Zazzafan Sakon prof ga gwamnatin kano kan gwajin aure, Shisshigi ne ga allah.

  Рет қаралды 13,944

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Ай бұрын

Пікірлер: 56
@garbalawal364
@garbalawal364 28 күн бұрын
Agaskiya gwamnatin Kano taji tsoran Allah,idan har suna wanane dan adini to so duba litafin Allah da hadisan Annabin Allah, dumin duk abin da suka aikata walahi sai Allah ya tambayesu, ranan gobe qiyama.
@sadikabdullah8668
@sadikabdullah8668 27 күн бұрын
❤❤ MASHA ALLAH ❤ ALLAH YA GAFARTAWA MALAM SANI DA MAI DAKIN SA ❤️ HAIHUWAR KA TAI MANA RANA ❤️ AL-HAMDU LILLAH ❤️❤️
@MuhammadAhmad-tu2mi
@MuhammadAhmad-tu2mi 26 күн бұрын
Allaah Ya ƙarawa mallam lafiya da nisan kwana mai tarin albarka, Amin Ya Hayyu Ya Ƙayyum.
@muslihuhabib8579
@muslihuhabib8579 29 күн бұрын
Allah ya sakawa malan da gidan aljanna wannan shine gaskya
@mahammadsani469
@mahammadsani469 28 күн бұрын
لاحول ولاقوة الابالله Gasikiyane Malam 🇳🇪
@user-kk7gl4by3h
@user-kk7gl4by3h 29 күн бұрын
Jimaa kulura wanan malamin bawan allah ne mutumin kirkine yana kwatan tawa iya gwargwado mumasa aduaa allah yatayachi makamanchi basuda yawa aduniya
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 28 күн бұрын
N Allahu akbar jiya jiya nake fadin haka nidai kaga bangatanci baya dibata akan. irin wadannan wlh ina sa rai ina. fatan malam waliyyi. ne, Allah ne sheda ina ji a raina yanacikin manyan malamai na Alkah da suka rage a yau.
@AyubaIsah-he8gx
@AyubaIsah-he8gx 28 күн бұрын
سبحان الله‎Allah ya saka da alkhairi,Allah yasa suji su kyara
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 29 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi sheikh
@fatimamuhammad7967
@fatimamuhammad7967 28 күн бұрын
Masha Allah, Allah yasaka d alkairi
@alaramaabdoulazizioumartah6658
@alaramaabdoulazizioumartah6658 28 күн бұрын
Allah ya sakama da alhairi Dr
@MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
@MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 27 күн бұрын
Masha Allah Sallallahu alaihi wasallam Allahu akbar
@h.n1977
@h.n1977 28 күн бұрын
Malan, kadauke nauyinka, Allah yasaka da Alkhari. Su kuma mahukunta ku kunji kuma yanzu kuna da dama ku canza, tun kuna da ikon yi Nima ban yarda da ita ba ban yi imani da ita ba
@NrsKDDano
@NrsKDDano 29 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi Sheik.. Yakamata su nemi Shawarar Malaman addini kafin suyi wann hukunchin..
@OBO.002
@OBO.002 29 күн бұрын
Wannan magana ta malan gaskiya ne wllhy munyi sake sosai turawa sun shige mu sosai Allah ya kyauta….🙌
@usmanAuta-zv6gd
@usmanAuta-zv6gd 28 күн бұрын
Allah Hu Akbar 😢😢
@user-jz2op5hz7d
@user-jz2op5hz7d 29 күн бұрын
نسأل الله السلامة والعافية 😢
@IbrahimaAbdoulwabou
@IbrahimaAbdoulwabou 29 күн бұрын
Macha Allah Allah yasakama Malan da allhiri
@user-it9ks1ll7m
@user-it9ks1ll7m 29 күн бұрын
Allah ya kara wa mlm lpy da nisan kwana
@mustaphasalihu9439
@mustaphasalihu9439 29 күн бұрын
Ma sha Allah
@MuhammadAhmad-tu2mi
@MuhammadAhmad-tu2mi 26 күн бұрын
Turawa suna ta cin mu da yaƙi ta hanyar makirci iri-iri. Allaah Ya shiga lamarin mu Fidduniya-Wal-Akhira.
@IbrahimRabiu-sy1mj
@IbrahimRabiu-sy1mj 28 күн бұрын
Duniya kenan Allah sa mudace
@sageerminuwa
@sageerminuwa 23 күн бұрын
Allah ya Saka da alkhairi
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 27 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@khadijahjibrin4500
@khadijahjibrin4500 28 күн бұрын
Taabdijan! To wadanda basuso suyi test din kafin aure se suje suyita auren. Masu yo suje suyi. Mu dei muna bin bayan dokar lfy sbd cututuka sunyi yawa.
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 28 күн бұрын
😅😅😅😅😅
@MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
@MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 27 күн бұрын
Inna'lillahi wa Inna'ilaihi ilaihi Raji unn ke dai dik da Girman sunan ki jahila Ce ke Sha sha Sha 😭😭😭😭
@Hammatmella2071
@Hammatmella2071 27 күн бұрын
Allah ya sakawa da mln da gidan aljanna nima bana tareda wanna
@user-qt3pl1cj7q
@user-qt3pl1cj7q 29 күн бұрын
Malam yau zakasha zagi wajan "Yan kwankwasiyya
@user-mh1bn7ki9o
@user-mh1bn7ki9o 29 күн бұрын
Saboda me
@hauwaharatayamin8680
@hauwaharatayamin8680 29 күн бұрын
جزاك الله خير الجزاء
@OrphelinAbdallahi
@OrphelinAbdallahi 29 күн бұрын
