Yadda wasu mata ba sa son yin girki - BBC News Hausa

  Рет қаралды 30,240

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 268
@marindousman9598
@marindousman9598 2 жыл бұрын
Don Allah BBC kkudinga samo me ilimin addini
@slmmamadasofatanalkayri6411
@slmmamadasofatanalkayri6411 2 жыл бұрын
Gaskiya mazan kasasan mune basa temakawa mata agirki gashi akasar saudia dusati jummaa mijine ze dafa abinci kuma akullum zaacire mata hutun girki daya kona rana ko na dare
@umarsaaminu6751
@umarsaaminu6751 2 жыл бұрын
MASHA Allah munajin dadin shiye shirye naku Allah yakara daukaka
@officialharuna5697
@officialharuna5697 Жыл бұрын
Mgn Aisha no bbc Hausa 🙏
@aabdulatifuzakari1496
@aabdulatifuzakari1496 2 жыл бұрын
Gaskiya murja Babu Batu ga bakin ki Allah ya haɗa ki da wanda bai cin abincin sayarwa Sai na gida
@nurudeenabdulfatah2842
@nurudeenabdulfatah2842 Жыл бұрын
To alhamdulillahi a gaskiya bana goyan baya saboda tunasali mata kewa mazajansu girki har matan annabi S A W.... Gawata kissa Watarana yar annabi Muhammad S A W nana fatima Allah yakara mata yarda taje wajan annabi tanemi a bata baiwa saboda tsabar aiki hannayanta sun kumbura amma annabi yace da ita zaibata abundayfi baiwa Sai yabata zikirin Allah SUBHANLLAHI WALHAMDULILLAHI........ Amma zan iya yadda dake saboda soyayya sai yace yau ki huta kada kiyi girki outing zamu futa amma gaskiya a shawarce ki sake tunani
@slmmamadasofatanalkayri6411
@slmmamadasofatanalkayri6411 2 жыл бұрын
Kuhuta lfy inajin dadin shirye shiryen ku😍❤
@habbebaharunawase4992
@habbebaharunawase4992 2 жыл бұрын
Wallahi most right Murjanatu gsk you are very educated Wallahi masha Allah 👏👏
@ibrahimhano2090
@ibrahimhano2090 2 жыл бұрын
Wane education na Boko ko, amma ba na addini ba Kam.
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 2 жыл бұрын
Assalamualaikum Masha'allah Mace Mai Addini Tayi 🧕♥️ Murjanatu Allah ya Baki miji nagari. From Egypt 🇪🇬
@ibrahimhano2090
@ibrahimhano2090 2 жыл бұрын
Ina addinin yake a nan, wallahi jahilci dai ta nuna anan. Kaje ka tambayi Malamai akan matsalar mace tayi girki a gidan mijinta danuwa.
@nasiraaliyu9212
@nasiraaliyu9212 2 жыл бұрын
Ameen
@imranabello4553
@imranabello4553 2 жыл бұрын
Point daya yarage malama Badriyya baki tabo mana ba, na matanda suke kishi idan mijinsu yaci abinci a waje wanda ba nasuba. Best wishes
@khadeejanayayasani
@khadeejanayayasani 2 жыл бұрын
Murjanatu kinyi Gsky 👍🏼
@abdulkarimmahamat5970
@abdulkarimmahamat5970 2 жыл бұрын
Gaskiya kin mace da Wani abou a kace idan an umur ce ta yazama dole tayi Idan Muna magana mudai sa ra'ayi a ciki Dan Allah.
@ElninoDprince1
@ElninoDprince1 2 жыл бұрын
Ke murja ga muni ga kiwuya, ga san banza Kina da matsala da dama Wlh Gwara kiyiwa kanki karatun tanustsu
@Magtraveldocument
@Magtraveldocument 2 жыл бұрын
Wallahi kyawawan Maya Akwai Saukin Kai Allah Kabumu Mata Masu Tausayi Da Kuma Kyau
@ummiabbo990
@ummiabbo990 2 жыл бұрын
Lallai MURJA ke shedaniya ce.kuma ya kamata ki koma islamiyya.Dan Allah BBC Hausa ku rinka sanin mutanen da zaku rinka inviting.Allah yasa mu dace Amin.
