Shiekh Bello Yabo ya aikawa Buhari sakon karshe tare da Addu'a ga sabuwar Gwamnati mai shigowa

  Рет қаралды 107,840

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Жыл бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 61
@NouraIsaka-yr3xo
@NouraIsaka-yr3xo Жыл бұрын
Awalou
@user-qb2mw8jk8x
@user-qb2mw8jk8x Жыл бұрын
Good
@mohammadusman8481
@mohammadusman8481 Жыл бұрын
Kanadai murna fatarmu Allah yasa sumana aikin alkairi amin.
@mtassiouissaka1560
@mtassiouissaka1560 Жыл бұрын
Allah ya biya malam
@AminuAbdullahiwarrah
@AminuAbdullahiwarrah Жыл бұрын
Masha Allahu Allah shi karba amin
@hassanamusaabdullahi9280
@hassanamusaabdullahi9280 Жыл бұрын
Amin
@sulaimanmusa5159
@sulaimanmusa5159 Жыл бұрын
Bagaskiyabane mudai bakomai tsammanin mu da Buhari sai addu'a Allah ya sa kamishi da Alkhairi abu wanda yayi na alkhairi nakus kure Allah ya femishi, Allah kashaida in dai Shugaba Buhari yazalunceni Allah ka shaida na yafe kuma ina rokon Allah kamar ya dda ni so Allah kabani Aljannah to Allah haka ni keso kaba Muhammad Buhari Aljannah tul fir Sausi.
@bashaggagogo3025
@bashaggagogo3025 Жыл бұрын
Amin Amin Amin giwa na, wanna jahilin mutum ne yayi ma surukinshi ballatana buhari, suyyi uwarka ubanka da surunkin shi dashi, Kuma Kai yabo dun Nidai bazan kira ka malami ba Buhari ya gama da Mulkin shi lfy Kuma ya koma mahaifansa an karbe shi ba wulaqanci ba cin mutun ci abun da kukaso Bai faruba Dolo mara tausayi. In har baza kaji da tsiñe ma shuwagabaninmu ba muma dun uwa4ka bazamu bari ba, dun uba baifi uba ba, Addua na na qarshe zuwa wajen ka da farko yadda ka tsiñe ma buhari yabo kaima Allah ya tsiñe maka ya hada ka da masifa kamar yadda ka nemar ma shugaba Mai adalci baba buhari, Kai Kuma Dan uwa da kabishi da fatan alheri Kai Allah ya hada ka da alheri duniya da lahira yasa ka Mori wanna sabo gwaunati, kaikuma shedan yabo Allah ya hadaka da fishin wanna bayarben Amin ya Allah shege
@suleimanisah918
@suleimanisah918 Жыл бұрын
JAZAKUMULLAHU KHAIRAN sheikh yabo
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Ameen
@ahmedtijjaniumar5465
@ahmedtijjaniumar5465 Жыл бұрын
Gaskiya Baba ma girma yafadi Allah yayi masa abun da yayi mana mu nyan Nigeria
@adamumuhammed7632
@adamumuhammed7632 Жыл бұрын
Gaskiyane ml. Allah yasakamana bazamuyafeba😅
@salisuabubakar3833
@salisuabubakar3833 Жыл бұрын
Masha Allah
@_-Fatima
@_-Fatima Жыл бұрын
Malam muna godiya Jzk khairan.
@mas-udal-hassan9277
@mas-udal-hassan9277 Жыл бұрын
Buhari ya yafewa gomnoni biyu da suke gidan yari.
@MashawuluSani-fl8ym
@MashawuluSani-fl8ym Жыл бұрын
in sahlla hu malan Allah ya kareka malam
@halimadahiru2954
@halimadahiru2954 Жыл бұрын
ALLAH YA KARAMA RAYUWARKA ALBARKA uban asamau
@ishakkaibirahimmusa4642
@ishakkaibirahimmusa4642 Жыл бұрын
Hhmmm malam Allah yabiya
@yusufabdullahi5534
@yusufabdullahi5534 Жыл бұрын
Ameen ya Allah
@mas-udal-hassan9277
@mas-udal-hassan9277 Жыл бұрын
9:48 Malam wannan babbar magana ne. To me amfanin addu'ar kenan??
@Musa-yn5pe
@Musa-yn5pe Жыл бұрын
Allah saka da alkhairi
@omarescaper5053
@omarescaper5053 Жыл бұрын
Bello yabo sokoto
@omarescaper5053
@omarescaper5053 Жыл бұрын
Bello yabo sokoto
@fatimamuhammadkeraukerau8338
@fatimamuhammadkeraukerau8338 Жыл бұрын
Masha'allah
@umaribrahimumar917
@umaribrahimumar917 Жыл бұрын
Amen
@user-bi2lm7vg5x
@user-bi2lm7vg5x Жыл бұрын
امين يارب العالمين
@muhammadfadalu9017
@muhammadfadalu9017 Жыл бұрын
Masha Allah. may Allah make them to the best of them.
