Ba zan yi wa Buhari addu'a ba - Sule Lamido

  Рет қаралды 20,251

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 26
@muhammadjamilusani2703
@muhammadjamilusani2703 2 жыл бұрын
Allah ya karawa Mai gida sule lamido Lafiya Mai Albarka da dawwama
@omarfarouq666
@omarfarouq666 4 жыл бұрын
Ina yin ka sule lamido. Kafi buhari a wajena
@ibrahimmallamousmane2391
@ibrahimmallamousmane2391 3 жыл бұрын
Allah yasaka maka da alkahiri billahillazi bahari wargaza nigeria yazo yi
@aminukeanuwess3093
@aminukeanuwess3093 4 жыл бұрын
Allah wadaran naka ya lalace wai yanzu wadannan sune shugabannin mu Kuna dai ji ko magana bai iyaba mai makon ya tsusayawa mutane halin da suke ciki amma abin mamamki sai naga kamarma shi jin dadin lamarin yake insha allahu ko kansila bazaka sake zama ba
@nasiruisihaqa2452
@nasiruisihaqa2452 4 жыл бұрын
Najeriya sai baba BUHARI matsalar adawa kenan To Sai ka mutu da baƙin ciki Ko yanzu saura EXTRA LEVEL Bayan NEXT LEVEL 😜
@Real_Bajiks
@Real_Bajiks 4 жыл бұрын
Bamuda bukatar Addu'ar ka gareshi. ✍️ Amma mu muna yimaki fatan Alkhairi amatsayinka na musulmi kuma jagoran arewa. ✍️
@SIRRINANDROIDTV
@SIRRINANDROIDTV 4 жыл бұрын
Dakyau malan tukur bayaninka yayi daidai
@hauwahauwa8118
@hauwahauwa8118 4 жыл бұрын
Allah ya taimakawa baba buhari
@jamiluahmed2702
@jamiluahmed2702 3 жыл бұрын
Amin tare da sule lamido
@yusufumar4879
@yusufumar4879 4 жыл бұрын
Wawa ya fika kome walahi
@khdigahkadija967
@khdigahkadija967 4 жыл бұрын
Sai baba buhari
@abduarzomi1084
@abduarzomi1084 4 жыл бұрын
To dan bakama buhari addu'a semi .ko an gayama sai taka kadai Allah yake amsa
@aminukeanuwess3093
@aminukeanuwess3093 4 жыл бұрын
Wannan mutumin bai iya magana ba wlh
@SIRRINANDROIDTV
@SIRRINANDROIDTV 4 жыл бұрын
Gabaxaya comments inda akayi duka raddine zuwa fareka sule Allah yagyara lamarinka
@musaabubakar191
@musaabubakar191 4 жыл бұрын
Ka'iya kahuta shugaban mu
@umarsulayman1661
@umarsulayman1661 4 жыл бұрын
Samma kal
@اقتفت-ض7ت
@اقتفت-ض7ت 4 жыл бұрын
Allah ya fiki insha Allah sai baba buhari
@umarmurtala4638
@umarmurtala4638 4 жыл бұрын
Toh adduar mumini ake ansa ba barawo ba irinka sakare, Buhari ko ga Allah ya fika walahi
@umarharuna5284
@umarharuna5284 4 жыл бұрын
wayandq suka fj ka suna yi masa
@SIRRINANDROIDTV
@SIRRINANDROIDTV 4 жыл бұрын
Gska mutimenan ashe haka yake sam be haxuba gabaxaya firan sanan tasa naji ba alfahari samun irinsa acikinmu sule lamixo duka firanan taka ba komai acikinta sai kalamai na takaici kai ashha navata lokacina da na tsaya saurarenka ashe don ni wanan shine karon fari dana surari firanka
@نجاةعمر-ك6ن
@نجاةعمر-ك6ن 4 жыл бұрын
Jahili ni kai
@hannastv
@hannastv 4 жыл бұрын
Wanan ba dan son cigaban kasa ne ba
@jamiluahmed2702
@jamiluahmed2702 3 жыл бұрын
Inji wa
@jamiluahmed2702
@jamiluahmed2702 3 жыл бұрын
Come to jigawa and see
@CreativeOthmanVlogs-js3nw
@CreativeOthmanVlogs-js3nw 6 ай бұрын
Manyan Yen Jamiyyar PDP Kutaimaki Yen Jamiyyar Da Suka Fadi zabe, Kasa tarikice
@Mohammed-oc6qi
@Mohammed-oc6qi 4 жыл бұрын
Wannan jahilci kawai ya nuna a nan wallahi.
A FADA A CIKA da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.
58:14
BBC News Hausa
Рет қаралды 195 М.
A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal
55:43
BBC News Hausa
Рет қаралды 144 М.
Ba na goyon bayan mulkin karba-karba - Sule Lamido
3:42
BBC News Hausa
Рет қаралды 9 М.
A Fada A Cika tare da Gwamnan jihar Kebbi Kwamred Nasir Idris
59:15
BBC News Hausa
Рет қаралды 52 М.
Hira da Rabi'u Musa Kwankwaso kan takararsa a zaben 2023
16:32
A faɗa a cika tare da Gwamnan Jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar
52:17
Tarihin Janar Yakubu Gowon: Shugaban  Najeriya #3
18:39
Aminiya Trust
Рет қаралды 151 М.