@mardys_kitchen
@mardys_kitchen 2 жыл бұрын
Amin ya Rabbi 🙏
@marindousman9598
@marindousman9598 2 жыл бұрын
Wallahi kuwa
@Unclebbash
@Unclebbash 2 жыл бұрын
Inaga wannan Murja Bata iya girki bane shiyasa. She's slay queen. Kina ruwa.
@Sanikanda
@Sanikanda 8 ай бұрын
A gsky baxan iya xama da macen da baxatai min girkiba 😎
@kalyboi5750
@kalyboi5750 2 жыл бұрын
Dole ne amin girki wlh cox shine kawai xaman lfy
@junaidmusajili7509
@junaidmusajili7509 2 жыл бұрын
Allah yanzu namiji yaje yagama fafutukar abinda zakuci yakawo muki Kuma sannan akara shiga kicin dashi ai girki Anya akwai adalci anan kuwa?
@adamumabubakar6091
@adamumabubakar6091 2 жыл бұрын
Masha Allah mganarki hakane Amma shin kinyi aurene Dan Allah Badiriya, kuma kiyi hakuri da tambayata dana yimiki na gode daga adamu abubakar daga jahar adamawa"
@Khairatmusaalhassan6824
@Khairatmusaalhassan6824 2 жыл бұрын
Masha ALLAH, shiri yayi dadi
@AbdoulRaachid
@AbdoulRaachid Жыл бұрын
Gaskiya murja baki yiba Allah karya bani mata irinki🤔🤔🤔
@zeebaby3493
@zeebaby3493 2 жыл бұрын
Agaskiya ni bazan iya barin mijina yakecin abincin siyeba gara nahakura da zuwa aikin tinda itadama mace anasone tayi aure akillaceta agida indai mijinta yada kokarin nema kumayana sauke nauyin da allah ya dauramasa nata alhmdllh dama haka akeso tokema kiyi kokari kisauke masa nauyinsa akanki mana gaskiya matan arewa asauya tinani nikam girki sai inda karfina yakare wllh
@hafeezanix4847
@hafeezanix4847 2 жыл бұрын
Good Mungode
@zeebaby3493
@zeebaby3493 2 жыл бұрын
@@hafeezanix4847 nima nagode
@abdulkadirsalisu7371
@abdulkadirsalisu7371 2 жыл бұрын
gaskiya kin burge ni
@zeebaby3493
@zeebaby3493 2 жыл бұрын
@@abdulkadirsalisu7371 ngd
@abdulkadirsalisu7371
@abdulkadirsalisu7371 2 жыл бұрын
duk 'yan uwanta mata basu goyi bayanta ba
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 жыл бұрын
Gaskiya Murja bana bayan ki. Duk da a wasu parts din gaskiya kika fada, amma al'adar mu za ki duba ko da addini ban farlanta ba, nima nakan so ana fita wasu lokutan ana ci a waje, amma hakan bai hana ni girkawa. Ai ko dan yaran ka kayi girki bare kuma ga miji. Abin da gajiyawa watarana, amma mu cigaba da jumrewa, watarana sai labari inshaa Allah. 😀 Allah ya kara mana hakurin zaman tare. Itako dayar dai gyara kasuwar ta take 🤪😅😅😅 ban ga laifin ta ba tinda sana'arta ce. Allah ya karo kasuwa mai albarka 😀🙌
@6terswati.327
@6terswati.327 2 жыл бұрын
Duk Abinda bai zama dole a addiniba Al'ada ba abin dubawa bace itama ai tace Adinga uxiri wasu lokutan baya zama Babu daga qafaba kullum abu daya babu sassauci
@adamusafiyanu9543
@adamusafiyanu9543 2 жыл бұрын
Akwai dai rashin zurfafa tunani tabbas a wurin mace mai tunanin cewa girkin da zaa ci a gida wani kayan gabas ne. Idan har namiji zai fita ya nemo dan a rufa asirin iyalinsa,meyasa mace baza tayi na cikin gida dan rike gida ba? Girki a gida yana da alfanu economically. Maganar da take yi na girki ba hakkin mace bane,amma addini ya umurci mace ne tayi wa mijinta biyayya akan duk abinda bai sabawa Ubangiji ba,ma'ana namiji yana ikon ya umurci matarsa tayi masa duk abinda yake so matukar ba sabon Allah ba ne. Hmmm! Akwai dai aiki tabbas.
