Wata sabuwa!!! Na yarda Ni jikan Ra'asul-Jarima ne Kuma Dan Dr. Jaki........

  Рет қаралды 3,562

Maluman Nigeria

Maluman Nigeria

Күн бұрын

Пікірлер: 43
@Kwame966
@Kwame966 Ай бұрын
Amma afakalahu Dr tauheed idris abdul aziz yafi karfin kazo kan munbari ka zageshi domin ya taimaka maka a rayuwa da kai da mahaifinka, kazama butulu, kaji tsoron Allah,
@abdoumahamane6870
@abdoumahamane6870 Ай бұрын
Gaskiya baibi sunna dakau ba
@saniasanisaniasani6863
@saniasanisaniasani6863 Ай бұрын
Masha Allah
@dalhaibrahim5198
@dalhaibrahim5198 Ай бұрын
Wallahi har mamaki yake bani, baya ko Kunya, Don Allah Yan darika kuyi hankali da wannan mutum, ai a baya bai barkuba. Yanzu Yana goyon bayanku. Me kuka masa a baya yakiku, yanzu Kuma Yana kareku. HATTARA DAI. A baya ya aibata su balalau da kabiru gombe. Amma karshe sai da ya Janye ya bada hakuri..malaminka kake suka, to Allah ya fitineka a rayuwa, fitina mai tsanani. Ko uslubi baka dashi na waazin. Allah ya Kunyataka a rayuwa.
@usmanmunir2554
@usmanmunir2554 Ай бұрын
Allah ya Saka da alkhairi
@mustaphabashirahmad7731
@mustaphabashirahmad7731 Ай бұрын
Akwai gaskiya a Maganarka Kuma akwai kuskure
@AlhayatAlhayat-jr8wq
@AlhayatAlhayat-jr8wq Ай бұрын
Kayihankali dakalaman dakakeyi akan annabi akanwasubukatunka kajistoran Allah
@abdoumahamane6870
@abdoumahamane6870 Ай бұрын
Allah ya kauta
@JibrinSaidjibrin
@JibrinSaidjibrin Ай бұрын
Allah yasa muyi karshe me kyau,amma dai wanan afakallahu lallaifa afakallahu tabakin baffa hotoro,
@Alhajigana-fm4ho
@Alhajigana-fm4ho Ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂yau kaura akesawa Albarka😂😂😂
@abdullhadimustfa2366
@abdullhadimustfa2366 Ай бұрын
Wlh bakada ilimi katsanza
@chikaaa5790
@chikaaa5790 Ай бұрын
Kagan ka bazaka gama da duniya lafiya ba in shaa Allah,
@hassanmaikwalisam.142
@hassanmaikwalisam.142 Ай бұрын
Kaima haka dama ai kune kuke karya kake haddasa masifah da sunan sunna to Kaima haka badaka gama lfy ba yauwa
@Alhajigana-fm4ho
@Alhajigana-fm4ho Ай бұрын
Wanne Amen ya fasa masallaci😂😂😂
@muhammadsaniabubakar3642
@muhammadsaniabubakar3642 Ай бұрын
Mahaukaci marar tarbiyya me zagin mahaifin sa
@labaransani5144
@labaransani5144 Ай бұрын
Allah ya shiryenu
@AUWALUMARBALA-yh7dk
@AUWALUMARBALA-yh7dk Ай бұрын
Wananan sakamakon Tarbiyar Dr Idris ne, Duk Abun da ka koyar Sai anyi maka kada ka d'auka Abun zai k'are Akan Wanda ka raina, Ba Addinin zagi ko cin mutunci Amma Dr Idris A yau malaman sunna Ba wandà ya Ragawa Bare y'an Bidi'a
@YahuzaAly
@YahuzaAly Ай бұрын
WAllah kuwa gaskiya ne
@chikaaa5790
@chikaaa5790 Ай бұрын
Malami uba ne ka zagi ubanka a duniya ba zata yima kyau ba,
@YahuzaAly
@YahuzaAly Ай бұрын
@@chikaaa5790 amma kuma malami be fi malami Bâ koh?
@chikaaa5790
@chikaaa5790 Ай бұрын
