TAFIYA ACIKIN LOKACI (Kashi Na 4)

  Рет қаралды 15,313

DUNIYARMU

DUNIYARMU

Күн бұрын

Пікірлер: 80
@nasirhassansafana8591
@nasirhassansafana8591 Жыл бұрын
Junaidu wallahi kaina kullewa yake kuma ina jin dadin shirin
@AbubakarSuleiman-z9l
@AbubakarSuleiman-z9l Ай бұрын
Allah yasa mudace
@NassirouousmaneHassane-xf8yz
@NassirouousmaneHassane-xf8yz 10 ай бұрын
Dan Allah yanadakew kake kawumana kullum
@asiyaumar8972
@asiyaumar8972 2 жыл бұрын
Nima Gaskiya nasha yinhaka sai mutashi Nida Yan'uwa na sai Inga d komai d mukeyi a Ranar muntabayi abaya harda magana, wata kanwata d wani kanina sunayi Suma ,Gaskiya ne maganar ka Mungode sosai Allah y Kara ilmi Mai anfani.
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Nima wallahi inayin irin wannan, amma zamu kawo darasi mai zaman kansa akan hakan. Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Ina godiya 👍
@abdullahisah8200
@abdullahisah8200 2 жыл бұрын
Gsky ne muna godiya ana tare Allah ya kara basira
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Thanks
@saniyusuf7527
@saniyusuf7527 2 жыл бұрын
Masha Allahu tun daxu nake dakon labarin ku Masha Allahu
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Thanks 😊👍
@doggojegah4095
@doggojegah4095 2 жыл бұрын
Dan yaushe za'a qarayi
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Da wurwuri insha Allah
@Rashidrhd1923
@Rashidrhd1923 2 жыл бұрын
Yayi kyau sosai fatan alheri 🇳🇪🇩🇿🥰👍
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Ameen. Thanks
@balarabacikaji9259
@balarabacikaji9259 2 жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya qara ilimi
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Thanks 😊👍
@abdulkadirbashir7972
@abdulkadirbashir7972 2 жыл бұрын
Masha Allah
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Alhamdulillah
@abubakarharuna8519
@abubakarharuna8519 2 жыл бұрын
Saidakai brother 😇😇😇😇😍😍
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Thanks. ☺️👍
@abubakarharuna8519
@abubakarharuna8519 2 жыл бұрын
Gaskiya brother inagodiya da reply indainayi mgn saika amsamin inayinka sosai Allah yakaradaukaka yakuma dada taimakonka Yajibanci alamarinka ngd 🙏🙏🙏👌👌👌👍👍👍
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Nima ina godiya sosai
@zelani7
@zelani7 Жыл бұрын
Muna godiya.
@doggojegah4095
@doggojegah4095 2 жыл бұрын
Masha'allah ♥️♥️♥️
@kadermadi7491
@kadermadi7491 2 жыл бұрын
mungode sosai fatan alheri
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Amern. Ina godiya 👍
@AyatullayiShahleleh-yp2le
@AyatullayiShahleleh-yp2le Жыл бұрын
Allah ya kara ellimi
@abdurrashidmuhdnuhu8554
@abdurrashidmuhdnuhu8554 Жыл бұрын
Bara muga yiyuwar komawa 1884😊❤
@SIRRINANDROIDTV
@SIRRINANDROIDTV 2 жыл бұрын
Mungode saide kana barinmu cikin jiran dako na natsawan lokaci ammafa bamunrena makabane da za aringa kawo mana kullin zamusso haka matuqa ...munagodiya sosai da wanan himma daka ke kawo mana darussa muna kwasar ilimi 👏🏼👏🏼💯👍🏻💯👍🏻