@6terswati.327
@6terswati.327 2 жыл бұрын
Maza dayawa n taqamada cewar suna fita sunemo kudi. Wan nan hakkin kune kuma Addinin shiya wajabta muku Mukuma Hidimar Gida kuna tsammanin qaramin abune komaifa akanmu yake Tindaga dawainiyar mijin yaransa da dakuma sauran aikace aikacen Gida Girkin nan ayi safe rana dare wani dan isama baya cin abinci da rana yakuma ci da dare. mufa bamuda Wata rana t hutu kullum kuma kowane lokaci a cikin abu daya muke Al'adace irinta hausawa kawai Amma Duk wanda ya tsallaka sauran qasashen da aka cigaba yasan an wuce wan nan dabi ar Yakamata koyaya adinda daga mana kafa lokaci zuwa lokaci Wani mijinma banda hidimar gida kullum cikin gayyar abokai yake
@aminuabdullahi2492
@aminuabdullahi2492 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasa matanda zan aura tazama irin ki mai sanin yakamata
@adamusafiyanu9543
@adamusafiyanu9543 2 жыл бұрын
@@6terswati.327 Anty Aishatu! Hakkin namiji ne tabbas ciyarwa,tufatarwa,kiwon lafiya,abubuwan amfanin yau da kullum na iyali kama daga sabulun wanka da wanki,na tsaftar muhalli da na sauran abubuwan da suka shafi cikin gidan da kuma uwa Uba muhallin kansa.Wani haya yake yi,wani na aro ne wani kuma nasa ne. Dan Allah a wadannan abubuwan akwai da kika taba ji namijin kwarai(responsible husband)yana korafi Akai? Daga ranar da aka ba da ke ga mijin da kika zaba ko aka zaba miki an tabbatar miki da cewa shine shugabanki,shin ashe ba wajibinsa bane ya tabbatar da Shugaban cin nasa a gare ki?To meye dagarar aciki? Kodayake nasan akwai mazan marasa kyautawa,to amma anan fa maganar mazan kwarai(responsible ones)ake. Al'adunmu fa suna da nasaba da addininmu,wani abun idan kikayi kokarin kore shi sai haramta wata halal din baki sani ba,amma dai a kasashen da suka cigaban akwai Nigeria acikinsu?in babu,to yakamata mu jira lokacin cigaban namu.
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
Badariya bakiyi bisimillah kafin cin abincin bah 0:01
@emraanxayyad3262
@emraanxayyad3262 2 жыл бұрын
Akwai matsala... Dis Murja we wish you same miji
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 2 жыл бұрын
Murja ki dena magana irin wanan a public zaki kashewa kan ki kasuwa a ki zuwa neman aurenki fa, nasan kina tausayawa matane mun gode, cewa zaki a dan’ sassautawa mata wataran ta dan’ huta ko idan ba mai temakwanta mijin wataran ya dinga temaka mata mana, kamar yadda Annabi SAW yake temakawa matansa, magana me dadi tafi jan hankalin mutane akan rashin taunata, hausawa sun ce zaman duniya iyawa
@nawaradiakite9183
@nawaradiakite9183 2 жыл бұрын
Murja kissasawtama mijin dazaki awra dan allah sabo dayanayi
@faisalmuhammad2082
@faisalmuhammad2082 2 жыл бұрын
Nifa yanxu gara nasamo wadda secondary school kawai tayi muyi auren mu muxauna lfy Amma wadannan waisu sun waye gsky badaniba wlh Kaji wai yarjejeniya ba Allah a lamarinta
@aishakabir8528
@aishakabir8528 2 жыл бұрын
Hmmmm murja batada hujja gaskiya duk da aganinta ba dole bane girkin Amma kyautatawa yanada dadi Kuma kowa da yanayin aljihunsa .pls mata karku dau maganar murja da alamun batada aurene shiyasa take wannan fallin😃
@SalmaSalma-tj8oc
@SalmaSalma-tj8oc 2 жыл бұрын