@ahmadshafiu4737
@ahmadshafiu4737 Жыл бұрын
Ameen
@ontariostreets4470
@ontariostreets4470 11 ай бұрын
Can u translate what he is saying for me pls
@user-cu8rn6pb5d
@user-cu8rn6pb5d Жыл бұрын
Bello yabo yau koma wa zaka zaga.general buhari ya gama lafiya.
@adamouhassanbeadamouhassan5237
@adamouhassanbeadamouhassan5237 Жыл бұрын
Amin suma amin
@salissouharouna6798
@salissouharouna6798 Жыл бұрын
Macha allaha 😭😭😭😭
@user-gl7oj7om9h
@user-gl7oj7om9h 4 ай бұрын
1:03
@adamouhassanbeadamouhassan5237
@adamouhassanbeadamouhassan5237 Жыл бұрын
Inchallah inchallah
@user-ie1xc6qe6s
@user-ie1xc6qe6s 10 ай бұрын
Hello 😢
@aliyusanusi3942
@aliyusanusi3942 Жыл бұрын
Hahaha wlh murna har ciki
@abubakarahmad7602
@abubakarahmad7602 Жыл бұрын
Kai malam yadaitafi yagamadai
@ruqayyasaid8034
@ruqayyasaid8034 Жыл бұрын
❤❤❤
@mas-udal-hassan9277
@mas-udal-hassan9277 Жыл бұрын
16:30 wannann maganar banza ce. Dizeini Alison minister na fetur zamanin PDP
@mas-udal-hassan9277
@mas-udal-hassan9277 Жыл бұрын
4:28 So kake ya mutu ko??
@adamuabubakar8650
@adamuabubakar8650 Жыл бұрын
SAI SHIRU KAKEJI! Sunyi gum da bakinsu! Yau kusan kwana hudu kenan da sabon shugaban kasa Tinubu, yayi ikirarin janyen tallafin farashin man fetur gabaki daya, jim kadan bayan ratsar dashi. Kan kace kobo farashin man yayi tashin gwabron zabi, kusan kashi dari uku cikin dari a rana daya kacan. Ahakanma Mafi yawancin gidajen man sun rufe, kalilanne masu sayarwa hakanma. Anacin wannan rudani da gigicewa, hukumar da take kula da shige da ficen man takasa wato NNPC tafito ta gaskata maganar, sannan nantake tafidda sabon farashin man fetur wanda yayi daidai da farashin da gidajen man suka fara sayarwa. Amma abun mamaki Shakiyun malaman mu musamman wanda sukayi kaurin suna wajen zagin tsohon shugaban kasa, sunja bakinsu sunyi gum! Babu wanda yayi tir ko Allah wadai da wannan sabon al'amarin, duk da irin tsaka mai wuya da rudanin da jama'a suka shiga na hauhawan farashin kayayyaki da sufuri sukayi nantake, asanadiyyar janye tallafin man da sabuwan gwamnati tayi wuf daya. Allah wadarai! Ashe daman zagi, caccaka da sukar da sukeyi ga tsohon shugaban kasa ba ta Allah da annabi bane? Ashe daman ba don talakawa sukeyi bane? Ina Shakiyi Bello Yabo? Yau jumaa, nadauka a hudubarsa tayau zayi Allah wadai ko caccaki sabon Shugaban Kasa Tinubu ba Buhari ba akaron farko akan rudanin da 'Yan kasa sukashiga a sanadiyyar janye tallafin man da yayi. Malam Bahaushe kenan! Ashe daman kiyayyar daya nuna ma Buhari tagadoce? Wallahi yaji kunya! Bature yace, "silent is the best answer to a fool" Buhari bai tamka masaba har yasauka. Wallahi inda Bello Yabo ya kuskura yayi irin zagin ga gwamna ko wani dan majalisar garinsa, da yagane kurensa. Sako zuwaga Bello Yabo dama sauran Shakiyun malamai da mabiyansu. Idan Buhari shine matsalarku ko kuna ganin shine ya rike muku arzikin ku ko lafiyar ku cin ku ko shan ku koma rayuwar ku to ya sauka. Sai mugani! ko abubuwan da yarike muku da yanzu zakusamu, sai mugani! Tunda ba da Allah kuka dogaraba.
