AishaMuhammed-q2w
@AishaMuhammed-q2w 5 ай бұрын
💪💪💪
@ShuaibuNuhu-f8f
@ShuaibuNuhu-f8f 5 ай бұрын
Darr akwai mutum
@tahirmurtala4071
@tahirmurtala4071 5 ай бұрын
Dan bello jira jira jira
@gaddafiabdallah2773
@gaddafiabdallah2773 5 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
@AbdullahiFaruk_One
@AbdullahiFaruk_One 5 ай бұрын
Senior mman😂
@hamzababaabubakar8240
@hamzababaabubakar8240 5 ай бұрын
Dala FM, Toh fa.
@BasiraSale
@BasiraSale 5 ай бұрын
❤❤❤❤😂😂
@MuhammadIbnBunu
@MuhammadIbnBunu 5 ай бұрын
@MukhtarAminuTajuddeen
@MukhtarAminuTajuddeen 5 ай бұрын
Kai wannan Muzammail din ba ka iya aiki ba. Haka kake yiwa 'yan siyasa manya idan kana hira da su? To ka bar shi ya yi abin da yake dai-dai.
@raminuabubakaribrahim1583
@raminuabubakaribrahim1583 5 ай бұрын
Gaba daya wannan muzmmilin baya kishin talakawa
@NuraMuhammadAhmad
@NuraMuhammadAhmad 5 ай бұрын
Dan Allah ka daina ware wadansu kabar wasu,kada kasa siyasa.
@muhammadkamal7073
@muhammadkamal7073 5 ай бұрын
Anya kana fahimta kuwa?
@anasalidakata6388
@anasalidakata6388 5 ай бұрын
Kaji mutumina Dr Galadanci_Bello ba ruwansa da siyasa
@ibrahimsuleiman6873
@ibrahimsuleiman6873 5 ай бұрын
Naga kongiyar marassa imanin Nigeria sun ba gwamnati wasu motoci na sufuri masu amfani da gas kwauta
@jibrinalkhaseem5278
@jibrinalkhaseem5278 5 ай бұрын
Wani cinmutunci sai arewa
@معاذعثمان-ظ4ض
@معاذعثمان-ظ4ض 5 ай бұрын
Fatan alkairi
@rabiaadamuumar9545
@rabiaadamuumar9545 5 ай бұрын
Dan bello brain box
@OnlyMy-c3z
@OnlyMy-c3z 2 күн бұрын
😂
@hassanmuhammadshehu1358
@hassanmuhammadshehu1358 5 ай бұрын
Hhhhhhhhhhhhhhh
@USMAN..DONO-t1h
@USMAN..DONO-t1h 5 ай бұрын
KAI A NIGERIA KAKE
@balarabelawal8019
@balarabelawal8019 5 ай бұрын
Where are you at the time and what happened because son of God the question is your father who sent you to a foreign country.
@balarabelawal8019
@balarabelawal8019 5 ай бұрын
Where did your father get the money to pay for your schooling since you are a child because your father took the money from the state to pay for your schooling, so remember that the secrets of thieves including your father
@calebgirahfriday8864
@calebgirahfriday8864 5 ай бұрын
I think your likes are the problem of this nation...what Dan Bello is doing is what you and your uncorrupt father didn't do.. With all humility we thank God for a time like this because God chose Dan Bello for this time. Looking at Dan Bello doing this, really gives us hope that there is light at the end of the tunnel..... Please Oga don't confuse people with your ignorance and prejudice because Dan Bello is doing a great Job...
@FatimaMuhammad-gu7zx
@FatimaMuhammad-gu7zx 5 ай бұрын
U have indeed said it all​@@calebgirahfriday8864
@muhammadkamal7073
@muhammadkamal7073 5 ай бұрын
I'm very sorry, you must be among the enermy of progress, with this dirty mindset, what are you going to address on Dan Bello.
@anasalidakata6388
@anasalidakata6388 5 ай бұрын
​@@muhammadkamal7073you and Friday have some it all to that dirty minded boy🤞
@muhammadaminuauwalu794
@muhammadaminuauwalu794 5 ай бұрын
You must be so senseless to have this kind of thinking on what Dan Bello is doing...I advise you to refrain your mindset and see the truth regardless of wherever it comes
@mohammedhassansani893
@mohammedhassansani893 5 ай бұрын
Shinkafa da miya alaji😂😂 Gwamnati kun kira ruwa
@buharimukhtargy5143
@buharimukhtargy5143 5 ай бұрын
Fatan alkairi
Mahangar Zamani kan kayan maza
28:27
BBC News Hausa
Рет қаралды 83 М.
99.9% IMPOSSIBLE
00:24
STORROR
Рет қаралды 31 МЛН
Enceinte et en Bazard: Les Chroniques du Nettoyage ! 🚽✨
00:21
Two More French
Рет қаралды 42 МЛН
International Conference Live Stream with Apostle V V Hlongwana  | 01 February 2025
2:15:35
Apostle V.V Hlongwana Ministries
Рет қаралды 131
Ɗaurin Ɓoye 01-02-2025 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai
55:41
JAMILUN JIDDA SEASON 1 EPISODE 4
1:08:51
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 210 М.
HADIZA GABON: Tanimu Akawu ya koka akan butulci a Kannywood. Full
1:03:33
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 129 М.
Ina da HANNU a cin hancin Najeriya
7:40
Dan Bello
Рет қаралды 41 М.
Baba Suda 31-01-2025 tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki
20:39
Kaddara Ko Ganganci 30-01-2025: Labarin Mai Tawakkali Episode 04.
19:32
99.9% IMPOSSIBLE
00:24
STORROR
Рет қаралды 31 МЛН