Shirin Rana na DW 10.09.2024

  Рет қаралды 1,294

DW Hausa

DW Hausa

Күн бұрын

Barkanmu da rana. Shirinmu na karfe biyu agogon Najeriya da Nijar, tare da Abdullahi Tanko Bala ya yi muku tanadin wadannan rahotanni:
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta daina yin afuwa ga jami'an da ake samu da hannu wajen kwashe dukiyar kasa.
An shiga mawuyacin hali a birnin Maiduguri na jihar Borno bayan fashewar babbar madatsar ruwa ta Alau da ta haddasa ambaliyar ruwa a cikin unguwanni da dama. Yayin da ake fargabar an samu hasarar rayuka da dukiyoyi, hukumomi sun dauki matakai na agajin gaggawa.
Daga kasar Chadi ma dai batun ambaliyar ruwan ce ta haddasa asarar rayukan sama da mutum 300, sannan gidaje da dama sun ruguje.
Shekara guda bayan da mummunar ambaliyar ruwa ta afka wa kasar Libiya, al'ummar kasar na kokarin murmurewa daga iftila'in tare da fatan ganin an sake gina yankin Derna da tuni yakin basasar kasar ya durkusar.

Пікірлер
Labaran BBC Hausa 21/06/2019: Kiris ya rage Amurka ta kai hari Iran
8:22
나랑 아빠가 아이스크림 먹을 때
00:15
진영민yeongmin
Рет қаралды 19 МЛН
отомстил?
00:56
История одного вокалиста
Рет қаралды 4,8 МЛН
Why Northern Nigeria Produces So Many Billionaires
19:36
Gano Did It
Рет қаралды 98 М.
Ziyarar Alhaji Mohammed Indimi zuwa VOA Hausa
19:31
VOA Hausa
Рет қаралды 46 М.
First Consignment Loads at Dangote Refinery in Lagos
24:25
Arise News
Рет қаралды 35 М.
A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal
55:43
BBC News Hausa
Рет қаралды 130 М.
Nigerian Scammers Extradited To The U.S To Face Justice
11:49
Adeola Fayehun
Рет қаралды 176 М.