Allah ya kara haske da soyayyar annabi sallalahu alaihi wasallam
@anashamzaabubakar48053 жыл бұрын
Wallahi mu muna tare dakai baba rikadawa kuma koyaushe muna kyautata maka zato tare da fatan alkhairi Allah ya kara basira Allah yayi jagora.
@abdulharuna86743 жыл бұрын
Rikadawa tun kana Dila nake sonka. Wallahi da wannan bayani sai naji na kara sonka. Allah shi kara basira da daukaka.
@Isahyunusa-u1pАй бұрын
My father Allah yakara basira
@ibrahimkansila39803 жыл бұрын
Gaskiya ka burgeni kuma bayaninka ya gamsar don Allah acigaba da kiyaye mutunci da addini mungode
@auwalumasoyitv56063 жыл бұрын
ALLAH QARAWA ANNABI DARAJA S A W ALLAH KAQARA DAFAMANA SABO DA ANNABI S A W
@GamboGarbaMuhammad2 ай бұрын
Allah sarki rayuwa Kenan. Sharrin kawai akeso agani daman
@harunamidris39063 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne baba rabi.u rikadawa allah ubangiji yataimaka
@Qurratulaini43 жыл бұрын
Gaskiya na fahimta da example da. Ka bayar. Majority of our people Basa Barin mutum Yayi explanation.
@aminualasanyahaya63 жыл бұрын
Gaskiya mun fashin Cheka kuma Kachi gaba iyaka kokarin Allah na tare da kai wallahiii
@mansourwali5013 жыл бұрын
Masha Allah baba rikadawa allah yakara basira
@AbdulazizspTV Жыл бұрын
Rikadawa Allah yaqara basira da daukaka
@sadaibrahimkunduru98363 жыл бұрын
Allah ya bada ikon kara tsare mana martabar Addininmu da kuma Al'adarmu Baba Dan Audu kucigaba da bada gudun muwa da wayar da kan Al'umma ta hanyar mika sakon ku da kukeyi idan kuma kunyi kuskure masoyanku suka tunatar daku kuyi kokarin gyarawa Allah yayi jagora akan sana'arku Ameen.
@abubakarayau86413 жыл бұрын
Wallahi mu munsan kai mutumin kirkine kullum muna ma kyakkyawan zato up 🆙 baba dan audu
@halilumohammad74573 жыл бұрын
Gaskiyane wanna Mai gida rikadawa Allah ya Kara basira oga Amma inada magana dakai wallhi oga please abani dama
@rikadawatv55823 жыл бұрын
Ok
@halilumohammad74573 жыл бұрын
To maigida inagodiya maganardanakesu muyidakai Dan Allah Mai gida inasun nafara fim ne maidida Dan Allah Mai gida ya xa a yine please ,
@muhammadmustapha44513 жыл бұрын
Nayi accepting uzurin rikadawa
@ahmediliyasu9223 жыл бұрын
Allah. Baba Dan audu kaifa akwai iya bayani
@alhajibaba72282 жыл бұрын
ALLAH yakara basira rikadawa.