Gaskiya wannan murjar kinada aiki zaiyi wiya ki iya biyayyar aure
@BestPrankPage
@BestPrankPage 2 ай бұрын
Mahaukaciya ba
@maazouzaki3821
@maazouzaki3821 2 жыл бұрын
Gaskiya murja duk wanda ya aureki ya chiga uku tir
@mamannoor7287
@mamannoor7287 2 жыл бұрын
Gaskiya ya kamata a kama murja ayi mata duka wlh😅😂😂
@sadiqasirga7378
@sadiqasirga7378 2 жыл бұрын
Gaskiya ta cancanci duka wallahi 😁 😁 😁 😁
@ahmadabdulrasheed5375
@ahmadabdulrasheed5375 2 жыл бұрын
@@sadiqasirga7378 lol
@maimunausmandankade4695
@maimunausmandankade4695 2 жыл бұрын
Gaskiya kam
@halimcyhausagirl5308
@halimcyhausagirl5308 2 жыл бұрын
I miss Madina Mai shanu 😭🔊
@SalmaaTsadu
@SalmaaTsadu 2 жыл бұрын
Me too😭😭
@Hajia_Reza
@Hajia_Reza 2 жыл бұрын
Ga Badr nan ta maye gurbinta😂
@sunnahsakinshaallah2554
@sunnahsakinshaallah2554 2 жыл бұрын
😂
@kalyboi5750
@kalyboi5750 2 жыл бұрын
Badariyyah she is good sosai
@halimcyhausagirl5308
@halimcyhausagirl5308 2 жыл бұрын
@@kalyboi5750 ai bance bata iyawa ba
@nurausmanyau6523
@nurausmanyau6523 2 жыл бұрын
Please kudinga nemo mata wadan da suka san addini daidai fahimta domin ansa muku tambayoyi irin wadan suka shafi zaman takewa. Bawai wadan da agidajen Su baa fahimtar dasu darajar miji ba
@marindousman9598
@marindousman9598 2 жыл бұрын
Wallahi kuwa,kafadi gaskiya
@aishagani2238
@aishagani2238 2 жыл бұрын
So addini ya ce mace tayi girki Kenan.
@nurausmanyau6523
@nurausmanyau6523 2 жыл бұрын
@@aishagani2238 Sosai ma kuwa
@aishagani2238
@aishagani2238 2 жыл бұрын
@@nurausmanyau6523 lallai baka san addini ba 😂
@nurausmanyau6523
@nurausmanyau6523 2 жыл бұрын
@@aishagani2238 Toh badamuwa
@munzaliharunaabubakar9278
@munzaliharunaabubakar9278 2 жыл бұрын
Zantaya tawa dai girki
@salehibrahimsaleh1232
@salehibrahimsaleh1232 2 жыл бұрын
Da farko dai murjanatu tayi kuskure dama fa aikin Allah rabawa yayi, ba wanda yace mace sai tayi aiki wajibi ne namiji ya kawo abinda za'a dafa ita kuma mace ta girka ta kula....... Murjanatu mijin da zai aureki sai ya dage ni kam ba zan iya ba don a yanzu haka na fi son abincin mahaifiyata ina yin aure kuma mamata sai ta maye gurbi...
@musasani4339
@musasani4339 2 жыл бұрын
It's true for what she Said I really Love The session thanks
@creativityenthusiast
@creativityenthusiast 2 жыл бұрын
Am with Murja 100%
@kalyboi5750
@kalyboi5750 2 жыл бұрын
Lazy
@creativityenthusiast
@creativityenthusiast 2 жыл бұрын
@@kalyboi5750 my choice not yours
@nuraventolaventola3613
@nuraventolaventola3613 2 жыл бұрын
Ke ba kyauba ba kuma bakya san yin abinci Allah ya sawake
@mamannoor7287
@mamannoor7287 2 жыл бұрын
Ku dai kana ciki ne😅😂😅😅
@nuraventolaventola3613
@nuraventolaventola3613 2 жыл бұрын
@@mamannoor7287 Ah nagode baza mu daidai ta ba
@nastourbanas5629
@nastourbanas5629 2 жыл бұрын
Tirkashi murja Mijinki Nada aiki
@harisumuhammad6623
@harisumuhammad6623 2 жыл бұрын
Amma gaskiya a wanann topic kamata yayi ace ansamu macen aure kokuma mace wadda ta fahimci harakar addini a wanan topics ba mai saida abinci ba.
@yusufyasas3171
@yusufyasas3171 2 жыл бұрын
Ai tace Bata taba ganin wata Mai Ra,ayi irin nata a gidan miji ta samu matsala ba.. Hmmmm.... Wannan ra,ayin naki Ai zai iya jefa ki wani hali.. Allah ya Kyauta.
