Yar Jarida Duniya ta hado Abu ta Koma gefe tayi kafus abinta ta yar cas ga kyau kuma Wanka yabi jiki. Nima nawa ra'ayin shine Malamai su'a da laihi.
@ابراراالاابرار2 жыл бұрын
wallahi wan nan ya barki ne masha allah
@Mohammed-oc6qi3 жыл бұрын
Yana da kyau mu dinga fada ma kawunan mu gaskiya, babu yanda za ayi dalibai mata sun dinga shiga na fitsara kuma su ce wai baza su ja hankalin maza bah. Ba wai ina cewa maza basu da laifi bane, a'a, amma yana da kyau mata su dinga sanin irin shigar da zasu dinga yi musamman a makarantar da zasu dinga mu'amala da maza. Su kuma malamai ya kamata su dinga tsawatarwa a kan irin shigar da mata sukeyi kuma suji tsoron Allah su dinga ba dalibai makinsu da yakamata ba tare da neman yin fasadi da su bah. Allah yasa mu dace.
@auwalhamisululu100 Жыл бұрын
Hajiya madina kin iya mgn wajen tsara wannan shiri 😊masha Allah yabiyaku babu abinda yakemin dadi da shirye shiryen bbc shine sbd kara samun wayewar kai acikin alamuran rayuwa.
@OfficialSautinHausa2 жыл бұрын
the students 💯
@usmanmikail92392 жыл бұрын
Gaskiya dalibin nan yabirgeni yadda naga yafi wannan docter iya bayani a nitse
@UMama-cj2mk15 күн бұрын
Lefin malamaine mana,,koda daliba tace kai amfani d ita ai saikaji tsoron Allah,,katuna kanada ya ko yar uwa mace,,,
@ummulkhairiismail29373 жыл бұрын
Masha Allah wannan maudu'i yanada amfani matuka Tabbas Ina tare da Habiba100% Allah yasa Wanda akayi domin su sunji Kuma sun dauka
@nastourbanas56293 жыл бұрын
Gaskiya malumma sunfi laifi akan wannan lamarin
@fofo15853 жыл бұрын
Gaskiya wanan shirin yayai kyau Allah ya taimaka
@nuraddenisyaku66243 жыл бұрын
Mu tsaya domin Allah ita mace hukumace baa wasa da ita sai ansamu fuska fa Allah yayi mata kwarjini wanda ba kowa bane zai iya tunkarata da wata magana banza ballantana har har wani abu ya shiga tsakaninsu da gurbatantun alumah
@أمينالشريف-ظ6ر2 жыл бұрын
اللهم صلِّ وسلم وبارك على نبينا وحبيبنا الغالي الكريم محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين وصحبه اجمعين يارب العالمين
@nastourbanas56293 жыл бұрын
Masha allah gaskiya munji dadin wannan shirin naku ya kamata duk sati kurinka yinsa idan da hali
@musamallammusa39712 жыл бұрын
Habiba you are in good path keep it up
@mubipresstv66223 жыл бұрын
Gaskiya shirin ya kayatar hadi da fadakarwa dama wayarwa, Madina mun gode da wannan Allah kara basira shiri BBC HAUSA Allah kara daukaka
@hassanagwalabe8922 жыл бұрын
Talented madina 😊👏🙌
@umaraliyubodinga71763 жыл бұрын
Masha Allah shiri yayi kyau Allah yakara basira Madina Mai shano
@muhammadtukur66223 жыл бұрын
Very Much Interested. keep It Up.
@SadikaMuhammadlawal-st7sx9 ай бұрын
I support the students 🙏
@nuraddenisyaku66243 жыл бұрын
Gaskiya wannan Habiba anya kuwa student ce kuwa wannan wurin ba wurin yin siyasa bane ana neman a magance abu Amman ita tana karewa gaskiya yakamata wadanda suke na kusa da ita su fada mata domin gaba.
