Allah sarki mai Shanu kinbani tausayin irin juriyarki kuma baqonki ......
@rabiuknt25853 жыл бұрын
Gaskiya naji dadin wannan shiri allah kara dauka ka
@ابراراالاابرار2 жыл бұрын
slm madina wallahi akuda yaushi ana zin tsoro kallam 🤲🏽Allah ya taimaka
@mustaphasalihu88893 жыл бұрын
Gaskiya Ni Ina bayan sani, yafiku hujja malama maishanu
@rabiuknt25853 жыл бұрын
Wannan shirin baya isata amma fa mln ziya yad wallahi kun dace da aure allah ya sa kuy iaure amin
@usmanmuhammad1963 жыл бұрын
The main topic, Cyber bullying has not been addressed, you suppose to bring people who will make awareness on the topic and not bringing people to discuss about grudges they had.
@rukkayahmohammed85783 жыл бұрын
Exactly
@nagudutv3 жыл бұрын
You're pointed! May almighty God rewarded you abundantly.
@mukhtarmiya88853 жыл бұрын
Dan Allah wanene ya kashe kan shi dan an zage shi a internet, Nijeriyar man?
@bemoskiychen27902 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/j6bHmXiiarOjfs0 ep1 of A TUNANI NA is finally out💃💃 Kar ku bari abaku labari
@Cryptonear_092 жыл бұрын
I agree
@abdulkarim23 жыл бұрын
Wallahi waspee bubban Iskane. Legend alaji
@fatimamustaphaabubakar53263 жыл бұрын
This is mind-blowing Allah ya sa jama'a su gyara Allah ya yi albarka Madina! Keep touching lives please 💖 Allah shall reward you But it hits so deep
@bemoskiychen27902 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/j6bHmXiiarOjfs0 ep1 of A TUNANI NA is finally out💃💃 Kar ku bari abaku labari
@nastourbanas56293 жыл бұрын
Gaskiya yan nigeria sune wuce gona da iri a social midia kanaganin kazafinda sukewa mata kalala
@__emsu3 жыл бұрын
People close to you are the ones always giving info about you...we should all look after our mental health
@bemoskiychen27902 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/j6bHmXiiarOjfs0 ep1 of A TUNANI NA is finally out💃💃 Kar ku bari abaku labari
@yangasketv58483 жыл бұрын
Wallahi BBC hausa kun bani mamaki ko Kuma nace Kuna bani mamaki akan yanayin aikin ku Kuma labaran ku badan Al umma kuke yinsa ba kawai Kuna yin sa ne domin kanku saboda shirinku ko neman bayanin jama,a da kuke Yi ko Kuma neman labarai da kukeyi da akwai gyara akan Sa sosai munxo mun kawo labari Wanda yake saka mutane a cikin damu Amma kunki sakawa kunki bibiyar lamarin Allah ya kyauta
@alameenabubakar27943 жыл бұрын
Madina you allow your guests to unnecessarily speak English during the session. This is not in line with the BBC Hausa standards we know.
@aligadanga36383 жыл бұрын
Exactly
@mustaphabukarbama6603 жыл бұрын
Madina come and see another bully bullying you
@saniadosanturaki Жыл бұрын
@@mustaphabukarbama660 😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@YauMuhammadSani3 жыл бұрын
Gaskiya wannan Malama Ziya ta burge ni sbd yanda tayi shigar musulunci ta lullube dukkan jikinta. Ma Sha Allah!
@r_elyaqub82143 жыл бұрын
"gara a CE min barawo da ace min Dan Bola". Lallai wannan Bai san rayuwa ba. Kuma a matsayi na, na 'yar Bola cikakkiya gara na shahara a duniya a Kan kwashe Bola da sarrafa ta, da ace yau na saci tsinken sakace. Mafi kaskancin sana'a a rayuwa shi ne sata.
