Tsakanin Da Allah ina son wannan shirin. Allah ya saka muku da Alkhairi
@tarihitv25 күн бұрын
Ameen. Allah ya saka da alheri.
@SurajoBellogmd-w2x25 күн бұрын
Amin yah Allah
@SurajoBellogmd-w2x25 күн бұрын
Nima haka
@salisuahmed807223 күн бұрын
Tarihin ya yi sosai Allah ya qara basira
@tarihitv22 күн бұрын
Ameen ya Allah
@musahassan30623 күн бұрын
Ikon Allah
@suleimansunamaje479618 күн бұрын
❤❤❤❤❤
@telanmatasakargi995324 күн бұрын
DON ALLAH kuyimana tarihin cinikim bayi a nigeria farkon dakuma zuws karshensa
@tarihitv23 күн бұрын
In sha Allah
@anhausaAfrika22 күн бұрын
Assalamu alaikum Don Allah ka kawo muna tahirin yadda Danfodiyo yayi a Sokoto 🙏
@maryamdalhat416124 күн бұрын
Arewanmu. Allah ya mwyar mana da martabar mu.
@tarihitv24 күн бұрын
Ameen ya Allah
@idrisumarmuhammad921824 күн бұрын
Mudai turawa sun cucemu wlh 😢
@tarihitv24 күн бұрын
Kai dai ayi sha'ani
@umardazehratv4923 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@mujaheedalhassan252125 күн бұрын
Masha Allah
@tarihitv25 күн бұрын
Alhamdulillah
@mahmudimam931111 күн бұрын
Wai waye danhausannan
@tarihitv11 күн бұрын
Mr Hans Vischer. Ka duba shirinmu na Najeriya a 1905.
@mahmudimam931111 күн бұрын
@tarihitv to nagode fa
@MUHAMMADURABIU-t7x24 күн бұрын
ga rokona dan allah ina rokon da a kawo mana cikakken tarihin habat makafoli dan allah muna godiya da wannan kokari
@tarihitv24 күн бұрын
In Allah ya yarda
@UmarMuhammad-vu9mj25 күн бұрын
Allah ubangiji ya Saka da alheri
@tarihitv24 күн бұрын
Ameen ya Allah
@suleimansunamaje479618 күн бұрын
😢😮
@UsmanAbdoullah23 күн бұрын
Haba ashe susuka daurewa fulani gindi kenan suke mulkin sarautar kano amma abun yakusa zuwa karshe in sha allah 🙏😭
@tarihitv23 күн бұрын
Haka ne?
@Mohammeda.mohammed-s9i25 күн бұрын
Allah saka da akairi mutare daku sauraran tarihin Nigeria achigaba harzuwa miliyan ma Amma Muna bukatar tarihin yakin da rabih bin fagalalla aborno Dan Allah akawo mana
@tarihitv24 күн бұрын
Ameen mun gode. Ya na tafe in sha Allah.
@IbrahimAbubakarbappah24 күн бұрын
Munason kubamu tarihin marigayi wazirin Gombe ( senator Ibrahim jalo waziri)
@tarihitv24 күн бұрын
Allah ya ji ƙansa. In sha Allah za mu kawo muku
@Ahmad-aliyukd25 күн бұрын
Muna muku fatan alheri. Tarihi TV
@tarihitv24 күн бұрын
Ameen tare da kai
@BukarAbdu22 күн бұрын
Assalamu Alaykum Madallah da wannan shiri da kuke gabatarwa Dan Allah ya sunan mawaki da wakar da ke background din wannan shirin?
@tarihitv22 күн бұрын
Wa alaikumussalam. Ƙasar gado Najeriya ta Sani Aliyu Ɗandawo
@BukarAbdu22 күн бұрын
@tarihitv ina godiya kwarai dagaske
@AdamuMuhammad-h8b24 күн бұрын
Na jinjinawa masana tattalin arzikin Burtaniya akan rikicin bankuna
@tarihitv24 күн бұрын
Madalla
@d.bcooper227125 күн бұрын
Babban kuskuren Turawa 11:36
@tarihitv24 күн бұрын
Da gaske?
@SirajYousuf-m8z25 күн бұрын
☝️🇳🇬😭☝️😭😭😭☝️
@attahirmainika24 күн бұрын
Madalla da aikin masu shirya wannan shirin.... Wato shekarar 1908 ta ƙunshi ababan ban dariya da yawa da takaice da yawa, ga kaɗan da na lura daga ciki: 1. Su Razdan Kagit an samu taɓun hankali😂 bayan ja da masarauta..... Anya babu lauje cikin nadi, nasan watakila an tattauna silar rasa hankalin na shi. 2. Wato su jama'ar wancan kauyen sun ƙi karɓar haraji mai sauƙi kawai saboda ance su biya a dunƙule..... Salamu Alaikum Tinubu tax reform 3. Ashe dai ƴan "bereau de change" a yau guri suka samu, ga wasu can na kokawar yanci shigo da fan ɗaya 4. Shi ko Razdan Hawad mutumin kirki ne da alama... karo na farko da naji baturen Ingilishi na kai ruwa rana saboda yanci talakawa abin mamaki a wajen masarautar ba ma gwamnati ba. Allah raba mu da rawanin tsiya. 5. Ba dan Hans bisher ba, da tuni nima baƙin balarabe ne... Na yi Allah ya isa ko dai na yafe😢? 6. Mu dai ba ruwan mu da ruwan famfo.... A bar mu da kwatamin mu😂😂😂😂
@tarihitv23 күн бұрын
An gaishe ka da wannan bayani filla-filla.
@AhmedBala-s5e9 күн бұрын
yaya takaya tsakanin sarki abbas da wazirinsa ? shin tayaya waziri abdullahi bayaro ya koma mukaminsa ?
@tarihitv9 күн бұрын
Kalli Najeriya a 1909.
@DanjumaAbubakar-x5g22 күн бұрын
Su wanene Daliban Hanns Visher na farko a Arewa
@tarihitv21 күн бұрын
Kawo yanzu ba mu samu sunansu ba amma da mun samu za mu kawo muku. Mun gode.