@adamsmohdloto93788 ай бұрын
Nidai wlhy tallahi Madina mai shanu ina kaunar ki tsakani da Allah da zan samu yrda da amincewar ki dana dawo Nigeria don auren ki Amman idon kina d aure to inayi mikii fatan alkairi tare d mai gidan ki Allah yayi albarka g rayuwar ku
@saadatuusman14933 жыл бұрын
Masha Allah, Hakika ilimi da hankali jigone ga Rayuwar dan Adam kazalika dabi'a itace mafi girman abinda Yake Nuna ilimi da hankali ga maishi! Sukansu malamai iyayene wadanda dalibai zasuyi koyi Dasu, idankuma Malami bashida kyakkyawar dabi'a Shima dalibi hakan Zai Zama, Don haka malami shikeda ikon fadar ayi ko abari ba dalibi ba! Kamar yanda daliba Habiba ta fada Cewa dalibi amanane ga malamai saboda Sune cikon iyaye Wanda Yara Sukeyin koyi dasu, Kai Tsaye duk wata shaidanci daga Malamai Yake tashi saboda kyakkyawar dabi'a itace take rinjanyen Mumuna. Aduda cewa Yaune Nafara bibiyar ku amma Nakaru daku sosai. madallah da Fadakarwa.
@mamanabdulnijeria93403 жыл бұрын
Gaskiya kowa yana da laifi domin in namiji lafiyayyene babu yanda za ai mace tai shigar da bata daceba taje masa baiyi shi a warta ba dan jaka kowa yana da laifi Allah ya kyauta
Ma sha Allah gaskiya yakamata kufihinci abinda yarinyan nan ta university of abuja Maganan ta duk is on point! Lecturers are to blame .
@sultanofsokototv20783 жыл бұрын
I support habiba 100% Dr na kokarin kare yan uwan sa Lecturers 😏
@abubakarsabojibril13193 жыл бұрын
Alhdll shiri yana tafiya dai dai sai dai kawai turanci yana yawa.
@mlkailususman14153 жыл бұрын
Very interesting, may GOD bless improve and way toward
@algoniubansu36673 жыл бұрын
Muda madina ai sai godiya daiman Allah yakara hada kanki da Malan Jamil.
@nagomaachirou63333 жыл бұрын
Slm shirin yanada amfani sosae amman fani madina tadukemin hankali wie inasamarin garinku sonakallonki haryanzu to ko bakisan aurene ikon allah se allah madina
@omarfarouq6663 жыл бұрын
Alhamdulillah. A yadda na fahimci shirin nan, zai wayarwa da mutane da dama kai. Gaskia naji dadin wannan shirin. Farko banyi tunanin shirin yana dauke da abubuwa masu muhimmanci haka ba. 100% shirin zai ilimantar kuma zai fadakantar. Allah ya temaka.
@usmantahirahmad52673 жыл бұрын
Allahumma ameen👍🏻👍🏻👍🏻
@alagoldenboytv70173 жыл бұрын
Masha Allah gaskia wannan Shiri naki Madinah Shiri ne Mai amfani Allah yayi jagora
@fathimamusaabdullahi66663 жыл бұрын
Gaskiya malamai ne da laifi dalibi bashida wata fawa in ba ya yi karatuba sunan dayawa wanda basu da kokari sai adauki na me kokari abasu
@yusufabdussalam73882 жыл бұрын
Gaskiya kinhadu
@ibrahimalkali2573 жыл бұрын
fatan nasara madiya Allah yakara basira kin iya promotion ❤️
@shuaibuabdullahi22983 жыл бұрын
Malam Abbas yafi gaskiya
@badamassiamadou96033 жыл бұрын
Macha Allah gaskiya maganar habiba gaskiya ce da abas
@moustaphasantalou34853 жыл бұрын
Masha allh nalura amma ko wane bangarin ana samun problème saidai allh shishirya, amma yana da kew wani lokaci kuyi kokari kuleka janhuriyar nijar suma aji wane bangarin ake samun matsala duk da Karatun bayyi wani tasirinda zaikai har aduba agani, naku mustapha muna taré da daku dari bisa dari bbc
@abubakarsadiqabubakarsadiq88753 жыл бұрын
Gaskiya afadeta komai da cin ta laifin malamai ne kawai faqat
Du Allah ku sa alamar da za mu gane wanda mu kalla kada ku yinga yin irin na su zamantakewa watau ku sa Numbers don ganewa mishali mahangar zamani 1 , mahangar zamani 2 hope za a dubi korafi na
@idrissaissoufou73813 жыл бұрын
masha allah allah ya kara lafiya dan nsan kuwa ina yimako fahatn alhiri
@salehibrahimsaleh12323 жыл бұрын
Gaskiya matsattsun kaya suna bada gudun mawa sosai wajen lalatan da lakcharori suke yi da yan mata....saboda duk lokacin da aka kaucewa fadan Allah toh baza a ga dai dai ba
@ayubaaibrahim4563 жыл бұрын
Masha allah allah ya taimakemu allah yasa mu amfana da abunda aka fana acikin wannan shiri mai matukar alfanu 🙏
@muibrahimglobalenterprises4743 жыл бұрын
I really appreciate the idea and mind of this female student from University of Abuja. All her motion and points are 100% perfect. BBC Allah ya taimaka.