@aishaljehani26853 жыл бұрын
Masha Allah yayi
@aishaljehani26853 жыл бұрын
Kamarya
@ahmadsani71843 жыл бұрын
Gaskiya Dan Audu Achigaba da kokari
@ibrahimaishatuyahaya95623 жыл бұрын
Mashaa Allah. Allah ya kara daukaka
@abdurrahmanmusamuhammad65263 жыл бұрын
Gaskiyane rikadawa nafihimceka allah yakara daukaka
@rabiatukatsinaal76263 жыл бұрын
Masha ALLAH Wlh bama Zargima Rikadawa ALLAH ya tsare
@salimibrahim26343 жыл бұрын
Masha allah. Rikadawa munji dadin wannan bayani Allah yakara kiyayeka
@makharajausman21963 жыл бұрын
Allah yashiryar dake, amma ba hujja anan
@princesshusnahusna37682 жыл бұрын
Masha Allah,🙏🙏 proud of you rikadawa
@ummasanusi44547 ай бұрын
❤❤❤❤ very nice talk baba dan audu
@abidabebi843 жыл бұрын
Wananna gaskiya ne baba
@jamilaadamuy99753 жыл бұрын
Gaskiya ne Rikadawa
@issainoussaabdou95433 жыл бұрын
Allah yasa mutane su gane kuma allah kareka
@naj20183 жыл бұрын
Masha Allah I was happy by listening that gaskia, I don't listen a Happiest words from Kannywood actors ever
@abdoulhamidmahamadou3 жыл бұрын
Allah sarki rikadawa Allah thare
@pokl71843 жыл бұрын
Gaskiya ne mutune akace allh ya taimaka rikadawq allh ya shiryamu kawai
@alarammabuhari2523 жыл бұрын
Allah kare ka rikadawa
@dayyabunasiru95903 жыл бұрын
Allah yaqara karemana mutuncinmu da addininmu
@isahwayehausatv89353 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara tsarewa Ubanji yakara kiyayewa Amin summa amin
@maazzamsani74813 жыл бұрын
Allah sarki malam rikadawa
@ibrahimabbatv3 жыл бұрын
Masha allaha haka akeso Allah yasamudace rabiu
@rikadawatv55823 жыл бұрын
Amen
@atikuhassansulaiman53033 жыл бұрын
Gaskia ne Allah yasa mudace Amin
@madihazarruk16183 жыл бұрын
If were you, i don't have to explain anything to anyone, mu Hausawa kullun zargi yayi mana yawa. Mutun nawa suke aikata fasadi a bayan kasa, amma ba mai yi masu raddi. You guys are entertainers, is what you do. So just live there lives and do what you do, we love you guys, ku ba malamai bane, 'yan wasa ne ku.
@babagambo36963 жыл бұрын
Because ur no body that’s why u don’t think is necessary to explain to ur fans
@ayubakabir32343 жыл бұрын
Hmmm this man is so funny and I like his acting. He really knows what he is doing, finally I wish him all the best.
@Aaleem.13 жыл бұрын
Wannan gaskiya ce 👌
@abdoumamanlawan69613 жыл бұрын
Ka biyane Rikadawa. Ka mini dai dai. Allah biya!
@yahayaaliyuinuwa54258 ай бұрын
Allah yaqara daukaka ni wllh kana matuqar burgeni
@samiraabdou49013 жыл бұрын
Allah kara basira baba mou
@nazifishuaibu84212 жыл бұрын
Wanna gaskiya ney mai gida
@abubakarzulkifilu65883 жыл бұрын
Hakan yayi kyau Allah ya tai maka
@oficial_issaka_garba26173 жыл бұрын
baba allah ya kara lfy da nisan kwana 🇳🇪🇳🇪
@maryamibrahim32193 жыл бұрын
I'm proud of you and your thinking sir. Kar maganar mahassada ya dameka mallam rikadawa
@emmanuelzachariah96593 жыл бұрын
Allah sarki Baba Dan Audu ka manta dasu don Allah.
@murtalamuhammad37163 жыл бұрын
Wannan daidai ne baba😊👍👍
@arafatmaman60733 жыл бұрын
Macha Allah mun fahimce ka Baba !!! Allah ya kareka
@shamsishamsi64353 жыл бұрын
Kema kina Goya masa baya
@maryammuhammad24593 жыл бұрын
I wonder why on earth people are so quick to judge nowadays. Alhaji Rikadawa is really humble you know, a lot of actors do worse on set without remorse or concern about who says what. Everyone you see around is facing one form of challenge or another, if you can’t be kind enough to say something nice, pls just quit judging and let people strive to find their daily means of survival. Kudos to you Baba Dila, continue to do what you know how to do best, with the fear of no one but Allah (SWT), Our Rabb, for His consent alone you require. Allah Ya qara rufa asiri.
@rikadawatv55823 жыл бұрын
Tank a million folds for your comment we so much appreciate 🙏🙏
@imranamadaha77282 жыл бұрын
Baban Audu kayi gaskiya
@babagambo36963 жыл бұрын
Masha Allah mun gamsu!Allah yakareka
@HanatouTanko Жыл бұрын
Allah ya kara maku hikimarsa. Ya tayaku.
@dayyabunasiru95903 жыл бұрын
Masha Allah bayani maidadi
@abdulrahmanisah42593 жыл бұрын
Allah ya kyawta
@fridawsifridawsi15513 жыл бұрын
Allah sariki allah ya kare ku a kan abincin ku
@adamsymtvadamsy62073 жыл бұрын
Masha allah baba dan audu role dinka na shirin labarina yana matukar burgeni
@muktaradamu74283 жыл бұрын
Da kyau babba dan Audu...
