Rasha taci amanar Iran a cewar Babban kwamandan Harisawa da hannun Rasha aka kifar da Asad

  Рет қаралды 13,620

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

Күн бұрын

Пікірлер: 58
@AbubakarMuhammed-te9ll
@AbubakarMuhammed-te9ll Күн бұрын
ya Allah kala anci dukkan maiyiwayahudu aiki dasunan Kare sunna kala anci munafukun musulmi musu neman dole saisun baya zumuncin da kasanya da kanka nacewa musulmi Yan uwajunane ya Allah kara nunamuna munafukan sunni kamar yadda kafara nunamunasu asiriya domin Yan asiriya anakashe musulmai Amma basa magana sabida sunni kemulki ya Allah yashiga tsakani musulmi da masu Kare akida domin kuwa kaimalam kanayin domin Akida badomin Allah wallahi ni ba Dan shabane ya Allah kaganar damu gaskiya
@faruksalisuumar1192
@faruksalisuumar1192 5 сағат бұрын
Allah yasaka da Alkhairi,Malam kana mutuqar qoqari.Kuma muna qara samun wayewa da kuma fahimtar halin da duniya take ciki.Allahumma A'izzal lslama walmuslimin.
@AAa-z9i8w
@AAa-z9i8w 23 сағат бұрын
Allah ka taimaki Iran da taimakon ka Allah ka agajesu da agajinka Allah ka karfafesu da karfinka dan isar Shugaba sallallahu Alaihi Wasallam
@AsumanAbdurahman
@AsumanAbdurahman 18 сағат бұрын
Amin bijahisayidina rasululah
@MamonhAlal
@MamonhAlal Күн бұрын
Salati ga annabi Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu Alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 ya Allah kabamu zamam lafiya amine astagafiralla 😭 amine
@wwee9847
@wwee9847 Күн бұрын
Mungode
@SouleyIbrahim-m1b
@SouleyIbrahim-m1b Күн бұрын
Wlh ina matuƙar jin baƙin cikin abinda akeyima ƙasar Iran amma Babu Abinda muka iya daidai addu'a saboda Iran itace ƙarfin duk wani musulmi a duniya
@sanahatoumijiyawa742
@sanahatoumijiyawa742 Күн бұрын
Wallahi maganaku gaskiya ne. Ba adu‘a sai kushewa. Su suhadakai mukuma Musulmans sai gani laifin juna y’a Salam 😭😭😭😭😭😭
@SouleyIbrahim-m1b
@SouleyIbrahim-m1b 13 сағат бұрын
Allah cecemu daga sherin Turawa nan da gurɓatatun musulmai Allah ya haɗa kan musulman duniya baki ɗaya mubar Banbancin aƙida Allah zawnarda ƙasashen mu lahiya
@ChaibouSt
@ChaibouSt Күн бұрын
Allah wadaran saudiya
@Greenlifetogethercompany-fw4uq
@Greenlifetogethercompany-fw4uq Күн бұрын
Allah ya hada kan al,ummar musulmi
@NuruddeenIbrahimHusain-fl5zj
@NuruddeenIbrahimHusain-fl5zj Күн бұрын
Dan Allah alfurqan kuyiwa mutane bayani akan yan kalahkato suna ta ribatar mutane musamman matasa wanda basa zuwa makaranta ayimana rahoto akan illarsu fissabilillah
@MeccaMecca-h7m
@MeccaMecca-h7m Күн бұрын
Allah yatimaki muslmin duniyya Baki daya
@aliyuidris5040
@aliyuidris5040 Күн бұрын
wallahi malan kaji tsoron allah akan maganganun dakake akan iran da bashar asd akwai lokacinda zaizo masusakaka wa dannan magangannu bazasuiya ammfanamaka komaiba lokacin nake jiyemaka allah ya keuta
@sanahatoumijiyawa742
@sanahatoumijiyawa742 Күн бұрын
Haka ne wallahi
@yasaaadamu7186
@yasaaadamu7186 Күн бұрын
Wai kai mai ka ke so ka ce ne. Meye maganar da ya yi ta kuskure
@abdulahisani7652
@abdulahisani7652 Күн бұрын
Tabbas Qasar Iran itace tatsayawa Musulmi awannan Lokacin! Ya Ubangiji ALLAH 🤲 kataimaki Am'umar Farisawa Don Albarkacin Sahabin Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salmanul Faris 🤲🤲
@AbbaAbubakar-s5p
@AbbaAbubakar-s5p Күн бұрын
Allah ya sauwake
@Greenlifetogethercompany-fw4uq
@Greenlifetogethercompany-fw4uq Күн бұрын
Abu Aisha bayanankafa sunnuna cewa Yan tawayen siriya suna yiwa yahudawa aikine fa?
