Zargin Kasar Saudiyya Da Tozarta Mata Yan Aiki Bn Al-Qasim Ya Fayyace Hakikanin Gaskiya...

  Рет қаралды 10,435

AL-Ishara TV

AL-Ishara TV

29 күн бұрын

Subscribe AL-Ishara TV

Пікірлер: 32
@user-sh5qi2uw6i
@user-sh5qi2uw6i 24 күн бұрын
Mudai wlh tsakaninmu da larabawa sai dai godiyar allah munajin dadin zama dasu
@IbrahimRabiu-sy1mj
@IbrahimRabiu-sy1mj 27 күн бұрын
Allah ya karama aminu j town lafiya Allah kuma yakara ma basira
@AzAz-yw4lk
@AzAz-yw4lk 27 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi malam wannan matsala fah aiki ne maganin ta bawai aika saƙonni ba ta tiktok mudai muna jiran masu faɗa aji kuyi wa abin tsarin da za'a bi wajen wannan ❤❤❤
@AminaLawal-hu4gj
@AminaLawal-hu4gj 26 күн бұрын
Malam Allah yasakamaka da alkairi Wllh baka taba birgeniba saiyau kamar yanda kafada su larabawa basa cutar damu amma gadiman dake kawomu sune azzalimai awajansune muke fiskantar matsala domin su larabawa abinda suka sani kawai muyi masu aiki idan wata yayi subiyamu shine kawai amma duk wannan cece kuce da akeyi basusanma anayiba
@lamimusa3530
@lamimusa3530 21 күн бұрын
🙏🙏🙏
@shmsiahwaheb4486
@shmsiahwaheb4486 27 күн бұрын
Malam wllh aminu yacocemu baisan matsala datasa mukabaro gidaba yazo Yana tamana kallon fasikai wllh alkalimun dashi Allah bawanda zaiso yarabu daiyayeshi dayara dayan uwa kazo kana rayuwa kaikada inba doleba wllh Allah yaisa
@IbrahimRabiu-sy1mj
@IbrahimRabiu-sy1mj 27 күн бұрын
Kar yane ba inda Allah yace mace taje tanima kudi sabo da tashiga takura
@fatimafa1465
@fatimafa1465 27 күн бұрын
Wannnan hakane gaskiya don ni whl nan gidan danake ko agidanmu nake sai haka gashi mahaifanta duk sun rasu amma gaskiya tana da kirki don tunkafin surasu nake musu aiki kuma har yanzo muna zaune agidan yan uwansu insunzo suyi kwanakinsu sutafe wannan hakane Allah yasa mudace ameen wacthing from saudia arabia
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 26 күн бұрын
Kina renewing visa ɗin ki?
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 26 күн бұрын
Aameeeeen Aameeeeen❤
@zainabmaliyu203
@zainabmaliyu203 27 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi malam
@MaryamIdris-xi9ph
@MaryamIdris-xi9ph 23 күн бұрын
Wannan.gaskiyane Malam
@abuakramhausawi6191
@abuakramhausawi6191 25 күн бұрын
Hakane malan
@zeezee5241
@zeezee5241 27 күн бұрын
Ni asaudia nake amma aure y kaini ina da maqota larabawa ko haduwa mukayi dasu abene kaucewa suke ss inada kawaye da suke aiki bantajin sunce balarabe ya kula suba hasali ma abin shaawa yadda suke samun kudin aiki suke aikawa nig asiya ms kadara
@bark707
@bark707 27 күн бұрын
Nima asaudeyanake ni kyar uwarkece maci kozan iya samun lambarke dan Allah koma ina da aure
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 26 күн бұрын
​@@bark707😮😮😮😮
@IbrahimBalaMusa-en3es
@IbrahimBalaMusa-en3es 25 күн бұрын
Aslm wllh malam larabawan yunxu basu rike amanar annabi Muhammad s a w wllh annabi ne daban amman yunxu banason larabawa dan isar inada hujja ta
@AliSonn-fs4wx
@AliSonn-fs4wx 27 күн бұрын
#sonnali
@Salmanou-qh8qh
@Salmanou-qh8qh 24 күн бұрын
Hakane Mallam Allah sa mudace ??
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 27 күн бұрын
Wallahi abunda jtown yafada gaskiyyane muda muke cikin kasashen larabawa mumukasan irin challenge dinda mukefuskanta bakamar iraq yadda suke kashemu da kuma yimana sharri akai yan uwanmu prison kuma basa dawo da mutum gida dole sai yagama musu shekarunsu
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 26 күн бұрын
Iraqi sun fi kashe kansu ma fiye da wasu baƙi
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 26 күн бұрын
Kuma mafi yawancin su 'yen Shi'a ne.
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 26 күн бұрын
Kuma mafi yawancin su 'yen Shi'a ne.
@khamisgarba5147
@khamisgarba5147 27 күн бұрын
Hhhmmm malam yau antaba saudiya iyayan gidanka sai inda karfinka ya tsaya
@kareemgbolade5617
@kareemgbolade5617 27 күн бұрын
Mallam Kuma baa ragonta nsa zargi ko zagi kasan Iran, Syria Iraq da sauran nsu. Ama gaskiya kuskure ne. A Stine wa larabawa
@user-ol2be6db9n
@user-ol2be6db9n 27 күн бұрын
Malam wayasa suje aiki baa tilastasu ko ba gaskiya ba
@user-fs1nd9bh9t
@user-fs1nd9bh9t 26 күн бұрын
Hkane.wlh mlm mfi Akasari masu kaimu Da ýan gawali sune suke.bayar Damu.Amma.Alkhairin Larabawa yafi.sharrinsu yawa.mutanen.kirkinsu sufi Nabanxaryawa Amma wlh mafi Aksari matsalar.Awurin masu kaimutake suma badukaba wasu.Dimin wacce takawoni .sakanina Da ita.sai fatan Alkhairi wlh mutu niyar kirkice kuma badangin iya.banababa Allah yada mudace11:58
@AliSonn-fs4wx
@AliSonn-fs4wx 27 күн бұрын
#adammi
@bark707
@bark707 27 күн бұрын
11:58 Nima a makhaka nike koma nima inada aure koma nima koma kyar uwarkece mace dan Allah kozan iya samu lambar whatsapp
@abdulladifahmad873
@abdulladifahmad873 26 күн бұрын
Ml brk da dare wlh wlh wlh,aikin hajji shikadai zai iya kaini saudiyya,raudah ,ai lrbw basu da tinani makyau
@abdulladifahmad873
@abdulladifahmad873 26 күн бұрын
Hurimin makka da madina,ananne kadai musulmi suke na kwarai
World’s Deadliest Obstacle Course!
28:25
MrBeast
Рет қаралды 71 МЛН
Купили айфон для собачки #shorts #iribaby
00:31
Countries Treat the Heart of Palestine #countryballs
00:13
CountryZ
Рет қаралды 27 МЛН
Ina makomar masarautun Kano?
31:52
DW Hausa
Рет қаралды 56 М.
Why Place Anioma With South East? By Senator Ned Nwoko
12:13
Viable Tv
Рет қаралды 14 М.
ana zargin wasu kasache da sa hannu akan hadarin jirgin iran
1:39
World’s Deadliest Obstacle Course!
28:25
MrBeast
Рет қаралды 71 МЛН