@_Zunnurain3 жыл бұрын
Ba irin wannan bolar auke nufi, wannan me muni ce
@muhdgarba75343 жыл бұрын
A na ki tunanin kenan Your opinion is not a fact
@moona12463 жыл бұрын
Madina Kiki soron Allah kemusulmachi Kuma kinada aure Dan Allah kigasuturanki kinsan ba adakinki kekiba duniya chi suke ganeki Dan Allah kigirra
@muhdgarba75343 жыл бұрын
Da irinku ake 😂
@auwalnjobdi1593 жыл бұрын
Can't be the only one who skipped that therapist part
@sumayyausman92103 жыл бұрын
You’re not the only one! 😂
@yaurikitchen3 жыл бұрын
😀👍
@Mshagy023 жыл бұрын
why na :D
@sumayyaah3 жыл бұрын
We all did 😹😹😹
@khanzunlah3 жыл бұрын
Who else skip that therapist part? 😂😂😂
@ahmedibrahim38713 жыл бұрын
When the woman spoke in the beginning you could feel pain in the interviewer's voice😪
@ibrahimahmad54802 жыл бұрын
Adey with you malam sani Good job
@hafsatyahaya55913 жыл бұрын
People need to get punished for cyber bullying. Miserable people projecting their negativity on others. This waspapping guy is a pest on twitter
@fathimamusaabdullahi66663 жыл бұрын
Gaskiya dai masu irin wanan halin basa kyautawa allah ya shiryasu
@sumayyaabubakar3 жыл бұрын
This is a topic that needs more time to be dissected honestly, but well done for this attempt 🙌🙌
@mammanali92723 жыл бұрын
Mashah Allah tabari ammah kin yikyau sosai fah madina isanki sosai
@aljawwaadlimited55583 жыл бұрын
Yakamata ayi part B na wannan topic din gaskiya, ko kuma a qara time din wannan Shirin
@ahmadabubakar83843 жыл бұрын
In this regard is good to invite Muslim scholar to give an account from the Islamic stand point.thanks
@nagudutv3 жыл бұрын
That's a good idea!
@eeshmoh3 жыл бұрын
And also a security operative and someone who understands the law let people know they cannot go scot free of threatening and bullying others.
@barakasalisumalammamman80623 жыл бұрын
Masha allah godiyamuke sosai allah yakarabasira
@abdallahsanicancanta15823 жыл бұрын
Topics din da kuka bayar daban amma answer da kuke yi daban .. Gabadaya kunzo kuna ta musu kuma musun akan qure waspapping kawai kukai
@aminaiyimoga3 жыл бұрын
This topic is very timely 🙂 well done Madina & crew👍 Allah ya kara Basira
@bemoskiychen27902 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/j6bHmXiiarOjfs0 ep1 of A TUNANI NA is finally out💃💃 Kar ku bari abaku labari
@sarwahaidar6753 жыл бұрын
Sani entered one chance 😂😂. He can't defend himself. Say no to cyberbullying
@usmanag96223 жыл бұрын
Sani defend him self well well ooh
@bemoskiychen27902 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/j6bHmXiiarOjfs0 ep1 of A TUNANI NA is finally out💃💃 Kar ku bari abaku labari
@mumhammad85623 жыл бұрын
What a topic 😱 sbd irin wann abun na tsani yin social media’s da yawa🥶🥶🥶 Amma sani wann abun naka ya bukatar gyara . how i wish I can join you one day
@humeeayisha31993 жыл бұрын
MAA Sha Allah, najidadin this program sosai
@fatima_hussain.3 жыл бұрын
The only thing I dislike about this topic is that there’s not enough time to speak Please we need a part to They didn’t even finish the gist or come to a conclusion …. Jzk for calling out this bully and putting him in place, but something needs to be done gaskiya….. ✌🏼
@musamuhammad7833 жыл бұрын
The moderator took side, that's unprofessional. Kamata yayi ta tsaya a tsakiya, shine adalci. The lady in hijab was so rude, she was busy saying things out of point.