@@YahuzaAly wani malami yafi wani in shaa Allah
@YahuzaAly
@YahuzaAly Ай бұрын
@@chikaaa5790 tukunna ma wa ya zaga
@Mk12610
@Mk12610 Ай бұрын
Kaa fadi gaskiya kam sai dai kaima bakada tarbiya sam2 kuma kaji tsoron Allah don tabbas ka cupsa da yawa
@hassanhussein9347
@hassanhussein9347 Ай бұрын
Mai Shan giya da Mai sherika wanicikin wanicikin yake da sauki
@abduomallam6517
@abduomallam6517 Ай бұрын
Aini ba shi nake ganin wawtansaba Kamar mabiyansa Dasuke zaunawa yayitamusu Wannan bankaurar Allah yakyuta يارب ثبتنا على الإيمان ونجنامن سبل الشيطان اللهم إنانعوذبك من الحور عبدالنور.
@issaibrahimomorou2122
@issaibrahimomorou2122 Ай бұрын
Kai afakallahu kaji tsoron ALLAH
@KhadijaMukhtar-w2x
@KhadijaMukhtar-w2x Ай бұрын
Kaine jakin ai
@Lawalb
@Lawalb Ай бұрын
Dan uwarka wane malamin Sunnah ne yace maulidi halat ne?
@tahirumar-g4b
@tahirumar-g4b Ай бұрын
Kajistoron Allah
@MustaphaIsa-u6r
@MustaphaIsa-u6r Ай бұрын
Kai Allah ka rabamu da hauka. Bamu da ilimi akan abinda ke faruwa tsaninka. Da Dr amma komene ya faru. Ba haka yakamata kayi ba
@sakanauahedalhatu7315
@sakanauahedalhatu7315 Ай бұрын
Shi abinda Dr da daliban Dr suka yi masa haka yakamata suyi???
@Sabitu-s2r
@Sabitu-s2r Ай бұрын
Mahaukacin banza😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@SalehMuhammed-pp9hf
@SalehMuhammed-pp9hf Ай бұрын
Yo wama yadamu da kai Dan iska munafikin banza munafikin wofi yarasama abinda zaiyi arayuwarsa
@YusufNamiji
@YusufNamiji Ай бұрын
Kutaimaka masa kukaisa dawanau dan Allah
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz Ай бұрын
Kai wanan anyi asararar 🤭🤭🤭 wallahi mabiya afakallahu kufadamai gaskia.wallahi hanyarda ya dakko bamai bullewabacé
@munirmusadtv928
@munirmusadtv928 Ай бұрын
Jahilin malam
@MoussaAssoumane-e7n
@MoussaAssoumane-e7n Ай бұрын
Kai jahili
@abubakarwando2642
@abubakarwando2642 Ай бұрын
jahili
@wahibbraydji
@wahibbraydji Ай бұрын
Murtaddi
@Sabitu-s2r
@Sabitu-s2r Ай бұрын
Wannan.mahaukaciné
Hoto da Bidiyo: Fatawar Prof. Isa Pantami d Dr. Sani Umar R/Lemo sun warware cace-nace
10:08
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 13 М.
Увеличили моцареллу для @Lorenzo.bagnati
00:48
Кушать Хочу
Рет қаралды 6 МЛН
Akwai wata muguwar Akida da take tasowa tattare da wannan mutumin
1:42:00
Maluman Nigeria
Рет қаралды 3,2 М.
Kalubale Wajen Neman Aure A Wannan Zamani  - Dr Abdallah Gadon Kaya
51:25
Dabi'un Ka Jarin Ka a Duniya da Lahira
47:32
AL UMDAH TV
Рет қаралды 2,8 М.
Neminovnost iskušenja - dr. Safet Kuduzović
38:55
KewserTvOfficial
Рет қаралды 3,8 М.
Dr. Idris Abdulaziz ya sulhunta bangaren Sheikh Bello Yabo da Shiekh Murtala Asada
15:48
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 122 М.
Увеличили моцареллу для @Lorenzo.bagnati
00:48
Кушать Хочу
Рет қаралды 6 МЛН