@rahanatousow8133 жыл бұрын
Allah ya kara basira baba
@hassanmuhammad87513 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakareka
@malan_abduabubakar-ibrahim74383 жыл бұрын
masha Allah baba Allah yakare addininmu da al,adanmu
@mustaphamuhammad78463 жыл бұрын
Allah yakara matsayi da ɗauka ka proud of you Sir.
@rukykala29383 жыл бұрын
Rukayya abdullahi Dan aljanna
@surajoibrahim33822 жыл бұрын
Ka sha dadi. Ashe ana rungumar duwawun mata, da matansu aure a film behind the scenes. Akwai dadi
@adamzabdallah11983 жыл бұрын
Shegiya buko Allah ya tsinewa buko
@mohamedroufai52523 жыл бұрын
Allah yakara fahimtar damu
@gona-gona52523 жыл бұрын
Wannan Dai Daine
@ItzFawaz-3 жыл бұрын
Matan zamani sam ba kunya yanzu. Allah ya shirye ku
@abubakarbala60343 жыл бұрын
Allah yasakama da alheri
@kurfaitv513 жыл бұрын
Gaskiya na jinjina maka su sai
@abubakaraliyu61833 жыл бұрын
Allah sarki jama'a kurika bincike kafin sharhi
@abdullahialiyu48493 жыл бұрын
Allah yasakada alheri kuma Allah yakara daukaka
@msanisulaiman97973 жыл бұрын
Gaskiya ne fatan alheri mafi kyau a gare ka
@ibrahimbalaidrisdanhassan61393 жыл бұрын
Na gamsu da bayanan ka, amma dai da baka sa hoton ba da duk wadannan cheche kuchen bai taso ba.
@ridwanalameen2763 жыл бұрын
Allah yakara kiyayewa daddy
@mariefrancoisendzengue84813 жыл бұрын
Baba ban Abu yayi Masha Allah 🤲
@ibrahimabdallah62163 жыл бұрын
anya baba dan audu😹😹😹allah ya tsare kuma ya tsareka da macheranta
@harounaharouna34203 жыл бұрын
Masha allh Allah ya kara lfy
@yusufmusa51253 жыл бұрын
aiko bai mori mahaifi ba
@abbasnavas60443 жыл бұрын
Masha Allah baba dan audu Allah yasa mudace muyi kyakkyawan karshe
@suyudihausatv91913 жыл бұрын
Slm fatan alkhairi
@aishamuhammad72733 жыл бұрын
Ka fadi gaskiya👍
@sanisboytv74093 жыл бұрын
Allah yakara girman daraja baba rikadawa 😘😘
@rikadawatv55823 жыл бұрын
Amen
@Solomonemmanuel3 жыл бұрын
Allah ya Kara daukaka
@muhammadnasiridris89783 жыл бұрын
Nagaida baba Dan audu
@aschausa33392 жыл бұрын
Mutumina kana burgefa saboda kaimafa kamarni dagakai sai Allah ya Isa
@sanimuhammad36793 жыл бұрын
Allah yashirya wato bakai lefiba kenan
@prettyyusuf84573 жыл бұрын
Masha Allah ubangiji Allah ya Kara lpy da nisan kwana me albarka baba
@muhammadrahamat36423 жыл бұрын
Masha Allah ubangiji Allah ya Kara daukaka
@ashaqatahausa25782 жыл бұрын
Gaskiya labarin yaban tausayi
@alheriyusuf26933 жыл бұрын
Nice one sir
@aishatuibrahim72533 жыл бұрын
Allah sarki ba kyau yanke hukunci kan rashin sani
@rilwanu6253 жыл бұрын
Allah yakareka daga sharrin mutane
@fadjimatalawanmaman31313 жыл бұрын
Amine
@hamisusalisu77143 жыл бұрын
Laifin ka daya shine daura hoton da kayi. Da baka daura ba babu wadda ma yasan an yi hakan.
@bilyaminuabdullahi3 жыл бұрын
Hakan yayi aman baikamata kasa wanan hotonba
@harishktyartsamiya73023 жыл бұрын
hakika wannan magana hakatake al umarmu akwai shaidar zir