Ra,ayinmu shine Allah yatsaremana malamammu yakara musu Imani da jajir cewa da tsayawa akan Gaskiya a kowane mataki
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
Muna rokon Allah yakare malam ya tsare Mana shi don yatsaya Kai da fata wajen kare al ummar manzon Allah (s.a.w)
@zanga81852 жыл бұрын
ALLAH ya tsinewa turji albarka
@zanga81852 жыл бұрын
ALLAH ya sa kama malan da alkairy ameen
@youssoufousmaneyoussoufous32982 жыл бұрын
Muna godiya malan Uban giji allah ya kare ka daga sherin makiya amin Allah ya lafiya da kwarin gwaiwa wajan fadar gaskiya
@abdullahimuhammadinuwa1924 Жыл бұрын
Allah ya kawo mana dauki game da wannan ta addanci da yake faruwa Ameen
@ummarousabo81362 жыл бұрын
Allah ka giramana Nigeria dajar wanna wata mai albarka Ramadan
@usmanshehu40182 жыл бұрын
Allah ya tsare mana Kai malan
@lawalsani69492 жыл бұрын
Allah ya kara basira da sanin ya kamata a fahimci banbancin da ke cikin jihar mu
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
Muna godiya Allah yafitadda al ummar arewa daga halinda suka samu kansu
@al-furqanwalhudatv2 жыл бұрын
amin.
@nanafatima48152 жыл бұрын
Allah sarki Allah yanatare damu😭🙏
@surayyasanisaeedsurayyasan28252 жыл бұрын
Allah tsareka malam
@chaibouamadouamadouasouman11812 жыл бұрын
Wallahi gaskiya ne allha ya kare malam da kama ansa
@tanimouabdou2551 Жыл бұрын
Allah ya kiyyaye
@ilyasouabdou75522 жыл бұрын
Thank you thank
@umarabdull9912 жыл бұрын
Wallahi gasikiya
@mahammadsani69872 жыл бұрын
آمين🤲 آمين🤲 آمين 🤲
@sadiyafaruok28082 жыл бұрын
Ya Allah kamana Maganin si, hasbunallahu wa niiman wakeel ya muntuba ba don haleenmu ba, Allah kamana maganinsi
@anaskargage-uw6lh Жыл бұрын
Allah kaimana mafita
@سعديهحليمه2 жыл бұрын
Uhhmmm dama kowa yasan kansa wallahi inhar gomnate bazasu garaba.tum allah ya kauta koma fa wallahi muma danamu laifinfa in anbi na6arawo tum abi namabi sahu yaza ayi muga dai dai allah ya haramta mun halarta allah ya halarta mukuma mun haramta sai dai muci allah ya kawumana sauki.
@umarabdull9912 жыл бұрын
Thanks for this is really
@anaskargage-uw6lh Жыл бұрын
Allah yakarama lafiya Dan isar annabi ga Allah malan
@khadijahassan27102 жыл бұрын
Assalamualaikum wa rahmatullahi wa barakaathu.Gaskiya wadannan abubuwa dasuka kici sukaki cinyewa,saboda rashin adalcin damukeyne,saboda muna danne laifukanmune, yakamata muyi kokari mugyara tsakaninmu da ubangijinnmu,muamalarmu agida da waje,mugyara makwabtakarmu saikuma tsakaninmu da iyalanmu. Idan muka gyara wadannan al'amura,to inshaa Allaah zamudace da shuwagabanni masu adalci.idankuwa aka sami adalci,tokuwa barna zatayi karanci. Saikuma muyi kokarin barin yawan zagi da laanta a tsakaninmu.Allaah yasa mudace yabamu ikon gyarawa amin ya hayyu ya kayyum.
@ridwanrabiukano69732 жыл бұрын
Duk kasar datake siyasa wlh bazata zauna lfy ba kije kiyi lissafi akan kasashen dasuke mulkin soja zakugansu sunzauna lfy
@balarabacikaji92592 жыл бұрын
Allah ka tsaremana al'ummar musulmi baki daya yakuma bamu zaman lafiya
@saminuabubakar34802 жыл бұрын
To allah kyauta
@abdulbakiibrahim25562 жыл бұрын
Ubangiji Allah yakarawa mlm lpy da zama lpy da kwanciyar hankali
@rukayymusa24772 жыл бұрын
Nide raayina shine ayi ta alqunutu
@ridwanrabiukano69732 жыл бұрын
Toyanzu dan allah me siyasar Nigeria tayiwa talakawan Nigeria su wadanda aka zaba sune suke kashemu fa dagaske to mezai hana adenayinta siyasar yanzu kutsaya kuduba duk kasar datake siyasa bata zaune lfy musamman kuyi ganganci kuba addinin musulunci kulawa to kashinku yabushe