Mutane basu Tsoron Allah... Yanzu mutun yazo fuskar duniya yana qoqarin mara ma qarya baya... Allah ya isa!
@hassanmusasada42512 жыл бұрын
Mukaddashi Hon hafz yakamata ka fahimci mgnar Hon. Gudaji ko Kaima an baka, n'a goro kake Goyon emafele
@anasaaliyu25722 жыл бұрын
Allah ya Kara baka nasara honorable gudaji kaxaure
@muniryahuza78072 жыл бұрын
ALLAH sarki gudaji ALLAH yasa wannan kokarin da kake ya zama kaffarar kaifin ka gudaji alfarmar ma'aiki
@yahayaabdullaahi1031 Жыл бұрын
Hon Hafiz kawu Kai munafuki kawaii wlhy sai ka fadi insha allahu
@zinariyawaziri3689 Жыл бұрын
Akwai kanshin gaskiya a zancen Gudaji,Allah ya tsare gabansa da bayansa. Akwai alamun wani baragurbin kwai na shirin fashewa. Ina ma doka ta ba da dama, da mun je jihar Gudaji mun jefa masa kuria har mazabarsa.
@shamsunabukur36862 жыл бұрын
Hmm Kasata Nigeria, Allah Ya sawaka. Kuma Allah Ya kawo mana masu gaskiya irinsu Hon. Gudaji Kazaure
@jibrinalkhaseem52782 жыл бұрын
Wlhi kutuna ba iyaduniya ake rayuba mutuna zamumutu baba buhari kabashi cikkakken dama kafin sunchanzar dakudin😭😭😭😭
@ibrahimmaisumgle8448 Жыл бұрын
Allah sarki wato ma aikata uku sai ansa idu akansu CBN NNPC KOSTON su suke kwashe dukiyan Nigeria
@hassanmusasada42512 жыл бұрын
Su Waya nan kudi T89. Hon ya War ware zare kuma mungane kudin Sun shiga ta hanyar N50 da ake zare ma Yan nigeria adukanin bankunna wajen trensper, ko trensaction. Gudaji Yana gaskiya,
@aminahabibadam81272 жыл бұрын
Allah y bayyana gaskiya y kare me gaskiya daka dukkan abinqi
@nurudeenibrahim26092 жыл бұрын
Allah Sarki Nigeria 😭. Allah Muna rokonka da sunayenka kyawawa ka kawo mana dauki
@bengarba15062 жыл бұрын
Allah yakara ma karfin gwiwa Gudaji. Allah yakareka daga sharrin makiyanka
@aliyuyusuf3950 Жыл бұрын
kayma kaji tsoron Allah
@aminujibrin2092 жыл бұрын
Ya Allah Duk wadda yake da hannu a wannan sace sace na kudaden wannan kasa da sa talaka cikin wahala Allah ka tona asirinsa Tun A duniya.
@metrictonnes89712 жыл бұрын
Gudaji Allah ya tsaremana Kai. A kanka talakawa zasu gane gaskiyar Buharin ko shima munafuki ne.
@aminuabubakar67408 ай бұрын
Hon hafis bashida hujja ko daya kusan ma ince baisan komae bah kawae ya bari kazaure yy aikin shi
@jibrinalkhaseem52782 жыл бұрын
Abin haushi wannan hafizdin yakefadi allah yafiku kaci sa a hafiz banasan zagi wlhi danazageka
Sai Hon. Gudaji. Chiki da gaskiya, ba wuka ba, ko takobi........ Hon. Hafis? Idan mafadi wawa ne, majiyi mai hankali ne.
@Freedom-l1g2 жыл бұрын
Tsakanin mu dasu Emefiele sai dai a lahira Allah yayi Sharia, Amma Shugaba Buhari yayi gum da bakinsa yaqiyin magana, wannan ne yasa muke tuhumar Shugaba Buhari da yiwa talaka zagon kasa, saboda baya bincika zargin laifi da wuri,, misali Shugaban DSS tsoho Dan garin Daura Wanda ya rinqa yiwa Buhari zagon kasa, Amma Buharin yaqi daukan mataki da wuri har Saida abin ya baci
@abuminnatilkhair83092 жыл бұрын
Allah yatona asirin duk wanda yazaluncemu.
@yesman34422 жыл бұрын
Malan Najeriya akwai arziki, za a iya samun fiye da haka ma.
@ibrahimbabangida4894 Жыл бұрын
Kunci hanci har kai kuncinye barayi banza dama matsalar Nigeria yan arewa sune manyan barayi.
@abubakarmuhammedaliyu39282 жыл бұрын
Allah katona musu asiri dan hasken alarshinka
@coucoustats82152 жыл бұрын
Aameen
@aliyuyusuf3950 Жыл бұрын
to nagariya qamar qasace
@nishadiarewa90262 жыл бұрын
Yakamata ku sakamuna cikakiyar wannan hirar
@SadiqMuhammed-kc4ko7 ай бұрын
Shi wanchan bagidajen,,, number 1 da irinsu aka Rusa Nigeria.. Munafuki,,,, ... Allah yasakawa gudaji kazaure da gidan Aljanna... Ameen u have Contributed in Fighting corruption...Stamp duties,, electronic money Transfer levy,, maintenance levy... All these charges have Commulated Trillions of Naira.. For over 20yers,,, NDIC sun sani,, Even Tinubu is aware of that Money,,, Forensic Department,, na CBN are aware... The money is hidden in I & E windows, FMDQ,, and so on... Just in Summary..... Wallahi kai Hafizu kaji soron Allah..
@Ameershehuadili2 жыл бұрын
Hon Hafiz Hon Hafiz Hon Hafiz Sai nawa nakiraka toh😏
@bmgkano80242 жыл бұрын
Akwai lauje cikin nadi, yan majalisar mu suna daga cikin azzalumai dake jawowa Nigeria koma baya. Ya kamata Alumma mu farka da zaben irin wadannan gurbatattun yan majalisu
@muniryahuza78072 жыл бұрын
Idon mai gaskiya ma kana ganin sa zaka gane gaskiya