@maryambadamasi3512
@maryambadamasi3512 2 жыл бұрын
Nikuma wllh ina da gorin akulum mijina ya kasanci nizan masa girni amma wannan bazan tunanine daren keshe kai
@umarbakura4477
@umarbakura4477 2 жыл бұрын
Dan kunje aiki tare bazaki girki ba. Duk abinda yasameki ba'akanshi yake ba. Shiyake da nauyin gida kuma bazakiyi ba gsky kinbani haushi. Allah yashirye ki.
@Khaireeimam
@Khaireeimam 2 жыл бұрын
Wannan muhawara yayi, ni a fahimtata,murjanatu tana magana ne bisa la’akari da zamani na yanzu wanda mata are kind of more occupied da aiki ko sana’a compared to zamanin iyayenmu. Kuma musulunci yayi emphasizing kwarai da gaske akan being compassionate to one another. A saukaka wa juna in da so da kauna. Ban ga aibun ra’ayin murjanatu ba.
@hassanagwalabe892
@hassanagwalabe892 2 жыл бұрын
Thank you 👏
@jemmaab3383
@jemmaab3383 2 жыл бұрын
I enjoyed this episode
@abutalatu7877
@abutalatu7877 2 жыл бұрын
Indai biyayya wa miji Dole ne, to Dole mace ta yi wa miji girki in yace tayi masa. Dukkan Wani aiki da mace zatayi Yana bayan biyayya wa miji ne. Daga nan a rage kyiwa da son jiki.
@ameerah-bh5xb
@ameerah-bh5xb 2 жыл бұрын
Gaskiya
@nabilavlogs2008
@nabilavlogs2008 2 жыл бұрын
Grills101 ya haduuu🤝🤩
@faisalmuhammad2082
@faisalmuhammad2082 2 жыл бұрын
Sai anyi magana kuce maza suna da yawan sakin mata Toni in baxakiyi girkiba mexakiyi agidana
@abutalatu7877
@abutalatu7877 2 жыл бұрын
Gaskiya kamata yayi Ku gayyato wadda raayinta yasha banbam Akan kin Yin girki Sai Ku hada su da Wanda basa son Yin girki. Amma kun gayyato kusan masu raayi Daya ne fa harma talla aka Mata a fakaice. Dafatan a episode na gaba zaku na saka masu bambamcin raayi.
@mamannoor7287
@mamannoor7287 2 жыл бұрын
Wannan haka yake
@uwaisumuhammad8698
@uwaisumuhammad8698 2 жыл бұрын
Kai murjanatu allah sauwakei Amma wanan bah magana bace ko a abaibul bare a musulince yakamatah amatah Saban karatu gaski
@thgh6521
@thgh6521 2 жыл бұрын
🤔🤔🤔
@zakariasoba9461
@zakariasoba9461 2 жыл бұрын
Matsalarku kenan mata kaine zakayi abinda kowa yagani zaice soyaiyace amma ina wasu matan zasuce anrenasune alhalin bahakabane
@habibouhassaneabdoulnasser5806
@habibouhassaneabdoulnasser5806 2 жыл бұрын
chi namiji dake kawowa kouloun kouloun bawaneh ?
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683 2 жыл бұрын
Badarriya tijani kalarawi gaisuwa mai yawa da fatan alheri
@nafiuumarahmad6870
@nafiuumarahmad6870 2 жыл бұрын
gaskiya BBC kunaganin mutane kala kala gaskiya kalar wannan kam kai aa
@redsniper327
@redsniper327 2 жыл бұрын
Amma gsky murja kinyi Rashi babba wlh tunda har manzon Allah yace duk macen da zata yiwa mijinta girki har tana cikin yin wannan girkin sai ta manta da albasa sai taje dankowa wannan zuwan da zatayi taje ta Danko sai an rubuta mata ladan Umrah and me for my opinion I like to help my wife some little work in house if I'm not doing anything I like that but murja this your opinion is not clear seriously.
@falaluali2893
@falaluali2893 2 жыл бұрын
Wlh karyakaki dole tayi Girki matukar ba tana da larura ba
@ggvgg8889
@ggvgg8889 2 жыл бұрын
Ai kodan neman lada kagirkawa mijinka
@ameenaahmad5962
@ameenaahmad5962 2 жыл бұрын
Gaskiya Hausawa mu gyara halin mu, if you don’t like someone’s opinion why insult him/her? Ba jahilci ba ne ku kama zagin wanda/wacce ba ta zage ku ba? Haba jama’a why? And you all think kuna da ilimin adini kenan?