@aminukabir4013 жыл бұрын
TBH, wannan matar mai hijab was out of control, she's acting like the host to the program, no single point made from her. WasteOfTime 🙄
@fatimamustaphaabubakar53263 жыл бұрын
Gaskiya yayi dadi
@fatimazaraabdulkadir76833 жыл бұрын
Mal sani amma anyi Girman buredi,ina kai ina hammad,Madina Allah ya saka da alheri
@muhdgarba75343 жыл бұрын
Allah ya hadaki dashi a Twitter se Ki maimaita 😂
@fatimazaraabdulkadir76833 жыл бұрын
@@muhdgarba7534 Amin,irinsu banida lokacin ansa su
@abdullmgee39983 жыл бұрын
even the host was attacking waspapping kadan kadan....Allah ya kara ka sarki👑🙌🙌
@mustaphaabubakar77323 жыл бұрын
Sarki is not a bully man infact we fight against bullying
@mahdisabiu3 жыл бұрын
I think this is not a proper way to discuss "cyberbullying" at all. Lady Ziya forgot that they are not in court room, she left what she supposed to talk about and start accusing sani. She supposed to enlighten people on how it's not good to bully someone and how it affects people health since she was a victim. Amma ta kawar da kai akan topic din tana ta arguing akan abunda bashi aka ayi discussing ba.
@bemoskiychen27902 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/j6bHmXiiarOjfs0 ep1 of A TUNANI NA is finally out💃💃 Kar ku bari abaku labari
@mustaphayusuf28103 жыл бұрын
Assalamu Alaikum, malam sani bakada hujja, bakuma hujja kakawoba, sunfika hujjoji kwarara, a musulunci ko nace a shar'ance, manzon Allah s.a.w yace ( ka yautata musuncika kabar abinda babu ruwanka)awani hadisin manzon Allah s.a.w. (indan kayi Imani da Allah da ranar tashin kiyama, kafadi Alkhairi ko kayishiru, ) to inaganin kamar yanda sukace Babu ruwan wani da posting dinsu hakane hakan yadace kuma,imba dai kuskure kagani kanaso agyaraba shima saikabi ta hanyar tsakaninku kawai batare da wani yaga mekakesan cewaba, Allah yasa mudace Allah yakara shiryardamu baki daya.
@moona12463 жыл бұрын
Gaskiya kumma malam sani Tarun dangi Amma malam sani yafiku gaskiya
@zainabm65743 жыл бұрын
Waspapping is a bully and it’s not even up for argument. I blocked him because of how toxic he is.
@kabiruabdullahianka50683 жыл бұрын
Hmmmm chin zarafi mutane bashi da amfani Amma yanxu mata hankalinsu ya bar jikinsu shiyasa ake zaginsu a internet gaskiya
@mustaphamusty69943 жыл бұрын
Su Yan Nijer ba mutane bane Allah yayi muna maganiku masu cutar damu wai miyasa wasu Daga cikin yan Nigeria suka rena yan Nijar ne Mun godewa Allah da yayimu hakan
@salimatyahaya52983 жыл бұрын
Gaskiyane kuna samu nishadi
@halisdabai3 жыл бұрын
shima kanin nata yana cyber bully, akwai ina da tweet dinshi da yayi initiating wani cyber bully na abokina Ibrahim punch, ni na bawa abokin nawa hakuri karyayi. maganar gaskia bana supporting cyber bully amma idan mutum yasan bazai iya rike tension ba ya daina saka rayuwarshi a social media
@ashmultimediatv3 жыл бұрын
Mashaa Allah. Fatan alkhairi 😀 👍
@ummuaishatakhutabuwa43173 жыл бұрын
kinanan 👍😁😁
@ashmultimediatv3 жыл бұрын
@@ummuaishatakhutabuwa4317 Eh inanan sis😅
@hassanadahiru18893 жыл бұрын
Go girl umeeta💅🙌🏻🙌🏻🙌🏻
@rabiuknt25853 жыл бұрын
Gaskiya muna muku fatan alkhai ri
@Kakaglobal13 жыл бұрын
Gaskiya duk a hirar nan duk da ansa son rai. Amma ummeta tayi maganganu masu kyau
@ibrahimabbas483 жыл бұрын
To fa Madina Yaufashiri yadauzafi Allah yabamu ikon gyara kuskurenmu mudaina hawadokinzuciya
@_Zunnurain3 жыл бұрын
Wannan dai angayyati waspe ne, aci mutunci sa duk sunyi ca akansa
@ameerah-bh5xb3 жыл бұрын
𝗠𝗮𝘀𝗵𝗮 𝗮𝗹𝗹𝗮𝗵 𝗳𝗮𝘁𝗮𝗻 𝗮𝗹𝗸𝗮𝗶𝗿𝗶 🥰🥰
@fatimabala54853 жыл бұрын
this sani ka dinga jin tsoron Allah
@sahabiibrahim29042 жыл бұрын
Allah yaqara basirah amin
@djkhaled63403 жыл бұрын
Hello, this is a very nice program🥰🥰🥰
@shuaibuabdullahi22983 жыл бұрын
Ke kuma idan bakya so a zage ki to se kibi maganan sani (kisan meya kamata ki poster)
@halimamuhammed84773 жыл бұрын
Masha Allah fatan alkairi
@sumayyausman92103 жыл бұрын
Y’all should have come with receipts 🙌🏽 [screenshots of tweets!]
