Za'ayi gagarumar zanga-zanga a Nigeria domin a Kori Tinubu daga Mulki

  Рет қаралды 93,437

Sabuwar Mujalla

Sabuwar Mujalla

Күн бұрын

Пікірлер: 62
@AdawiyyaMuhamud-my2uk
@AdawiyyaMuhamud-my2uk 3 ай бұрын
Allah yakawo mana agaji badan halayenmu ba ya hayyu ya qayyum kai kake da qarfin iko akan komai ya Allah kayafe mana kurakurenmu kayimana maganin wan nan fitina da kuma azzaluman suwagabannin nan Allah muntuba katausaya mana dan Alfarman wanda kayiwa alqawa Annabi rahama S.A.W. da kuma albarkacin qanana raya da tsofaffi ya Rabbil alamin dan girman Allah jama.a mukoma ga Allah da neman gafararsa Allah yazama gatanmu bakidaya Ameen
@naziruabdullahi2224
@naziruabdullahi2224 3 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@MahamdeMoussa
@MahamdeMoussa 3 ай бұрын
@@naziruabdullahi2224 de
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 3 ай бұрын
Yakamata ajamusu Alkunuti Allah yawargazasu
@moosergerber8077
@moosergerber8077 3 ай бұрын
Allah ya saka maka da alheri. Wannan shine kawai mafita.
@HadizaSuleimanIsgogo-mw6pc
@HadizaSuleimanIsgogo-mw6pc 3 ай бұрын
😢😢😢😢wayyo nageriya mushiga ukku Allah yashiga tsakaninmudaku 😭😭😭😭😭tsohonshege
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 3 ай бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@WASILAIBRAHIM-sg1bn
@WASILAIBRAHIM-sg1bn 2 ай бұрын
Jamaa adage da Alkunutu insha Allahu zaawargazasu insha Allahu Kuma asirinsu zaitonu
@AroTitus
@AroTitus 3 ай бұрын
Amena
@mukhtarabdullahi4224
@mukhtarabdullahi4224 3 ай бұрын
buharine farko yakawomana
@HadizaSuleimanIsgogo-mw6pc
@HadizaSuleimanIsgogo-mw6pc 3 ай бұрын
Allah kadebema bola albarka dakaida ainmajalisarka tungasama harkasa kawai aimanajuyin mulki
@AdawiyyaMuhamud-my2uk
@AdawiyyaMuhamud-my2uk 3 ай бұрын
Ameen
@fatimahalliru3530
@fatimahalliru3530 3 ай бұрын
Alhamdulillahi gara haka
@MaryamAbubakar-kl8ov
@MaryamAbubakar-kl8ov 3 ай бұрын
Ya Allah ka zabar mana da abinda yafi alkairi
@mahammadumammanlawali1297
@mahammadumammanlawali1297 3 ай бұрын
😭😭😭😭😭
@abdulazeezabdulazeez8464
@abdulazeezabdulazeez8464 3 ай бұрын
Ameen ya Allah zalunci yyi yawa gaskiya
@PrincessFeenarh-xb4tv
@PrincessFeenarh-xb4tv 3 ай бұрын
Allah ya kawo mana dauki da mafita na alkhairi
@AbdurrahamanAbdussalam-y7q
@AbdurrahamanAbdussalam-y7q 2 ай бұрын
Ameen ya Allah
@nasiruusman5407
@nasiruusman5407 2 ай бұрын
Allah ya isa
@HassanMuasa
@HassanMuasa 3 ай бұрын
Akahehi kawai hi tinimbu adannehi ayankahi
@HalimaAliyu-no4nx
@HalimaAliyu-no4nx 3 ай бұрын
AMIIIIIN summa AMIIIIIN Allah ka tarwasta gonnati Tinubu
@umarmahmud4511
@umarmahmud4511 3 ай бұрын
Allah ubangiji kakawo mana dauki dagaggawa yahayyuyakayyum
@CalmFlower-qt4yq
@CalmFlower-qt4yq 2 ай бұрын
Ameen malan
@AbdoulrachidSanousi-yn7cx
@AbdoulrachidSanousi-yn7cx 3 ай бұрын
Allah yasa ayi coudeta
@salisuadamu2151
@salisuadamu2151 3 ай бұрын
Ameen 🤲 🤲 🤲 🤲
@NaziruHaruna-e5s
@NaziruHaruna-e5s 3 ай бұрын
Ameen summer Ameen
@FatimaHelma-n9h
@FatimaHelma-n9h 3 ай бұрын
Allah Ya shirye su
@HauwauMuhammad-b8v
@HauwauMuhammad-b8v 3 ай бұрын
Ameeen
@PrincessFeenarh-xb4tv
@PrincessFeenarh-xb4tv 3 ай бұрын
Allah ya isa tsakaninmu dasu wllh
@Yarghanahausatv
@Yarghanahausatv 3 ай бұрын
Duniya ina zaki damu 👌👌👌
@fatimahalliru3530
@fatimahalliru3530 3 ай бұрын
Muna goyon bayan Hakan mukwaci yancinmu