@saadoumahamadou3258
@saadoumahamadou3258 2 жыл бұрын
maganar waga mata batada dadin sauraru mace bazata yi girki ba ayi sai ahankali mata gidan aure ake neman aljanha
@al-aminibrahim828
@al-aminibrahim828 2 жыл бұрын
Toh wai shi namiji idan an tashi yin chefene da Biyan kudin makarantar yara matan shi tana tayashi ne,.
@salisuusman7460
@salisuusman7460 2 жыл бұрын
Wannan isa ta kyawawan matane ba irinkiba ni akan abinci zan iya bada read card ♦️
@yusufsaniyusuf7211
@yusufsaniyusuf7211 2 жыл бұрын
Hmmm to miye anfanin mace bata girki axaman aure sai tagadama aikawa akai matsala yakama malama murjanatu ki gyara
@jaafarkamal4020
@jaafarkamal4020 2 жыл бұрын
Uhmmm Allah kawu sauqi idan mace batayi girki ba wa mijin ta knn ba son sa take ba kuma ita da take mgnan bada tana girki wa mijin ta ba ta bari idan ta samu mijin sai tayi masa and then shiysa ta tsufa a gidan su...
@sadiqasirga7378
@sadiqasirga7378 2 жыл бұрын
Takaici na, ita ba kyakkyawa ba balle nace za'a aure ta dan kyau ta kokuma diri da sura me kyau bah. Toh mutum ya auri wannan yace yayi aure? 🤔 😳. Aradu tana bukatar magani. Ita ta dauki aure dan jima'i ake? 🤔
@balarabemusa6645
@balarabemusa6645 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@georgespapi48
@georgespapi48 2 жыл бұрын
Hum murja kin san gaskiya ai har auren ma wa su sun fahimce shi ne kan matar su aikin Gida musuman Girki kodan girki su ke aure mata saboda a gare shi ba zai bar uwar shi ta cigaba da yi massa girki
@abubakaryakubu9131
@abubakaryakubu9131 2 жыл бұрын
Meyasa baza ayi magana akan mutanenda sukafi yawa a Kasarmu Nigeria bane wato (talakawa) sufa wannan suna magana akan masu rayuwa a Abuja ne miji na office Mata na office instead of a Duba su waye ne sukafi yawa a Kasarmu Talakawa da suke Nemo shinkafa da kyar kokuma masu kudi ne sukafi yawa an dauko wata da Batasan addininta ba wai tana cewa ba inda akace a kawowa mace danyen Abinci ta dafa Ina ta bar tarihin sahabbai da magabata ko iyayenta Sayo musu dafaffe Taga akeyi
@Ms_kyari
@Ms_kyari 2 жыл бұрын
Hajia Aisha cikakkiyar yer kasuwa ce tace tafi son mata masu raayin murja😂. A nawa bangaran Allah tsare mu da auren mata irin su murja.
@maryambadamasi3512
@maryambadamasi3512 2 жыл бұрын
Ameen ya rabbi wllh
@mamannoor7287
@mamannoor7287 2 жыл бұрын
Ameen
@abubakarismail8321
@abubakarismail8321 2 жыл бұрын
AMIN YA HAYYU YA QAYYUM
@attahirfaizatashas257
@attahirfaizatashas257 2 жыл бұрын
😂😂😂💔
@habibamuhammaduthman6080
@habibamuhammaduthman6080 2 жыл бұрын
😂😂
@ibrahimmadaki2708
@ibrahimmadaki2708 2 жыл бұрын
Aslm.M.Badariyya wnnn batu Yana da sarkakiya sosai.
@ruqaiyaibrahim1468
@ruqaiyaibrahim1468 2 жыл бұрын
I just love this murjanatu 😃
@nastourbanas5629
@nastourbanas5629 2 жыл бұрын
Sbd Ta kareku ko
@YauMuhammadSani
@YauMuhammadSani 2 жыл бұрын
Wallahi tausayin Murja ne ya lullube ni. Musamman yanda na fahimce ta irin wadannan matan ne marasa background na addini da zamantakewa.