@ahruf3 жыл бұрын
Exactly they should have printed it.
@zacareeya3 жыл бұрын
Wallahi fa
@Flawlessly_baked3 жыл бұрын
I absolutely love this topic I wish people would stop
@mukhtarmiya88853 жыл бұрын
Ato.
@muhdgarba75343 жыл бұрын
Wlh kuwa
@idrissaissoufou73813 жыл бұрын
masha allah allah ya kara dukaka
@sulaimanharu18253 жыл бұрын
Masha Allah yayi kyau sosai kuhuta
@inyassgambo84463 жыл бұрын
Wnan shiri yamun dadii AMma abu daya nakeso a gyra Mu Hausawa ne kuma Gidan Talabijin Sunansa BBCHAUSA be kamata Ace Ana magana da Turanci Ba
@isiyakamuhammed25883 жыл бұрын
Gaskiya malan sani ne mai gaskiya a wannan shirin
@zubairuusman21012 жыл бұрын
Allah sherya
@omark3133 жыл бұрын
Whatsappaping kana Ruwa kusa da kada
@yushauabdulkarim55563 жыл бұрын
Wannan shine mahangar zamani da yafi kawatar dani, hakika wannan rashin mutunci yana bata mana rai ... Yau social media ta koma filin cin zarafi
@nastourbanas56293 жыл бұрын
Hajiya shawarar ki ta karshe bana tare da ita sbd wani post idan kaganshi dole sai kayimai comment sbd bacinrai
@OfficialSautinHausa2 жыл бұрын
Ali yaga Ali 🤣🤣🤣🤣🤣
@zainabsulaimanzubairu60673 жыл бұрын
Sani dai bai da gaskiya
@badriyyasarina99383 жыл бұрын
Pls madina a daina hayaniya a program dinnan naki yakamata a rika yinsa cikin nutsuwa hayaniya tayi yawa ba fada bane kowa yana da right ya fadi abinda yake ganin shine
@amishamaraf25783 жыл бұрын
Another bully is here fa😂
@umarhassanabubakar61423 жыл бұрын
Sani masha Allah ka birgeni saboda ka kare kanka sosai
@aishaidris02823 жыл бұрын
Yakare Kansa kowama karya yakemasa kenan
@muhdgarba75343 жыл бұрын
@@aishaidris0282 they failed to bring receipts so……….
@muhdgarba75343 жыл бұрын
@@aishaidris0282 it’s basically accusations
@abdulabubakar53113 жыл бұрын
Baabaa i like dis guy
@aishaaminu34123 жыл бұрын
After a long 25 minutes vedio the topic was not addressed, just people getting personal and the moderator was so unprofessional for having a side
@hawie20093 жыл бұрын
Exactly my thought. It’s like they called him to attack him. That was a wrong approach.
@arifullahabba86823 жыл бұрын
@@hawie2009 absolutely they’re just attacking him
@eeshmoh3 жыл бұрын
I believe the moderator, having being dragged by one of the panelist , maintained a reasonable level of control just to ensure the programme was fair to all. She could have come out guns blazing with evidence since she was once a victim.
