Dan Girman ALLAH Ku yi Yadda Za'a samu Sassauci a Rayuwar Talakawan ku, a Samu Tsaro Sannan kuma Abubuwa su yi Sauki a Farashi
@bangiszamani45943 жыл бұрын
Dan Allah BBC Hausa kuyi qoqari kuyi wannan Fada Acika da Governor na Taraba wato Arc. Darius Ishaku. Dubun gaisuwana gareku
@maazzamsani74812 жыл бұрын
Allah ya saka da alkairi. muna godiya
@ayubasilami00133 жыл бұрын
Uban Abba Aiki Aiki Dodon Tsula Da Tsulawa Allah Ya Kara Taimakonka Da Taimakonsa amin S amin Dr Ganduje Kayi Mun Gani Kwarai Da Gaske Allah Ubangiji ya Kareka Daga sharrin Makiyanka Amin S amin
@samzee70272 жыл бұрын
Dodon uwar kadai
@salisulawan6223 жыл бұрын
Allah y kara basira ganduje
@yahayagambo54013 жыл бұрын
Tambayar daban amsar daban dakanada kunya da kajita Matsalar babu
Shirin yayi!!! Sai dai mahalar ta taron kamar ba tarbiyyar Kano ba, Abin haushi mace 1 ce Kamar naga ta fara da yin sallama....
@musabmuhammad79692 жыл бұрын
Allah Yaqara lafiya da Nisan Kwana
@giyeyakubu57313 жыл бұрын
Allah ka bamu shugabanni Na gari
@sadiyaaahmad97673 жыл бұрын
Allah ubangiji yakarawa governor lpia
@aliyusalisu32513 жыл бұрын
Ana masa tambaya se zare ido yake yana karya ba kunya ba tsoron allah.. Allahbya isanmu
@jmmjmm35063 жыл бұрын
Hhhhhhhhh
@umaribrahim14353 жыл бұрын
Wai a duniya ma kenan, bare kuma anje lahira gaban ubangiji inda mutum bai isa yace ba hka bane bah Dan sabida akwai hujjoji..Allah yasa mu dace..lalai kam mulki fitina ceh ga Wanda bai yi adalci bah
@nurashehugarindau97692 жыл бұрын
Don Allah kasaki asusun Kanan hukumomi don samu walwala ga talakawana kasa.
@soufianeidristv73393 жыл бұрын
Ina so a roki alfahma ayi zama da abduljabar domin gane gaskiya
Mai girma gwamna ganduje sai kuma kashirya tambayar kiyama mudai Allah ya isa tsakaninmu dakai
@marwanabakoye29463 жыл бұрын
Kai tsaya karkashiryama tambayar kiyamar
@ummikhalifa52983 жыл бұрын
Kaima Kai takanka ranar kiyama dinko
@PMGTv-w23 жыл бұрын
Gaskiya Ganduje Baya Tsoron Allah.
@nafiumikailu5381 Жыл бұрын
Ganduje baka karya wlh
@SalihuMusasalihu-o6o11 ай бұрын
Sai Batun Za’ai Za’ai ba Wanda Yace Yayi
@auwalmuhammadhussain12243 жыл бұрын
Masha Allah Hakan yabada kyau sosai
@haidarsalissou77643 жыл бұрын
Allah ta'allah ya shiryardasu, mata sata,miji sata,yaya sata.wane irin govner ne haka kamar dabba?
@mansurila62553 жыл бұрын
Allah ya taimaki mai girma gwamnan Kano. sai BABA mai MD karota Allah ya dafa muku Ameen
@yakubuisahahmed36493 жыл бұрын
Allah yasa tambayan kiyama yazo maka da sauki
@waleednooe90283 жыл бұрын
Sha sha sha ganduje azzalimi kawai allah yaisanmu
@aminuhussain24162 жыл бұрын
Ganduje bashida gsky kwata kwata kuma yaci dollar wlh
@kaderidrissa33133 жыл бұрын
Gwamna maganar kab ba inch'Allah a ciki
@rukayyamuhammad1363 жыл бұрын
Nima inada tambaya dan Allah abani dama
@shamsuabdullahi34023 жыл бұрын
Uhmm baba ansha tambaya kenan
@AdamaAdamaAdamaAdama-jy9qh10 ай бұрын
❤❤
@AlkanaweeyTV3 жыл бұрын
Buhari muke son ku kawo mana mu kashe shi da tmbyyi
@Kabirubasirufulatan3 жыл бұрын
Masha Allah gwamnan kano
@waleednooe90283 жыл бұрын
Ankurekamunafiki
@mammangarbaharuna503 жыл бұрын
Masha Allah ❤
@lalokano74493 жыл бұрын
kahuta
@mainhoonatv20593 жыл бұрын
Wai yana nufin qarya ce video nan? to me yasa basu kama mai video ba sun kaishi kotu an yanke masa hukunci, bayadda zaayi kayiwa gwabna qarya irin wannan kuma a qyaleka har tsawon wannan lokacin, amma akwai Allah
@murtalasani4692 жыл бұрын
Mezaai da jakin kano saidai yagayama hauka
@yahayamarafa22953 жыл бұрын
Mai Dalli mai Dalla Angon Kandala Jagoran wawura mai halin ƙuda
@NasirANasiribnnasiry3 жыл бұрын
Kandala nayi mata ta kasa mikewa
@Adamuadamu12133 жыл бұрын
Ina fata dai za masa tambaya akan batun kitmurmurar videon dala, don yafi komai muhimmanci a gabakiɗayan interview ɗin,
@ahmadmainasara29793 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya sosai
@mubaraksalehchiroma42833 жыл бұрын
Haruna Shehu Tangaza Allah ya Karamaka Fahimfar Iyya Tsara Tambaya.