@imransabo18183 жыл бұрын
Ur not serious 🧐 d lady is making false statements
@nastourbanas56293 жыл бұрын
Gaskiya ina tareda wdada ta fito daga jamiar kano
@almustaphamusa47343 жыл бұрын
Indescent dress is the essence of everything.
@abubakarusman28073 жыл бұрын
Wlh 100% laifin dalibai ne komene malami xai maki dolene
@hajia963 жыл бұрын
I so support the students 💯
@aakainuwa86gotomo33 жыл бұрын
Masha Allah abin yayi kyau Allah ya Kara baseera
@hajiyahauwasaudiyya35853 жыл бұрын
gaskiya mata basashi galmu tunci wih dakace janfa dane kumaha kane allah ya kyauta
@rammadigono77902 жыл бұрын
Gaskiyamadinadahirumunailmmantarwa
@lubabatuauta45093 жыл бұрын
Masha Allah, Allah yayi jagoranci 🙏
@mustaphashamsuddeen27883 жыл бұрын
Wow this conversation is so interesting gaskiya
@ishakyunus8325 Жыл бұрын
Gaskiya INA son ki pls madina
@usmantahirahmad52673 жыл бұрын
Masha Allah da irin wnn maudu'i mai amfanarwa👌🏻 shawarata gama da ydd za a kawo karshen wnn mummunar dabi'a shi ne a samu TSATTSAURAN HUKUNCI ga duk wnd aka samu students ko lectures hakan zai iya tasirantuwa ga duk zuciyar wnd ya yi nufin aikata hkn....Allah ya sa mu dace ya kare mu
@ibraheemmuhammad17163 жыл бұрын
Slm. Malama Madina Maishanu Dan Allah ina so inbada tawa shawara ko kuma ince gudunmuwa akan duk wanda zakiyiwa wata tambaya yakasance karya sa ingausa aciki, idan kina tambaya da hausa ne mai amsa tamabaya ya amsata da hausa idan kuma da turanci ne to ya amsa tambayar da harshen turanci. Na gode
@aminulawal65493 жыл бұрын
Waike Malama Habiba musulma ce kuwa,ai shigar banza ba musulunci bane.
@zeebodycareremediestv27193 жыл бұрын
Maasha Allah Habiba I like ur confidence
@ibrahimalkali2573 жыл бұрын
nima dai na dora kaifin akan malamai dalili shi ne malami shi ne yake koyar da dalibai hanyar da ya dace mi yasa zai yardada bukatar daluba ✍️✍️✍️✍️ kamata yi yayi Mata nasiha akan abinda take shirin ai katawa laifi ne wajen Allah amma ya manta da hakan sai yashigo.... 😀😀😀😀😀😀
@nollydovetv86153 жыл бұрын
Wow wlh Madina dahiru kin birgeni
@hassandauda23363 жыл бұрын
Gaskiyane idan bera da sata, toh daddawa ma da wari.