@نعيشمعالقرآنالكريم3 жыл бұрын
Brothers Let’s Stop cyberbullying please. Abune mara amfani at all besides Almighty Allah will ask us about that, don’t let Satan to separate ur ieemanhood. قال تعالى: (اليوم نختم على أفواههم و تكلمنا أيديهم و تشهد أرجلهم بما كانوا يكسبون) الآية ٦٥ يٓس Almighty Allah says:(this day, we shall seal up their mouths, and their hands will speak to Us, and their legs will bear witness to what they used to earn)verse 65 yasin Jarir bin Abdillah said : The messenger of Allah never looked at me but with a smile” Dan/ yar uwa Annabi yace: (Murmushin da zakayi ma dan uwan ka musulmi ma sadaka ne) So kayi post din abinda Dan uwan ka musulmi zaiyi farinci yayi murmushi shi ma insha Allah sadaka ne. Wani mai HIKIMA YANA CEWA : فلا تكتب يمينك غير شيء// يسرك فى القيامة أن تراه وما من كاتب إلا سيفنى // ويبقى الدهر ما كتبت يداه Yace: kada ka yadda hannun ka ya Rubuta wani abu face abinda zai burgeka yayi maka dadin gani cikin takaddar ka a Ranar kiyama , domin babu wani Marubuci sai ya mutu, zamani kuma zai wanzar da abinda ya Rubuta. Musani cewa a daidai lokacin da Kake Rubutun comments din ka suma fa MALA’IKU suna rubuta duk abinda kake rubutawa👌domin su shigar maka da shi cikin Takaddun ayyukan ka. So brothers we should always be Reason Someone smiles dan Allah.😊😊 Allah ya hadamu a cikin Aljannan ciki yalwatacciyar Rahamarshi muna masu farinciki Aamiin 🤲🏻 Thank you.
@housseiniassoumane85723 жыл бұрын
Wai dan Allah yan Nigeria mi su ka dauki yan Nijar ne ? Shike nan da ga an ce da kai " dan Nijar" shine cin mutumci Gaskiya ban ji dadi ba
@asmauibrahimnasiru99303 жыл бұрын
Anty ziya kin burgeni matuka ,waspi you should grow up ,Annabi ma yana tare da hakuri
@bilalabubaker62243 жыл бұрын
Wlh Nima inajin haushin masu cin zarafin mutane a sicial media abun na damuna Allah y sa mugane mudena
@murtalamuhammadshaaban40583 жыл бұрын
Salam Hajiya Madina munji dadin wannan shiri naku AMMA DAN ALLAH KU RINKA SA MALAMAI SUNA JAN HANKALIN WADANDA BASU DA TARBIYYA SUNA TABA MUTUNCI MUTANE A WANNAN SHIRIN MALAMAI ZASU JA HANAKALIN SOSAI GASKIYA ABUN TAKAICI NE.... ACE MUTUM DA GIRMANSA YANA ZAGI A SOCIAL MEDIA
@halimcyhausagirl53083 жыл бұрын
In banda abun ka, ai mataki mataki ne za su zo kansu wata rana
@murtalamuhammadshaaban40583 жыл бұрын
@@halimcyhausagirl5308 Ai Gyara kayan ka bai zama sauke muraba ba ni inaga masu sukan mutanne ta social media suna bukatar ace suna samun tsokaci ta bangaren Addini saboda abun yayi yawa
@inyassgambo84463 жыл бұрын
Shiri yayi Dadi AMma be kamata Ana magana da turanci ba Tunda Tashar Hausa ce Kuma Anyita Domin Hausawa
@slnckireygvnk70603 жыл бұрын
Madina Allah yabaki abidakikeso
@YHUNICH_MENTORS_A3 жыл бұрын
@madina maishanu itis like you are making or your program is turning into a platform for two parties to table grudges not necessarily discussing a way forward about any topic
@maryamabdullahijumba63903 жыл бұрын
Well the program needs to be furthermore and you guys need to do it with one person next time Good job by the way
@ibnamin93883 жыл бұрын
Wannan shirin ya yi. Idan aka samu ana zaunawa haka, toh tabbas zagi da cin zarafin juna zai ragu
@halimaabdurrauf95703 жыл бұрын
Maa Sha Allah! Sannun ku da kokari.
