Ya Ali Kanin Bello ya barota a sokoto Dan Liti Garkuwar cindo Dogo mai Takwasara Bahagon Tabara

  Рет қаралды 13,329

Damben African News tv

Damben African News tv

Күн бұрын

Пікірлер: 58
@mohammadomar8210
@mohammadomar8210 Ай бұрын
Gaskiya Ali kanin bello wallahi Kai wawa ne in kayiwa garkuwa rauni da WA zakayi wasan wawa kawai
@AhmadBuwai
@AhmadBuwai Ай бұрын
Gaskiya yakamata kungiyar Gurumada ta hana Garkuwa Dambe da Ali Kanin Bello har abada
@MuhammadYerwama-up2tj
@MuhammadYerwama-up2tj Ай бұрын
Gaskiya kungiyoyin dambe in suna adalci suyi maa Ali kanin Bello hukanci gameda wannan furucin. Ai wannan wautane.
@basirushehu7633
@basirushehu7633 Ай бұрын
Masha Allah sarki kaburgeni wlh
@AbakarUmar-gq5xb
@AbakarUmar-gq5xb Ай бұрын
ali kane ballo wawa kaine zakayi rauni in allah yayarda
@SaniUsaini-x6z
@SaniUsaini-x6z Ай бұрын
Slm Ali Kani bello jakine.dan shegiya dabba
@umarfarukSaminu
@umarfarukSaminu Ай бұрын
Gsky sarki ali baikamata ka furta wannan maganar ba kaifa sarki kowa da kowa ne kaya hakuri kabar wa Allah komai daga umar Libia atashi lafiya ❤❤❤❤❤❤❤❤😅😅😅😅😅😅
@ابراهيمادريس-ت9ص
@ابراهيمادريس-ت9ص 7 күн бұрын
‏‪ماشاء الله تبارك الله.. ابراهيم ادريس. علي. بله. القضارف ‏‪3:05‬‏
@adamuzayyana5717
@adamuzayyana5717 Ай бұрын
Kaji wawa daga wasa wallahi indai Garkuwa bai maka rauniba tokai baka iya komi akanshi, Garkuwa yabuge ka babu iyaka, bakinciki saidai yakashekaa 🤣🤣🤣🤣🤣
@IbrahimMusa-q3c
@IbrahimMusa-q3c Ай бұрын
Sarki ali Allah yashiga stakaninka damakiya❤❤❤
@MahammaduAbubakar-t2x
@MahammaduAbubakar-t2x Ай бұрын
Wani lkcn Ali kana Dan yin karya
@tukurbaguduambursa2545
@tukurbaguduambursa2545 Ай бұрын
Ali kanen Bello gaskiya adaukaka ko kusa ba kayi kusan Gaskuwar chindo ba
@MuhammadAdamu-k5o
@MuhammadAdamu-k5o Ай бұрын
Gaskiya sarki kai Dan Halak ne
@MuhammadYerwama-up2tj
@MuhammadYerwama-up2tj Ай бұрын
Ai Ali in har zaka tsaya ayi amarya Baka saa kokawankannan har kagama dambe kisa dai bazakaiwa garkuwa ba.
@jibrinalkasim
@jibrinalkasim Ай бұрын
😂 jaki wakai wawa garkuwa yafi karfinka wlh .
@Hussainidanjumma22Hussainidanj
@Hussainidanjumma22Hussainidanj Ай бұрын
Ali gaskiya bakada tunani
@nasiruhamisu-re5gu
@nasiruhamisu-re5gu Ай бұрын
Wllh kayi masa illa dannima banasonshi wllh yaraina mutane
@ukashabalababa2597
@ukashabalababa2597 Ай бұрын
Wallahi ba gaskiya bane anbugeka katashi kana bugun abokin danben ka
@harunasani29
@harunasani29 Ай бұрын
Wawa Dan akuya,,
@DAMBECHRONICLES
@DAMBECHRONICLES Ай бұрын
Muna godiya
@HassanBello-j2m
@HassanBello-j2m Ай бұрын
Slm wllhy Ali qanin bello be iya dambe ba saboda dambe nai na ko ko Wana kowa yasani dambe da kokowa ba dambe na ka staya kuyi ta amare da mutum aga me nasara wllhy katahi kaqara koyon dambe saboda ko shago da mamman Dan sanyinna bahaka suka dambe ba
@JamiluSanusi-yp5sj
@JamiluSanusi-yp5sj Ай бұрын
Haba mgnr in antaba danliti Kai akataba kawaii kayi ba dai dai ba ykmt kayi fatan sasanci ya junansu
@AshiruBala-tg9qq
@AshiruBala-tg9qq Ай бұрын
Ali baikama ta kafadihaka ba
@MansurMansi-j2o
@MansurMansi-j2o Ай бұрын
Shagon audun tunga kace bakayi makaryaci
@umarahmad8974
@umarahmad8974 Ай бұрын
Lallai ali kanen bello jahiline shi baisan Allah ne ke bada nasaraba
@MukhtarUsman-zl3wh
@MukhtarUsman-zl3wh Ай бұрын
Kace baka Dambe da bahon maitakwasara mana
@AhmedBurahi
@AhmedBurahi Ай бұрын
Sarki ali sha baDan dambe ba ne wada ya iya gaba da gaba
@tukurbaguduambursa2545
@tukurbaguduambursa2545 Ай бұрын
Ya kamata asa dokar daina riko adambe dongaskiya dambe ba kokuwa ne ba, wannan sakone zuwa ga danlti domin Ali kanen Bello ya ce shi ne ya koyamasa
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l Ай бұрын
Fatan alkhairi GA sarki
@DayyabuAbubakar-z1y
@DayyabuAbubakar-z1y Ай бұрын
Kai ali sarkin karya arewa kowa karya
@AbbasSharifGidantaro
@AbbasSharifGidantaro Ай бұрын
gaskiya Ali ƙanin Bello kayi ƙarya anan bhg mai bulala kisa uku yayima kafin kabugeshi 1abuja 2kano 1Lagos duk agaban akayisu sannan kace kana bin garkuwa kisa zancene kuma haryanzu dogo maitakwsara yanabinka kisa inkuma kace ah,ah kafaɗi inda kabuge dogo har 9 mufaɗama da ina da ina dogo yayima 12
@umarahmad8974
@umarahmad8974 Ай бұрын
Ali kanen bello jahili
@MansurMansi-j2o
@MansurMansi-j2o Ай бұрын
Ali maganar banza ce duk sanda kuka hadu da alasan sai ka hukunta shi
@BelloMuhammed-v7h
@BelloMuhammed-v7h Ай бұрын
haka akaso sarki ali kanin bello kuma wllh ko kashe shi kayi kashe banza garkuwa ko wawa babu komai a gareshi sai jahilci
@BabangidaAhmad-i7y
@BabangidaAhmad-i7y Ай бұрын
Wallahi ni bakude be Amma kaburgeni Ali kanen bello
@DayyabuAbubakar-z1y
@DayyabuAbubakar-z1y Ай бұрын
Girma babu wayyo wawa kawai
@AhmadBuwai
@AhmadBuwai Ай бұрын
Wawan banza Jahili wai Damben safe shi Garkuwa har Dambe Ukku yakeyi a rana daya
@AliyuHaidar-s6q
@AliyuHaidar-s6q Ай бұрын
harkisa.anayi.amma.baikamata.kayi.wannan.furuchiba
@TurakiAbdullahi
@TurakiAbdullahi Ай бұрын
Allah ya fika
@GidammuArewa
@GidammuArewa Ай бұрын
Good ❤
@MazajeTrado
@MazajeTrado Ай бұрын
❤❤❤❤❤
@AbdurrahamanMagaji-m9s
@AbdurrahamanMagaji-m9s Ай бұрын
Wane faruku
@ibrahimaaisad7731
@ibrahimaaisad7731 Ай бұрын
Toh kungiyoyin dambe muna jiran muga matakin da zuku dauka akan wannan furuci na ali akan alwashin raunata wani da yayi
@hassansinhassansin3288
@hassansinhassansin3288 Ай бұрын
Shege dan daudu to da aka hadaka damben safen dashi da Sai ka bigeshi ai Wlh garkuwa ya muku bura’uba ba sa’anku bane ko yanzu kadena kokawa ka tsaya ayi dambe Wlh gindin uwarka zamuci turmin farko Sai garkuwa ya bugeka wawa Qazami gara
@MukhtarUsman-zl3wh
@MukhtarUsman-zl3wh Ай бұрын
Ali girma gareka baka da wayo😂 inji Ashafa Ai ba laifin Sarki Garkuwa bane, kamata yayi kayi kuka da kungiyar Damben kano
@BelloMuhammed-v7h
@BelloMuhammed-v7h Ай бұрын
babu ubanda yakai gurumada yin dambe asiri
@SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc
@SunusimlawanSunusimlawan-xr9cc Ай бұрын
Gaskiya ne ali kanin bello kar burgeni acire hassada dan liti sarki ne kungiya kukama jikin ku Allah ya daukaka dan liti mai gidan dambe katsina yaran mai gidan dambe ne kai koyi kake da dan liti wlh da wayasanka sai da dan liti yaxo gidan katsina aka sanka 😮😮
@METAYATV
@METAYATV Ай бұрын
Wasa 😂
@nuramusa6618
@nuramusa6618 Ай бұрын
Kacika Dan halak ali
@AlhassanOsman-b4d
@AlhassanOsman-b4d Ай бұрын
Jahili wawa sokoo
@AbubakarMuhammadTukur-pi3hb
@AbubakarMuhammadTukur-pi3hb Ай бұрын
Jahilin sarki
@ShehuAminu-gm7uh
@ShehuAminu-gm7uh Ай бұрын
Sarki
@Mama-dx5qz
@Mama-dx5qz Ай бұрын
Ghhhhhh😂
@Usmannasir-pe5sd
@Usmannasir-pe5sd Ай бұрын
Kkkkkkk😂
@elmustaphaabubakarmusa3648
@elmustaphaabubakarmusa3648 Ай бұрын
Jahilci ne ke damun ka, domin har yanzu ba kasan yanayin rayuwar duniya
@AliyuHaidar-s6q
@AliyuHaidar-s6q Ай бұрын
,hassada.banza.gara.ajawo
@dambepowertv
@dambepowertv Ай бұрын
Good ❤
@ShehuInusa
@ShehuInusa Ай бұрын
Sarki
ВЛОГ ДИАНА В ТУРЦИИ
1:31:22
Lady Diana VLOG
Рет қаралды 1,2 МЛН
Their Boat Engine Fell Off
0:13
Newsflare
Рет қаралды 15 МЛН
Ashiru Horo: The King of Dambe Who Redefined Traditional Combat
14:28
MINIMUM WAGE ANACHE
29:48
Kaurangwandutv
Рет қаралды 224
Damben Sokoto Na Yau| 5/1/2025 TA Faru Ta Kare Dange Shuni
21:42
Damben African News tv
Рет қаралды 12 М.
ВЛОГ ДИАНА В ТУРЦИИ
1:31:22
Lady Diana VLOG
Рет қаралды 1,2 МЛН