SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI SHAWARA DAKUMA GARGADI GA ALARAMMOMI MASU KARATUN AL-QUR'ANI 👋👋👋🙏🙏🙏

  Рет қаралды 153,930

Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Күн бұрын

Пікірлер: 9
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 10 ай бұрын
Masha allah munagodiya shehu masoyi manzon allah sallallahu alahihi wasallam 💔❤️💝💖💕💖💞❤️💝💕💓❤️💝❤️💝💖 Tijjanawa gidan ilimi ikon allah
@mahamadoumoustaphamamadou2116
@mahamadoumoustaphamamadou2116 2 жыл бұрын
Shehu Allah ya Qara Qara Lafiya
@aliyuadamu8927
@aliyuadamu8927 3 жыл бұрын
Masha Allah
@amadousamo8509
@amadousamo8509 3 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya qara lfy
@bawaaliyudjega989
@bawaaliyudjega989 3 жыл бұрын
A a malan qur,Ani da hadissan manzo sallahu alaihiwalamdai bada darika tijjaniyaba domin tundaga annabi hasahabai tabi,una hatabi,u tabiuna hargasu shehu Dan hodiyo ba Wanda yaga tijjani bale yayi tijjaniya sabodahaka koanso agoge kitabuwassunna asakitabu watijjaniya bayayi domin maaiki sallahu alaihiwassallam chewA yayyi naumurcheku da bin sunnata da sunna halifofina baiche na umurcheku da bin sunnata da bintijjanawaba insunzo bayan wafatina samaga shekara dubu da wani abuba sabodahaka koanki ko anso sahabban anabi sune waliantakasu take gabaga kowane waliyi domin sune ma,aikiyatabbatada waliantakasu bawani waliyin hasasheba tijjanawane yakamata suyikoyi da halifofina ma,aikisallahu alaihiwasallam bawai suyikoyi datijjanawaba kodayau kunaso kuyi kwachen matsayinda Allah yaba wasubayinai kudasa ga zukatan jahilai Dan suyita yimuku bauta da kida yanyanku gasongirma gagirmankai kunmaida musulunchi kamar kune akeyiwahayi kamar kowabaiyi karatuba saiku kunmaida Abu away sarauta kowa yaita Zama muridi yayankudaine zasuzama shehunnai Kuma ga addiniko abuyidaidai ko baiyi daiba Dole haka za,ayi addinin wannan abukuskurene Allah yashiryeku inkuma shiryuwa inbakushiryu duniyadai kuka damataba Allah nada wadazaiyi daku
@abdulrasheednasir44
@abdulrasheednasir44 3 жыл бұрын
marar uba akewa Gori maulana shehi gwanin quranine kuma masanin Sunnah na gaskiya ba na fatar bakiba, ai shehu dan fodiyoma dan dariqane, sannan babu sahabin dayasan maliiyya ko shafiiyya ko riwayar hafsu ko warshu kuma wannan bashi yasa yazama haramunba.
@umarmohammed1057
@umarmohammed1057 3 жыл бұрын
Ko menene zaka fada ka fada. Mude baza mubi ibn taymiyyah da ibn Abdul wahab ba. Shine matsayinmu.
@ezekieljohn4059
@ezekieljohn4059 3 жыл бұрын
Bf vodie
BAYGUYSTAN | 1 СЕРИЯ | bayGUYS
36:55
bayGUYS
Рет қаралды 1,9 МЛН
Tafsirin Alqur'ani Daga Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi RTA
51:03
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Рет қаралды 3,1 М.
Sheikh Dahiru Bauchi Shigowar Izala Nigeria 2/2
48:51
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Рет қаралды 476 М.
Allahu Akbar, Falsafar sheikh Dahiru Bauchi Cikin Al Qur'ani A Fassarar Suratul Yasin
53:21
CIKAKKEN TARIHIN RAYUWAR SHEK DAHIR USMAN BAUCHI
5:14
GIDAN TASARRAFI TV
Рет қаралды 16 М.
Nasara kai tsaye ga wanda duk yayi riƙo da waɗannan abubuwa biyar
12:36
Sheikh Ja'afar Tafsir Surah 3 ALI IMRAN Ayah 186 to 200
1:21:03
Hamidu Namtari
Рет қаралды 187 М.
Sheikh Bashiru Nyandu - LESSONS FROM SURATUL ZALZALA
43:09
AL-BASHIR MEDIA
Рет қаралды 1,3 МЛН
Ku san malamanku tare da Sheikh Dahiru Bauchi
10:39
BBC News Hausa
Рет қаралды 363 М.
BAYGUYSTAN | 1 СЕРИЯ | bayGUYS
36:55
bayGUYS
Рет қаралды 1,9 МЛН