@moussafala6933 жыл бұрын
Masha alha yayikyu
@salehmuhammadibrahim17503 жыл бұрын
Masha Allah malama madina
@buhariibrahim88223 жыл бұрын
Ni Wlh jinayi kawai Ina sonki! Inamadai nimai kudine
@lawanabdullahiyusuf24023 жыл бұрын
Masha Allah wannan shiri zai matuqar tallafawa when wayar da kawunan yqn uwan a Nan gida Nijeriya. Allah ya taimaka amin.
@muhammadisyaku25173 жыл бұрын
Madina Maishanu ansha kyau 👌❤
@mahamnodouaboubacar9783 жыл бұрын
Mach Allah
@shafimaigarisabuwa90863 жыл бұрын
Masha Allah
@shubanitshahirou50613 жыл бұрын
masha Allah monafariciki
@mahamnodouaboubacar9783 жыл бұрын
Merci
@mbquitplaying34193 жыл бұрын
Gaskiya ni ban gamsu da maganan wannan malamin ba cewa wai dalibai suna musu barazana, a'a ai yawanci malamai sunfiye jefar da dalibai marasa gata coz duk daliban da suke musu barazana dalibai ne masu gata shi yasa basa iya jefar da su.....
@ekontv73903 жыл бұрын
slm bbc hausa farikude inamikagaisuwata gajagorachiri madina dahiru mechanu dagana algeria sonana chayabou mama chawaratachine gadalibai maza da mata takoma malimai mojistora allah bastora duniyaba moyido abodayace ga mosulice da mogodutare mostiratare nagode sosai sewanilukace icha allaho💞✊
@rahmaibrahim31413 жыл бұрын
MashaAllah👍
@SanusiSamaila-l9f4 ай бұрын
Salam zainab
@usmanmunir25543 жыл бұрын
Gaskiya laifin malamai ne kawai...idan ka rike gaskiya wllhy baka da maytsala da kowa shi yasa zakiga lectures masu gaskiya basu da matsalar nan.....Malamai Habib tayi kokari....
@umar24tv3 жыл бұрын
This is very importance issue.
@Abdulazeez-89353 жыл бұрын
Wannan mai jar atampar akwai matsalar tarbiya.. hhmmm
@HamiduIbrahim-j8v20 күн бұрын
Jikokenmaigari hausa vibyo
@tahirmallam24173 жыл бұрын
Lallai wannan dalibi yafi Dr (Lecturer) fahimtar maudu'in tautaunawan.Kashi 90 cikin 100 na Jami''o'i masu zaman kansu matattaran fasadi ne. Lecturers a wannan Jami'o'i suke biyayya ga dalibin saboda da kudin su ne ake biyan malamansu.Ba shakka wannan lecturer bakon ku yana da karancinsani akan ko menene sana'ansa, kuma ko su wanene malamai yan'uwansa.Kawo banbanci tsakanin Jami'o'in gwmnati da na masu zaman kansu wani soki burutsu ne.
@assoumanahabibou51423 жыл бұрын
Barka mai chanu
@alqadi_abduljabbar3 жыл бұрын
Wannan shiri ya qayatar kwarai da gaske
@zeebodycareremediestv27193 жыл бұрын
Maa Shaa Allah ❤️❤️
@salisuibrahim28823 жыл бұрын
Wannan mahawara inda bâ tai ma ana bâ kowa kare kanshi yake
@sainafada44713 жыл бұрын
Saina Fada,
@aminamaccido46923 жыл бұрын
The girl from BUK is judging people because they walked into the lectures office. You don’t even know why they did that and again, the lectures have full authority to send you out of their office whether you are allowed or not! I hope you try to see the point they are making and enhance your thinking. The girl from AbujaI can’t even hide it😘. You will go farr in life
@abubakarsanimusa16793 жыл бұрын
I sport habiba’s points 💯% the lecturer is blaming
@muhdaliyu16423 жыл бұрын
Maganar gaskiya naji dadin wannan Shirin but Kamar yadda wata daliba tafada malamai fa ba malaiku bane suna da shaawa Kuma dole a daumataki akan shigar da dalibai sukeyi dukda bambanci alada sabida makaranta ba ruwanta da aladar ka ko ki
@abdulsudaisy3 жыл бұрын
Wannan daliban shirme ta ke fada kawai. Ita wai dole Sai ta yi justifying shigan banza. Idan kuwa ba Dokan shigar kaya to kuwa ba Za a ga dai dai ba a jami’ah. Allah shi kyauta.