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Ina godiya. Ina aiki Monday zuwa Friday 9am zuwa 5pm. Kuma ina design din website, android app da software. Dukkansu suna bukatar lokaci. Abin da wuya. Amma dai zan kara kokari InshaAllah
@SIRRINANDROIDTV
@SIRRINANDROIDTV 2 жыл бұрын
@@duniyarmu wai MashaAllah kace kai xin kai kaxai gaiyyane to mungode Allah yaqara mana dacewa
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Thanks 👍
@AbubakarAliyu-fi9tr
@AbubakarAliyu-fi9tr 2 жыл бұрын
Allah ya Kara lafiya oga Muna godiya inayin ka
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Thanks 😌👍
@harunaaliyu8903
@harunaaliyu8903 2 жыл бұрын
Sannu da kokari wannan gaskiyane
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Yawwa muna godiya 😊👍
@NuraMuhammad-s1z
@NuraMuhammad-s1z Жыл бұрын
Kuma dagaskene
@yakubumuhammadsalis4674
@yakubumuhammadsalis4674 Жыл бұрын
Da Allah akawo mana cigaban gobe
@duniyarmu
@duniyarmu Жыл бұрын
Wallahi hadawar da wuya, kuma inada wasu uzirirrukan. Amma very soon zamu kawo.
@محمدعلى-ص9ش9ه
@محمدعلى-ص9ش9ه 2 жыл бұрын
Inamatukar jidadin video ka Allah ya karabasira babbanyaya
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Ina godiya 👍
@ahmadumar3048
@ahmadumar3048 2 жыл бұрын
Don Allah kazankayin video dayawa Nakai wata 1 enasonkayi video wllh
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Insha Allah. Ina godiya
@ibnadam2397
@ibnadam2397 2 жыл бұрын
Mungode sosai Dan uwa Allah yakara basira
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Malam ina godiya
@ibnadam2397
@ibnadam2397 2 жыл бұрын
@@duniyarmu no problem bro you deserve more🤝🏼
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Thanks 😊👍
@ibmonetv9374
@ibmonetv9374 2 жыл бұрын
Muna godiya sosai
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Thanks
@mr.respect_64
@mr.respect_64 2 жыл бұрын
Nimah daii inah gaff da tafiya 3000 yrs
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
😂 Zan bika.
@ibrahimhambali9187
@ibrahimhambali9187 Жыл бұрын
Wanan karya neh Kuma a quarni aka ce ba Wanda yasan gaibu sai Allah Kuma mah wa Baya a cikin lokaci ko Kuma gaba acikin lokaci wanan alamarin neh na gaibu Kuma ba Wanda ya San gaibu sai allah
@duniyarmu
@duniyarmu Жыл бұрын
KA KARYATA AYOYIN ALQUR'ANI, AMMA NASAN RASHIN SANINE BISAGA KALAMANKA BAKASANMA ALLAH YA AMBACI TAFIYA-ACIKIN-LOKACI BA A ALQUR'ANI TUNDA BA KARANTAWA KAYIBA. TO AMMA MEYASA KAI DA BAKA DA ILIMIN ABIN HAR KAKE TUNTUBE WAYENYIN MUSU?? Ikon Allah wannan tabbas halin mutanenmu ne, Jahili ne akan gaba wajen yin musu. 🤔🤣
@ibrahimhambali9187
@ibrahimhambali9187 Жыл бұрын
@@duniyarmu sai ka gaya a Ina akayi maganan tafiya ackin lokaci a quran Kai da kake Karantawa . Tafiya acikin lokaci Al amari neh na gaibu abun Kuma ba Wanda yasan gaibu sai Allah . Misali labarin anabwa da aka manta da su alamari neh na gaibu Wanda duk duniya ba Wanda ya San dashi Allah ya gaya wa manzan sa . Kenan kana so kace mutum zai iya tafiya acikin lokaci yaje ya ga mazan Allah Kuma ya dawo yazo ya bamu lamabari
