Рет қаралды 220,614
Uwar gidan shugaban ƙasa mai barin gado, Hajiya Aisha Buhari ta yi hira ta musamman da BBC Hausa inda ta taɓo batutuwa da dama ciki har da alaƙarsu da shugaban ƙasa mai jiran gado Bola Ahmed Tinubu da abubuwan da suka tayar mata da hankali a zamansu na fadar shugaban kasa da kuma irin abubuwan da za ta mayar da hankali a kai bayan sun sauka daga mulki.