@sakinadeeni47133 жыл бұрын
Gsky kan ko Allah ma yace mace ta suturta jikinta a Quran, kuma se da Allah ya fara kiran mazunaciya sanan ya fadi mazinaci namiji, dalilin shigar banza ba abinda bata janyo se mutum ya yaqi Shaidan sosai. Allah ya kiyaye al’umar Annabi SAW Amin
@rayuwatv17693 жыл бұрын
Nifa Madina
@kabirugarba873 жыл бұрын
Laifin Dalibai yafi yawa.
@mahmudbashir99323 жыл бұрын
Aslm, Gaskia kuna yawan chanja harshe a shirye shiryen ku, especially mahangar zamani. This is BBC Hausa
@najibsanidanwanka16463 жыл бұрын
Great 👍
@YauMuhammadSani3 жыл бұрын
Wasu daga cikin abubuwan dake haddasa hakan sun hada da: ~Iyaye: Mafi yawancin iyaye basa baiwa 'ya 'yansu ingantacciyar tarbiyyar da idan sun tsinci kansu a makaranta zasu ji tsoron Allah su kame kansu su tsare mutuncinsu. Sannan a halin yanzu mafi yawancin iyaye suna tura 'ya 'yansu Jami'o'i ba tare da iya daukar dawainiyar karatun nasu ba. Zaka samu daliba saita bada kanta ga Malami ko kuma wani daga cikin mutanen gari tukuna take iya samun sayen abinci, writing and reading materials, clothes, shoes, phones etc. ~Malamai: Akwai wadanda basa tsoron Allah, kullum babu abun da sukeyi face suke tsoratar da dalibai don su amince su basu kansu su biya bukata. ~Dalibai: A hakikanin gaskiya yanzu Allah Ya kawo mu wani zamanin da mata ne suke nema maza tun kafin mazan su neme su. Na farko dai, indecent dressing, kwadayi, shaye-shaye etc sun yawaita tsakanin dalibai mata dake Jami'o'in kasar nan. Wasu daliban da yawa wallahi ba Malamai ne suke lalata dasu ba; Attajirai da samari dake cikin gari ne suke basu kudi, su dinka musu suturu masu tsada, su saya musu manyan wayoyi etc
@usmantahirahmad52673 жыл бұрын
To mal Ya'u mun ji abubuwan da ka fada kuma mun gasgata su amma menene mafuta?
@hamzaouitv90763 жыл бұрын
Kai wannan shiri baiyi ba, Saboda yawaita turanci da ake, domin ba kowa ke jinsa ba 😏
@saminouauwal32963 жыл бұрын
kayigaskiya
@Oumarabba-xz6yt3 ай бұрын
ARABA MAKARTA NAMAZA DAMATA
@abbahassan35873 жыл бұрын
Aslm azahirin gaskiya malamai keda matsa arayuwa malamai kuji tsoro Allah
@malamaminukano14983 жыл бұрын
Assalamualaikum Mallam madina Muna godiya Da wannan shiri Naki. Ni A Ra'ayina Mahangar Zamani. A Wannan Zamanin da muke ciki shine Tarbiyya ce da tayi karanci a cikinmu. Allah shirye mu Baki Daya. from Egypt
@ayubaisah28613 жыл бұрын
To agaskiya, mafi yawancin laifin yana gurin ladibai. Dalili na shine akwai shigar banza, akwai naman abinda malami yake dashi, Ayuba Isah dg libiya
@malamaminukano14983 жыл бұрын
@@ayubaisah2861 Allah ya shirye mu Baki daya tarbiyyar addini ce tayi karanci a cikinmu
@mokhtarabdaalkasom27483 жыл бұрын
Macha allaha
@uthmankhbr3 жыл бұрын
Magana gaskia hibba is very point duk tapi ku gaskia ta tazo sai kawai abu ya boye baya no reason gaskia