@Muhammedmuhammed-rz1bs
@Muhammedmuhammed-rz1bs 3 ай бұрын
Wanna gaskiyane mallam Aminu daurawa,bamu goyon bayan hakan
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 3 ай бұрын
Wlhfa buharine sanadiyyar fadawa qasarmu Bala'i Allah ya ISA bamuyafeba wlh talakawa mune abintausayi
@MamanUmmi-q1b
@MamanUmmi-q1b 3 ай бұрын
Yansiya makaranta ne
@bsrbsr4499
@bsrbsr4499 3 ай бұрын
Kamatayayi ajamasu Alkunuti Allah yawargazasu
@MaryamSaleMuhammad
@MaryamSaleMuhammad 3 ай бұрын
Allah ya mana iyawar sa karya bar mu da namu
@LauwaliAbubakar-v3y
@LauwaliAbubakar-v3y 3 ай бұрын
Allah wadan shugaban qasar najera Allah wadan yammajalasu najeria Allah adaran gumnonin najeria Allah yawadaran Yan siyasar najeria Allah yalarlarta manufar bihari Allah yakamasu
@JanetSamuel-v9n
@JanetSamuel-v9n 2 ай бұрын
God help us 🙏 😫 😢 😩
@MaryamAbubakar-kl8ov
@MaryamAbubakar-kl8ov 3 ай бұрын
Malam kayi gaskiya
@sojjanuri469
@sojjanuri469 3 ай бұрын
🥰🥰🥰🥰🥰
@ibsnomaa
@ibsnomaa 3 ай бұрын
Allah ubangiji ya bada ikon yi. Ni da ire irena muna goyon baya dari bisa dari.
@ibrahimalhaji-t3j
@ibrahimalhaji-t3j 3 ай бұрын
Alhamdulillah
@MaimunaAhmad-l3o
@MaimunaAhmad-l3o 3 ай бұрын
Ai wlh dubu bisa dubu insha ALLAH 🤲
@saniabdullahibatsari8888
@saniabdullahibatsari8888 3 ай бұрын
To ki Aminu daurawa ina amfani musulum musulum
@Maryam123-zs3ni
@Maryam123-zs3ni 3 ай бұрын
😢😢😢😢
@Alhaj.Yunusa
@Alhaj.Yunusa 3 ай бұрын
Karya kake danwahala
@lawantajudeen2583
@lawantajudeen2583 3 ай бұрын
Kurabu da mallamai nan da sukafi khari ci da sha basuda matsala komai shin bakua gani kaya da sukai sa dahula wanda sheria ya hana ayima tawaye sune masu aiki da sheria Allah da Anabi sa ba masu halata luwadi ba
@AbdoAlrhman-fv6mx
@AbdoAlrhman-fv6mx 3 ай бұрын
🫢😭😭😭😭💯
@HauwauMuhammad-b8v
@HauwauMuhammad-b8v 3 ай бұрын
Kosabi da mutur aure allah bazaibarkuba. To dama dawan da yacitaliyar mayu da wanda. Beciba.kowa ya nakarba ajikinsa
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 3 ай бұрын
Babu ƙasar da ake zalunci Kamar Nigeria aduniya eh wlh Abinda MLM idriss yafada gaskiyane wlh domin yawan kabilu acikin ƙasa dayawa babu alkhairi Saboda za adinga zabar wanda basu cancanta ba Lokacin mulkin soja ba a kashemu
@balaaliedo243
@balaaliedo243 3 ай бұрын
Sai mu yi zanga zanga
@MalamGarba-uo9jt
@MalamGarba-uo9jt 3 ай бұрын
Yensiyasani. Sukabadakasana
@LauwaliAbubakar-v3y
@LauwaliAbubakar-v3y 3 ай бұрын
Allah ya maidama bahari mogunnihisa har ackin italinsa
@HabibuSurajo-lo8di
@HabibuSurajo-lo8di 3 ай бұрын
Wlh yin zanga zanga shine mafita wlh sai munyi dan ubansu
@MahiShuaibu-ge7uv
@MahiShuaibu-ge7uv 3 ай бұрын
Muna goyon bayan zanga zanga gwanda a raba kasar
@LabaranShitu
@LabaranShitu 2 ай бұрын
Ameen
А что бы ты сделал? @LimbLossBoss
00:17
История одного вокалиста
Рет қаралды 11 МЛН
ЛУЧШИЙ ФОКУС + секрет! #shorts
00:12
Роман Magic
Рет қаралды 10 МЛН
Friends make memories together part 2  | Trà Đặng #short #bestfriend #bff #tiktok
00:18
Человек паук уже не тот
00:32
Miracle
Рет қаралды 2,4 МЛН
Duk abin da muke yi ’yan sa-kai ne suka koya mana - Turji
15:22
Aminiya Trust
Рет қаралды 2 МЛН
Young Shek ya aika wa Tinubu zazzafan saƙo da yaren Yarbanci
8:27
Sabuwar Mujalla
Рет қаралды 49 М.
А что бы ты сделал? @LimbLossBoss
00:17
История одного вокалиста
Рет қаралды 11 МЛН