Gaskiya kayi bayani mai mahana kafadi gaskiya malam
@yakubudaudajanka95782 жыл бұрын
thank God who blessed us with Dr like Ahmad gumi
@AbakarUmar-gq5xb7 күн бұрын
malam allah yabiya
@sakanauahedalhatu73152 жыл бұрын
Qarya Kake sahabbai sun nemi tabbaruki da babffan Annabi Muhammadu saw kuma a sahabban ma sayiduna umuar ya nemi Allah ya basu ruwan sama albarkar babffan Annabi
@mamanislam68312 жыл бұрын
Slm pls yan uwana musulmi inhaka tafaru kowayasan irin comment din dazairinkaya banda tozarci atsakaninmu dukkanmu abu dayane Allah yabamu ikon gyarawa
@AhmedHussein-vw3nw7 ай бұрын
Allah ya shiryar damu
@musazarewa5742 жыл бұрын
Sa, Albarka.
@specialedumirror2 жыл бұрын
Masha Allah.
@ibrahimabubakar21762 жыл бұрын
ALLAH YA KYAUTA...... SHUGANNI SUNYI SHIRU ANA KASHE TALAKAWA WANI MALAMIN BAI TABA MAGANA BA...AMMA DA ZARAR MALAMAI DAGA WANI BANGAREN KO WATA AKIDA YAYI KUSKURE SAI KAJI ANFUTO ANA RADDI...... SUBAHALLAH WANNAN WANI ZAMANI NE?
@muhammadhassan60282 жыл бұрын
Waye ya fada cewa baiyi magana akan yan ta'adda bayan har daji yashiga dan neman sulhu gwamanati tace babu ruwansa. Abun da mallam ya fada dede ne Babu wani dan Adam mai bada albarka Allah ne yake badawa
@aminusaidu9242 жыл бұрын
Mine ne Albarka?
@muhammadhassan60282 жыл бұрын
@@aminusaidu924 ka koma makarant a ka tambayi malaminku zaiyi ma bayani
@aminusaidu9242 жыл бұрын
@@muhammadhassan6028 A a kai kace Babu Mai Bada Albarka sai Allah kaga Kenan kasan abinda ake cema Albarka, Kuma miyasa zakace inje in tambayi malamanmu bayan kun kafirta malamanmu domin su sun fahimci yin Hakan ba shirka bane, kaga Kaine zaka fadamani bawani ba.
@ibrahimabubakar21762 жыл бұрын
@@muhammadhassan6028 ai yiwa mutum addu'a ba laifi bane .....idan kuma mutum bashida ilimi baza'a je ace masa yyi addu'an ba.... sai matsayin mutum yakai tukunna!
@AESHausaNewsTv2 жыл бұрын
Yanzu kuma an yarda ANNABI nada albarka kena to masha allah amma cewa wanin ANNABI baida albarka wayace kune ko ANNABI asani na dai allah ya kanyi wa alumma ni ima sbd wasu bayinsa har dab bobi
@sanidanmamazxzdsani56626 ай бұрын
Sallallahu alaihi wa aalihi wasallam
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
Gaskiya dahirun Nan ba,addine gabanshi
@sulaimanturai4292 жыл бұрын
amma kai wawa ne
@ibrahemmokhtar90602 жыл бұрын
kamar yadda kaima bakasan addina ba ko akoma mkrnt
@maibiyajisani18552 жыл бұрын
Hassadace tunda kai bakada albarkar dawani zai zo kadafa kansa
@MNarasuluTV2 жыл бұрын
Kayi kaji tsaran Allah abubakar gumi
@mariamahmed46102 жыл бұрын
wlh malam gumi ka nuna bakin ciki
@kawumsunnahtv43802 жыл бұрын
MashAllah
@ibrahimsaminuibrahimsaminu61902 жыл бұрын
Allah keuta kaima kadaiba kawo irinwanan
@ShuaibuA.zubairuyakubuShuaibuA2 ай бұрын
Shegu izala yayan karuwai
@IbrahimAli-wk9mv4 ай бұрын
Chirme kawai da kakai malami da ka gaji tsohon ka A. gumi Wanda shima ya roƙi SHEIKH DAHIRU Addu'a a Makkah kuma kasan cewa baban kama ya buga ya barchi ballantana kai kunun bayan ludayi chacha kawai
@IdrisMinuwa2 жыл бұрын
Kai gumi
@arewahearts82232 жыл бұрын
Subhanallah
@ibrahimmuhammad27652 жыл бұрын
Maulana Shehu Dahiru Allah Ya Kara Lafiya. Abubakar Gumi dan Hasada dan boku haram Izala gubace zamuce gabada neman albarkan iyayinmu insha Allah
@hamzahouseini83532 жыл бұрын
Amma Kai daqiqine yanzu wannan shine tarbiyarku 'yan bidi'a 'yan tijjaniyya dama ba'abinda Kuka'iya saï zagin mlm abubakar mhmd gumi kuma dama ai gada kukayi daga shehunku dahiru usman bauci kuma dama ai kura bata cizo danta yayi lasa shehunku yayi yayi yagaza da mlm abubakar mhmd gumi yanzu kukuma andoraku akai to kusani mlm abubakar mhmd gumi mlmin sunnar annabi Muhammad SAW yafi karfin shehunku ballaiku kwandon shara
@abuabamad9222 жыл бұрын
Gumi dan ta adda
@al-furqanwalhudatv2 жыл бұрын
Abu ahmad assalami alaikum da otn an tashi lpy ya yan uwa sa abokai, please dan Allah ka fadi alkhairi akan musulmi na gode.
