A Fada A Ciki da Gwamna Yahaya Bello - BBC News Hausa

  Рет қаралды 53,577

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 57
@hananzacks4858
@hananzacks4858 2 жыл бұрын
Abindakebirgeni da Governor Alhj Bello yahaya,duk abindazaice yanacewa inshallah 🥰.inamai fatan alheri.ubangi ya'iyarmasa don arzikin annabi
@ibrahimtijjani3391
@ibrahimtijjani3391 2 жыл бұрын
Ameen. Ina son smile 😃
@hananzacks4858
@hananzacks4858 2 жыл бұрын
@@ibrahimtijjani3391 smile nasonka😃
@ibrahimtijjani3391
@ibrahimtijjani3391 2 жыл бұрын
@@hananzacks4858 smile voice bah nake nufi
@hananzacks4858
@hananzacks4858 2 жыл бұрын
@@ibrahimtijjani3391 nikam smile voice nace😊
@abubakarmuhammedaliyu3928
@abubakarmuhammedaliyu3928 2 жыл бұрын
Gaskiya shugabanci baqaramin jidali bane Allah sa agama lfy
@DejiTeye
@DejiTeye 2 жыл бұрын
Lallai akwai haka. Amma duk wanda bai cika, ya kauce ya ba wa wanda zai iya shugabanci.
@bilalmuhammadbellobmb4704
@bilalmuhammadbellobmb4704 2 жыл бұрын
BBC HAUSA muna godiya
@ahmadtijjani645
@ahmadtijjani645 2 жыл бұрын
Aslm bbc hausa dan Allah kugayyato mana gwamnan sokoto yafadi abinda yauwa 'yan sokoto dan Allah
@mubarakusman8441
@mubarakusman8441 2 жыл бұрын
Masha Allah proud of you Governor Alaji yahaya Bello
@saadouadamouibrahim6334
@saadouadamouibrahim6334 2 жыл бұрын
Ina muku barka da unni irin wana shiri yaushi zaku faramanashi à Niger ina muku fatan alhairi
@abushnuff
@abushnuff 2 жыл бұрын
Kafi gwamnan jihar Niger kokari..Allah ya yafe kurakuran ka..
@usmanalkutubee4306
@usmanalkutubee4306 2 жыл бұрын
Gaskiyane
@abubakarzakarabubakar9783
@abubakarzakarabubakar9783 10 ай бұрын
Please da Allan BBC Hausa da Allan kukira man ne gwmana yobe da Allan please BBC Hausa da lafarman Muhammad s a w 🤲🤲 please da Allan kuja 18:42
@yauadamu1915
@yauadamu1915 2 жыл бұрын
Allah ya Kara maka kariya da daukaka Dan Bello, Mai kyauta kamar biyan bashi.
@ArewaimportationAcademy.24
@ArewaimportationAcademy.24 2 жыл бұрын
Injiw🥵
@yauadamu1915
@yauadamu1915 2 жыл бұрын
@@ArewaimportationAcademy.24 baka shaida bane?
@rufaiabdul6415
@rufaiabdul6415 2 жыл бұрын
May Allah give you more strength, and the ability to rule justly. leadership is not easy
@Goni-Abdurahman
@Goni-Abdurahman 2 жыл бұрын
Mashallah BBC idan Jin dadin wannan Shirin Muna fatan Bazakubar Wani Gov ba face sai Kun gaiyyatosa
@salehuji8053
@salehuji8053 2 жыл бұрын
Kai yahaya wallahi bakada mutunci. Walahi a garinmu bagana yau wataninmu shida babu mahalukin da ke zama a kauyen sobada rashin tsaro. Makaryaci kajitsoron Allah, zaka mutu kuma zaka tsaya gaban Allah kayi bayani. Allah dai ya kauta
@iyaabubakar5757
@iyaabubakar5757 2 жыл бұрын
Rahama sadau
@ArewaimportationAcademy.24
@ArewaimportationAcademy.24 2 жыл бұрын
Kaji Tsoron Allah 😭😭😭😭😭Wallahi yasa wani mallamamina kunchi rayuwa Akan albashi
@isiyaadamu6109
@isiyaadamu6109 2 жыл бұрын
Inason ka yahaya Bello Allah yakawo babban rabo
@mcdanyarbawadariyatv5224
@mcdanyarbawadariyatv5224 2 жыл бұрын
Amin
@isiyaadamu6109
@isiyaadamu6109 2 жыл бұрын
Thanks
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 2 жыл бұрын
Ameen ya rabbil alamin
@idrisikilima9103
@idrisikilima9103 2 жыл бұрын
Ina gwanin wani ganawa allah yatayaka riko
@harunaidris1064
@harunaidris1064 2 жыл бұрын
Muna godiya shugaban yan kanyywood
@bangix1one495
@bangix1one495 2 жыл бұрын
A gaskiya yahaya bello yana kokari iya yanda zai iya
@matirabiakarorabia5233
@matirabiakarorabia5233 2 жыл бұрын
Bbc hausa mach allh
@bensongraham9169
@bensongraham9169 2 жыл бұрын
Hello 🖐️🖐️
@boubakarimou1377
@boubakarimou1377 2 жыл бұрын
Masha allah
@ArewaimportationAcademy.24
@ArewaimportationAcademy.24 2 жыл бұрын
Akan tsaro Wallahi Allah ne yabamu sobada mu yan zaman lafiya ne😭😭all government schools are not functioning sai private school
@issaabdallah1165
@issaabdallah1165 2 жыл бұрын
",:
@belloharuna6760
@belloharuna6760 2 жыл бұрын
Kai wallahi bakada storon Allah makaryace kawai. Kunaji ma kunsan wallahi karyane
@mubarakusman8441
@mubarakusman8441 2 жыл бұрын
Shugabah shugabah ne kabi ahankali
@DejiTeye
@DejiTeye 2 жыл бұрын
Yahaya ya shiga tarkon BBC 😂😂 BBC, mun gode kwarai da gaske. Allah ya saka.
