Abinda yasa kotu ta hana gwamna Abba kama Aminu da muzguna masa, ta cishi tarar miliyan daya.

  Рет қаралды 18,133

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

8 күн бұрын

Пікірлер: 27
@malamgumel3547
@malamgumel3547 6 күн бұрын
Allah ya kawowa jamaar Kano alheri Duk wanda Kotu ta ayyana cewa shine Sarki ya kamata Jamaar Kano su je su rungumi jaddada su yi Mubaya a
@WEMEngineering506
@WEMEngineering506 6 күн бұрын
Masha Allah Allah ya karawa Sarki Aminu Ado lapia da nisan kwana
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 6 күн бұрын
Allah kasa shine alkhairi ga mutanen Kano ya qara ma sarki lafiya
@WEMEngineering506
@WEMEngineering506 6 күн бұрын
Wallahi banga inda ake haukan siyasa da san kai da wulakanta mutane, kamar Kano, Allah ya kare makiya Kano
@kmuhd9473
@kmuhd9473 6 күн бұрын
Masha Allah
@sanijamilu3236
@sanijamilu3236 6 күн бұрын
Kummanta abinda akayiwa sarki sanusi
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 6 күн бұрын
Kai ne mara kishi ba Aminu ba sarki sunusi bisa muryar da muka ji sayan ma sarautar ya yi a wajen abba da kwankwaso Allah ya tona musu asiri
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 5 күн бұрын
AMINU ADO NAMU
@fatimamuhammad7967
@fatimamuhammad7967 6 күн бұрын
Allah yazabamana mafi alkairi shine abun fata basan ranmuba
@user-fn3yk3uj2k
@user-fn3yk3uj2k 6 күн бұрын
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته لو سمحت انت فلاته
@NigeriaMdarle-bq5dp
@NigeriaMdarle-bq5dp 6 күн бұрын
Sarauta kano ta Aminu ce
@usamadanlami6914
@usamadanlami6914 6 күн бұрын
Alhmdll thanks❤❤❤❤❤
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 6 күн бұрын
Slm, Ka rubuta miliyan Daya Kuma kace miliyan goma wanne ne daidai Dan Allah.
@SalisouSaken
@SalisouSaken 6 күн бұрын
❤❤❤
@baakaali1188
@baakaali1188 6 күн бұрын
First
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 6 күн бұрын
Naja wannan raayinki ne ba na mutanan kano ba
@mukhtarumar1228
@mukhtarumar1228 6 күн бұрын
alheri dai alheri dai
@user-fn3yk3uj2k
@user-fn3yk3uj2k 6 күн бұрын
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته لو سمحت انا ابي اسالك انت فلاته
@garbalawal364
@garbalawal364 4 күн бұрын
Ko de wadanan mutanan bakwa san gaskiya,wai kuna ina lokacin da aka kuri sanusi,amma kuna nan kuna ta shirme.ana ta kashe talakawa amma kunyi gum da baki.
@ismailhashim6637
@ismailhashim6637 6 күн бұрын
Sheikh Abu A'isha ke nan. Sai zumuɗi a ke a yaɗa labari tsabagen karkata ɓangaren tsohon Sarki Aminu Ado. Ni har yanzu abin da ban ji ba shi ne shin tuɓaɓɓen Sarkin na shirin warewa kuwa?
@ibrahimusman8093
@ibrahimusman8093 6 күн бұрын
Wlh wanan mlm kamar shaidani yake, kuma kamar yana adawa, yake kwonkwasso.
@user-dm2sd8py6b
@user-dm2sd8py6b 6 күн бұрын
Dan adawa ne shi
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 6 күн бұрын
Shi kwankwason waye shi dabaza ai adawa dashi ba akayi da wasu.
@user-fn3yk3uj2k
@user-fn3yk3uj2k 6 күн бұрын
انت كل يوم كانوا سركن كانو انت فلاته بس نبي نعرف ‏‪
@user-fn3yk3uj2k
@user-fn3yk3uj2k 6 күн бұрын
انت كل يوم كانوا سركن كانو
@NafiuahmadNakowa-wm5pr
@NafiuahmadNakowa-wm5pr 6 күн бұрын
Malam abu Aisha Allah yasa ka iya kawo rahoto akan wannan shari,ar domin aminu bye bye
@user-fn3yk3uj2k
@user-fn3yk3uj2k 6 күн бұрын
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته لو سمحت انت فلاته
Série - Kansinaw - Saison 1 - Episode 25
55:53
Yeta Digital
Рет қаралды 132 М.
Универ. 13 лет спустя - ВСЕ СЕРИИ ПОДРЯД
9:07:11
Комедии 2023
Рет қаралды 5 МЛН
Khóa ly biệt
01:00
Đào Nguyễn Ánh - Hữu Hưng
Рет қаралды 19 МЛН
터키아이스크림🇹🇷🍦Turkish ice cream #funny #shorts
00:26
Byungari 병아리언니
Рет қаралды 19 МЛН
Неприятная Встреча На Мосту - Полярная звезда #shorts
00:59
Полярная звезда - Kuzey Yıldızı
Рет қаралды 3,3 МЛН
barahumi official video by nazir M. Ahmad (Sarkin Waka)
10:24
Sarkin Waka
Рет қаралды 1,4 МЛН
Da alama an shirya babban makirci domin tarwatsa masarautar Kano
8:46
Matsayar alkanawi gameda jawaban sheikh kabiru gwambe akan munir koza
31:42
Barka Da Hantsi Nijeriya: Yau Ake Komawa Kotu A Kan Rikicin Sarautar Kano
29:10
Daga ƙarshe dai Kotu ta yanke hukunci akan rigimar Masarautar Kano
9:16
Универ. 13 лет спустя - ВСЕ СЕРИИ ПОДРЯД
9:07:11
Комедии 2023
Рет қаралды 5 МЛН