@samzee70272 жыл бұрын
Gaskiya ganduje makaryachi wlh
@yakubuisahahmed36493 жыл бұрын
Fatan alheri gandun aiki Allah ya saka maka da alkairi daga masoyin ka ISAH BAUCHI
@mr_alameen_nigeria3 жыл бұрын
Amen💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿
@muhammadhussaini21543 жыл бұрын
Tambayoyi saranar gobe alkiyama Allah yabamu ikon amsawa
@aliyut52703 жыл бұрын
Allah ya kyauta Kuma ya kaimu.
@dstv74723 жыл бұрын
Yess
@abdulrahmanabdullahi52223 жыл бұрын
Kakai shekara kusan tamanin Amma bakada godiyar ALLAH Sai San kudin jaraba dacin amanar Al umma. ALLAH yabamu shugabanni nagari. Amma Al ummar Kano suna dandana kudarsu gurin wayannan marasa darajar. Kuma haramtacciyar gwamnati
@yusufasarki90613 жыл бұрын
Masha Allah
@dahirusaraki66923 жыл бұрын
Well-done bbc,gaskiya ganduje kacika sayar da filayaye ka daina please
@fatimiyyablockindustrygano56243 жыл бұрын
Tambayoyi sai Alasira zaka amsasu
@salisusaminu63853 жыл бұрын
Masha baba ganduje sannu da aiki
@mohdzailani78193 жыл бұрын
Allah yagya mana
@bukarmanu66703 жыл бұрын
Ashe Yana da baki
@mohammedabba40633 жыл бұрын
Kagaira maganarka shikin garin Kano ba jahara Kano ba
@mr_alameen_nigeria3 жыл бұрын
Allah yasa💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿💪🏿
@ismailaliyu82233 жыл бұрын
Allah yakara daukaka baba ganduje Mai tausayi da hankali ga aiki akan lokaci muna sanka kuma tsarinka yayi daidai dajihar kano kuma kowa yaga mekayi akano kuma kataimaki addinin musulunci .kakare Mana mutuncin shugaba annabi Muhammad akan bata gari kayi maganinsu don haka kaniya Mana bukata Allah yakara maka lafiya baba
@muhammadbuhari29962 жыл бұрын
Hmmm
@abdulhayatuhamisu15523 жыл бұрын
Kabiru dakata mun gode tambaya tayi
@hamzasafiyanu74133 жыл бұрын
So Wannan da Dan Sarki ka ke kenan
@zeebodycareremediestv27193 жыл бұрын
Mash Allah... Allah ya kaimu
@kanuriarabtv28273 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara dau kaka
@habibamujittaba77883 жыл бұрын
masha allah
@bababababababababababababa23133 жыл бұрын
ba ai kin dayayi
@NafsiyuHamza7 ай бұрын
Let's talk about dollar 💵 video
@yauumar41973 жыл бұрын
Nigeria 2023✊✊✊
@abubakarsabojibril46513 жыл бұрын
Gaskiya Mai girma gwamna yayi kokari wajen amsa dukkan tabbayoyin da aka yi masa,ba kamar sauran gwamnonin da suka gabace shi ba domin wasunsu har barbarar baki zakaji suna yi.
@mahamanhassan70193 жыл бұрын
A dai dinga tuna lahira.
@abubakarahmad93303 жыл бұрын
Indai bakine baza a kadakai ba baba. Kayi kokari sosai wajen amsa tambayoyi
@theweekendkeepon55462 жыл бұрын
Hmmm,haka.
@gorahofficial3 жыл бұрын
Shege
@alameenmuhammad1433 жыл бұрын
Masha Allah baba ganduje Allah yayi riko da hannunka
@musabsalihu73272 жыл бұрын
Chainkai
@yahayanuhu54193 жыл бұрын
Allah ya kara jagoranci Mai girma gwamna.
@tukuryaro3 жыл бұрын
Allah yakaimu
@muhammadabba49643 жыл бұрын
Allah ya karawa maigirma gwamna lafiya,,hakika alummar jihar Kano Muna tare da kai Allah ya saka maka da alkhair
@samzee70272 жыл бұрын
Kaidai makiyin Allah ne
@sanibahaushe94373 жыл бұрын
allah yadafamuku shuwagabanninmu allah yairikodahannunku yasakuzamomasu adalcigaremu
@umarbnnaseer3 жыл бұрын
A kawo mana Tram Baba
@hassanhalliruzakariyya15573 жыл бұрын
Kadimul Islam
@seenahwi23653 жыл бұрын
In Kanu. Anything good
@seenahwi23653 жыл бұрын
Artık
@alameenmuhammad1433 жыл бұрын
In akace naba gwamna maki tabbas zan bashi 99%
@aminuhassan44703 жыл бұрын
Karya yake yana rushewa
@NasirANasiribnnasiry3 жыл бұрын
Ko kace Yana rushe uwarka ba
@ameenuusman49423 жыл бұрын
Menene kuma hadin kano da France bayan abunda shugaban kasar y aikata kano fah garin musulincine