@adamusafiyanu9543
@adamusafiyanu9543 2 жыл бұрын
Kasan sun iya yiwa mutum tura wawa a kaya. Shiyasa Ganduje baya zuwa gayyatarsu🤣
@bahagonyansandatv7926
@bahagonyansandatv7926 2 жыл бұрын
Sunana bahagon yan sanda
@ArewaimportationAcademy.24
@ArewaimportationAcademy.24 2 жыл бұрын
Wallahi karya ne baya bayar da ruwa😭😭bashi ya kawomana ruwa Ex governor Idris Yakawo mana ,kawai yabiya masu aikin yake,
@lawandangoula3203
@lawandangoula3203 2 жыл бұрын
JAIME NOUVO VIDEO WW k
@mohammedabdullahi9425
@mohammedabdullahi9425 2 жыл бұрын
Talakane yakamata ya Fadi adalshinka
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 жыл бұрын
Kowa ya iya tsara zancen yan siyasar nan. To ai hikenan... 😀
@mourtalamaman4590
@mourtalamaman4590 2 жыл бұрын
BBC huasa 🙏🙏🙏
@abubakarzakarabubakar9783
@abubakarzakarabubakar9783 10 ай бұрын
😂😂😅😢😢Hhhhhh qarya yayikeda kursai
@ArewaimportationAcademy.24
@ArewaimportationAcademy.24 2 жыл бұрын
Wanna karya yake yi ba gaskiya ba Akan albashi
@lamidoibrahim3322
@lamidoibrahim3322 2 жыл бұрын
Yar kogi ce ke kuwa ?
@hajiyahauwasaudiyya3585
@hajiyahauwasaudiyya3585 2 жыл бұрын
tamya yar duniya make nan saura ta yo mal kiyama malki kuba ne
@ArewaimportationAcademy.24
@ArewaimportationAcademy.24 2 жыл бұрын
Wallahi ya fadi😂abinda yakeyi
@wakilinarewatv9524
@wakilinarewatv9524 2 жыл бұрын
Daga dukkanin alamu ke yar adawar governor yahaya bello ce ke ki ringa yin adalci acikin judgement naki
@abdulmuhammad5126
@abdulmuhammad5126 2 жыл бұрын
in kun shiga gizo gizon su zaku gani 😂😂
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
0:45 Ya naga mutane na bacci 🤣🤣🤣🤣
@xz67y
@xz67y 2 жыл бұрын
😂😂😂
@ArewaimportationAcademy.24
@ArewaimportationAcademy.24 2 жыл бұрын
Yana sama street light ya kasa karasawa 😂dun ya gan baici primary Election
@ArewaimportationAcademy.24
@ArewaimportationAcademy.24 2 жыл бұрын
Magana 😂🤣insurance a BBC mukeci 😂🤣Kai Governor nan Ya iya drama 😂🤣
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
BBC ku gayyatu Ganduje 🤣🤣🤣🤣
A FADA A CIKA da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.
58:14
BBC News Hausa
Рет қаралды 195 М.
Try this prank with your friends 😂 @karina-kola
00:18
Andrey Grechka
Рет қаралды 9 МЛН
A FADA A CIKA da gwamnan Jihar Yobe
51:06
BBC News Hausa
Рет қаралды 17 М.
LABARINA SEASON 11 EPISODE 10
1:17:03
Saira Movies
Рет қаралды 878 М.
Dalilin da ya sa na bar jam'iyyar PDP - Ibrahim Shema
11:15
BBC News Hausa
Рет қаралды 13 М.
Daga Bakin Mai Ita tare da Nura M Inuwa - BBC News Hausa
9:54
BBC News Hausa
Рет қаралды 293 М.