Wannan yaron yaban sha'awa saboda yasan garkuwan cindo sarki ne
@shehuhabib42358 сағат бұрын
Ni guramadane da inajin haushinka Amma nadaina yanzu. Tabbas Karima jarimine
@iPHONE-687 сағат бұрын
Nifa yaron nan yafara burgeni
@MuhammadYerwama-up2tj7 сағат бұрын
Alhasan nifa don garkuwa nake gurumada kuma don Shi nake kallon dambe kuma ina mugun adawa da Kai saboda kayo mana barna dayawa. Amma wallahi ban tab ki araina Ka burgeni 100% kamar yau ba. Inayi muku fatan alheri dukkanku biyu.
@muhdsani57099 сағат бұрын
Gaskiya alhasan ka burgeni da kayi maganar garkuwa Kuma kace kana qara training ne ...wlh ka burgeni
@iPHONE-687 сағат бұрын
Gaske
@iPHONE-687 сағат бұрын
Nima haka wlh
@AhmadBuwai7 сағат бұрын
Meye abin birgewa anan don yakashe Garkuwa Garkuwa yayi lokacin shi
@iPHONE-687 сағат бұрын
@AhmadBuwai nifa gurumada ne amma maganar alasan tana burgeni kuma ina so naga yana dambe saboda ya iya takun dambe wlh