@nurausmanyau6523
@nurausmanyau6523 2 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne ka duba yadda take magana. Da wannan bara gurbin tunanin nata wama zai aure ta
@ameenaahmad5962
@ameenaahmad5962 2 жыл бұрын
People just listen without comprehension, she said it’s between the couple involved, if they agree together for the woman not to cook, that’s fine and if not that’s there business. Also, am not sure Murjanatu is looking for a husband and even if she is definitely not any of you here calling her names.
@nabilavlogs2008
@nabilavlogs2008 2 жыл бұрын
Exactly
@johndeo2394
@johndeo2394 2 жыл бұрын
Aunty if u can’t support girki u shouldn’t bring dumb proofs of whether she can cook or not fuck that shit she can’t cook she goes goes back to her dad’s this is where men can’t tolerate I don’t give a single damn what u n she thinks! Yan agreement din bura uba!
@Sanikanda
@Sanikanda 8 ай бұрын
Malama badriya wannan fa ba son zaman aure take ba
@fateemaumar5174
@fateemaumar5174 2 жыл бұрын
Wlh gaskiyarki murjanatu
@sadiqabdullahi875
@sadiqabdullahi875 2 жыл бұрын
Murja baki da da,a. Ba ki San samun mijin ma arziki ne ba.Ni ko a maid ma baki yi ba.
@ibrahimhano2090
@ibrahimhano2090 2 жыл бұрын
Tabdi jam wannan Murja din, ni tasa ko sunanki naji Murja to in ruga a guje sai inda mai ya qare kar ta murjeni.
@firdausimuhd6466
@firdausimuhd6466 2 жыл бұрын
😂
@samailaumar9843
@samailaumar9843 2 жыл бұрын
Yahudanci ne kawai A tare dake, Amman babu wani Namiji dazai juri wannan shirmen naki, Dan ko a shirin film kika dauko wannan salon To hanyar bazata 6ulle ba.
@زكرياأولعثمان
@زكرياأولعثمان 2 жыл бұрын
Wannan murjanatun fa tinanin ta Mata kyaune kar abiyemata kuma in har zaki cigaba da wannan tinani zakiyi ta zama. Yarjejeniyar uwar wa in zai Nemo shima sai suyi yarjejeniyar?
@ibrahimaliyu136
@ibrahimaliyu136 2 жыл бұрын
Murjajatu yar duniya ce wlh
@ameerah-bh5xb
@ameerah-bh5xb 2 жыл бұрын
@@ibrahimaliyu136 😂😂😂😂
@usmanusmanibrahim2616
@usmanusmanibrahim2616 2 жыл бұрын
Lalle kam Akwai Kura kam wasu zasudade A gidajen iyayensu kuwa... Kam
@nabilavlogs2008
@nabilavlogs2008 2 жыл бұрын
Wani kuma😂kawai Kazar grills101 yikeso yaci. Kazarnan ya hadu🤩
@musasani4339
@musasani4339 2 жыл бұрын
Agaskiya badariyya wannan shiri yana matukar burgeni sosai
@aishaali3734
@aishaali3734 10 ай бұрын
Up votes for Murja, 100%!!