@Ibrahimfulani1
@Ibrahimfulani1 Күн бұрын
Insha allahu zan samu nasara mamai turai
@UmarMuhammad-vu9mj
@UmarMuhammad-vu9mj Күн бұрын
Zalunci dai komai jimawan da yayi bazai dore ba turawan yamma da america insha Allahu zaku girbi abinda kuka shuka
@BelloHarunaGambara
@BelloHarunaGambara Күн бұрын
Allah yakaryasu Allah yataimaki musilmai da musilinci
@AhmadAbdullahi-g7w
@AhmadAbdullahi-g7w Күн бұрын
Sallallahu Alaihi wasalam Allah Yataimaki Musulunci da Musulmai baki daya
@Abassabdurhaman-qu3kd
@Abassabdurhaman-qu3kd Күн бұрын
Kamainta da libya 🇱🇾
@Jhfs-oi4vk
@Jhfs-oi4vk Күн бұрын
Wai kai mlm meyassa kasan gaskiya Amma baka bayyana ta
@MAMADOUSaley-bu7bn
@MAMADOUSaley-bu7bn Күн бұрын
Allah 🤲
@mohmohh9137
@mohmohh9137 Күн бұрын
allah yabamu zaman lafiya
@AbdurrahmanDawud
@AbdurrahmanDawud Күн бұрын
Àllahu akbar
@HussainAbubakar-yh3gc
@HussainAbubakar-yh3gc Күн бұрын
Rashin hadin kan musulmin duniya waha'biyawa'ne suka jawoshi wa'to kukenan
@GunjiMuhammad
@GunjiMuhammad Күн бұрын
Yanda taiya siyasar zama da,kowa lfy
@MuhammadmboyMboymuhammad
@MuhammadmboyMboymuhammad Күн бұрын
Ya allah ka kwaci musulumcu
@GunjiMuhammad
@GunjiMuhammad Күн бұрын
Kunji dakunnenku matsalar turawa da rashin alkawari kuna,rena kwarewar Nigeria yanda take iya zama kowa
@docteurmazoutv8730
@docteurmazoutv8730 Күн бұрын
Malam a Maganar gaskiya babu kasar larabawa da zasu iya
@muzagayatv943
@muzagayatv943 Күн бұрын
Masha Allah
@DaouiDindi
@DaouiDindi Күн бұрын
❤❤❤
@mansurmahiru2531
@mansurmahiru2531 17 сағат бұрын
Ba haka bane ,da sanin Iran da Russia da kuma Bashir assad din.zakuga yanda shi dantawayen yanda zai juyawa turawan yamma. Shirine na dole kuma yarjejeniya akai.
