Wane irin dabbobi ne shugabannin Nigeria? Zalunci da hauka! albashi ko wahala, gwamoni da yan kasuwa

  Рет қаралды 9,732

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Ай бұрын

Пікірлер: 28
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 Ай бұрын
Allah Ya saka da alkhairi Prof Ibrahim Maqari.
@ameenah540
@ameenah540 Ай бұрын
Allah Sarki 😭 kasa ta 🇳🇬😭 Allah Ubangiji yakawo mana sauki
@MaryamZubairAbdullahi
@MaryamZubairAbdullahi Ай бұрын
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM ❤
@rabiatukatsinaal7626
@rabiatukatsinaal7626 Ай бұрын
In sha ALLAH kudi dasuke tarawa shuwa gabani na ALLAH ya tsine ma kudi Amin 😢😢😢😢😢😢
@janaidumuhammad3167
@janaidumuhammad3167 Ай бұрын
Gaskiyane malam Allah kara lfy
@OkashaabdullahAlfauzan
@OkashaabdullahAlfauzan Ай бұрын
Allah ya saka prof 😢
@adamumusa7813
@adamumusa7813 Ай бұрын
Ya Allah SWT Ka isar muna ga wadancan azzaluman gwamnoni da sauran miyagun shugabanni.Allah yadda suke azabtarda talakawa Ka azabtardasu da iyalansu.Amin summa amin.
@famaranero573
@famaranero573 26 күн бұрын
Ya Allah
@MamaneIsmaila
@MamaneIsmaila Ай бұрын
Jinjina malamai .allah kawo sauki
@hauwwamustapha729
@hauwwamustapha729 Ай бұрын
Ameen
@MaryamZubairAbdullahi
@MaryamZubairAbdullahi Ай бұрын
اللهم صل على محمد وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد اللهم بارك على محمد وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد مجيد ❤
@yunusamuhammad6531
@yunusamuhammad6531 Ай бұрын
Good
@auwalmuhammad9414
@auwalmuhammad9414 Ай бұрын
Allah yakara lafia Maulana ❤❤❤
@user-vm3yg5hm7z
@user-vm3yg5hm7z Ай бұрын
Na dade baji wani malami yayi maganar ciwon dake ragargaza Nigeria irin wannan ba.
@NrsKDDano
@NrsKDDano Ай бұрын
Thank you prof... Jazakallah khairan
@ashantymuhamd1266
@ashantymuhamd1266 Ай бұрын
Wallah sune suke andasa kome allah ka mana mgnin su yarabbi ta inda nake gdy wa allah da kowa zai mutu
@user-cw4kk3eb7q
@user-cw4kk3eb7q Ай бұрын
Tabbas Gaskiyyane malamma
@nuhumaishanu6944
@nuhumaishanu6944 Ай бұрын
Se Allah ya isa
@Abdul_Wagini_tv
@Abdul_Wagini_tv Ай бұрын
Allah yarufa asiri
@muhammadaliyu7010
@muhammadaliyu7010 Ай бұрын
Gaskiya shuwagabanninmu na Nigeria suji tsoron Allah
@aysaahmmed7925
@aysaahmmed7925 Ай бұрын
😭😭😭
@Abdoulkadermiche-ey2rm
@Abdoulkadermiche-ey2rm Ай бұрын
Wayo
@fatimahabib3851
@fatimahabib3851 Ай бұрын
👍👍👍👍😭😭
@user-lw1mg2ku8t
@user-lw1mg2ku8t Ай бұрын
Bana aikin gomnati amma na fahimci cewa bamu talakkawa gama gari ba hatta na ta talakkawan masu aiki qarƙashinta gomnati ta gagara tallafamu wannan abune da bekamata gomnati tayi hakaba talakan gomnati Allah ya dogara garai da wannan aiki da yakeyi shuwagabanni basuson gaskiya sam rayuwa tana qara tsada amma albashi shera 1 2 3 4 5 duk yana awurinai anya ankama hanyar zaman lafiya kuwa To Allah ta'ala ya keuta
@user-ez8ki5xp6b
@user-ez8ki5xp6b Ай бұрын
Ina kasa zata zauna lafiya wasu mutane albashinsu yakai millons 30 waisu sanete ga malaman makaranta dubu 30 abinda Gwamna yake samu awata yafi millions 50 awata banda satar dazai malamai na secondary dubu 60 anan kasar Libya primary kadai albashinsu yafi dubu 100 police kurtu kusan dubu 300 soja kuwa kurtu yakai dubu 400 man fetur kuwa dakaje gidan mai indai dan kasane kai dubu daya zaka bayar acikama tanki katafi ma ana dinar 5
@sulaimansaniusman528
@sulaimansaniusman528 Ай бұрын
Mahaukatan gaske ma kuwa
Série - Kansinaw - Saison 1 - Episode 25
55:53
Yeta Digital
Рет қаралды 135 М.
ТАМАЕВ vs ВЕНГАЛБИ. ФИНАЛЬНАЯ ГОНКА! BMW M5 против CLS
47:36
Why You Should Always Help Others ❤️
00:40
Alan Chikin Chow
Рет қаралды 124 МЛН
ROCK PAPER SCISSOR! (55 MLN SUBS!) feat @PANDAGIRLOFFICIAL #shorts
00:31
Barka Da Hantsi Nijeriya: Yau Ake Komawa Kotu A Kan Rikicin Sarautar Kano
29:10
EASTERN IRANIAN: OSSETIAN & PASHTO
1:22
ILoveLanguages!
Рет қаралды 14 М.
Jerin salon Azabtarwa da ake yiwa yan nigeria, Mutuwa da yunwa na karuwa.
12:54
Ƴan sintiri sun ragargaje Ɗan Madara/ Hizba tayi abin bajinta a Kano
9:04
Yanzu-yanzu: Fatima Mai Zogale ta bayyana alaƙarta da Rarara
16:08
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 323 М.
ТАМАЕВ vs ВЕНГАЛБИ. ФИНАЛЬНАЯ ГОНКА! BMW M5 против CLS
47:36