Tabbas Abduljabbar ya fi su gaskiya, kawai dai an nuna masa karfin gwamnati.
@rabium251muhammad53 жыл бұрын
Dan shi and Allah yakara keep mama karshenku
@zakariyamohammed83653 жыл бұрын
Humm ubangiji Allah ya shiryeshi Amma yayi kuskure metarin yasa be Chanchanci akirashi da malam ba
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Ameeen
@zaharaddiniumar6003 жыл бұрын
Gaskiya yakamata yanjaridu kudinga sanin abinda zakufada kunce yana kalama batanci akan shugaba annabi Muhammad yakamata kugyara abinda kukace
@hausawatoptv3 жыл бұрын
To
@aminaisa96363 жыл бұрын
Hmmm Allah yakyauta wannan akaishi asibitin kwakwalwa
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Tabbas kuwa Amina
@mansirabdullahi5663 жыл бұрын
Allah yabarmu da imanin mu
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Ameeen
@nusaibamusaismail98823 жыл бұрын
Allah yanatare d mai gaskiya,aduk inda yake,
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Tabbas
@umarsuleimanzahradeen62143 жыл бұрын
Allah ya shiryeshi' inmaishiryiwane
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Ameeen
@husseinshuaibu92533 жыл бұрын
Allah mun gode maka. Ganduje Allah ya tsunduma ka a Aljannah. Allah ya yafe maka kurakurenka.
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Ameeen
@sulemanadamumsheliasubwang2572 жыл бұрын
AMEEN YAA HAYYU YAA KAYYUM
@fatimaahmed36253 жыл бұрын
Allah ya shiryar dashi
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Ameeen fatima
@abdullahiabubakar97643 жыл бұрын
Yayideide
@ahmedalemswenmusah64953 жыл бұрын
Masiyata so nawa akey neamanka azam dakai kanaa gudu
@nassabdoul28883 жыл бұрын
Allah ya shirya
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Ameeen
@muhammadadamkasoki17833 жыл бұрын
Allah yasheryeshi
@hajarabdullah94193 жыл бұрын
Duk wanda yaci mutun ci annabi inna lillahi wa inna ilaihirraju n
@hausawatoptv3 жыл бұрын
😭😭😭
@abbamuhammad23503 жыл бұрын
Jahili dakiki insha Allah tin a duniya zaka fara ganin baki da masifa
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Tabbas
@idiousseini35663 жыл бұрын
Allah yana tare dalaï.idan an hanaka karatu to acireka cikin zukatammu mana.munbika domin laine gaskiya mai dadin kamu..
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Tabbas
@safiyasaif72613 жыл бұрын
Mu dai bama tare dashi !!!
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Tabbas
@mamanhallonsaudiaarabia95993 жыл бұрын
Baqin albishir kuma dayake cewa akanshi zata qare
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Tabbas kuwa maman hallon
@safiyasaif72613 жыл бұрын
Wanan mutumin tabbas dan Tramadol ne
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Ko
@yusufbuhari62293 жыл бұрын
Allah karabamu da jahilai kuma kamuna maganinsu.
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Ameeen
@yusufbuhari62293 жыл бұрын
Sam magan ganunda yakeyi babu gaskiya a cikinsu saboda tsaran a hadu dashi yake don annemi hakan amma yakasa, abun kunya yarubuta littafi anyimasa tanbayoyi aciki amma wai abashi lokaci don ya tabbatar, ni ina shakka wai shi ya rubuta littafin kokuwa rubuto masa akayi?.
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Shine mana
@mamanhallonsaudiaarabia95993 жыл бұрын
Hmmm way a,zauna ayi mgn bayan idan an,neme shi azauna ďin shine baya zuwa wajen zaman sau,nawa ake shirya zaman saiya qi zuwa wajen 🙄🙄
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Wallahi kuwa
@musasaad56813 жыл бұрын
Ku Hausawa Top TV Alqalanci Akabaku? Dahar kukecewa Abinda Gwamnatin Jihar Kano Tayi Kan Sheik Abduljabbar Tayi Daidai? Ku ba Adilai bane. Fasiqan banza!!!
@hausawatoptv3 жыл бұрын
@musa Ashe kenan kana sahun wadanda sukeson irin karatuttukan dayake na raddi kullum. Karatunsa fa a sukar wasu yake
@hussainiadamu43893 жыл бұрын
Agaskiya TOP TV bakuma Mal. Adakciba, ai gaskiyane, yakamata ku zama masu adalci. Yakamata ku saurari karatunsa tsakani da Allah sannan ku yanke hukunci. Idan kuka saurara zaku tabbatar da cewa yanke maganarsa ( Wahabiyawa Izala Salafiya & co suke) Dan amasa sharri. Kuji tsoron Allah. Malaminnan a littafin Bukhari da Muslim etc yake karanto batanci ga Annabi da wassu malamai suka ce ya inganta. Shikuma yake korewa, da dalilansa da Reff. Saboda Mai sauraro yaje ya duba Dan ya tabbatar. WALLAHI KUJI TSORON ALLAH. GA TAMBAYA- 1. Kun yadda iyayen Annabi 'yan wutane ? 2. Kun yadda Annabi Yana fitsari a tsaye ? 3. Kun yadda, Annabi Yana kama hannun matar daba tasa ba ? 4. Kun yadda cewar Annabi yana shiga gidan matar daba tasaba, ba kuma muharramansaba ? Harma ya zanna akan cinyarta ta rika cire masa KWARKWATA ? 5. Kun yadda cewar Annabi yana zaga matayensa guda tara a sa'a daya, ? Kuma yayi wanka daya ? Wadannan dik a littatafan Bukhari Muslim ko a wassu litttatafai na Wahabiyawa suke, kuma sunce ingantattu ne. Dan haka kudena saurin yanke hukunci ba tare da kunyi bincikeba. MEYE LAIFIN MAL. ABDULJABBAR, DAN YACE WADANAN HADISAI KARYA AKAIWA ANNABI, KUMA CIN MUTUNCIN ANNABI NE ? DAN ALLAH KU GYARA KALAMANKU. Yanzukam ai ta faru ta kare a shirye Mal, yake azo ayi mukabala, Dan agane gaskiya. Mukuma sai muci gaba da subscribing dakuma danna muku Like.
@hausawatoptv3 жыл бұрын
Allah yasa mudace
@mamanhallonsaudiaarabia95993 жыл бұрын
Ay say ya fara rubutun