@AbouTmzk
@AbouTmzk Күн бұрын
Amin suma amin
@rakiyamusa845
@rakiyamusa845 Күн бұрын
Ai dai gaskiya ba'a Amanda dasu
@Babbansagirisagiru
@Babbansagirisagiru 22 сағат бұрын
😭😭😭😭😭😭🤦
@SulaimanMusamg-j1t
@SulaimanMusamg-j1t 19 сағат бұрын
🇮🇷Bakada abokiyar fada Sai iran
@ManirouMAMidou-xo6ue
@ManirouMAMidou-xo6ue Күн бұрын
Yayinalan
@MahamadouZakari-ng3xu
@MahamadouZakari-ng3xu 18 сағат бұрын
😢😢😢
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z Күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@suleimanMuhammad-u6h
@suleimanMuhammad-u6h Күн бұрын
Iran ita kadaishe take fito na fito da wayanan tsinanu turawan
@yunusasalehgimba7653
@yunusasalehgimba7653 19 сағат бұрын
To ai mujahidun basu yi anfani da jiragen sama ba ko mizayil ba balle ace an kashe Radar
@ShafaiRasta
@ShafaiRasta Күн бұрын
❤❤❤🇮🇷🤲🤲🤲😭😭😭
@yunusasalehgimba7653
@yunusasalehgimba7653 19 сағат бұрын
Bashar Assad ya bawa Isra'ila bayanan sirri game da wajajen makaman Syria domin su kyale sa yayi gudun hijira Kada su harbo jirginsa
@E-currency
@E-currency Күн бұрын
Na dade Ina zargin rasha duba da irin yanda Isra’ila take kai hari Syria ba tare da makaman kakkabo jirgin Russia sunyi aikinsu ba
@yunusasalehgimba7653
@yunusasalehgimba7653 19 сағат бұрын
Tun lokacin da Larabawa suka hada kai da kasashen yammacin duniya wajen rushe gomnatin musulunci ta Turkiyya a shekarar 1915-1917 to babu wani tasiri da zasu iya yi har tashin kiyama.... Turkiyya ce kaɗai take da kyakkyawar manufa akan musulmi
@MadiBra-f9d
@MadiBra-f9d Күн бұрын
To malam yan siri'a ta sama ne suka kifarda. . ...
@HamzaIsmail-vk7jq
@HamzaIsmail-vk7jq Күн бұрын
Ko ma dai me kafirai duniya za suyi wallahi baza su yi nasaraba domin faɗin Allah (Swa) و الذين كفروا ينفقو ن اموالهم ليصدوا عن سبيل الله فسينفقونها ثم تكون عليهم حسرة ثم يغلبون و الذين كفروا الي جهنم يحشرون.
@HamzaIsmail-vk7jq
@HamzaIsmail-vk7jq Күн бұрын
Da ace: malam yana bibiyar al'amuran gabas-ta-tsakiya da manufofin Amurka akan yankin tin lokacin da Amurka ta mamayi Afghanistan , to, da ka fahimci yadda haƙiƙanin lamarin yake. Na taɓa samun wata jarida da ake bugawa a ƙasar Lubnan wato (الانتقام) wadda ta bayyana ƙasashen da Amurka za ta yaƙa daki-daki. (1) Afghanistan (2) Iraq (3) Syria (4) Iran. Da kuma , wasu ƙasashe uku a Afrika wato. (5) Egypt (6) Libya (7)Somalia. Dan haka, ina ga wancan ɗan shi'ar adawa yake yi kawai da ƙasar Iran.
@AdoBayaro-e7d
@AdoBayaro-e7d 17 сағат бұрын
Maqaryace banza jaki, Wlh kai bakajin tshoron alh, Kana fakewa da Sunni kana sharara qarya , Banza jaki basalafe maqiya manzon Alh
@HajiyaKano-b9x
@HajiyaKano-b9x Күн бұрын
Masha Allah
...Daga Bakin Mai Ita tare da Musa Mai Sana’a
9:40
BBC News Hausa
Рет қаралды 186 М.
The evil clown plays a prank on the angel
00:39
超人夫妇
Рет қаралды 53 МЛН
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН
小丑教训坏蛋 #小丑 #天使 #shorts
00:49
好人小丑
Рет қаралды 54 МЛН
Mahangar Zamani Kan Rigimar Kishiyoyi Tare Da Madina Maishanu
27:26
BBC News Hausa
Рет қаралды 48 М.
India Hausa Fassarar Algaita 2025 || indian Hausa Sabuwar Fassara
1:31:45
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /11-01-2025 #bbc #bbcnews #bbc
30:14
Auren masu lalura ta musamman
28:22
BBC News Hausa
Рет қаралды 235 М.
Abin da ya sa Kaduna ke fuskantar matsalar tsaro
5:03
BBC News Hausa
Рет қаралды 26 М.
A faɗa a cika da Gwamnan jihar Zamfara
55:38
BBC News Hausa
Рет қаралды 77 М.
The evil clown plays a prank on the angel
00:39
超人夫妇
Рет қаралды 53 МЛН