@mas-udal-hassan9277
@mas-udal-hassan9277 Жыл бұрын
19:49 Buhari baya son Tinubu 😮 Inji Bello Yabo🤣
@abbamusa3807
@abbamusa3807 Жыл бұрын
Dagaske
@mas-udal-hassan9277
@mas-udal-hassan9277 Жыл бұрын
@@abbamusa3807 Da wasa
@user-rx9cs6ce5i
@user-rx9cs6ce5i 10 ай бұрын
Naladidi
@mas-udal-hassan9277
@mas-udal-hassan9277 Жыл бұрын
0:10 Democracy kenan ai...
@mustaphaalhajishehu2670
@mustaphaalhajishehu2670 Жыл бұрын
Tinubu mai tangal tangal
@KonstructechcivilWorks-nx4im
@KonstructechcivilWorks-nx4im Жыл бұрын
Karya kakeyi
@TAHIR-SANI-MUHAMMAD
@TAHIR-SANI-MUHAMMAD Жыл бұрын
😂😂😂
@bashaggagogo3025
@bashaggagogo3025 Жыл бұрын
Angon da baka so ba dun uban ka, Ayy atiku kayi ma campaign ko toh ya fadi, gaka ka bayarbe Wawa Dan Shia, wallahi layinka daya da yan'shia
@muhammedbappa7560
@muhammedbappa7560 Жыл бұрын
Wawan malami me kwadayi
@TAHIR-SANI-MUHAMMAD
@TAHIR-SANI-MUHAMMAD Жыл бұрын
Kaji tsoron Allah😢
@suleimanisah918
@suleimanisah918 Жыл бұрын
Kaji dabba kwadayinmai don yace ayi adduah jakine kai
@mas-udal-hassan9277
@mas-udal-hassan9277 Жыл бұрын
Kwadayi dai??
@yhz9323
@yhz9323 Жыл бұрын
Jakidaqiqi
@yhz9323
@yhz9323 Жыл бұрын
Wannan babuharibane zecidurin uwarka.yasaakamika.duk.indakake
@KonstructechcivilWorks-nx4im
@KonstructechcivilWorks-nx4im Жыл бұрын
Karya kakeyi
@KonstructechcivilWorks-nx4im
@KonstructechcivilWorks-nx4im Жыл бұрын
Tsakaninka da Allah ba muyi matukar murna tafiyar Jonathan
@KonstructechcivilWorks-nx4im
@KonstructechcivilWorks-nx4im Жыл бұрын
Tsakaninka da Allah ba muyi matukar murna tafiyar Jonathan
Hira ta musamman tare da Aisha Buhari - matar shugaban kasar Najeriya
17:58
Sheikh Muhammad Bin Uthman kan CriptoCurrency da Mining ⛏️ tsaya ka saurara.
20:51
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 3,1 М.
ELE QUEBROU A TAÇA DE FUTEBOL
00:45
Matheus Kriwat
Рет қаралды 23 МЛН
Can you beat this impossible game?
00:13
LOL
Рет қаралды 44 МЛН
$10,000 Every Day You Survive In The Wilderness
26:44
MrBeast
Рет қаралды 36 МЛН
Yadda Sheikh Bello Yabo da Malaman Sokoto sukai da Gwamnan Tambuwal da Jami'an DSS
18:35
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 241 М.
AMARYAR MADAGWAL SEASON 1 EPISODE 4 (ALI ARTWORK 2024) 😂😍
23:10
DR. MOHAMED NAZIFI INUWA DA ALARAMA SAID HARUNA KANO ZIYARA AKASAR NIGER 🇳🇪
12:39
Duk abin da muke yi ’yan sa-kai ne suka koya mana - Turji
15:22
Aminiya Trust
Рет қаралды 1,4 МЛН
LABARINA SEASON 9 EPISODE 5
1:13:25
Saira Movies
Рет қаралды 838 М.
yanzu_yanzu: duk halin yunwa da aka ciki shukar Buhari ne | Sheikh Bello Aliyu Yabo
15:40
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 65 М.
Rarara ya faɗi Gaskiya Buhari ne ya damalmala ƙasa saidai .... | Shiekh Bello Yabo
14:53
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 18 М.
Взял авто у перекупа @Chel-v-kepke @spiridonchik1
0:11
Декаэдр
Рет қаралды 4,4 МЛН
ХОРОШО ЧТО ПЕРЕПРОВЕРИЛ😂😂😂 #юмор #пранк
0:44
СЕМЬЯ СТАРОВОЙТОВЫХ 💖 Starovoitov.family
Рет қаралды 1,3 МЛН
когда достали одноклассники!
0:49
БРУНО
Рет қаралды 3,4 МЛН
Мужчина узнал о изм*не жены🥺
1:00
Kino_sh
Рет қаралды 8 МЛН