@basirabello5665 Жыл бұрын
Cyber bullying is comon on social media
@yusufabdullahi9113 жыл бұрын
BBC had succeeded in making Sani looked as culprit as he is, but still, those bullied should learn to ignore and stop taking things personal. It's part of life. BBC you actually achieve nothing with all this, so to say. Now, do you think Sani will stop if he is? Macijin ma Baku kashe shi ba, balle aje batun sare kansa...
@NAZIRUDANRIMI3 жыл бұрын
Sunana Naziru jibrin Danrimi Gaskiya shirin na Yau yayii NIFA Ina Ganin duk wanda Yake ɓata rai dan Anci mutuncin sa a Social media ....to wlh su masu wannan hali sun samu damar da suke sooo
@saadatubello95573 жыл бұрын
Wai gawurtacce😂,su Sani dai anji kunya wallahi
@ahmadkaigama84633 жыл бұрын
Zaure ya dau zafi Kowa ya tofa albarkacin bakinsa Wannan shirin yana matukar kayatani
@__emsu3 жыл бұрын
Its like whatspapping is here to be attacked😆
@arifullahabba86823 жыл бұрын
I swear
@muazuadamu86633 жыл бұрын
Wallahi
@basmahumar99883 жыл бұрын
They gave him a taste of his own medicine😂
@adamudambam33603 жыл бұрын
Naji dadin wannan shiri kwarai da gaske. Ra'ayi na anan shine; there're certain personal affairs that people shouldn't be taking them to social media, kodan tsare mutuncin kai. Duk abunda aka publicizing a media anyine don mutane kuma dole mutane zasui magana. Therefore if you don't want to be bullied on ur personality is better u keep ur personal life to ur self otherwise you'll see the unwanted. So when posting something on media one must prepare to face all sort of comments....That's the truth. Wadanda suke publicizing marital/personal life nasu da basu dace ba a addinance da al'ada su sani sun sa6a wa addininsu ne da kuma al'adar su don haka dole suga ba dede ba.
@abdulrasheedmusa5647 Жыл бұрын
Slm BBC Hausa or madina in particular why did you allow your guests to speak English where Conditions are not necessitate Of course isn't a big deal but why almost must of your guests?.
@rilwanumtindifai72463 жыл бұрын
Gaskiya yayidadi sosai Madina
@hyeladziraumarsule65973 жыл бұрын
I love this ziya woman 😂😂😂 finish the rubbish boy abeg.
@musamuhammad7833 жыл бұрын
You called him "rubbish boy"🤔 Sani is coming for you
@halimcyhausagirl53083 жыл бұрын
Yaude me shanu ansha kwalliya da yawa😅
@salisuibrahim28823 жыл бұрын
Abinda bai fahimta bâ idan allh yasa kowa yasan ka adunia kabar biyewa yan dunia masu comment kuma kabar kulasu saboda kai anfi sanin ka
@adammaikifi3 жыл бұрын
Wai amma malam sani da gaske ka saci agwagwar? Kuma guda nawa ka sata?
@_Zunnurain3 жыл бұрын
Agwagwa kuma ina akayi mgnr Agwagwa 😂💔
@muhdgarba75343 жыл бұрын
My guy Allah ya hadaku a Twitter 😂
@muhammadmustapha31393 жыл бұрын
omo na that “BUZU” part got me 😂😂😂😂😂💔💔 no lie me I like sani!!!!!!
@abdullahisani47663 жыл бұрын
Hhhhh
@l_uzayru24553 жыл бұрын
Malam Sani bai da gaskiya 😂😂
@exoticali44583 жыл бұрын
Wai nikam ba anyi banning ɗin tweeter ba.toh fadan akan me kukeyinshi