@moussaalikimba25272 жыл бұрын
Nagaba yayi gaba
@auredadifarida20202 жыл бұрын
Dama tijaniya wanni reste ne saga addinin krista
@Masaudu2_attlili_Attagazuti2 жыл бұрын
Nigas kiya bana daloka cin saura ron gimi ton tuni nina riga dana ajeji gefe
@nuhuibrahim50422 жыл бұрын
Gumima bai isa ba baltana kai nawa kake tsohon sojan yahudawa kawai
@nuhuibrahim50422 жыл бұрын
Dan ta'adda kawai
@muhkanyurab72132 жыл бұрын
Haqiqa inatareda fahimtar Sheikh Ahmad saboda dalilai kamar haka Abu nafarkodai shima baiyi sukaba agameda kaiwa malamai ziyaraba baikuma hana agirmama Malamaiba Amma abin kyama anan shine abinda shi malamin yai dakuma abinda shi dan siyasar yai Duba dacewa daga lokacin da malami yaji cewa zai iya shafawa wani albarka tofa gaskiya shedan yayi nasara akanshi Domin kuwa yabawa kansa tabbacin abinda gabine kuma alhali Allah SWT shikadai yasan gaibi Wayasanar dashi yanada abinda zai shafawa wani? Duk mumini nagaske da tawali'u akasanshi bada alfahriba Wannan kuwa alfahrine. Abangaren wanda aka shafawa albarkar kuma abun yafi muni domin qarshensa zai iya tuqewa ga shirka da Allah SWT Lokaci dakuma yanayi bazai bani dama nayi cikakken bayaniba agameda wadannan batutuwa guda biyu da bangaren maiziyara dakuma wanda aka kaiwa ziyarar Amma magana ta domin Allah akwai kura kurai aqarqashin wadannan batutuwa saidai kawai ace Allah yashiryemu
@aminusaidu9242 жыл бұрын
Jahili
@aminusaidu9242 жыл бұрын
Don Allah kadaina magana Ga abinda bakasaniba "Aslim Taslim".
@Isaayouba2 ай бұрын
Do kako malam Fulani itataada sarik
@ibrahimabdulsalm55392 жыл бұрын
To Amma meye ma'anar alamar daka zana ? Me hakan yake nufi?
@shamsusaidu3192 жыл бұрын
Hakanee
@mmcmmd71392 жыл бұрын
Wannan kadan daga cikin aikin su kenan
@mohamadoukabirou43812 жыл бұрын
Dahiru bauchi Kenan dan cuwa cuwa ? Dan danfara ? May karaman aljannu billion 3 😂 ??
@sheriffson59242 жыл бұрын
Wallahi kodayine hakan kuma jahilci ne
@mohamadousou-oudi2 жыл бұрын
karya kuke ana nema na salihan mutane
@sulaimanturai4292 жыл бұрын
amma kai wawa ne kawai jaki
@mohamadoukabirou43812 жыл бұрын
@@sulaimanturai429 dan bidi'ah Kenan dan dariqar tijjaniya dan haqiqah ? Babu hujja babu dalili Say zagi ???
@ibrahemmokhtar90602 жыл бұрын
ubanka zakaje katambaya sai yabaka lbr aljannun kaji jaki
@nuhuibrahim50422 жыл бұрын
Katuba kafin lokaci ya riskeka
@arewahearts82232 жыл бұрын
Kalla shirin a tunani na episode 02 kzbin.info/www/bejne/hmqweo2QaKqFiLs
@abdoulhamidabdoulhamid62052 жыл бұрын
بابو.حدوا.مالمي.اينذو...سبود.كووا.حنيرس..دبن
@zabaromamevo60442 жыл бұрын
wanafa hasadakena itakoha sada batazowakoina akay malomadadama koma asaso baazowa idasoke komadokaka ta alace sabidahaka sekalo
@محمدعثمانموسىمحمدعثمانموسى2 жыл бұрын
ليس الخبر كالمعاينة نحن البركة رأينا و شنو تقول لينا مافى
@ibrahimsaminuibrahimsaminu61902 жыл бұрын
Kulliyomin babbacin addini sai wasu wanda bamusulmiba ya batamana addini kuma ayica to menene Dan yayihaka
@djafarouabdou29212 жыл бұрын
,
@naahfms73872 жыл бұрын
Ikon allah sai kallo 😒🤔🙄
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
Shehu dama makwadaicine gashi ya tsufa Amma yana shirme