@Baban-Laila
@Baban-Laila 2 жыл бұрын
Idan kin je gidan mijin naki kada kiyi murjanatu .... ki dauki rimot din ki danna
@Tantabara_TV
@Tantabara_TV 2 жыл бұрын
bazaki dafa abinci ba to meye anfaninki agidana Kawai gidan ku zaki koma da saki 3 kije ki zauna inda mahaifiyarki zatana dafaminki kina ci ko koma babanku yaringa sayo miki daga waje wllh
@saifullahiidris9388
@saifullahiidris9388 2 жыл бұрын
Kaga wata wawiyar mentality na typical bahaushe dan’arewa💔
@usmanadame3705
@usmanadame3705 2 жыл бұрын
Gsky Tinain bazikiyi girkiba to miye ambaninki maana zakita zama agidanku kenen er zamani nidey shawaranda zanbaki kicanza tunani dankuwa zey jawo miki bakin jini koway ki shiru da bakinki
@muhadararmalamansunna1574
@muhadararmalamansunna1574 2 жыл бұрын
Wannan ai shirmene كيف baza kiyi girkiba
@aminuabdullahi2492
@aminuabdullahi2492 2 жыл бұрын
Bbc dan Allah a ina kukasamo wannan murjanatu gaskiya yakamata kubata shawara ta koma makaranta
@marindousman9598
@marindousman9598 2 жыл бұрын
Makarantan ma na addini ba
@harunahalimatu2073
@harunahalimatu2073 2 жыл бұрын
Hhhhhh gaskia km
@aminuabdullahi2492
@aminuabdullahi2492 2 жыл бұрын
@@harunahalimatu2073 har ta nan ma kinbiyi ni kenan
@soulemanesoulemane2642
@soulemanesoulemane2642 2 жыл бұрын
Macha Allah ha ha burjamato
@hajaramohdsaleh4426
@hajaramohdsaleh4426 2 жыл бұрын
Gsky wnn maganar naki maganar banxa ce,ba maganar arxiki bace dole mata tayiwa mijinta girki
@monsofsibaiti2618
@monsofsibaiti2618 2 жыл бұрын
Kinaruwa yarinya
@agadeztanoutkabir8549
@agadeztanoutkabir8549 2 жыл бұрын
Wanna hakane
@ibrahimdiallosafia1750
@ibrahimdiallosafia1750 2 жыл бұрын
Murja 😰
@ayeeeshbello1277
@ayeeeshbello1277 2 жыл бұрын
Gaskiya murja ariqa fadin gskiya dai🤣🤣🤣🤣
@umarbakura4477
@umarbakura4477 2 жыл бұрын
Murja kikara tunani sosai menene anfaninki idan bazakiyi girki ba. Allah ma ya banban tamu daku. Gsky kikara tunani.
@ahmedmuhammed6206
@ahmedmuhammed6206 2 жыл бұрын
no wander she is not married that's why she is talking like that
@adildad8848
@adildad8848 2 жыл бұрын
That's why she's talking rubbish 🤓🤓🤓😃
@abubakarumar5658
@abubakarumar5658 2 жыл бұрын
Ai kuwa wallahi haka zakiyi ta zama a gida babu aure, magana ko tsari babu yen yen yen yen yen, zancen banza kenan, ai wallahi sai dai ki koma gidan ku, sai dai malalacin miji
@adildad8848
@adildad8848 2 жыл бұрын
🤓😃😃😃 Kwarai kuwa mutumina
@meetpals9740
@meetpals9740 2 жыл бұрын
Da alama murjanatu bata iya girki bane.
@Mona_Binyamin
@Mona_Binyamin 2 жыл бұрын
مشاءالله ❤️
@BestPrankPage
@BestPrankPage 2 ай бұрын
Wannan qaramar yarinyar mahaukaciya ce
@aabdulatifuzakari1496
@aabdulatifuzakari1496 2 жыл бұрын
Zaki jima bakiyi aure ba wlh Bakida ra'ayi mai kyau Ko guda
Mahangar Zamani kan yara masu fama da 'autism'
28:12
BBC News Hausa
Рет қаралды 11 М.
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН
Mom Hack for Cooking Solo with a Little One! 🍳👶
00:15
5-Minute Crafts HOUSE
Рет қаралды 23 МЛН
Мясо вегана? 🧐 @Whatthefshow
01:01
История одного вокалиста
Рет қаралды 7 МЛН
Mahangar Zamani Kan "Feminism" Tare Da Madina Dahiru Maishanu
28:46
BBC News Hausa
Рет қаралды 81 М.
Yaushe Pi za ta fashe? - BBC News Hausa
28:41
BBC News Hausa
Рет қаралды 49 М.
Me ke haddasawa mutane yawan fushi? - BBC News Hausa
26:46
BBC News Hausa
Рет қаралды 20 М.
Tafsirin Al qur ani mai girma daga Sheikh Tijjani Bala Kalarawi 2019
57:11
Tijjani Bala Kalarawi
Рет қаралды 43 М.
Mahangar Zamani kan halin da matan da mazajensu suka rasu ke shiga
29:54
HADIZA GABON: Saddiq Sani Saddiq ya jaddada batun ba shi da ubangida.
41:50
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 305 М.
Mahangar Zamani Kan Aikin Ofis Ga Matar Aure Tare Da Madina Maishanu
27:10
Mahangar Zamani kan illolin amfani da man 'bilicin'
28:39
BBC News Hausa
Рет қаралды 18 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Yakubu Muhammed
7:30
BBC News Hausa
Рет қаралды 21 М.
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН