Yanda kiristanci ke kara karfi a kano, Makircin da ake yiwa Musulman Arewa Dr Abdallah.

  Рет қаралды 5,765

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Ай бұрын

Пікірлер: 47
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 Ай бұрын
Subahanallah wallahi wannan gaskiya ne gaskiya ne ya Allah❤ muna qara rokwanka Allah❤ ka qara mana qarfin imana ka jadda da imanin namu ka tsaremana Allah LA ILAHA,ILLALLAH MUHAMMADU🏰💚 RASULILLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM SUBAHANALLAH
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 Ай бұрын
Inna lillahi wa Inna lillahi rajihun. Ina shugaban tauheed aiki yazo ataimakawa addini Allah adawo kauye akwai aiki
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 Ай бұрын
Jazaka-Allah Khairan Sheikh Abu-Aisha. Ko dun wannan ya kamata malaman mu su gyara salon da'awar su. Malamai sun koma sai raddi na banza da wofi a mimbarai. Akwai malaman mu wallahi karantarwar su bai kawo ma musulunchi komai ba sai cuttar da musulunchi. Akwai irin su maikwano, baffah hotoro da ireiren su masu raayin irin na su. Allah Ya kyauta.
@SmilingFoliage-lk5ws
@SmilingFoliage-lk5ws Ай бұрын
Ku sai raddi, mukabala da tsinewa batattu, maimakon rokon Allah ya shirya batattu. We muslims are our own propblem. God lift Islam and muslims.
@Usman4life88
@Usman4life88 Ай бұрын
Allah ya kyauta 😢
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b Ай бұрын
Gwamnonin arewa musulmai da yan majalisu da sanate da attajirai laifinsune
@OBO.002
@OBO.002 Ай бұрын
Sosai fa ba kadan ba wllhy nigeria muna cikin wani hali fa hmm
@murtalajibrin2840
@murtalajibrin2840 Ай бұрын
Allah ya kyauta
@sulaimankhairan5480
@sulaimankhairan5480 Ай бұрын
Dan Allah, yanzu yan uwa musulmai baza mu taima kawa addinin muslunci ba me nene an fanin mu idan bamu tai maki daddinin muslunci ba
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
mutanenmu sai Allah.!
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Allah ya karemu daga sharrinsu Shaidan yana temakon masu aiki zuwa wuta, amma baya temakon mutanan da suke aikin Aljannah dan haka suke da hadin kan daba ze musu amfaniba ranar gobe Qiyama.
@NassirAli-dc1st
@NassirAli-dc1st Ай бұрын
Gaskiya ne malam ❤
@Abdul_Wagini_tv
@Abdul_Wagini_tv Ай бұрын
Inna lillahi wa inna ilaihi raji un
@sanusiaaliyu-qx9my
@sanusiaaliyu-qx9my Ай бұрын
❤❤❤
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 Ай бұрын
malam kabiru da bala kuji tsoron Allah in kunbudi baki siyasa munshiga ga alki baruwanku Allah yasa soja sukarbi mulkin muga yazakuyi kunaji kunagani suke bata komai na musulunci ko ajikinku baruwanku sunata kafirta musulmi baruwanku sun dau salon hada fada tsakanin musulmi hausawa da fulani kowa yasani don cika nurinsu sukayi baruwanku suna hakane suga sun karbe arewa meruwansu hausawan in kuka tashi zamubiku masu iyayarwa inbasu kawoba wlh zamusasu gaba ku zubar dasiyasa
@MusaRafagida
@MusaRafagida Ай бұрын
Aslm❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
@OBO.002
@OBO.002 Ай бұрын
Wannan magana haka take… malamai kufito siyasa fah akwai matsala a kasa wllhy sai kun fito fah ataimaki al’umma in ba haka ba wlllhy kwai babban matsala atohm🙌💔
@user-zg7go7wh9k
@user-zg7go7wh9k Ай бұрын
Wlh wlh mufarka mal yafadi gaskiya kum duk hudubar mal nafin jindadin wannan Allah ya saka da alhairi
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 Ай бұрын
cizo Naji.kana Magana Kan kungiyar siyasa gaaiki Allah kutsaya kan wayar da kan musumi Hada kai da malaMai wayarwa musulmai kai kirista su suke tafaman Hada mu fada Idan Muna fada fulani da Hausa Suna Gina Kansudamu Wani Siti gaba asiyasa arewa a hannunsu musulmai dị Zama kalilan in muka sake Zaku game kurenmu lokaci yakure
@user-hh9ih4pq9s
@user-hh9ih4pq9s Ай бұрын
ALBANI YA JAMA GAYI MALAN
@fatimamuhammad7967
@fatimamuhammad7967 Ай бұрын
Baku kun tsaya raddi d zagin juna d kafirtasuba Allah yasa mudace duniya d lahira
@saniasanisaniasani6863
@saniasanisaniasani6863 Ай бұрын
Kana daya daga cikin matsalar DA take cutar da addinin mu malam gadon kaya kullum kuna fadan izala da dariqa Ina zamu Samu cigaba a addini
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l Ай бұрын
Atoh b antsaya kai iyayen annabi wuta b aitayi dai
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
Wallahi kuwa dai
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l Ай бұрын
gashinan gwamnanku y basu mukami y bawa pastor special adviser wanda idan a garinsu ne mun isa a bawa mallami addini mukami
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
😢
@SmilingFoliage-lk5ws
@SmilingFoliage-lk5ws Ай бұрын
Ai kunfisu kudi, amma gunyi busy da zagezage da tsinewa wa juna, har da kafurta junanku, maimakon ku rokawa batattunku shiriya.
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 Ай бұрын
malaMai kutashi Daga barci wallahi yanzu yaki na musamman sukeyi Kuma Suna samun nasara Marasa musulmin ga Aikin Allah bawai kungiyar siyasa zakuyi ba Kuma suka juya suke Hada mu musulmin tafa Hausawa da Fulani Muna tafada Suna tarusa musulunci mudawo hankalinmu muhada kai muyakesu mu Tallakan muyita kokari kowa Zaije gaban Allah me zamu fafdawa Allah
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
Ga wani yakin ma, yanzu wannan videon ya haysa awa daya befi mutum. dari biyar suka kalla ba inda ace akaj yan film nayi pistda yanzu sama da nutum dubu biyar sun bude. kaga wannan ma. wata masifarce.
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Gyaran nan yana kanmu duk mutane, tunda mu ma Khalifofin Allah ne a doron qasa ba aikin Mallamai ba ne kadai ba harda damu, ka isar da sako sakon Allah koda Ayah daya ka sani. Allah ya karemu daga sharrin kafirai
@Saleh-005
@Saleh-005 Ай бұрын
Gaskya Nijeriya ku tashi zaye to a Bauchi ma wai zarin wa'azi wa malamai akin banza
@HashiruLabaran
@HashiruLabaran Ай бұрын
Babu wanda ya shagaltar daki kune kuka shagaltar da kanku
@UmmiAhmad-is7yo
@UmmiAhmad-is7yo Ай бұрын
Innalilahi wainailai rajun
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Ай бұрын
Kuna ta fadan akida dai mlm
@YauOil
@YauOil Ай бұрын
Kufulani ba jikukin Dan ta ada danfudiwu
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Ай бұрын
Kun tsaya mgnr yan TikTok
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Ai shima gyara ne, gyara kuma yana kanmu duk mutane, tunda mu Khalifofin Allah ne a doron qasa ba aikin Mallamai ba ne kadai fadakarwa
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Ай бұрын
Ku se zagin juna izala da darika da shi'a
@MamanHumaira-xk6sy
@MamanHumaira-xk6sy Ай бұрын
To ai malam duk laifinkune kunki ku hada kanku da kuma sanzuciya
@abbakhuwa2723
@abbakhuwa2723 Ай бұрын
Baku da aiki sai kafirta Musulmi da karya kuma
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
ba wai bamu da aiki sai haka ba, kace duka musulmi sun baci da aibanta juna sun manta da babban kakubalen. kiristoci dake gabansu
@user-kq9og4eh8o
@user-kq9og4eh8o Ай бұрын
Baku kuntsaya zagin junaba
@SmilingFoliage-lk5ws
@SmilingFoliage-lk5ws Ай бұрын
Wallahi
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 Ай бұрын
Wannan gaskiya ne danuwa.
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Ай бұрын
Amma fadakarwa ba aikin Mallamai kadai bane, harda damu sauran mutane, tunda mu Khalifofin Allah ne a doron qasa. Ka isar da sakon Allah koda Ayah daya ka sani. Allah ya kare mana imaninmu har zuwa qarshen rayuwarmu Amin
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
@MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Ай бұрын
Ku se sa babbar riga da raddi
A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal
55:43
BBC News Hausa
Рет қаралды 37 М.
Rigima Tsakanin Aminu J Town Da Yan Saudi
4:23
Asunmo
Рет қаралды 30 М.
Always be more smart #shorts
00:32
Jin and Hattie
Рет қаралды 32 МЛН
small vs big hoop #tiktok
00:12
Анастасия Тарасова
Рет қаралды 19 МЛН
бесит старшая сестра!? #роблокс #анимация #мем
00:58
КРУТОЙ ПАПА на
Рет қаралды 2,9 МЛН
Menene Abinda  ya faru da wannan matar A bauchi? yaudara ko hauka?
11:27
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 13 М.
Labaran cin amanar Aure na makwafta  da Mahajjata mafi muni  a kasar hausa.
10:55
Always be more smart #shorts
00:32
Jin and Hattie
Рет қаралды 32 МЛН