Abba ka Guji taka dokar Allah, kuma ka guji 6acinran irin wadanan bayin Allan Allah kaimana qarshe maikyau
@muhammedadamu6013
@muhammedadamu6013 28 күн бұрын
kanawa akiyaye wallahi
@OBO.002
@OBO.002 29 күн бұрын
Wa’inanna Leaders din da muke dasu yawancin su mugayan mayau dara ne, ba dan al’ummarmu suke yiba dan kansu da iyalansu kawai sukeyi ba dan Allah ba dakuma neman suna a duniya…jin kunyan mara kunya asara ne basu da ko kunya wllhy💔
@kabilouibrahim465
@kabilouibrahim465 29 күн бұрын
Macha Allah ❤❤
@mamanaliyu2273
@mamanaliyu2273 29 күн бұрын
Allahumma ameen
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger 29 күн бұрын
❤❤❤
@Yacouba1-sb1on
@Yacouba1-sb1on 28 күн бұрын
❤sallallahu alaihi wassallam
@AmadouMohamed-cg7fw
@AmadouMohamed-cg7fw 29 күн бұрын
ماشاء الله تبارك الله مالم صدقة مرحبا
@janaidumuhammad3167
@janaidumuhammad3167 28 күн бұрын
Allah kara lfy da fasira malam
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 29 күн бұрын
Wannan ma na daga cikin raayoyin sarkin kano tuntuni
@user-qg4ko9mi6g
@user-qg4ko9mi6g 29 күн бұрын
Allah ya sakamuku da mafificin Alkaiiiri
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 28 күн бұрын
A fara kallo daga nan 10:00
@Ibrahimaat
@Ibrahimaat 29 күн бұрын
Babu Aibi a Wannan Doka, domin Allah yace: ولا تلقوا بأيديكم إلا التهلك Kada kujefa kanku ga halaka Sabida haka dokan hana Auren me ciwo ko gwaji yanakan manhajin wannan aya Wlh inda zamanin gandujene be'isa yayi maganaba sun rena Abba ne
@firdausihashim6016
@firdausihashim6016 29 күн бұрын
To Amma dai ai tunda ya halicci dan adam a duniya ake aure kuma ba wani kwaji da akeyi ada wa yace haramun ne sai shi yanzu zai fada ba ace mutum yakai kansa ga halaka bah Amma kalmar haramun tana da nauyi sosai
@OrphelinAbdallahi
@OrphelinAbdallahi 28 күн бұрын
Ana maganar Ayoyin Allah , kai kana maganar wani ganduje, waye ganduje ? Suwadanan bayin Allan idan suna maganar Allah da Manzo[saw] to kokai waye basuganinka wallahi , idan ana fussata irin wadanan bayin Allan to mujira sakamakon Allah wlh
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 28 күн бұрын
Kaji hauka waye ganduje wly malam baya tsoran kowa sai Allah
@MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
@MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 27 күн бұрын
Babana Allah ya sawwaqe ma wannan jahilcin naka ka duba dik tafasiru da muke da su walatulqu BI aidikum kwata kwata bata da alaqa da wannan Mas, alar. Wannan kalaman naka Kai tsaye raina manzan Allah S a w ne amma kayi tinani da kai da Malam wayafi mahimtar ma, anar wannan ayar
@mukhtarmuhammed2789
@mukhtarmuhammed2789 24 күн бұрын
​@@OrphelinAbdallahiwallahi Basu San Allah ba, Basu kuma San waye Malam Umar Sani fagge ba
@yakubuumar6538
@yakubuumar6538 28 күн бұрын
Chima Allah gyara suke ko? To Allah na shirin masu kamu
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 28 күн бұрын
IDAN CUTA TA YAWAITA KUMA KUYITA KIRAN GWAMNATI 😅😅😅
@MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
@MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd 27 күн бұрын
Sha sha Sha
@mukhtarmuhammed2789
@mukhtarmuhammed2789 24 күн бұрын
Baka fahumci Malam ba, Yana so ne a Hana Zina. Gaba daya
@yakubuharuna4648
@yakubuharuna4648 28 күн бұрын
Malam Allah ya Kara lafiya ❤❤❤❤
@amadumusa2152
@amadumusa2152 27 күн бұрын
Allah ya Kara lafiya Maulana
LABARINA SEASON 9 EPISODE 8
1:16:58
Saira Movies
Рет қаралды 252 М.
Tsokacin dr idris kan Abinda da shugabannin izala suka aikata a saudiyya.
33:04
1 класс vs 11 класс  (игрушка)
00:30
БЕРТ
Рет қаралды 4,1 МЛН
How to bring sweets anywhere 😋🍰🍫
00:32
TooTool
Рет қаралды 55 МЛН
Stupid Barry Find Mellstroy in Escape From Prison Challenge
00:29
Garri Creative
Рет қаралды 19 МЛН
Why You Should Always Help Others ❤️
00:40
Alan Chikin Chow
Рет қаралды 126 МЛН
Kotu ta mayar wa Aminu Ado kujerar sa ta sarautar Kano
8:52
Sabuwar Mujalla
Рет қаралды 10 М.
Hamas sun fara kwace jiragen yakin isra'ila,  mutuwar mayakin hamas a sujjada.
21:20
YAN NIGER 🇳🇪 MU KULA DA KYAU KA/KI KALLI WANNAN BIDIYO HAR KARSHE
12:56
Souleymane dan amani TV
Рет қаралды 7 М.
BARAUNIYAR AMARYA  SEASON 1 EPISODE 11
42:06
ALI JITA MULTI MEDIA
Рет қаралды 111 М.
mukabala da. kungiyar izala akan kungiyar na raba kan Al,umma
1:03:14
DUNIYAR MUSULUNCI
Рет қаралды 6 М.
1 класс vs 11 класс  (игрушка)
00:30
БЕРТ
Рет қаралды 4,1 МЛН