@mubaraktv3272
@mubaraktv3272 2 жыл бұрын
Good bless your friends
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Thanks 😊👍
@gaddafiisah7950
@gaddafiisah7950 2 жыл бұрын
Godiyamuke
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Thanks 😊👍
@malammukhtarmukhtar33
@malammukhtarmukhtar33 2 жыл бұрын
Dan uwa junaid kafahtafa wanan lokacinfa
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Wallahi, aiyuka ne suka rikeni. Ya garin?
@Ibrahimtechtube
@Ibrahimtechtube 2 жыл бұрын
Kai sai mu manta da kai
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Sorry 🙏
@abdulfatahmuhammad3689
@abdulfatahmuhammad3689 2 жыл бұрын
Na 5 fa
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Yana tafe soon.
@mustaphamuhammed7301
@mustaphamuhammed7301 2 жыл бұрын
Thank you so much 🥰🥰
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Marhaba 🙏
@garba337
@garba337 2 жыл бұрын
AslmYkk AMALa
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Alhamdulillah. Ya gari?
@AADANGORUBATV
@AADANGORUBATV 2 жыл бұрын
Ina matukar son irin wadannan vedio
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Kasance tare damu.
@aminuabubakar4232
@aminuabubakar4232 2 жыл бұрын
Mungode
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Marhaba 🙏
@aminuabubakar4232
@aminuabubakar4232 2 жыл бұрын
@@duniyarmu a gaskiya ina matukar jin dadin kasancewa tare da ku 🤩🤩🤩🤩
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Muna matukar godiya. 🙏
@aatijjani6478
@aatijjani6478 2 жыл бұрын
Ina son wannan channel
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Barhaba.
@halimcyhausagirl5308
@halimcyhausagirl5308 2 жыл бұрын
Ya dega na 1 se 4?
@duniyarmu
@duniyarmu 2 жыл бұрын
Ki duba, na miki Sharing dinsu a wancan comment din.
@kachallamodu3670
@kachallamodu3670 Жыл бұрын
Masha Allah
TAFIYA ACIKIN LOKACI (Kashi Na 5)
7:15
DUNIYARMU
Рет қаралды 10 М.
The Singing Challenge #joker #Harriet Quinn
00:35
佐助与鸣人
Рет қаралды 37 МЛН
When Cucumbers Meet PVC Pipe The Results Are Wild! 🤭
00:44
Crafty Buddy
Рет қаралды 44 МЛН
Car Bubble vs Lamborghini
00:33
Stokes Twins
Рет қаралды 44 МЛН
Tarihin Masarautar Hausawan Accra daga bakin Sarki
7:37
BBC News Hausa
Рет қаралды 7 М.
cikkaka Kuma sabuwar (MAGORI)..#liyaliya
4:56
HALIFA BAKAJI COMEDIAN
Рет қаралды 773 М.
THE MOST POWERFUL RUQYAH REMOVES Djinn IN THE HUMAN BODY AND BLOODSTREAM
1:40:25
TAFIYA ACIKIN LOKACI | Kashi Na 7
9:53
DUNIYARMU
Рет қаралды 11 М.
GIDA DA WAJE 1&2 LETET HAUSA FILM 2018NEW
53:39
MdEnt TV
Рет қаралды 483 М.
RIJIYAR YAN-WUTA
7:01
DUNIYARMU
Рет қаралды 13 М.
TAFIYA ACIKIN LOKACI (Kashi Na 2)
12:52
DUNIYARMU
Рет қаралды 14 М.
Tarihin Kasar Sudan  Malam Bahaushe
5:31
Mahadar Hausa: Ina Muka Nufa?
Рет қаралды 34 М.
#urgent: Le Niger a arrêté un agent de la DGSE
1:57:03
Gandhi Malien
Рет қаралды 13 М.
INA DA MATA EPISODE 20 ORIGINAL (Latest Hausa Series 2021)
36:52
GIDAN KALLO TV
Рет қаралды 201 М.
The Singing Challenge #joker #Harriet Quinn
00:35
佐助与鸣人
Рет қаралды 37 МЛН